*SHIRIN MATA MU FARKA!!!*
*KADAN DAGA CIKIN SHIRIN*
_*Jan hankali ga Mata daga cikin Hadisin Ummu Zar'in, kan sanin waye ya kamata ki aura!!!*_
_Cikakken shirin zai zo muku a wannan shafin Insha Allah ranar Litinin._
https://fb.watch/p6vAWYVb0n/?mibextid=ZbWKwL
Shin aya nawa kake karantawa a kullum daga Alkur'ani mai girma?
Karatun Littafin Al Akhdari, cikin harshen Fulatanci 001
002 Koyar Da Turanci a sauƙaƙe
003 KARATUN LITTAFIN MUKHTASARU AL-MUHARRAR
Al IHSAN TV NA TARE DA KU!
Wannan tasha taku Mai Albarka da shirya tsaf, wurin ci gaba da kawo muku shirye-shirye, da faɗakarwa cikin harsunan
Hausa
Fulatanci
Larabci
Da kuma Turanci
Ku kasance da mu a wannan tasha mai Albarka don samu da kuma kallon shirye-shiryenmu masu amfanarwa.
Daura kenan daga birnin kebbi wadda malam bello albangannawy diggi ya gabatar a yanzu a kofar dindi
Huɗubar Jumu'a mai taken: Bankwana da Ramadan.
Gabatarwar: Sheikh Muhammad Bello Abangannawy.
Daga Garin Diggi, Kalgo Local Govt. Kebbi State
002 Koyon Larabci a Sauƙaƙe
Kusance tare da Al-Ihsan TV
Nasiha zuwa ga ƴan'uwa Fulani 5
001 Koyar da Turanci A sauƙaƙe
Nahisa zuwa ga yan'uwa Fulani 4
KU KASANCE DA TASHARKU AL IHSAN TV
001 KARATUN LITTAFIN MUKHTASARU AL-MUHARRAR
YALWAR DAKE CIKIN NI'IMAR ALLAH
Nasiha da Fadakarwa ga Yan'uwa Fulani (3)
Gudunmawar Iyaye Wurin Tarbiyyah
Gabatarwar: Malam Muhammad Bello Al Abangannawy
Ku kasance da Tashar Al IHSAN
Fadakarwa cikin Harshen Turanci 1
Fadakarwa da Nasiha A cikin Yaren Fulatanci 2