Acikin wani HADITH na Manzo Allah S.A.W
''Ya cewa sahabban sa ku TAIMAKI wanda zaiyi zalinci da kuma wadan za'a ZALINTA"
Sai sahabai s**a ce Ya maikin Allah musan yadda zamu taimaki wanda za'a zalinta amma bamu san yadda zamu taimaki wanda zaiyi zalinci ba
"
Sai Manzo Allah S.A.W yace ku hana shi yin zalinci kun taimake shi"
Da ace masu kokari nemamawa GANDUJE YAFIYA ko ta halin kaka sunyi amfani da wan nan hadisin WALAHI da ba wan nan maganar ake ba
To amma kash a lokacin da yake ta sa MUNJAAGARAN sa yana sosa inda yaga dama sai s**a bige da yi masa suwwa da tafi
Sabo da abunda suke gani a lokacin kamar baza zo irin wan nan gurin ba
Hmm wan nan shine ILLAR mutum ya zauna da mutanen da baza su iya gyara masa kuskuren sa ba sai dai suyi ta zuga shi
SO FAR SO GOOD MASSALAM
IBRAHIM SA DANSHAYI
17/04/2023
Be the first to know and let us send you an email when AMANA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.