Bauchi Liberty Social Network "balison"

  • Home
  • Bauchi Liberty Social Network "balison"

Bauchi Liberty Social Network "balison" The Purpose is to get in touch with people, Especially Bauchi state indigenous about Politics

18/02/2021
Northern Elder. May Allah grant u Jannah
04/12/2019

Northern Elder. May Allah grant u Jannah

Tuna Baya

Kirarin Da Marigayi Danmasanin Kano Ke Yi Wa Allah A Wuraren Taro

"BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM.
GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI, MAI KOWA, MAI KOMAI, MAI YADDA YA SO, KAN WANDA YA SO, YAYIN DA YA SO, A INDA YA SO, KO ANA SO, KO BA A SO.

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI MAI BAWA KOWA KOMAI, BA SHIDA BUKATAR KOMAI A GURIN KOWA, KOWA KE DA BUKATAR KOMAI A GURINSA.

MAMALLAKIN MAMALLAK, MAI BADA MULKI GA WANDA YASO, YA FUSGE DAGA WANDA YASO, YA DAUKAKI WANDA YASO, YA KASKANTAR DA WANDA YA SO, LILLAHI WAHIDIL KAHHARI.

SARKIN DA BA SHI DA NAN, BALLANTANA YA YI NAN, BA SHI DA CAN, BALLANTANA YA YI CAN, A KO INA YANA NAN.

NA FARKO NE BA DA FARAWA BA, NA KARSHE NE BA DA KAREWA BA, A BAYYANE YA KE BA A GANINSA, A BOYE YA KE BA DON BA YA NAN BA.

SARKIN DA YA KASANCE TUN KAFIN KASANCE WA TA KASANCE, KUMA ZAI KASANCE BAYAN KASANCEWA TA GUSHE DA KASANCEWA. LILLAHI WAHIDUL KAHHARI".

Allah ya jikan Danmasanin Kano.

02/01/2019
15/03/2018

Zaman Lafiya yafi zama ..........

07/03/2018

Alhammdu Lillah

07/03/2018

Salaam to every one

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi Liberty Social Network "balison" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share