PrimeTime Media Consulting

  • Home
  • PrimeTime Media Consulting

PrimeTime Media Consulting PrimeTime Media Consulting offers trainings for journalists and content creators, equipping them with essential skills for effective storytelling.

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list. PrimeTime Media Consulting would love to k...
21/05/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list.

PrimeTime Media Consulting would love to know what keeps you here. Please share your thoughts.

Mikail M Nagada, Buhari Ahmad Caster, Hidayah Ahmad, Zakariyya Ahmad, Aliyou Walee, Hussaini Jafar, Muhammad Umar Shehu, Wali Modibbo Salih, Alhassan Alhassan Gidan Kara, Muhsin Ibrahim

Are you a content creator? Do you want to succeed on this platform? If so, engaging with your followers after posting co...
19/05/2024

Are you a content creator? Do you want to succeed on this platform? If so, engaging with your followers after posting content on Facebook is crucial.

Interacting with your audience not only fosters a sense of community but also boosts engagement, helps build relationships, and encourages repeat visits.

Take the time to respond to comments, answer questions, and acknowledge feedback. Your followers will appreciate the personal touch, and it will ultimately contribute to your success as a content creator on on this platform!

Dear PT Media family,Today is the final day to submit your application for the free training offered by PrimeTime Media ...
16/05/2024

Dear PT Media family,

Today is the final day to submit your application for the free training offered by PrimeTime Media Consulting!

If you haven’t submitted yours, you still have until midnight to do so. Follow us on Instagram () and send us a DM.

Qualified candidates will be selected and contacted tomorrow. Don't miss out on this opportunity!

Some exciting news for young reporters!!!

Dear young reporters, this exciting news is for you!

PrimeTime Media Consulting Limited is organising a FREE training on mastering the art of news reporting. The session is designed to empower you with the knowledge and tools you need to excel in the field of journalism.

If you are interested, please follow us on Instagram (), and send us a DM with your name and email address and tell us why you are the best candidate for the training.

Our HR unit will choose 5 most qualified individuals on Friday, May 17, 2024, and send out a formal invitation for the training.

Good luck!

Journalistic ethics are the bedrock of trustworthy reporting. Do you hold on to them?
14/05/2024

Journalistic ethics are the bedrock of trustworthy reporting. Do you hold on to them?

Some exciting news for young reporters!!!Dear young reporters, this exciting news is for you!PrimeTime Media Consulting ...
12/05/2024

Some exciting news for young reporters!!!

Dear young reporters, this exciting news is for you!

PrimeTime Media Consulting Limited is organising a FREE training on mastering the art of news reporting. The session is designed to empower you with the knowledge and tools you need to excel in the field of journalism.

If you are interested, please follow us on Instagram (), and send us a DM with your name and email address and tell us why you are the best candidate for the training.

Our HR unit will choose 5 most qualified individuals on Friday, May 17, 2024, and send out a formal invitation for the training.

Good luck!

IMPACT and ACCURACY are two important things to consider before making a post on social media. Here is why👇As a content ...
12/05/2024

IMPACT and ACCURACY are two important things to consider before making a post on social media. Here is why👇

As a content creator, you should reflect on how your post might affect your brand reputation. Ensure it aligns with your values and objectives.

Another important thing to do is verifying the information you are sharing to avoid spreading misinformation or contributing to false narratives. Accuracy builds trust with your audience.

Do you pay attention to these important things?

A new baby is born!
09/05/2024

A new baby is born!

🚨 Important Announcement! 🚨 We're saying goodbye to Amsal News but thrilled to introduce PrimeTime Media Consulting Limi...
09/05/2024

🚨 Important Announcement! 🚨

We're saying goodbye to Amsal News but thrilled to introduce PrimeTime Media Consulting Limited! 🌟

We're your new destination for media consultancy, offering expert training for journalists & content creators, and empowering you with top-notch communication skills!

Get ready for insightful tips on writing for social media and mastering journalism in today's digital landscape.

Stay tuned for updates and join us as we embark on this exciting new chapter together!

Ƙungiyoyin fararen hula a ƙarƙashin inuwar ƙungiyoyin farar hula ta Edo sun fito kan titunan birnin Benin, babban birnin...
24/07/2023

Ƙungiyoyin fararen hula a ƙarƙashin inuwar ƙungiyoyin farar hula ta Edo sun fito kan titunan birnin Benin, babban birnin jihar domin nuna adawa da ƙarin farashin man fetur da aka yi a baya-bayan nan.

Sun hau kan wasu manyan tituna tare da yin Allah-wadai da ƙarin da kuma tsadar kayayyaki a Najeriya.

Masu zanga-zangar dai sun yi ikirarin cewa kashe kuɗaɗen gudanar da mulki ya yi yawa a Najeriya.

Wata babbar kotun tarayya a Legas ta sanya ranar 25 ga watan Yuli domin gurfanar da Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan ...
24/07/2023

Wata babbar kotun tarayya a Legas ta sanya ranar 25 ga watan Yuli domin gurfanar da Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya CBN a gaban ƙuliya.

Jaridar The Cable ta fahimci cewa, kotu ta aike da sanarwar sauraron ƙarar zuwa lauyoyin da ke da hannu a lamarin.

Gwamnatin jihar Legas ta ce, gawarwakin mutane 103 da aka kashe a zanga-zangar   a shekarar 2020 da aka shirya domin bin...
24/07/2023

Gwamnatin jihar Legas ta ce, gawarwakin mutane 103 da aka kashe a zanga-zangar a shekarar 2020 da aka shirya domin binnewa ba daga Lekki ba ne.

Gwamnatin jihar a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadin da ta gabata, ta ce ba a samu gawa a Lekki ba.

An samu turmutsitsi a ƙarshen mako, a tashar mota ta Cele da ke kan titin Oshodi-Apapa, Legas, yayin da wani ɗan sanda y...
24/07/2023

An samu turmutsitsi a ƙarshen mako, a tashar mota ta Cele da ke kan titin Oshodi-Apapa, Legas, yayin da wani ɗan sanda ya harbi wani ɗan Acaba.

Tawagar ƴan sanda daga yankin Ilasamaja sun mamaye tashar mota domin k**a wasu ƴan acaba da aka fi sani da Okada, waɗanda gwamnatin jihar Legas ta haramtawa zirga-zirga.

Wasu mutane biyu sun rasa rayukansu a lokacin da wasu gungun matasa s**a fasa wani rumbun amfanin gona a Jalingo, babban...
22/07/2023

Wasu mutane biyu sun rasa rayukansu a lokacin da wasu gungun matasa s**a fasa wani rumbun amfanin gona a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba.

Lamarin ya auku ne da tsakar daren Juma’a inda wasu matasa masu yawan gaske s**a fasa wani babban rumbun kayan amfanin gona mallakan wani ɗan siyasa mai suna Dakta Jugulde s**a yi awon gaba da buhunan shinkafa da Masara da wasu kayayyaki.

Wani mai gadin rumbun wadda ya nemi a sakaya sunansa ya ce da misalin ƙarfe 10:40 na daren jiya s**a ga wasu matasa masu yawa na ƙoƙarin fasa rumbun.

Labari Cikin HutunaSojojin Najeriya a ranar Asabar sun tarwatsa maɓoyar haramtacciyar ƙungiyar a ware ta IPOB, da ke faf...
22/07/2023

Labari Cikin Hutuna

Sojojin Najeriya a ranar Asabar sun tarwatsa maɓoyar haramtacciyar ƙungiyar a ware ta IPOB, da ke fafutukar kafa ƙasar Biafra a jihar Delta, da ke Kudu Maso Gabashin Najeriya, in da s**a ƙwato mak**ai da dama.

📷 Nigerian Tribune

Labari Cikin HutunaYadda aka gudanar da ɗaurin auren ɗan Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum.📷Borno State Government
22/07/2023

Labari Cikin Hutuna

Yadda aka gudanar da ɗaurin auren ɗan Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum.

📷Borno State Government

Yadda Aka Gudanar Da Sallah Da Addu'o'in Roƙon Ruwa A Babban Masallacin Idi Na Mai Martaba Sarkin Gombe Alh Dr Abubakar ...
22/07/2023

Yadda Aka Gudanar Da Sallah Da Addu'o'in Roƙon Ruwa A Babban Masallacin Idi Na Mai Martaba Sarkin Gombe Alh Dr Abubakar Shehu Abubakar Na III CFR.

Ƙungiyar ƙananan hukumomi ta Najeriya, NULGE ta nemi gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta ƙarawa ma’aikata albashinsu ...
22/07/2023

Ƙungiyar ƙananan hukumomi ta Najeriya, NULGE ta nemi gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta ƙarawa ma’aikata albashinsu da 300%.

Wannan dai na zuwa ne bayan janye tallafin man fetur, da kuma kara farashinsa a Najeriya da ke ci gaba da janyo martani daga ƙungiyoyin Ƙwadago a ƙasar.

Ƙungiyoyin na hankoron ganin sun sama wa mambobinsu albashin da zai iya riƙe su a wannan lokaci da rayuwa ta sauya sak**akon tashin farashin komai.

Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna Face Of Waziri-Nigeria (FOWN) ta yi zargin cewa, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinu...
21/07/2023

Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna Face Of Waziri-Nigeria (FOWN) ta yi zargin cewa, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu na yin ƙoƙarin wajen ganin ya hana aƙalla biyu daga cikin alƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa yin murabus, ta yadda za su yi wa kwamitin shari’a cikas.

Darakta Janar na kungiyar, Kwamared Bukky Adeniyi, ya yi wannan zargin a cikin wata sanarwa da ya fitar a Legas a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli, 2023.

Adeniyi ya bayyana cewa, idan aka yi la’akari da tanadin doka da ake da shi, wadda ya sa a sauya da kuma dawo da shi idan wani Alƙali ya yi murabus daga muƙaminsa , wata dabara ce ta hana dokar shari’a aiki da kuma tasiri.

Ɗantakarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaɓen ranar 18 ga Maris a jihar Kaduna, Isa Ashiru, ya nemi amincewar kotu da ta ba...
21/07/2023

Ɗantakarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaɓen ranar 18 ga Maris a jihar Kaduna, Isa Ashiru, ya nemi amincewar kotu da ta ba shi damar fitar da bayanai daga na’urorin BVAS da aka yi amfani da su a lokacin zaɓe.

Jaridar DAILY POST ta ruwaito cewa, an ga na’urorin BVAS guda 105 a kotun a yayin da ake ci gaba da shari’ar waɗanda wani ɓangare ne na bajekolin da masu shigar da ƙara na 1 da na 2 Ashiru da PDP za su gabatar.

Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayyar Najeriya ta koka da rashin isassun ma’aikata da kayan aiki da s**a haɗa da di...
21/07/2023

Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayyar Najeriya ta koka da rashin isassun ma’aikata da kayan aiki da s**a haɗa da direbobi, motocin sintiri, da man fetur na motocin sintiri da yaƙi da miyagun laifuka a babban birnin ƙasar.

Kwamishinan ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja, Haruna Garba ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis a Abuja, yayin wata ziyarar fahimtar da AIG, shiyya ta 7, Adebowale Williams, ya kai wa rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja.

Hukumar tara haraji ta tarayyar Najeriya (FIRS) ta ce, ta samar da Naira tiriliyan 5.5 a matsayin kuɗaɗen haraji a farko...
20/07/2023

Hukumar tara haraji ta tarayyar Najeriya (FIRS) ta ce, ta samar da Naira tiriliyan 5.5 a matsayin kuɗaɗen haraji a farkon rabin shekarar 2023.

A cewar hukumar, wannan adadi shi ne mafi girman tara haraji da aka taɓa samu a cikin watanni shida na farkon shekarar kasafin kuɗi.

Shin ku na ganin kwalliya na biyan kuɗin sabulu kuwa?

Cuta Ta Ɓarke A Kafanchan Da Ke Kaduna Kimanin yara 10 ne masu shekaru tsakanin 3-13 aka ce sun rasa rayukansu har zuwa ...
20/07/2023

Cuta Ta Ɓarke A Kafanchan Da Ke Kaduna

Kimanin yara 10 ne masu shekaru tsakanin 3-13 aka ce sun rasa rayukansu har zuwa yanzu ba a gano inda ake zargin sun kamu da cutar numfashi da ta ɓulla a garin Kafanchan da ke Ƙaramar Hukumar Jama’a ta jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Babban daraktan kula da lafiya na asibitin tunawa da Sir. Patrick Ibrahim Yakowa, Likita Isaac Nathaniel ne ya tabbatar da ɓarkewar cutar a Kafanchan.

Izuwa yanzu dai, gwamnatin jihar ba ta fitar da wane rahoto ba a kan musabbabin yaɗuwar cutar.

Yadda jami'an Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, s**a kai wani da hatsari ya rutsa da shi, babbar Asibitin Ƙaramar Hukumar ...
20/07/2023

Yadda jami'an Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, s**a kai wani da hatsari ya rutsa da shi, babbar Asibitin Ƙaramar Hukumar Abaji da ke Abuja.

📸 Abubakar Sadiq Isah

Babbar kotun tarayya ta bai wa jagoran haramtacciyar ƙungiyar IPOB Nnamdi Kanu takardar neman ganin Likitan da ya ga dam...
20/07/2023

Babbar kotun tarayya ta bai wa jagoran haramtacciyar ƙungiyar IPOB Nnamdi Kanu takardar neman ganin Likitan da ya ga dama a wajen hukumar DSS da duk bayanansa.

Kungiyar Gwamnonin Progressives Forum (PGF) ta ce tana hada kai da gwamnatin tarayya domin magance wahalhalun da ‘yan Na...
20/07/2023

Kungiyar Gwamnonin Progressives Forum (PGF) ta ce tana hada kai da gwamnatin tarayya domin magance wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fuskanta a halin yanzu sak**akon cire tallafin man fetur da kuma karin farashin man fetur.

Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo kuma shugaban kungiyar ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a karshen ganawar sirri da s**a kammala a daren Larabar da ta gabata a Abuja.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PrimeTime Media Consulting posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share