Comdr.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

  • Home
  • Comdr.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Comdr.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comdr.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru, Media, .

*Congratulatory Messeage to Indefatigable Public Servant*__The Pen Owner_Yakubu Mukhtar Ibrahim NguruDEAR Sir, Hon Abdul...
27/05/2023

*Congratulatory Messeage to Indefatigable Public Servant*

__The Pen Owner_
Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

DEAR Sir, Hon Abdullah Bego.
I will like to use this flatform to, once again, congratulate you on your well deseved appointment, as Senior Special Assistant to the Ministry of Wealth Creation, after you served as Commissioner Ministry of Wealth Creation.

Sir, be patient in your walk with the Allah, Who is your Strength and Light in your path to ultimate success. Whoever worked with as superordinate or subordinate has testified that you are dedicated Leader, who understands seasons and dynamism of service delivery to the public. Sir, people are describing as "a public servant and who does not get impatient or offended".

Therefore, keep sowing the seed of a strong future political structure and indispensability, without sparing an iota of political importance and service to the public left. The harvesting season is coming, sooner or later; and you will reap when it will be plenty, Insha Allah.

Sir, as your loyalists, we will join you in any given situation, under the sun and in the rain. Every second is considered a moment for us to repay your mentorship, kindness, caring, and the support in cash and in kind you have rendered to us throughout our work with from day-one. Our allegiance will not betray your trust in us no matter how tough and thorny the journey goes. You have a reliable team for work, whenever and wherever, we are "Together Forever"!

All your works of righteousness, endurance, long suffering, love, kindness, humility and pursuit of peace will yield perfection and eternal contentment, if you don't not give up. Keep on the good job, Sir!

No matter how hard and heavy you feel, keep climbing that ladder of public service at any official latitude. Take each step by faith and grace to carry you through the end, where there is a crown of success.

Lastly, well I don't have enough words to thank you but I will thanks you for all your support to me in person and all those who work under you.

Let's pray, may the Almighty Allah give you more strength to finish all your assignment safely.

🖊️Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.

Ă€lhamdulillah Mai Girma GwĂ mna Mai Mala Buni, Ya Kaddamar da kayan Tallafi Ga Al'umma Mabugata Kashi na Uku.Rubutu-:Comr...
25/05/2023

Ă€lhamdulillah Mai Girma GwĂ mna Mai Mala Buni, Ya Kaddamar da kayan Tallafi Ga Al'umma Mabugata Kashi na Uku.
Rubutu-:
Comrd Yakubu Mukhtar

Wanda Ma'aikatar Samar da Aikinyi Karfafawa na Jihar Yobe Ta Gudanar Da wannan kayan Tallafin ga masu Kanannan karfi A Yau Alhamis anyi Taron a Gidan Gwamnatin Jihar Yobe.

Wannan Shine Kashi na Uku daga Cikin Tallafin da Mai Girma Gwamna Yayi, Kuma kamar yadda aka sani za,aci gaba da Bayar da Tallafin ga Masu Kananan karfi.

Kayan Sune kamar Haka.

Keke NĂ pep
Injin Bayin Ruwa na noman Rani.
Injin Niga
Kayan Aski.
Jega Mashin Mai Bodi.

Cikken Bayanin Na zuwa.....

Photo Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Innalillahi Wa'innailaihi Raji'un.A Yammacin Yau Lahadi Nasamu Labarin Rasuwar Babban Malaminmu na Garin Nguru, Mallam S...
21/05/2023

Innalillahi Wa'innailaihi Raji'un.
A Yammacin Yau Lahadi Nasamu Labarin Rasuwar Babban Malaminmu na Garin Nguru, Mallam Sani Mai Yan Yara, Mutuwarsa Ta Tabani ta tunamin abubuwa da dama nma Tarihin Rayuwarsa da Yayi.

Dukkan mahaukaci da Yasamu tabin hankali ta fannin shaye-shaye ko ta fannin Asiri kodai wani Layin hauka, Ana kawosa Makarantar Mallam Sani Mai Yan Yara a kafesa babu inda yake zuwa ba tare da an dauresaba ko rufesa a wani wajeba, Yana waje a zaune babu inda zaije dukkan Nguru shi kadai yake da wannan baiwar.

Hakika munyi babban Rashi. Allah Madaukakin Sarki Yajiqansa da Rahma ya haskaka kabarinsa Amin, Ya Hayyu ya qayyum.

Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Ramadan Mubarak to you and your family. May Allah grant your prayers and replace your worries with happiness and prosper...
19/04/2023

Ramadan Mubarak to you and your family. May Allah grant your prayers and replace your worries with happiness and prosperity H'E Mai Mala Buni CON.

Allah Yamaka jagorancin.

Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni CON, Ya Sakawa Babbar Kasuwar Nguru da Gwamnatinsa Ta Gina, Sunan Babban Sheshi Wato Shei...
16/01/2023

Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni CON, Ya Sakawa Babbar Kasuwar Nguru da Gwamnatinsa Ta Gina, Sunan Babban Sheshi Wato Sheikh Ngibrima Nguru a satin Daya Gabata.

Daga Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.
Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni CON, Yasakawa Babbar Kasuwa ta Garin Nguru Sunan Sheikh Ngibrima a wani taro da yagabata a Babban dakin Taro na Gidan Gwamnatin Jihar Yobe (Banquet Hall) a Damaturu, a Dede lokacin da yake Gani da yarinyar da Taci Gasar Al'qur,ani anan ya sanar da hakan.

Al'umma Garin Nguru sunyi Farin ciki sosai na wannan Sunan da Mai Girma Gwamna Yasakawa Kasuwar, wato sunan Maulana Shiekh Ngibrima Allah Yakaramasa Yarda. Sheshi Mai karama wanda dukkan wanda yaji wannan Sunan bama dan Nguru kadaiba a Fadin Duniya yasan Maulana sheikh Ngibrima Yanada karama matuka, mussamman idan kukaji tarihinsa, da irin karama da yake da ita, da irin abubuwa da Nguru tasamu ta dalilinsa.

Wannan Kasuwa Zata Zama kasuwa Mai Tasiri, da tarin abubuwan Alheri da insha Allah zasu faru a cikinta, Ina da tabbacin Maulana Khalifa Fatihu zaibada gudun mawan Addu'oi Dama wasu Sirri masu Tarihi nasu na shehunnai da Izinin Allah.

Kamar yadda akasani Nguru Garin Zaman lafiya ne, Gari ne Mai hadin Kai da Biyaiya ga Shugabanni da Malamai, to wannan Kokarin da Gwamna Yayi zai sake kawo hadin Kai a Gari da makotan Garin Nguru Insha Allah.

Allah Yasakawa Gwamna Da Gidan Aljannah Firdausi, Domin yamana komai a wannan shekarar. abinda Kuma ya farantawa Al'umma da dama bama Yan Garin Nguru kadaiba shine wannan lakabi da akayiwa kasuwan. domin shiekh Ngibrima Yanada Masoya a Fadin Duniya Baki Daya Bama Nguru kadaiba.

Sa-Hannu: Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru Mataimaki na MussammĂ n a Kafar Sadarwa Na Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni CON.

New Bra Bra MEGA School Damaturu local Government Done and Dusted. The State Capital Of Yobe State.May Almighty Allah Bl...
08/01/2023

New Bra Bra MEGA School Damaturu local Government Done and Dusted. The State Capital Of Yobe State.

May Almighty Allah Bless Your Life Abundantly His Excellency Hon Mai Mala

Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Secretary To Special Assistance on Social media to His Excellency Hon Mai mala Forum.

GAYYATA!! GAYYATA!! GAYYATA!!A Karo na Biyu Ina Kara Tunatar Da Yan uwa da Abokan arziki na wannan shafin Ranar Aurena W...
08/12/2022

GAYYATA!! GAYYATA!! GAYYATA!!
A Karo na Biyu Ina Kara Tunatar Da Yan uwa da Abokan arziki na wannan shafin Ranar Aurena Wanda za,ayi Kamar Haka.

*Rana: Jumma'a Talatin Ga Watan Disamba. (30th December 2022)

Wajen Daurin Aure: Izala Central mosque Unguwar Gandu kura Local Government Kano state.

Lokaci-: 1:30pm immediately after Jumma'at prayer

Allah Yabada Ikkon Zuwa, Wanda bazaisamu halartaba muna bugatar Addu'arsa tanadĂ  mahimmanci Sosai.

Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

My Father My Boss.Hon' Abdullah Bego
15/03/2022

My Father My Boss.
Hon' Abdullah Bego

_Engr Ibrahim Yakubu Nguru Ko kunsan Wanene Shi aguna Kuwa? kunsan Menene Mahimmancinsa Aguna? Kunsan Yanda Nadaukeshi, ...
26/05/2021

_Engr Ibrahim Yakubu Nguru Ko kunsan Wanene Shi aguna Kuwa? kunsan Menene Mahimmancinsa Aguna? Kunsan Yanda Nadaukeshi, na daukeshi Kamar Yayane, Amma Wasun kasa fahintar hakan Bari nabaku Takaicecen Bayani.

Daga:Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.

Eng ibrahim Yakubu Nguru, tun bansan kainaba Yadaukeni yajani ajiki, yake sani a Harkar Alheri tun kafin yaje NITDA Har yaje NITDA Kuma S**a dawo Ma'aikatar Sadarwa Da Tattalin Arziki, Wanda Yana Aiki da Dr. Isa Ali Pantami Tun a NITDA din, Yana Kuma bani Shawara idan nayi abin fada zaimin Kuma Raina bazai bacciba dadima zanji yagayamin gaskiya,

Wasu Dasu wasu, maganganu akan mu'amala ta dashi har wasu S**a daina kulani Wanda Sunanan dandalin, Kuma zasuga Rubutun, kawai dai a Matsayina na Karamin marubuci baikamata nakama, Sunansu ba, Ni Eng bazan taba mantawa dashiba, Kuma abubuwan dayamin a rayuwata Wallahi bazan mantaba, Ina mai nagayamuku hakanne saboda kasan mahimmancinsa aguna, dakuma tsakaninmu dashi,kuma har yanzu ya aminta Dani fiye da Tunani, zai Sani Aiki baya shakka Zan Gudanar dashi, har innaturamai shedar na kammala aikin yake fada basai nagayamaiba,

A matsayinsa na Wanda Yafini Ina bashi shawara baitaba cemin aa ba har yanzu wallahi zaice Hakan Yayi, to Mai Yasa saboda Ra,ayin wasu zasu raba zumunci tsakanina dashi.

Insha Allah nida Eng Wallahi saidai Inna mutu, Amma Ina tare dashi 100% Kuma abinda bakwaso nafada shine Allah Yakaimu 2023, zakusha mamaki.

Allah Yakaramaka Lafiya, da Imani Big Brother.

Signed;Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Alhamdulilah;;; Cikin Ikkon Allah A Yammacin Yau nakaiwa Dattijon Arziki Kuma Aminin Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni, Mal...
03/05/2021

Alhamdulilah;;; Cikin Ikkon Allah A Yammacin Yau nakaiwa Dattijon Arziki Kuma Aminin Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni, Malah Gana Sugurum a Gidansa Dake Sabon Fegi Damaturu.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Yau na ziyarci Babanmu, Kuma Aminin Gwaman Buni, Alhaji mala Gana Da Makocinane wasu Watanni das**a wuce, saikuma Muka samu chanjin wajen Zama munyi zaman Arziki ya daukemu kamar shine ya haifemu, Kuma inkaga Muna mu'amala dashi tamkar Abokai Amma muna basa girmansa a matsayinsa na Wanda Yasan Darajar Mutane, Kuma yasan Darajar yaran da banashiba.

Najima bamu haduba Yayi jajena yau sai na kudiri niyyar cewa Zan ziyarceshi, domin NASA da zumunci irin na Addinin Musulunci a Kuma Watan Ramadana,

Alanguro Muna kallonka da mutunci, Kuma Bazamu daina kallonka a Matsayin Ubanmu ba Allah Yakaramaka Lafiya da Nissan kwana, da Imani.

Signed;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

__SAKON JAJANTAWA ZUWA GA AL'UMMAR GAIDAM DAGA KWAMISHINAN WATSA LABARAI DA AL'ADU HON, ABDULLAHI BEGO.Daga;Comrd.Yakubu...
25/04/2021

__SAKON JAJANTAWA ZUWA GA AL'UMMAR GAIDAM DAGA KWAMISHINAN WATSA LABARAI DA AL'ADU HON, ABDULLAHI BEGO.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.
Mai Girma kwamishinan Watsa Labarai Da Al'adu Na Jihar Yobe Alhaji Abdullah Bego, yanamai jajantawa Yan uwa Wanda Iftila'in Boko Haram ya afka musu a Garin Gaidam tun daga Shekaran Jiya har zuwa jiya, Sakamakon Wanga Hari na Boko Haram, wasu sun rasa rayukansu,wasu Kuma Sunji raunika. Wannan bakaramin abin takaici bane gamu dukka Al'ummar Jihar Yobe.

_Mai Girma kwamishinan Yayi Addu'a Allah Yakare nagaba Wanda s**aji ciwo Allah Yabasu lafiya, Wanda s**a rasa rayukansu Allah Yabawa Yan uwansu Hakuri damu Baki Daya, Ya Allah Albarkacin Wannan Watan Ramadana kasake kare Mana jihar Yobe dama musulman Najeriya Baki Daya.

_Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni tun shekaran jiya har zuwa yau hankalinsa baikwantaba, Haka zalika yau Yayi zama da Defence Boss Insha Allah zaiyi iya kokarinsa wajen dakile wayenan miyagun mutanan, Allah Yabashi Nasara amin.

Signed;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru P'A To The Commissioner for information Home Affairs And Culture

Housing: Gov. Buni’s Promise Fulfilled Damaturu:- Work is at finishing stages for 1,800 units, or 50 percent of the tota...
23/04/2021

Housing: Gov. Buni’s Promise Fulfilled

Damaturu:- Work is at finishing stages for 1,800 units, or 50 percent of the total first phase, built across the 17 local government areas. The houses are built in two-bedroom and three-bedroom apartments and each three-bedroom unit and occupy 800 square meters of land while each two-bedroom unit was allocated 600 square meter. While flagging off the project in 2019 Govenor Mai Mala Buni pointed out that; “As we all know, shelter is a basic human need. Everyone needs a roof over their heads, a place they can call home. Along with other important human needs such as clean water and sanitation, healthcare, security, etc, shelter plays an important role in achieving peace and prosperity. This is why the Yobe state government is keen to ensure that on a continuous basis, our people have access to safe and affordable housing,” he said.

Dr. Isa Ali Pantami Daram-Dam: Pantami, wani Bawan Allah Ne,mai ba da Gudummawa ne na kasa Baki Daya.Daga;Comrd.Yakubu M...
21/04/2021

Dr. Isa Ali Pantami Daram-Dam: Pantami, wani Bawan Allah Ne,mai ba da Gudummawa ne na kasa Baki Daya.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Yazama wani Jigo ne a kasa Baki Daya, mutane s**a yi kokarin ganin sun zama kamar Shiekh Dr Isa Ali Pantami na ra'ayoyi sama da shekaru 15 da s**a gabata, Ni kaina na iya najima Inaso nazama mutum kamarsa, Wanda tun zamana a Abuja Eng Engr Ibrahim Yakubu Nguru yayane aguna Yana gayamin halayan Mallam masu kyau, har nafara Ra,ayin zuwa Gidan Mallam a lokacin Ina zuwa Gidan Eng a Life camp, bantabaji Ina zaune wani yazagi Pantami ba, Amma menene hadin Dr.Pantami Da Gwamnan Cross Rover Yakeso a tsige Mallam. Mukuma dalilin dayane shi ba Musulmi bane Mallam Kuma musulmine,Kuma Yana bayar da gudun Mawa dasu kansu basa bayarwa a wannan Garnin da Muka tsinci kammu

A jiya ma inajin Tattaunawan wasu Yan uwa kan batun tare da wasu kawayenmu kuma suke ambatar Osama da gadonsa na ta'addanci, kuma 3 daga cikin hudun sun tambaya, Wai dama Osama 'yan ta'adda ne Amma duk mun san wadannan abubuwan a yau, dama Dukkanin duniyan Musulmai sun kasance masu nuna juyayi ga Iraki, Afghanistan da sauransu da kuma mai da martani game da harin da Amurka ta kaiwa wadannan kasashe. Ba wai kawai duniyar Musulmi ba, har ma a cikin Amurka, Burtaniya da yamma gaba É—aya, amma kuma akwai wasu rukunin mutanen da ba sa adawa da waÉ—annan hare-haren. Mutane kamar Obama lokacin da yake Sanata, Bernie Sanders da Nancy Pelosi.

A cikin su duka, akwai shirin bidiyo na MP Tony Benn na Labour Party na Burtaniya yana magana game da mamaye Iraki (wanda kusan shine farkon Duk waɗannan batutuwan), yana motsa ni a duk lokacin da na tuna da jawabin wanda ya ƙare tare da faɗi daga Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya; "

MU MUTANEN KASASHEN DASASU muka ƙaddara don ceton al'ummomi masu zuwa daga bala'in yaƙi, wanda sau biyu a rayuwarmu ya kawo baƙin ciki ga 'yan Adam Kuma a ƙarshen ya ce wannan takaddar "ita ce Alkawarin da wannan tsara za ta yi wa wannan zamanin kuma zai zama cin amana mafi girma idan muka zabi yin watsi da kundin tsarin mulkin muka dauki matakai na gefe sannan muka nuna kamar muna yi ne da sunan kasashen duniya.

Mutane kamar Al- An ga Zarqawi yana adawa da mamayewa (wanda hakan cin amana ne har ma da yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya) kuma kamar yadda yanayi da motsin rai suke da shi, sun samu farin ciki daga dimbin mutanen Arewacin Najeriya. Idan ba mu isa ba, kakanninmu ko kawunmu ko wasu danginmu sun yi murna. Don haka me yasa aka ware Pantami?

Na kuma ga kira ga a soke maganar da yake yi a bainar jama'a ta bangaren mai tafiya a kasa, wane irin juyayi ne ya fi girma da kuma gaskiya fiye da ja da baya ta hanyar sama da shekaru goma na ayyukan da aka tabbatar da shi a kan duk zarge-zargen da ake yi masa a yau? Ina nufin, ba ku da malamin addinin Musulunci ko da ɗaya da yake raye a Najeriya wanda ya yi yaƙi da tsattsauran ra'ayi har ya kai ga shiga muhawara tare da masu tsattsauran ra'ayi a garuruwansu irin na Pantami.

To Yanzu muka Fara Sonshi Kuma Insha Allah cigaba zaigani.

Signed; Comrade; Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru

Mai Girma kwamishinan Watsa Labarai Da Al'adu Alhaji. Abdullah Bego A Yau Labara Yakarbi Bakuncin Kungiyar Kamsiloli na ...
21/04/2021

Mai Girma kwamishinan Watsa Labarai Da Al'adu Alhaji. Abdullah Bego A Yau Labara Yakarbi Bakuncin Kungiyar Kamsiloli na Jihar Yobe a Ofishinsa Dake State Sectariat Damaturu.

Daga;Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Alhamdulilah Cikin Ikkon Allah Da Amincewarsa A Yau Kungiyar Kamsilolin Jihar Yobe S**akawo Ziyarar Ban Girma wa Mai Girma kwamishinan Watsa Labarai Da Al'adu Alhaji Abdullahi Bego, Cikinsu akwai, shugaban kungiyar Hon. Girgiri bulau Speaker Damaturu LGA, Secretary dakuma Hon. Musa Sale jaba Speaker Jakusko LGA, sai kuma treasurer Hon. Usman mamman tela Speaker Pkm LGA inda s**a tattauna muhimman abubuwa da dama Wanda zaitamaki Al'umma Dasuke wakilta.

__Asalin Ita wannan Ziyarar sunyitane badan komai ba saidan su Sami shawarwari a wajen Mai Girma kwamishinan,Kuma Cikin Ikkon Allah sun tattauna Abubuwa dadama Wanda Insha Allah Dukkan wani Abu daya tashi zasu Sami goyon bayan kwamishinan dama ma'aikatansa Baki Daya.

__Mai Girma kwamishinan Watsa Labarai, ya Nuna jin dadinsa bisa karamci das**a Nuna Masa Cikin Wanga watan Ramadan s**a iyo Tattaki tun daga mahallinsu Wanda ba Gari dayabane, Amma s**a hallara s**azo, hakika ya Nuna jin dadinsa matuka Yakuma Yabawa wannan Kungiya. Daga karshe Yabasu shawarar su hada kansu domin zasufi yiwa Al'umma ayyuka muddin kansu a hade yake.

Allah Yamaidaku Gida Lafiya Alfaramar Watan Ramadana Amin

Sign;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru P'A To The Commissioner for information Home Affairs And Culture

Today Tuesday In Office Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture.Masha Allah
20/04/2021

Today Tuesday In Office Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture.
Masha Allah

GOV. BUNI TODAY: —Governor Mai Mala Buni today in the company of the President of Niger Republic Bazoum Muhamed and Pres...
19/04/2021

GOV. BUNI TODAY:

—Governor Mai Mala Buni today in the company of the President of Niger Republic Bazoum Muhamed and President Muhammadu Buhari.
—Governor Buni is one of the top Nigerian government officials that today received President Bazoum Muhamed who is on a state visit to Nigeria.
—Yobe is one of the states that shares a vast border with Niger republic. Apart from sharing border Yobe shares business and cultural relations with Niger republic. Also Niger is Nigeria’s key partner in the fight against insurgency.
—President Muhammadu Buhari has been committed to building more mutual relationship with Niger and other countries neighbouring Nigeria to enhance economic relations and the ECOWAS integration protocols.
—Nigeria shares common border of one thousand five hundred (1500) kilometres with Niger republic.

19 April 2021

Night 8: Imams for Taraweeh in the Haramain Sharifain today
19/04/2021

Night 8: Imams for Taraweeh in the Haramain Sharifain today

KASAR NIJAR DA NAJERIYA UWA DAYA UBA DAYA:: 'A Yau Ranar Litinin Mai Girma Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari Da T...
19/04/2021

KASAR NIJAR DA NAJERIYA UWA DAYA UBA DAYA::
'
A Yau Ranar Litinin Mai Girma Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari Da Tawagarsa Sunkarbi Bakuncin Shugaban Kasan Nijar Bouzoum.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Mai Girma Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari, Dashi da Tawagarsa Ta Gwamnoni Sunkarbi Bakuncin Sabon Shugaban Kasar Nijar Muhammad Bouzoum a Gidan Gwamnatin Najeriya Dake Abuja.

_Mai Girma Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari, Yayi Jawabi Yakuma Nuna Tsakanin Najeriya da nijar akwai Dankon zumunta tun a baya, Yakara Dacewa wannan sabon Shugaban yazo da hadin Kai Kuma Mutum ne Mai Saukin Kai Dason cigaban mutane bawai sai kawai kana Nijarba ko wacce kasa kake Yana Maraba daci gabanka.

____Mai Girma Shugaban Bouzoum Yanuna murna da farin cikinsa bisa karamci da Aka nunamasa daga Nan gida Najeriya, Lokacin rantsar dasu Shugaba Muhammadu Buhari Yatashi mutane Tawaga guda domin suje su marawa Bouzoum baya, Kuma Kamar yadda s**aje Cikin karamacin sunsamu karamci a wajen Shugaban Kasar Nijar din Bouzoum.

Wannan zuwan Nasa yanada nasaba da hada Guiwa domin Najeriya da Nijar, zasu saka abubuwa a Hanya wacce zata ciyar da wayenan kasashe biyun gaba. Yakuma Nuna cewa Babu Kasar datafi kusa da Nijar illa Najeriya ita dayace Take kusa da Nijar, to wajibine muzo muhada Guiwa mu magance matsalar mutananmu domin share musu Hawaye.

Signed; Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru S/A Media To His Excellency Hon Mai Mala Buni

Ramadan Kareem.May Allah Forgive Us Amin.
19/04/2021

Ramadan Kareem.
May Allah Forgive Us Amin.

The Mataaf pictured earlier today,Shared by brother Shahzad
19/04/2021

The Mataaf pictured earlier today,

Shared by brother Shahzad

The Mataaf pictured today
19/04/2021

The Mataaf pictured today

Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture
18/04/2021

Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture

BUNI IS WORKING::::Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni(Chiroman Gujba) Kamar Yadda Yayi Alkawari Ayyuka suna Tafiya A ko Ina ...
18/04/2021

BUNI IS WORKING::::Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni(Chiroman Gujba) Kamar Yadda Yayi Alkawari Ayyuka suna Tafiya A ko Ina a fadin Jihar Yobe.

Daga:Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni Kamar Yadda Yayi Alkawari a lokacin Neman Zabensa na Shekara Dubu Biyu da Sha-Tara(2019) Yayi alkawarin Hanyoyi T**ina da magudanan Ruwa a kauye da Birnin Jihar Yobe, Hakika Ayyuka ko Ina sun kankama. Wannan Da kuke gani wata Hanyace da take Gudana a Garin Nguru, Aikin T**i Daga Unguwar Barma Zuwa F.M.C A Karamar Hukumar Nguru.

__Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni, Hakika mun sheda wakilcin da kake Mana Kuma bamuda abinda zamu biyaka. Domin ko Kuri'unmu bazasu biyakaba saidai Addu'a Kuma Insha Allah Cikin Wannan Watan zamuci gaba dayimaka Addu'a Allah Yakareka Yasake baka damar Gudanar da sauran Ayyukan da kasa a gabanka.

Ba Nguru kadaiba dukkan inda Kashiga a fadin Jihar Yobe zakaji abubuwan Alheri suna saminsu daga wannan Gwamnatin Mai Girma, da Daraja Hon' Mai Mala Buni. Allah Yabaka Lada Amin.

Signed;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Personal Assistant On Social Media To His Excellency Hon Mai Mala Buni.

Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture
18/04/2021

Hon. Abdullah Bego Commissioner for information Home Affairs And Culture

Alhamdulilah.Nguru Local Government Ko wanne mazaba Anaci gabada Gudanar da zabe Cikin kwanciyar hankali dabin dokokin M...
27/02/2021

Alhamdulilah.

Nguru Local Government Ko wanne mazaba Anaci gabada Gudanar da zabe Cikin kwanciyar hankali dabin dokokin Ma'aikatan zabe, babu Hayaniyya ko zabe wada yazamto bana Ga'idaba.

Zabe Yana tafiya Dede Al'umma suna fitowa kwansu da kwarkwata suna zaben, Bisa Alamu Jam'iyyar Apc Itace akan gaba Insha Allah

18/02/2021

The Yobe State Executive Council on Wednesday approved over N3.2 billion for additional works at the Damaturu International Cargo Airport and the Gashua Modern Market as well as construction of roads and drainages in the state. The Commissioner for Home Affairs, Information and Culture, Abdullahi Be...

__Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni Yakai Ziyarar Gani Da Ido Na Ginin Kasuwanni Da akeyi A Nguru Da Gashuwa, Dakuma T**ina...
13/02/2021

__Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni Yakai Ziyarar Gani Da Ido Na Ginin Kasuwanni Da akeyi A Nguru Da Gashuwa, Dakuma T**ina Na Cikin Gari.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.
Mai Girma Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban Rikko Na Jam'iyyar Apc A Yau yaziyarci wasu sassa na Jihar Yobe Wanda suke Yobe Ta Arewa (ZONE'C) MAI Girma Gwamna a yau ranar Asabar yakai Ziyara domin duba ayyukan gine-gine na kasuwannin zamani, Wanda aka waremusu Bilyoyin kudi a garin Gashua da Nguru. Gwamna Buni, ya samu rakiyar wasu Jigogon Jam'iyyar Apc da sauran manyan jami'an gwamnati, sun nuna gamsuwa da kuma ingancin ayyukan da akeyi.

Yan kwangilar Sun Ce Akwai darajar kudi a cikin wadannan ayyukan, abin gamsarwa ne sosai. muna fatan cewa idan aka kammala wadannan ayyukan za su kara wa tattalin arzikin mutane da al'ummu da jihar ci gaba.

Mai Girma Gwamnan ya tabbatar wa da 'yan kwangilar cewa gwamnatin jihar za ta samar da kudade ko yaushe don saukaka ayyukan a kan lokaci. Gwamna Buni ya kuma binciki titunan garuruwa da ake ginawa a garuruwan biyu tare da tuhumar yan kwangilar akan kammalawa akan lokaci ba tare da tauye ingancin aiki ba.

Signed;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru S/A Media To His Excellency Hon Mai Mala Buni.

01/02/2021
CONGRATULATIONS TO DAMAGUM PEOPLE::: Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni (Chiroman Gujba) Alherinsa Ya sauka a Garin Damagum....
24/01/2021

CONGRATULATIONS TO DAMAGUM PEOPLE::: Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni (Chiroman Gujba) Alherinsa Ya sauka a Garin Damagum. A Yau Muka Sake haduwa da wani aikin Alheri na Ginin Gidaje Da akeyi a ko wanne Karamar Hukuma Ta Jihar Yobe Wanda Akeyi a ko Ina.

Daga;Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni, kamar yadda Muka sani Kuma muka sheda da Ginin Gidaje da akeyi hakikanin Gaskiya Tsakaninmu Da Gwamna Sai Godiya Mu Al'ummar Jihar Yobe Baki Daya. Wayenan Gidajen Wanda za.a ginasu domin Al'umma Kuma Talakawa.

_Mutanan Damagum Kuma Ga Dama Tasamu Bawai sai kawai Ma'aikataba har da Yan Kasuwa zasu Mori wayenan Gidajen mudddin zasu na saka kudi dukkan wata kamar yadda Gwamnatin Ta Umarta,kudin bawai kudine akasa Wanda mutane,Kokuma Talakawa bazasu iya biyaba anyine domin a saukakawa mutane da Basu da Mahalli, da matasanmu ma'aikatan Gwamnati Wanda suke da niyyar Aure Hakan zai karfafamusu Guiwa suyi auran.

Allah Yasakawa Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni.

Signed-Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Personal Assistant On Social Media To His Excellency Mai Mala Buni.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comdr.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share