Kaita Phone Store

  • Home
  • Kaita Phone Store

Kaita Phone Store Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaita Phone Store, Digital creator, .

*Idan kina siffantuwa da mutanan kirki to kiyi kokarin ganin kin iya mu'amala da mutane mai kyau.**Kar ya zama kina siff...
18/12/2023

*Idan kina siffantuwa da mutanan kirki to kiyi kokarin ganin kin iya mu'amala da mutane mai kyau.*
*Kar ya zama kina siffantuwa da mutanan kirki amma kuma baki da mu'amala mai kyau da mutane.*

©️ Nusaiba Tasiu Abdulrahim

*Duk Macen da Bata Iya Neman Afuwa Idan Tayi Laifi Saboda Girman Kai!!**Toh Tabbas Zai Yi Wahala ta Iya Zaman Gidan Miji...
16/12/2023

*Duk Macen da Bata Iya Neman Afuwa Idan Tayi Laifi Saboda Girman Kai!!*
*Toh Tabbas Zai Yi Wahala ta Iya Zaman Gidan Miji.*

*ALLAH SARKI TAZURU DA GWAURO:*

*" Baka taba haɗa Mai Aure da marar Aure. Mai Aure fa ko bacci yake lada ake rubuta masa. Saboda dawainiyar iyalinsa. Kuma duk da haka rabin addininsa kawai Allah yake so ya kawo. Amma marar aure, ko idonsa biyu sai yayi aikin lada sannan a* *rubuta masa. Kuma addininsa duka zai kawo ba rabi ba."*

~ Bin Mu'az

*Wallahi idan har kika iya* *biyayya ga da Namiji kina jin maganar sa kin gama dashi.**Domin babu abinda Namiji* *yake s...
16/12/2023

*Wallahi idan har kika iya* *biyayya ga da Namiji kina jin maganar sa kin gama dashi.*
*Domin babu abinda Namiji* *yake so irin biyayya a gun diya mace.*
*Duk soyayyar da zakina nuna masa matukar bakya masa biyayya a banza zaina kallon wannan soyayyar.*

©️ Nusaiba Tasiu Abdulrahim

*NASIHA CE**Wallahi duniyar nan, Babu abin jin dadi acikin ta, tunda Annabi ( SAW) ya bar duniya, miye abin jin dadi aci...
16/12/2023

*NASIHA CE*

*Wallahi duniyar nan, Babu abin jin dadi acikin ta, tunda Annabi ( SAW) ya bar duniya, miye abin jin dadi acikin ta, Saboda haka Annabi ya tsawatar mana, da muji tsoron Allah, karda rudun duniya ta mantar damu, tunawa da lahira.*

13/12/2023

Good morning my fans 💓💓💓
1💖💖💖💖
Uol💙💙💙

Mansur Make Up Gaskiya nayi matukar murna da farin ciki da samun labarin ka tuba kadaina yiwa mata kwalliya (make up) aw...
13/12/2023

Mansur Make Up Gaskiya nayi matukar murna da farin ciki da samun labarin ka tuba kadaina yiwa mata kwalliya (make up) awajen daukan finafinan masa'antar kannywood saboda gujewa dokokin Allah da saba masa.

Allah ya yafe maka kurarenka na baya. ya chanja maka wata sana'ar ma mai albarka da tafi wannan harka ta kwalliya wa yan Fim din ma gaba dayanta.

💖💖💖💖💙💙💙💙❤❤❤❤🌐🌐🌐🌐🌐
10/12/2023

💖💖💖💖
💙💙💙💙
❤❤❤❤
🌐🌐🌐🌐🌐

Vacab plaza kd
07/12/2023

Vacab plaza kd

06/12/2023

Ya faru!!! ❗

A Maiduguri an ce kuskure❓
A Nasarawa an ce kuskure❓
A Benue shima kuskure❓
A Katsina an ce kuskure❓
A kaduna shima an ce kuskure❓

Yo shi wannan kuskuren akan yan Arewa kadai zai dinga faruwa ne?

Yan media na Arewa saiku kyale batun Kunu kuzo mu hada murya waje daya mu nemawa yan uwanmu haqqinsu.

Allah ya jiqan wanda s**a rasu ya bamu ikon tadda su da alkhairi.

Kuyi sharing Friends ba Abin dariya bane😭😭

Acer midi, 500gb mem, 4gb ram
06/12/2023

Acer midi, 500gb mem, 4gb ram

Today best photo❤❤❤❤❤❤Years and Years of good luck if you like my page ✨❤️❤️❤️❤️❤️❤️
04/12/2023

Today best photo
❤❤❤❤❤❤
Years and Years of good luck if you like my page ✨
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
















04/12/2023

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

03/12/2023
🥰🥰🥰💯💯💯💯🌐🌐🌐🌐
03/12/2023

🥰🥰🥰
💯💯💯💯
🌐🌐🌐🌐

03/12/2023
03/12/2023

YAKE YAR UWA TA MUSULMA GA WATA SHAWARA GARE KI!!!

Ya ke yar uwata ki sani cewa rayuwa wata abace wadda take tafiya da sauri sanan take qarewa da wuri kamar dai yadda k**e fatan qarewar zamanki agaban iyayenki (AURE)

Ga wasu shawari da zan baki wanda nasan in sha ALLAH zasu taimaka miki qwarai da gaske
Amma sai kinyi hakurin karantawa🙏🏻

1-Ki daina kula kowanne irin saurayi koda wani yazo yace yana son ki, ki duba riƙonsa da addini, kada ki ce sai mai kuɗi

2-Kada ki riƙa roƙon saurayinki kuɗi ko wani abu na daban domin roƙon da zaki yiwa saurayinki zai kai ki ga buɗe kafar ɓarna ne kawai

3-Banda wulaƙanta mutumin da yazo ya bayyana soyayyarsa gare ki Idan kina da wanda k**e so ko bai yi miki ba ki faɗa masa zance mai daɗi ki ba shi haƙuri

4-Idan ALLAH ya kawo miki saurayi mai tarbiyya ki riƙe abin ki gam kada ki tsaya wasa har ki rasa shi

5-Kiyi haƙuri da abin da yake faruwa dake na idan saurayi yazo gare ki soyayya tayi ƙarfi daga ƙarshe ya tafi ya bar ki Ki cigaba da roƙon ALLAH ya baki miji nagari

6-Ki daina yin dare a wajen hira Me zai hana ki hira da safiya yamma ko wani lokaci na daban wanda ba yankin dare ba karki na ganin hirar safe da maraice ƙauyanci ce

Shin me ya kai wannan ƙauyanci; ace saurayi da budurwa su zauna zaman hira da daddare har sama da ƙarfe goma su kaɗai alhalin ga shaiɗan ya turo musu jakadunsa ina ganin kamar ba abinda zai hana a samu damar taɓa sassan jiki

7-Banda hira da samarin banza domin samarin banza na ƴan matan banza ne ke kuma mutuniyar kirki ce

8-Kada ki yarda son abin duniya ya rufe miki ido ki auri mai kuɗi marar tarbiyya, lallai idan kika aikata hakan kin yi asara kuma za kiyi nadama a gaba kaɗan bana miki fatan haka

9-Idan zaki fita daga cikin gida zuwa wani waje na daban kada ki saka matsattsun tufafi ki sanya kayan da shari'a ta yarda dasu sannan kada ki fesa turare mai ƙamshi in ba wanda yake kashe warin jiki ba

10-Ki suturta muryarki, kada ki bari wani yaji daɗinta idan ba mijinki ba ban da ɗaga wa iyayenki

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaita Phone Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share