Sautu rijalussunah media

  • Home
  • Sautu rijalussunah media

Sautu rijalussunah media domin samin ingattatun karatuttukan mazajan sunnah

17/11/2023
20/10/2023

Alhamdulillah!!!
A yau Imam Yusuf Abu U'naisa ya fara karantar da wani sabon LITTAFI bayan kammala Karatun Littafin Sharhu Mukaffiratuz zunub na Sheikhul Islam Ibn Taimiya.

Sabon Littafin yana karantar da KIRAN SALLAH da falalar Ladanai.

Wallafawar Ustaz Abu Jamlah Muhammad Bin Alqaaim Allakojawy Kogi State.

Daga: Masjidu Uthman Bin Affan, Sallama Biyu, Obajana, Lokaja, Kogi State.

٠٤/ربي الثاني/١٤٤٤, 19/October/2023

Ku biyo mu a shafukan mu na sada zumunta in kun danna link da yake kasa.
Cc.
Email: [email protected]

Youtube: https://youtube.com/channel/UCBWMrQrsewkgmQFfBCnO_Kw

WhatsApp:
https://chat.whatsapp.com/DzPJNSCaXWsLv7NkFG6aDU

Telegram:
SAUTUS_SALAFIYYAH Preaching to the right path of sautus_salafiyyah
https://t.me/sautus_salafiyyah

Facebook:
https://www.facebook.com/sautussalafeeyyah/

Rubutawa✍🏻✍🏻
Abu Bilal Dan Majema
Secretary Jibwis & Sautus Salafiyyah Kogi State.

24/09/2023
23/09/2023

Address

Sallama Biyu Obajana

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautu rijalussunah media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share