28/02/2025
Alhamdulillah yau ranar jumma'a 28/02/2024 committee na MASJIDUR RAHMA s**a bude ƙaddamar da gidauniya domin fuskantar watar Ramadan, da kuma taimaka wa marayu kofa a buɗe yake domin yan uwa Musulmai da su wunkura su taimaka domin gudanar da wannan gidauniyar dan fuskantar Ramadan.
Acc Number: 2022655378
Acc. Name. : IDI ABDULRAHMAN
Allah ya bada ikon mai makawa Ameen ya Hayyu ya khayyum🤲.
Herssern