Buni'/Machina Zone-C Youth Solidarity Movement

  • Home
  • Buni'/Machina Zone-C Youth Solidarity Movement

Buni'/Machina Zone-C Youth Solidarity Movement Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Buni'/Machina Zone-C Youth Solidarity Movement, Media, .

NEW YOBE NORTH TEAM:-Hon, Abubakar Abubakar Jinjiri, Matashi Mai Tàusayi da Kokarin Ganin Na kasa Dashi yazama wani, Tab...
09/12/2022

NEW YOBE NORTH TEAM:-Hon, Abubakar Abubakar Jinjiri, Matashi Mai Tàusayi da Kokarin Ganin Na kasa Dashi yazama wani, Tabbas Bashir Machina Yahada tafiya da Dattijon Matashi.
Hon, Bashir Machina, Hakika wannan abin Farin cikine gareka damu Baki Daya na jawo oga AAJ a jikinka, Tabbas zaitayaka abubuwa da dama.

Alhaji' Abubakar Abubakar Jinjiri Hakika Bai Shiga siyasa Dan yasamu wani abuba ko Kuma Dan kansa, yashigane saboda Al'umma dubada Irin Wakilcin Da ake Gudanarwa a Yobe Ta Arewa. Allah ya rufamai asirin da wallahi Saidai Yayiwa wasu.

Mu Matasa Munji dadin abin, Kuma Insha Allah Kamar yadda muka Fara damu za,a Gama Insha Allah "AAJ Dalilin shigarsa tawagar Hon, Machina Wallahi Dubban mabiyansa Suma sunbi abinda yakeso.

Hadin Kai Kuma abune Mai kyau, Ga Yanda s**a zauna Gaban Sarkin Nguru hakan kawai zai Tabbatar da cewa akwai Nasara Insha.

Allah Ya karemana Oga Yasa Yagama Lafiya.
mu matasan sane Kuma yaransane, Insha Allah Ana tare sai abinda yace.

I Am Not A Tribal Candidate - Machina Addresses Supporters In Yobe North.Yobe North APC senatorial candidate, Hon. Bashi...
05/12/2022

I Am Not A Tribal Candidate - Machina Addresses Supporters In Yobe North.
Yobe North APC senatorial candidate, Hon. Bashir Sheriff Machina has again reassured people of Yobe North that he will carry everybody along without discrimination saying, tribal politics always undermines unity and stability.

Machina was in Nguru and Machina towns yesterday where he addressed thousands of supporters who came out to receive him and his entourage as part of his three days "Thank You visit" to the people of the Zone.

According to Machina, it is dangerous to allow tribal politics to thrive in the district and he is in the senatorial race to correct the anomaly and give every tribe priority for the betterment of his people.

Machina was also at the Palace of Emir of Nguru where he told the monarch that he will not allow merchants of disunity to distract him.

"Your Royal Highness, I will work hard to unite our people, promote peace and ensure that we bring dividends of democracy to the entire district" Machina while addressing Emir of Nguru.

At Machina town where the senatorial candidate addressed mammoth crowd, he reminded them of the fact that he refused to sell out the ticket because of the training they gave him assuring them that he will never disappoint them.

While at the Palace of Emir of Machina, the senatorial candidate thanked the Royal father for his prayers and guidance and urged him to continue to pray for his success.

Machina was accompanied on the visit by Caretaker Charmen of Nguru, Karasuwa and Jakusko Local Governments, State Assembly members as well as politicians including Alh. Balarabe Abdullahi (Balarabe DJ) Alh. Abubakar Jinjiri Abubakar, Mallam Sani Inuwa Nguru and Chairman of his Campaign train, Alh. Shehu Riga.

TARBA TA MUSAMMAN DA DAN TAKARAR SANATA YOBE TA AREWA YASAMU A GARIN NGURU A WAJEN DARURUWAN MUTANE, MAZA DA MATA.'''Dar...
05/12/2022

TARBA TA MUSAMMAN DA DAN TAKARAR SANATA YOBE TA AREWA YASAMU A GARIN NGURU A WAJEN DARURUWAN MUTANE, MAZA DA MATA.
'
'
'
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ne da ba a taba yin irinsu ba Sune s**a tarbi dan takarar Sanata na jam’iyyar Mai ci Wato All Progressive Congress,(APC) Alhaji Bashir Machina. A garin Nguru a yau Lahadi.

Bayan nasarar da ya samu a kotun daukaka kara a ranar Litinin Mukayi shawarar Fita Domin mun Tabbatar da Godiyarmu Ga Al'umma Da kuma Cigaba da Nuna Manufarmu Ta tsayawa Akan akida Daya itace APC

Alhaji Bashir Machina ya kai ziyarar godiya a gundumar sa ta majalisar dattawa inda ya ziyarci duk wasu masu ruwa da tsaki na jam'iyyar da kuma sarakunan gargajiya domin nuna godiya da goyon bayan da aka basu, da aka yi masa a lokacin zaben fidda gwani da kuma bayan kammala zabukan fidda gwani.

Ya mika godiyarsa ga daukacin jiga-jigan jam'iyyar na shiyyar Sanatan da s**a yi imani da shi, ya kuma tabbatar musu da cewa ba zai kyale su ba. domin inganta zone namu da kuma sanyashi ya zama abin koyi ga sauran na baya domin su yi koyi da su.

A fadar Mai Martaba Mai Nguru, dan takarar kujerar Sanata na jam'iyyar APC wanda ya samu rakiyar wani mai ruwa da tsaki na jam'iyyar a shiyyar Alhaji Abubakar Abubakar JIinjiri màtashine Mai kishi, Mai zuciya wajen ganin ya kyautatawa mutane, da Kuma kokari wajen ganin Cigaban Matasa" Shima Mai Girma Abubakar Abubakar Jinjiri ya godewa Sarkin bisa goyon baya da addu'a.

Sannan ya ba shi tabbacin tabbatar da nasarar da jam’iyyar ta samu a shiyyar Insha Allah.

*JAWABIN MAI MARTABA:-Yace mulki daga Allah yake, yana bawa wanda yake so kuma yana kwacewa daga wanda yake so . Sarkin Ya ce ya san dan takarar a matsayin dan Masarautu mai himma wanda ya bayar da gudunmawa sosai ga ci gaban Nguru a baya.

Ya yi masa fatan alheri yayin da ya fara yakin neman zabensa, ya kuma yi kira ga al’ummar Nguru da subada Goyon bayansu. bisa ga ka'idoji ba tare da cin zarafi kowa ba.

Abubakar Abubakar Jinjiri,

An unprecedented crowd of APC  supporters were on hand to Welcoming the All Progressive  Congress Senatorial Candidate, ...
05/12/2022

An unprecedented crowd of APC supporters were on hand to Welcoming the All Progressive Congress Senatorial Candidate, Alhaji Bashir Machina. In Nguru today after his appeal court victory on Monday .
Alhaji Bashir Machina is on a thank you visit to his senatorial district which will see him visiting all the party stakeholders as well as traditional rulers to appreciate the support rendered to him during and after the primaries.

He thanked all party faithfuls in the senatorial zone for believing in him and assured them that he will not let them down.

He reiterated his determination to bring development to the zone and make it a model for others to emulate.

At th palace of the Mai Nguru , the APC senatorial candidate who was accompanied by a key party stakeholder In the zone Alhaji Abubakar Abubakar JIinjiri thanked the Emir for his support and prayers and assured him of consolidating on the success of the party in the zone.

He said power is from God , He gives it to who so ever he wishes and takes it away from who so ever he wishes .

*Responding the Mai Nguru Alhaji Mustapha Ibn Mai Kyari thanked the candidate for the visit. He said he has known the candidate as a hardworking son of the Emirate who has contributed a lot to the development of Nguru .

He wished him well as he embarks on his campaigns and called on the people of Nguru to play the game according the rules without rancor or acrimony.

Assalamu Alaikum.Muna Tallata Sabuwar Tafiyarmu Ta Hon. Bashir Machina, Kuma wànnan Kungiyar zata dukufa wajen aiki, da ...
30/11/2022

Assalamu Alaikum.

Muna Tallata Sabuwar Tafiyarmu Ta Hon. Bashir Machina, Kuma wànnan Kungiyar zata dukufa wajen aiki, da Kuma dukkafa wajen kawo Cigaban Matasanmu.

Wanda Yadauki Nauyin Kungiyar Hon. Abubakar Abubakar Jinjiri (AAJ) dukkan wani hidima shine Yakeyi. Bai Kuma ce atambayi kowa komai ba inbashiba.

Kuma Mu Mutanan Bashir ne Amma Ta bangaran AAJ. Allah Yabamu Nasara, Baba Ghana Allah Yasa Kazama wani jiho a Yobe Da Al'umma Zasuyi Walwala.

Buni'/Machina Youth Solidarity Movement (BMYSM)

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buni'/Machina Zone-C Youth Solidarity Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share