Tijjaniyya TV

  • Home
  • Tijjaniyya TV

Tijjaniyya TV Assalamu Aaikum, this Station will be insha Allahu Some of Activities Concerns Islam, Tijjaniyya & Faila

10/11/2023

THE FAMILY OF LATE SHEIKH IDRIS FOGUN UNDER THE LEADERSHIP OF KHALIFA ALHAJI ABDILLAHI IDRIS FOGUN INVITES THE GENERAL PUBLIC TO ATTEND MAULUD NABIY SAW ON SUNDAY 12--11--2023 BY 9PM @ TUDUN FAILA FOGUN AREA BIDA. GUEST SPEAKER === SHEIKH MALLAM YUSUF IBN SHEIKH ABDULKADIR ZARIA

11/08/2023
10/08/2023
26/03/2023

Wannan shine Dokta Sani, mazaunin unguwar Malam Goje Bauchi. mai digirin digirgir , wato PhD holder, a ilmin tsirrai. Kuma Darakta mai ritaya ne a ma'aikatar gona ta tarayya.

Saboda gudun duniya da ra'ayi kan rayuwar talaka, an bashi mota, toh amma ya kyautar da ita. Ya zauna a kasashe irin su Kuwait da Amerika da sauran su, amma har yanzu akwalar keke yake hawa. Yace idan talakan Najeriya bai samu ingancin rayuba, har abada ba zai daina hawa keke ba. Zai ci gaba da yin rayuwa irin wacce talaka ke yi. Kuma har yanzu a gidan gado yake zaune, ginin kasa a kusa da masallacin ajiya a Bauchi.

Allah ya taimaki Dokta Sani dan, gwagwarmayar kishin talakan Najeriya. Amin ya Rabbi 🙏

Marubuci: Muazu Hardawa Edita Jaridar Alheri Bauchi Dandalkura radio reporter 08062333065

Daga shafin: Muhammad Hussein Arab

AMEEEN SHEHUNAI DAKUMA MALLAMAI NA MUSULUNCHI.
15/08/2021

AMEEEN SHEHUNAI DAKUMA MALLAMAI NA MUSULUNCHI.

ASLM GOOD MORNING
02/02/2021

ASLM GOOD MORNING

24/11/2020
ASSALAMU ALAIKUM
19/11/2020

ASSALAMU ALAIKUM

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share