Dokaji Youth Circle

  • Home
  • Dokaji Youth Circle

Dokaji Youth Circle Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dokaji Youth Circle, Media, .

Breaking News:Senator Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi) Tareda Magoya bayanshi Sun dawo Jam’iyyar All Progressive Cong...
27/09/2023

Breaking News:

Senator Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi) Tareda Magoya bayanshi Sun dawo Jam’iyyar All Progressive Congress (APC)

16/06/2023

Innalillahi wa inna ilaihiraji,un Allah yayiwa mahaifiyata Hajiy Rabi,atu Aliyu Maigamo rasuwa inafatan Allah yasa aljanna tazamo makoma agareta 😭😭😭😭

Yana daga cikin burina na zama gwamna, na assasa fandisho mai ƙarfi wanda zai haɗa kan ƴan Jihar Bauchi kuma ya ɗora jih...
02/08/2022

Yana daga cikin burina na zama gwamna, na assasa fandisho mai ƙarfi wanda zai haɗa kan ƴan Jihar Bauchi kuma ya ɗora jihar a kan turbar ci gaba mai ɗorewa, Bauchi wacce ta ke da arziki na ƙashin kan ta ba tare da ta dogara da Gwamnatin Tarayya ba.

Inada Muradin jihar Bauchi watarana za ta yi gogayya da jihohin Lagos, Kano da makamantar su, Ina da ƙudurin neman dukkan goyon bayan da zai taimaka wajen maida mutanen Jihar Bauchi uwa ɗaya uba ɗaya masu ƙaunar juna, kishi da girmama juna, ta hanyar manufofi masu kyau da zamu shimfida.

Ina mafarkin Jihar Bauchi zata zama ta kowa ba tare da wariya ko rarrabuwar kawuna ba.

Sen. Halliru Dauda Jika.

Whoever reads (Surah Al-Kahf) on the day of Jumu’ah, Will have a light that will shine from him from one friday to the n...
22/07/2022

Whoever reads (Surah Al-Kahf) on the day of Jumu’ah, Will have a light that will shine from him from one friday to the next.

Saheeh al-Jaami – 6470
Juma'at Mubarak.

Sen. Halliru Dauda Jika.

Alhamdu-lillah muna matu'kar godiya bisa addu'o'in fatan alkairi da kukeyi ma mu kanmu, Jaharmu da 'Kasarmu, ALLAH ya 'd...
21/07/2022

Alhamdu-lillah muna matu'kar godiya bisa addu'o'in fatan alkairi da kukeyi ma mu kanmu, Jaharmu da 'Kasarmu, ALLAH ya 'daura mu a kan daidai.

Nagode.

Sen. Halliru Dauda Jika.

Takabballahu Minna wa minkum✋May the blessings and abundant mercies of the Almighty ALLAH continue to be with you now an...
09/07/2022

Takabballahu Minna wa minkum✋

May the blessings and abundant mercies of the Almighty ALLAH continue to be with you now and always.

. Barka da Sallah.

Sen. Halliru Dauda Jika.

Manzan Allah sallallahu alaihi wasallam yace (Mafi alkairin addua itace addua ranar arfah,kuma Mafi alkairin abunda nafa...
08/07/2022

Manzan Allah sallallahu alaihi wasallam yace (Mafi alkairin addua itace addua ranar arfah,kuma Mafi alkairin abunda nafada Nida annabawa das**a gabata kafunni) shine:
لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شئ قدير.
Da wanan rana mai darajar gaske muke rokon Allah SWT, ya bawa mai Girma Dokajin Bauchi nasarar zama Gwamnan jahar bauchi a shekarar 2023.

Comr. Nazif Shehu Gwani Dambam

SAYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA.Duk wanda yayi amfani da kwakwalwansa yayi tunani tareda tuna irin namijin kokarinda Sanata...
30/06/2022

SAYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA.

Duk wanda yayi amfani da kwakwalwansa yayi tunani tareda tuna irin namijin kokarinda Sanata Halliru Dauda jika Dokajin Bauchi yayi a baya da wadda yakeyi a yanzu yasan dokaji mutumne da yakeda kishin jihar Bauchi tareda son alumma.

Kuma ba nadama Rht. Hon. Halliru dauda jika ne kadai mutuminda in muka turashi dai kaimu tudun natsira domin yayi mungani a zaman speaker, reps, da kujerar da yake rike da ita a yanzu na Sanata shiyasa muke cewa sayan nagari maida kudi gida.

Dokaji Youth Circle.

Making Dua for the others without knowing them is one of the exceptional beauties of Islam and in return, The angels wou...
24/06/2022

Making Dua for the others without knowing them is one of the exceptional beauties of Islam and in return, The angels would recommend to Allah for you.

Juma'at Mubarak🕋

Pinned 📌I humbly write to appreciate the leadership of the All Progressive Congress (APC) for the opportunity given to m...
19/06/2022

Pinned 📌

I humbly write to appreciate the leadership of the All Progressive Congress (APC) for the opportunity given to me to participate in the just concluded Governorship Primaries Election held on [26 may 2022].

Based on the aforementioned and due consultation with Political associates, Promotings from my teaming Supporters including women's and youths, I wish to notify you for my resignation as a member of the Party with immediate effect.

While thanking you for the previlege of service, Accept as always the assurances of my personal regards.

Dasunan Allah Mai Rahama Maijin Kayi
18/06/2022

Dasunan Allah Mai Rahama Maijin Kayi

Matasan mu, Matasan mu, Matasan mu, Mata Iyayen mu, Dattijan mu, ALLAH Yabamu Nasara🙏
02/05/2022

Matasan mu, Matasan mu, Matasan mu, Mata Iyayen mu, Dattijan mu, ALLAH Yabamu Nasara🙏

Allah ka karemu da kariyanka kazaunar mana da kasarmu lafiya ka shiryaddamu ka karemana imanin mu kasadamu da albarkan d...
30/04/2022

Allah ka karemu da kariyanka kazaunar mana da kasarmu lafiya ka shiryaddamu ka karemana imanin mu kasadamu da albarkan da katanadarma bayinka salahai ka daukaka addinin Musulunci da Musulmai Ya Allah kashiga lamuranmu ka karbi ibadunmu kasa muyi karshe mai kyau.

DokajiThe time is nowFriday 31/ December / 2021
31/12/2021

Dokaji

The time is now

Friday 31/ December / 2021

HAPPY EID ADHAOn behalf of Distinguished Sen Haliru Dauda Jika Dokajin Bauchi and his team, we wish all Muslim Ummah Bar...
20/07/2021

HAPPY EID ADHA
On behalf of Distinguished Sen Haliru Dauda Jika Dokajin Bauchi and his team, we wish all Muslim Ummah Barka da Sallah, especially the Good People of Bauchi Central, Bauchi State at large.
We are grateful Dokajin Bauchi for being with us during this period. We received with thanks the monetary donations and the cows and Rams.
Allah Ya Maimaita Mana.
Abdulrasheed Barau Esq., ACIArb (Nig.)
Masun Ari

HAPPY EID EL-KABEER TO MUSLIM UMMAHMay Allah bless & Protect us now and always, May He Accept our prayers and sacrifices...
20/07/2021

HAPPY EID EL-KABEER TO MUSLIM UMMAH

May Allah bless & Protect us now and always, May He Accept our prayers and sacrifices... May we live long to witness many more ahead..

Amin summa Amin
Taqabbalallahu minna waa minkum

From:
Abubakar Adamu Hardawa
Chairman Dokaji ICT Unit, Misau LG

ALHAMDULILLAH SAKO YA ISA Zabebben Sanatan Bauchi Ta Tsakiya Sanata Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi )Bayan Goran Sall...
20/07/2021

ALHAMDULILLAH SAKO YA ISA

Zabebben Sanatan Bauchi Ta Tsakiya Sanata Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi )Bayan Goran Sallah Da Yabawa Wa Mazabarsa Na Naira Million 9.600 Shekaran Jiya Jiya Kuma Yabawa Manyan Sarakuna Masu Sanda Manyan Shanun Lahiya Da Sauran Yan Siyasan Jahar Bauchi Wanda Yasamu Jagorancin

His Excellence Ambassador Abubakar D Siyi Wanda Duk Cikin Masu Neman Kujeran Gwamnan Jahar Bauchi Babu Wanda Yayi Irin Abunda Dokajin Bauchi Yayi Wannan Yana Nunu Da Sanata Halliru Dauda Jika Yanada Dattako Kuma Yafito Daga Gidan Dattako Daga Karshe Sarakunan Da Manyan Yan Siyasan Jahar Bauchi Sunyi Masa Addu,a Da Fatan Allah Yabiya Masa Bukatansa Na Duniya Dana Lahira

19/07/2019
Lukman Hassan Rasta
Constuency Personal Assistant to Sen.HD Jika

MAI GIRMA SANATAN BAUCHI TA TSAKIYA SANATA HALLIRU DAUKA JIKA (DOKAJIN BAUCHI) YA BADA  TALLAFI/GORON SALLAH NA MILLION ...
19/07/2021

MAI GIRMA SANATAN BAUCHI TA TSAKIYA SANATA HALLIRU DAUKA JIKA (DOKAJIN BAUCHI) YA BADA TALLAFI/GORON SALLAH NA MILLION TARA WA MAZABARSA.

A kokarinsa na faranta wa al’ummar mazabara sanata Halliru Dauda jika ya bada goron sallah na naira million Tara wa al’umar mazabarsa na Bauchi ta tsakiya da yahada qananan hukomin Misau, Dambam, Ningi, warji, Darazo da ganjuwa.

Wannan tallafi ne da mai girma sanata ya saba yi a lokuta dabam dabam musamman lokutan hidindumu irin na sallah, Christmas, maulidi da sauran lokutan shagulgula domin faranta wa al’umarsa rai.

Wanda zasu amfana da rabon sun hada da uwar jam’iya APC, APC stakeholders, coordinators na distinguished da kuma mata da Matasa.

Saqon ya isane ta hannu committee na gidan distinguished sanata wanda ambassador Abubakar d Siyi ya jagoranta tareda rakiyan hadiman sanata irinsu hon Sha’abdin Bello Zalanga , director Halilu Firo , Alh shumeka Darazo , hon Daniel Shawulu, hon Kawu Maidala, hajiya Zainab Ningi , director media Comrd Shafiq Shehu Abdullahi da sauran Wakilin sanata

Addua’armu a kullum shine Allah ubangiji ya saka wa Dokajin bauchi da alheri ya kuma bashi gwamnar jihar Bauchi a zabe mai zuwa na 2023 domin cheto jihar Bauchi na daga halin data tsinci kanta ciki.

Anas Barde
19/07/2021

A NINGI KAWAI, Dokajin Bauchi Ya:1. Gina 2 Blocks of One Storey Building at Bunasai Primary School.2. Secured and Facili...
17/06/2021

A NINGI KAWAI, Dokajin Bauchi Ya:
1. Gina 2 Blocks of One Storey Building at Bunasai Primary School.
2. Secured and Facilitated the construction of roads from;
a. Kwanar Alin Azare - Makara Huta - Gidan Liman to Bakin Kasuwa road.
b. From Tiffi - Makabarta linking Bayan Fada road.
c. From Bakin Tashar Nasaru - Kofar Sarkin Nasaru round back making a ring road.
3. Drilling and Installation of Solar powered water boreholes at:
a. Tipchi, Burra District
b. Gudduba, Dingis Ward
4. Installation of Street Solar powered Lights at;
a. From Prison - Maciya - Unguwar Dinya
b. From Prison to Gidan Barde to Makwalla to Maiturare.
c. From Makwalla Junction to Gidan Danmadamin to Sangara
d. From Bayan Fada to Dalliya.
e. Police Station Burra to Gidan Sarki down to Kasuwa and Primary School.
f. Maina uku to Layin Bara'u down to Gidan Late Abdullahi Haruna to Gidan Mallam Vice.
5. Dokajin Bauchi also secured an appointment to 8 Constables of Ningi Extraction into the Nigerian Police.
6. He secured admission of one Candidate into the Nigerian Police Academy Wudil (P***c).
7. He secured employment to one candidate into the Education Corp of the Nigerian Police.
8. He appointed more than 15 indigenes as his CPAs and placed them under a monthly salary ranging from 50K to minimum of 30K.
9. He facilitated the intervention of the North East Development Commission, where victims of 2020 flooding were assisted with;
a. Over 500 bundles of roofing zinc
b. Over 500 bags of roofing nails of various sizes
c. Over 500 bags of 25Kg rice
d. Over 500 cartons of processed tomato and
e. Hundreds of pieces of mats, among others.
10. He continuously, since assumption of office to provide palliatives during:
a. Eid Fitr
b. Eid Adha
c. Christmas
d. Fasting period and
c. During the Covid-19 Pandemic.
11. He distributed 6 Keke Napeps to our people
12. He distributed 6 Keke Nabody to Ningi indigenes
13. He empowered 20 women with Electric Powered Industrial Sewing Machines.
14. He supported 50 women with cash empowerment.
15. He distributed 6 brand new Peugeot 406 cars.
16. He distributed 20 motorcycles to Ningi Youths.
17. He sponsored 50 Youths and Women for a training in a AgroBuss held at Misau.

18. He sponsored 15 people for a training in garment making and enterpreneuship at Kafin Madaki.
These are just the tip.of the iceberg.
Muna Godiya Distinguished Sir.

Abdulrasheed Barau Esq
Masun Ari

DISCLAIMER.This is to clear the air on the N20,000 received from applicants in respect of the AGSMEIS loan Business plan...
15/06/2021

DISCLAIMER.

This is to clear the air on the N20,000 received from applicants in respect of the AGSMEIS loan Business plan and Registration.

IT SHOULD BE NOTED THAT THE SAID AMOUNT RECEIVED FROM INDIVIDUALS IS UNCONNECTED WITH DISTINGUISH SENATOR HALLIRU DAUDA JIKA (Dokajin Bauchi) AND IS NOT AWARE OF THE DEVELOPMENT.

IT IS AN EFFORT BY SOME ONE TO ASSIST PEOPLE IN THE GRASS ROOT IN SECURING THE LOAN WITHOUT MUCH STRESS.

HATTARA

Ana tunatar da jama'a a kan kudi naira dubu ashirin da s**a karba karkashin tsarin bashin da AGSMEIS s**a bayar dan rubuta tsari da rijista kasuwanci.

Jama'a su shaida cewa wannan kudin bashi da alaka da Sen. HALLIRU DAUDA (Dokajin Bauchi) kuma bai san da lamarin ba.

Wannan kawai wani kokari ne na wani bawan Allah domin saukaka wa al'umma samun bashin batare da shan wahala ba.

SHAFIQ SHEHU ABDULLAHI
DIRECTOR DOKAJI MEDIA
15TH JUNE 2021

PROVISION OF PORTABLE DRINKING WATER~ Provision of solar powered boreholes in Ganjuwa LGA:Miya;Kafin Galadima;Waillo; an...
13/06/2021

PROVISION OF PORTABLE DRINKING WATER

~ Provision of solar powered boreholes in Ganjuwa LGA:
Miya;
Kafin Galadima;
Waillo; and,
Soro town.
Yaga
Rudi bina
~ Darazo LGA:

Gabarin;
Lanzai;
Papa;
Bulawa;
Sade; and,
Wahu.

~Misau LGA:
Kewel;
Jarkasa;
Dukiya; and,
Ajali.

~ Dambam LGA:
Dagauda and Dambam township.

~Warji LGA:
Burra;
Baima; and,
Badayeso.

~ Ningi LGA:

Guduba;
Ningi township; and,
Bura District.

2 years of Success and great Achievement.1. EDUCATION.. Education is light!~Provision of bursary allowances (scholarship...
11/06/2021

2 years of Success and great Achievement.

1. EDUCATION..
Education is light!

~Provision of bursary allowances (scholarship) of N30,000 each, to 3,000 students in the six (6) LGAs namely: Misau, Dambam, Ningi, Warji, Ganjuwa and Darazo LGAs of the Bauchi Central Senatorial District;

~ construction of a brand new Police Training College Kafin Madaki, the LG's Headquarters of Ganjuwa LGA;

~ construction of two (2) blocks of classroom at Firo village in Yali ward of Ganjuwa LGA;

~ rehabilitation of two (2) blocks of classrooms in Zalanga town, Ganjuwa LGA;

~ construction of a brand new JAMB (CBT) centre and equipped with the state-of-the-art ICT facilities;

~ construction of two (2) blocks of modern classrooms and office at Dambam Central Primary School;

~ construction of four (4) blocks of classrooms and ICT centre at the College of Education Darazo LGA.
- Provision of text books, Furnitures, computers, printers, Generators and other educational materials in some secondary Schools accross Bauchi central.

TARON KOYAR DA BITA KAN KASUWANCI WA MATASA DA MATA NA SANATA JIKA:An fara gabatar da bitar koyar da kasuwanci wa mata d...
07/06/2021

TARON KOYAR DA BITA KAN KASUWANCI WA MATASA DA MATA NA SANATA JIKA:

An fara gabatar da bitar koyar da kasuwanci wa mata da matasa a kalla 100 daga kananan hukumomin darazo, Misau da Dambam a garin Misau kamar dai yanda ake gabatar da na wasu mutum 100 a kafin madaki na sauran kananan hukumomin Warji, Ningi da Ganjuwa.

Mai girma Sanata Halliru Dauda Jika ( Dokajin Bauchi ) shine ya dauki nauyin koyar da wannan bita kuma ana saran wadanda s**a samu horarwar zasu ci gajiyar jari don dogaro da kan su daga wurin Sanatan.

In mai karatu bai manta ba wannan shine karo na biyu da sanatan ke daukan nauyin irin wannan kamar yanda yayi farkon darewar sa mulki a shekarar 2019.

Allah ya saka da alkairi Dokaji, yasa a gama lapiya,

Amin summa Amin.

Abubakar Adamu Hardawa
Chairman Dokaji ICT Unit, Misau LG
Monday 07, June 2021.

Distinguished Senator Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi) and other senators during the Constitution review committee vi...
26/05/2021

Distinguished Senator Halliru Dauda Jika (Dokajin Bauchi) and other senators during the Constitution review committee visit to the Emir of Bauchi at his palace yesterday.

SHAFIQ SHEHU ABDULLAHI
DIRECTOR DOKAJI MEDIA
26TH MAY, 2021.

Mahaban Mutanen Bauchi suna godeyi.
25/05/2021

Mahaban Mutanen Bauchi suna godeyi.

Allah kasa muyi karbabbe ka karamana imani. Allah ka kara hada kan musulmi.
12/05/2021

Allah kasa muyi karbabbe ka karamana imani. Allah ka kara hada kan musulmi.

Allah ka karemu kazaunar mana dakasarmu lafiya kashiryaddamu ka karemana imaninmu kasadamu da albarkan da katanadarma ba...
11/05/2021

Allah ka karemu kazaunar mana dakasarmu lafiya kashiryaddamu ka karemana imaninmu kasadamu da albarkan da katanadarma bayinka salahai ka daukaka addinin Musulunci da Musulmai Ya Allah kashiga lamuranmu ka karbi ibadunmu kasa muyi karshe mai kyau.

Ya Allah kabawannan bawanaka (Dokajin Bauchi) Nasara kacika mishi burinsa kabiya mishi bukatunshi na alkairi, Ya ubangij...
10/05/2021

Ya Allah kabawannan bawanaka (Dokajin Bauchi) Nasara kacika mishi burinsa kabiya mishi bukatunshi na alkairi, Ya ubangiji ka tallafamishi kamar yadda yake tallafama bayinka masu karamin karfi da mabukata.

Allah ka karemana jiharmu dama kasarmu ta Nigeria daga masu sharri da masu mana fatan rashin tsaro Allah kaine mai tsarewa bawani katoba ka tsaremu.

DOKAJI AGAIN:Alhamdullahi, sanatanmu na Bauchi ta tsakiya Senator Halliru Dauda Jika ( dokajin Bauchi ) ya Aiko Mana sol...
09/05/2021

DOKAJI AGAIN:

Alhamdullahi, sanatanmu na Bauchi ta tsakiya Senator Halliru Dauda Jika ( dokajin Bauchi ) ya Aiko Mana solar mai amfani da hasken rana kuma mai haskaka cikin gari anan cikin garin Sade a yau din nan.

Aikin zai fara gudana a yau din nan, har muna kyautata zaton kammala aikin kafa solar duk a cikin wannan wuni na yau insha Allah, Muna godiya matuka domin wannan aikin zai Kara fitar mana garin daga cikin duhun dare.

Allah ya kara kawo mana masu son ci gaban yankinmu. Amin!

Mohammed Mohammed Misau
09/05/2021.

Ya Allah ka karbi ibadunmu kazaunar mana da kasarmu lafiya duk wanda suke da hannu ko suke cikin masu hura wutan fitinti...
09/05/2021

Ya Allah ka karbi ibadunmu kazaunar mana da kasarmu lafiya duk wanda suke da hannu ko suke cikin masu hura wutan fitintinu akasarnan Allah kayi maganinsu.

Ya unangiji kajikan iyayenmu kasa muyi karshe mai kyau kashiga lamuranmu.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dokaji Youth Circle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share