MutaI makawa juna

  • Home
  • MutaI makawa juna

MutaI makawa juna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MutaI makawa juna, Media, .

Hey! Have you heard about Kelp? They are building a new global reserve currency and to get people to start using it when...
06/04/2024

Hey! Have you heard about Kelp? They are building a new global reserve currency and to get people to start using it when it goes live, they are offering free ways to reserve Kelp today. There is no personal limit as to how much you can reserve. As a Welcome Bonus, you can reserve 425.86 Kelp right now and all you need to do is download their free mobile app. Here is my personal link to get started

Enjoy a hefty welcome bonus!

04/12/2021

*HAR YANZU FA SUNA BAYARWA, WANDA BAI YI BA YA JE YAYI*
Wadanda basu cike ba sai su cike yanzu
*Yadda zaka sami kyautar kati fiye da na N1000.*
1. Ka latsa link din da yake a kasa.
2. Kayi rajista da lambar waya, idan basu turo maka OTP ba ka yi da Email.
3. Idan ka bude ka duba sama ka danna *FRIEND'S CODE* sai ka saka 268621 .
4. Sai ka duba daga gefen hagu kai ta danna OPEN har sai ya koma 0.
A saman BALANCE din ka an rubuta DIAMOND REDEEM PHONE FOR sai ka danna ka cike nambar ka su turo maka.
Ga link din nan
http://web.sl-activity.com/lite-incentive/
invite-result.html?inviteCode=268621&avatar=%2Fsz2%2Fi%2F211203%2F1638538257
103173_w120_h120_s286.webp&nic
kname=Fikira%20Technologies

YADDA ZAKA AJIYE KAYANKA A CLOUD MAI GIRMAN MEMORI DA YAKAI 1,000GB.Wannan wani babban Application ne mai matukar amfani...
04/12/2021

YADDA ZAKA AJIYE KAYANKA A CLOUD MAI GIRMAN MEMORI DA YAKAI 1,000GB.
Wannan wani babban Application ne mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Danna nan domin sauke applicaton din
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.dubox.drive
Sunan wannan App din TeraBox, wannan Application din zai baka damar kara girman memory na wayarka acikin sauki da Aminci. Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai taimaka sosai.
TeraBox, Application ne wanda zai baka damar ajiye photos, videos da sauransu acikinsa. Domin zai baka space sama da 1000GB, kuma zaka iya ajiye komai acikinsa, kuma a kowani lokaci zaka iya amfani dashi.
Wannan Application din yana ajiya ne a clouds Dan haka koda wayarka ta bata bazaka rasa kayanka da ka zuba a ciki ba.
Kuci gaba da kasancewa da mutai makawa juna

02/12/2021

YADDA AKE CHANJA SUNAN WAYA DA KUMA NUMBER VERSION NA WAYAR ANDROID .
YADDA AKE CHANJA SUNAN WAYA DA KUMA NUMBER VERSION NA WAYAR ANDROID
Kamar yadda kuka sani zaku iya chanja sunan wayarku ta android da kuma lambobin version din zuwa duk inda kukeso wato zaku iya chanja sunan wayar taku daga sunanta na Ainishi zuwa wani sunan dabam misali Kana amfani da TECNO to zaka iya mayar da sunanta zuwa GIONEE ko ITEL ko SAMSUNG komade wane irin suna ka gadama zaka iya chanjawa hakanan version zaka iya chanja shi zuwa yadda kakeso misali daga v4.2.2 zaka iya mayar da shi zuwa v4.4.2 ko v5 ko v6 komade wane irin kakeso zaka iya chanjawa,
Abin da ake bukata kawai ka tabbatar kayiwa wayarka Root
Sannan ka tabbatar kana da ROOT EXPLORE akan wayarka idan baka da ita saika daukota a PlayStore
Bayan kayi download dinta saika budeta sannan ka duba folder System saika budeta zakaga wani file mai suna
build.prop
to abin da zakayi kawai ka danneshi zakaga ya budoma wani shafi saika duba inda aka Rubuta
Saika shiga nan idan ya bude zakaga ya nunoma wasu tarkacen code, to karka damu kawai ka nutsu ka duba a hankali zakaga gun da aka Rubuta ro.buid.version.release=4.4.2 to wannan shine version din wayarka amma wata wayar ba =4.4.2 zaka ganiba a a kawai zakaga iya verson din wayar taka to anan saika gogeshi kasa iya version din da kaseso sannan sai kayi kasa ka duba
ro.product.model=
To anan zakaga sunan wayar taka to sai ka goge ka Rubuta wani sunan da kakeso shikkenan sai kayi back zakaga yayi save kokuma ka danna Menu na wayar ka shiga
Save and Exit
Shikkenan sai kayi save shikkenan ka gama sai kaje ka kashe wayar taka sanna ka kunnata sai kaje Setting na wayarka ka shiga About Phone zakaga sunan wayarka ya chanja da kuma verson dinta
idan kuma zaka dawo da naka na ainishi to saika koma cikin wannan folder System din kaje kan wannan file din mai suna
build.prop
Sai kayi Rename dinsa zuwa build.prop1
Sannan zakaga wani file din mai suna
build.prop.bak
To sai kayi Rename dinsa ka cire .bak dinnan ka mayar dashi
build.prop
Shikkenan sai kuyi save sannan ku kashe wayar taku sannan ku kunna
Shikkenan kun gama saikuje setting About phone ku duba zakuga ya chanja
KUCI GABA DA KASANCEWA DA 𝗦𝗜𝗥𝗥𝗜𝗡 𝗔𝗡𝗗𝗥𝗢𝗜𝗗 DOMIN SAMUN SABABBIN UPD

02/12/2021

YADDA ZAKAYI AMFANI DA WHATSAPP SAMA DA 50 A WAYA DAYA
A rubutun namu na yau zanmaku bayanine akan yadda zaka rarraba application daya iya adadin da kakeso.
Wannan application da zamiyi amfani da shi zai baka damar raba application daya sama da 100 kuma kayi amfani da kowanne daya daga cikinsu tamkar kowanne daya a waya daya yake.
Kamar yanda mukafi sani shine zaka iya ajiye whatsapp biyu kacal a wayarka, zaka iya ajiye GB da wanda ba GB ba ko kuma ka ajiye kala daban-daban, da wannan application zaka iya raba GBWHATSAPP daya gida sama da 100 kuma kayi amfani da kowanne daga cikinsu.
Wannan application zai baka damar raba whatsapp daya gida fiye da 100 kuma kayi amfani da su kamar yanda kake amfani da asalin naka.
Abinda zakayi shine zaka garzaya Playstore saika taba alamar search ka rubuta
Multispace
Sai kayi seach zasu baka app din, idan ka duba zakaga mutun sama da 5Million ke amfani dashi.
Bayan ka sauke saika ka danna OPEN, idan ya bude zakaga PLUS a kasa saika dannashi, nan take zakaga dukkanin applications da ke kan wayarka sai ka zabi wanda kakeso ka rarraba, bayan ka zaba saika duba daga kasa zakaga CLONE sai ka danna shi, nan take zakaga ya fito cikin application din, a haka zaka iya saka adadin application din da kakeso kuma zaka iya amfani da kowanne a matsayin waya daya.
KUCI GABA DA KASANCEWA DA Mutai makawa juna mungode

YADDA AKE HACKING KOWANNE WI-FI.Sau da dama zakaje wani guri ko wata ma'aikata kamar banki, makaranta ko wani guri inda ...
02/12/2021

YADDA AKE HACKING KOWANNE WI-FI.
Sau da dama zakaje wani guri ko wata ma'aikata kamar banki, makaranta ko wani guri inda ake amfani da wi-fi ko kuma zakaga wi-fi kanaso kayi amfani da shi amma sakamakon yanada password ba yanda zakayi.
Ko kuma kanaso kayi amfani da datar wani amma Wi-fi dinshi yanada password
Wannan application ze temaka maka sosai wajan kaga kayi amfani da duk wani wifi da yake kusa dakai.
Da farko zaka danna nan
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.instabridge.android
Zai kaika PlayStore inda zaka sauke wannan application, bayan ka sauke sai ka bude app din, bayan ka bude ka duba daga kasa zakaga SKIP sai ka danna gun.
Zaka shiga cikinsa kai tsaye ze baka duk wani wifi da yake unguwar da kake da kuma password din wannan wifi din ta Yanda zaka zabi wanda yafi yi maka sannan seka dauka password dinsa seka jonawa wayarka shi.
Kuci gaba da kasancewa da SIRRIN ANDROID.
Zaku iya bibiyarmu a Telegram

02/12/2021

wannan page din munbudeshine danku
zamudunga kawo maku abubu kala kala
kudai kukasance damu

Address


Telephone

+2347047831952

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MutaI makawa juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share