Muhib Musa maaheer

  • Home
  • Muhib Musa maaheer

Muhib Musa maaheer Motivational speaker

24/04/2024

Why do Muslims use the Bible for their doctrinal proofs?

Let me use this space to clear up certain misunderstandings amongst even some Muslims, which some Christian missionaries are trying to take advantage of.
Muslims do not believe that the Torah and the Gospel are lost or completely lost. The Qur'anic position about the Torah and Gospel is very clear. That is, these books are not in their original forms as revealed to Moses and Jesus pbuh. They have been grossly compromised by their respective custodians. Even their well-meaning and respected scholars have established that these books have undergone many additions and subtractions, rendering them far from original. The internal contents show that certain traditions and customs have been inserted into them. Some books have been taken out and others added, resulting in variant readings and revisions.
On the other hand, the Qur'an has been kept intact in its original Arabic form to this day. God has most definitely vowed to protect it from fabrications and interpolation. We are told in the Qur'an that these books have been tampered with. Muslims, therefore, have to cite verses that are consistent with the Qur'an to buttress their arguments. In these books, we have the words of God, the words of their Prophets, the words of historians, and other types of literature that are completely outside the words of God. This is the Muslim position.

Sheikh Mohammed Awal (ZDI)

13/02/2023

Alhamdulillah, this debate make me to interact with great people.

10/02/2023

Forget yesterday, focus on today and plan for tomorrow!

09/02/2023

Brothers and sisters!
Try to obey Allah at any moment, because you don't know where and when your end will reach you!

09/02/2023

What ever situation found your self, submit it to Who make you; He will surely handle it!

09/02/2023

What ever come to your life, it is what Allah destined to you, so that don't be worry!

19/01/2023

Hakuri maganin zaman duniya, Ya Allah ka sakamu cikin masu hakuri...

08/12/2022

Alhamdulillah, it's the great honour for me to be participated in this wonderfull debate.

Dan takarar shugaban kasan NNPP ya bayyana kwarin gwiwarsa ta gyara Najeriya idan aka ba shi ragamartaKwankwaso ya tuna ...
22/08/2022

Dan takarar shugaban kasan NNPP ya bayyana kwarin gwiwarsa ta gyara Najeriya idan aka ba shi ragamarta
Kwankwaso ya tuna cewa, shi tsohon ministan tsaro ne, don haka gyara tsaron Najeriya abu ne mai sauki a gare shi
Kwankwaso ya sha bayyana aniyarsa ta hade kan 'yan Najeriya tare da kawo sauyi mai kyau a kasar
Lift/lh/mm/ #.

21/08/2022

Hukumar zaɓe a Najeriya ta jaddada cewa ba ta da niyyar daina aika sakamakon zaɓuka da take gudanarwa a shafinta na musamman na intanet da take yi kai-tsaye.

INEC na wannan batu ne saboda abin da kira "rashin fahimta" daga wata hira da jami'an hukumar s**a yi da wata jarida, tana mai cewa ba ta sauya matsayinta na bayyana sakamakon ba kai-tsaye yayin da ake ƙirga ƙuri'a.

"Domin samun tabbas, wallafa sakamakon ta intanet na nan kamar yadda aka gani a zaɓukan baya-bayan nan da aka gudanar a jihohin Ekiti da Osun," in ji sanarwar da Kwamashinan Ilimantarwa na INEC Festus Okoye ya fitar a yau Lahadi.

"Babu wani sauyi a zaɓuka masu zuwa, ciki har da babban zaɓe na 2023. Muna tabbatar wa 'yan Najeriya cewa yaɗa sakamako ta intanet na nan daram. Abu ne da ke ƙara wa zaɓuka inganci idan 'yan ƙasa na bin sawun sakamakon rumfunan zaɓe ta shafi na musamman a ranar zaɓe."

Idan ba a manta ba, sashe na 60 da 62 da 64 na sabuwar dokar zaɓe ta 2022 ne s**a bai wa INEC damar wallafa sakamakon zaɓuka a intanet saɓanin zaɓukan baya.
Lift/bh/mm/ #.

Ƙungiyoyin ma'aikata biyu na jami'o'in gwamnati a Najeriya sun janye yajin aikin da suke yi bayan sun gana da Ministan I...
20/08/2022

Ƙungiyoyin ma'aikata biyu na jami'o'in gwamnati a Najeriya sun janye yajin aikin da suke yi bayan sun gana da Ministan Ilimi Adamu Adamu a yau Asabar.

Kwamatin haɗin gwiwa da ƙungiyoyin Senior Staff Association of Nigerian Universities da Non-Academic Staff Union of Educational and Allied Institutions s**a kafa ne ya gana da ministan a Abuja.

Sai dai azuzuwan jami'o'in gwamnatin za su ci gaba da kasancewa a rufe saboda ƙungiyar malaman jami'a ta ASUU ba ta janye nata yajin ba wanda ta shafe fiye da wata biyar tana yi.

Ƙungiyoyin biyu sun fara nasu yajin aikin a watan Maris jim kadan bayan ASUU ta fara nata.

Shugaban ƙungiyar SSANU, Mohammed Haruna Ibrahim, ya faɗa wa jaridar Daily Trust cewa sun jingine yajin aikin ne tsawon wata biyu da zimmar bai wa gwamnatin tarayya damar aiwatar da alƙawuran da ta yi musu.
Lift/bh/mm/ #.

19/08/2022

ASUU
A yayin da Kungiyar Malaman Jami’oi ta kasa tasha alwashin cigaba da yajin aikin data shafe watanni 6 tana kan yi, har sai an biya ta kudaden ariyas na albashin watanni shida data shafe tana kan yajin aiki.

Kazalika Malaman jami’oin sun baiyana cewa ba zasu koyar da Dalibai abunda s**a rasa na tsawon watanni shida suna yajin aiki ba, idan har gwamnatin taraiyya taki biyansu albashinsu na watanni shida da s**a shafe suna yajin aikin.

Shugaban Kungiyar Farfesa Emmanuel Osodoke ne ya baiyana haka a daren jiya, lokacin da yake mayar da martani kan kalaman da ministan ilimi Adamu Adamu yayi, Inda yace gwamnati ba zata biya malaman jami’oi albashinsu na tsawon watanni shida da s**a shafe suna yajin aiki.

Osodoke ya kara da cewa ministan wasa yake yi, Kuma matukar s**a ki biyansu albashinsu na tsawon watanni shida, to babu shakka zasu fara bawa dalibai Lakca ne tsa sabon zangon karatu na shekarar 2022 zuwa 2023, sannan kuma ba zasu rubutawa daliban jarabawar zangon karshe ba.

A wani bangaren kuma, Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya musanta rahotannin dake cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bashi umarnin kawo karshen yajin aikin da Malaman Jami’oi na kasar nan ASUU ke yi a cikin makwanni biyu rak.

Ministan ya baiyanawa manema Labarai na fadar shugaban kasa a jiya cewa shugaban kasar ya fada masa cewa ya warware matsalolin cikin kankanin lokaci, sabanin yadda ministan kwadago da samar da guraben aiki Chris Ngige ya baiyanawa manema labarai.

Ministan ya kuma bayyana cewa akwai yiyuwar kungiyoyin biyar na jami’o’in su janye yajin aikin da suke yi nan da mako Daya yayin da har yanzu babu tabbacin da ake dashi akan kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU.

Ya kara da cewa, duk da Naira tiriliyan 2 da bilyan 5 da ake kashewa a fannin ilimi ta karkashin asusun tallafawa manyan makarantu na kasa TETFUND da kuma na Hukuamr Ilimin Bai Daya UBEC, Har yanzu malaman jami’oin sun dage kan cigaba da yajin aikin aikin da suke yi.
Lift/AR/MM #.

18/08/2022

An yanke wa wani dan dambe hukuncin kisa saboda kashe matarsa

Getty ImagesCopyright: Getty Images
Wata babbar kotu a jihar Adamawa da ke Najeriya, ta yanke wa wani dan damben gargajiya hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda ya kashe matarsa.

Thank-You Grim, fitaccen dan damben gargajiya ya fito ne daga yankin Silli a karamar hukumar Guyuk a jihar.

Da yake yanke hukuncin mai shari'a Nathan Musa, ya ce masu shigar da kara sun gamsar da kotun cewa Grim ya aikata laifin don haka kotun ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Masu shigar da karar sun ce sai da mutumin da ake karar ya jefo matar kasa kafin ya yi amfani da tabarya ya doka mata aka abin da ya janyo mutuwarta a 2018.

Jaridar Daily Trust ta ce ma'auratan dama ba sa tare tun a farkon shekarar saboda sabanin da s**a samu.

Kuma lamarin ya auku ne bayan da matar da samu wani da za ta aura a nan ne ta nemi takardar saki daga wajen tsohon mijin nata.

Amma maimakon ya aika mata takardar, sai ya gayyace ta gidansa a kan ta je ta karbi takardar sakin, ko da ta je sai ya nemi su sasanta amma ta ki.

Anan ne kuma rikici ya kaure tsakaninsu sai duka ya biyo baya daga nan kuma sai ya rarumo tabarya ya kwada mata a kanta.

Article share tools

View more share options
Share this post
Copy this link

Karanta karin bayanai kan wannan mashigin
Ligt/bbch/mm #

17/08/2022

An gaza cimma matsaya tsakanin ASUU da gwamnatin Buhari

BBCCopyright: BBC
Taron kungiyar ASUUImage caption: Taron kungiyar ASUU
An gaza cimma matsaya a taron da gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi da kungiyar malaman Jami'oi ta ASUU a ranar Talata.

Hakan na nufin yajin aikin da kungiyar ke yi a yanzu haka zai ci gaba.

Bayanai sun nuna cewa wakilan kungiyar da s**a gana da kwamitin Farfesa Nimi Briggs, a hukumar kula da Jami'oi ta kasar sun je wajen da cikakken fatan za a warware matsalolin da s**a sanya su tsunduma cikin yajin aikin da s**a shafe watanni shida suna yi.

ASUU ta ce kwamitin da Farfesa Nimi Briggs ke jagoranta bai je musu da wani sabon abu ba a taron.

A maimakon haka kwamitin ya bukaci 'yan kungiyar da su dakatar da yajin aikin da suke, tare da alkawarin cewa za a sanya bukatunsu a cikin kasafin kudin 2023.

Rahotanni sun ce an shafe sa'oi uku a wajen taron, amma ba bu wata matsaya da bangarorin biyu s**a cimma.

A ranar 14 ga watan Fabrairun 2022 ne, kungiyar ta ASUU ta fara yajin aikin saboda bukatar gwamnatin tarayya ta bcika musu wasu bukatunta.

Daga cikin bukatun akwai inganta jin dadi dav walwalar 'ya'yan kungiyar da kuma basu 'yancin cin gashin kansu da sauransu

16/08/2022

Wani jigo a jam’iyar NNPP, Injiniya Buba Galadima, ya ce dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar, Rabi’u Musa Kwankwaso ne zai lashe dukkan jihohin arewa maso Yammacin Najeriya a zaben 2023.

Galadima ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da gidan talabijin na Arise game da batutuwan da s**a shafi harkokin siyasa da zaben 2023.

16/08/2022

Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano State has constituted an investigative panel to look into the findings of a visitation panel to one of the state-owned universities.

Daily Trust reports that a Visitation Panel to Kano State University of Science and Technology (KUST), Wudil, had made several recommendations in its draft White Paper Report, which had since been adopted by the government.

16/08/2022

Sanata Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Jihar Kano ya musanta rahoton cewa yana shirin fita daga jam'iyyar NNPP ya koma PDP
Sanatan mai wakiltar Kano Central ya bayyana hakan ne ta bakin hadiminsa Malam Bello Sharada amma ya tabbatar Atiku ya yi wa Shekarau tayi sai dai kwamitin Shura ba ta amince ba
Bello Sharada ya kuma bayyana cewa wasu daga bangaren Malam Shekarau sun yi korafin cewa Sanata Rabiu Kwankwaso bai cika musu alkawarin da ya yi na basu tikiti ba a NNPP

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhib Musa maaheer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share