Accurate News

  • Home
  • Accurate News

Accurate News News-leader in Northern Nigeria

20/02/2023

A political group in Katsina State, Atiku/Lado Integrity forum has alleged that the state government was planning to use Nigerien currency (Sefa) to buy votes during the forthcoming general elections. The Secretary of the forum, Alhaji Lawal Audi-Yar'adu, popularly known as (Lawal Dan-Ade), made the allegation while briefing newsmen on Monday in Katsina. It can be recalled that one of the reasons of President Muhammad Buhari for the implementation of the CBN's cashless policy was to to stop money politics....

24/01/2023

By our reporter. Gov. Aminu Masari of Katsina State has the sum of N499.6 million from the state and local government joint account for the President Muhammad Buhari's visit to the state to inaugurate some projects. The President was expected to be in Katsina on Jan. 26-27 to inaugurate some projects executed by the administration of Gov. Masari, especially the underpass at Kofar Kaura, Kofar…...

24/01/2023

Gov. Masari approves over N499m for Buhari's visit to Katsina Gov. Aminu Masari of Katsina State has the sum of N499.6 million from the state and local government joint account for the President Muhammad Buhari's visit to the state to inaugurate some projects. The President was expected to be in Katsina on Jan. 26-27 to inaugurate some projects executed by the administration of Gov....

30/11/2022

Right from day one of his administration, Governor Aminu Bello Masari acknowledged that being in a position of leadership is not a Tea Party. The governor has this popular saying that " you can only distinguish a good leader in times of challenges". His administration came in at a time the state was facing myriad of challenges. The challenges include among others, decaying infrastructures in all development sectors and general insecurity in the state....

29/11/2022

The people of the border town of Jibia have suffered from year of devastation, loss of lives and property due to flood disaster. Of recent memory was the flood disaster that led to the death of me fewer that 50 persons and the wiping of more that 1000 houses. This however this led to the socio economic dislocation of thousands of families....

The national working committee of the PDP has approved the appointment of Alhaji Lawal Magaji as the substantive chairma...
11/11/2022

The national working committee of the PDP has approved the appointment of Alhaji Lawal Magaji as the substantive chairman for Katsina state. The appointment was contained in a letter addressed to the acting chairman of the party, Alhaji Salisu Uli. The letter dated Friday 1st November 2022 was signed by the National Organising secretary of the party, Alhaji Umar M. Bature....

The national working committee of the PDP has approved the appointment of Alhaji Lawal Magaji as the substantive chairman for Katsina state. The appointment was contained in a letter addressed to t…

01/11/2022

APC stalwart in Katsina state, Senator Abu Ibrahim has mobilized and reconciled all members of the party in the southern part of Katsina state for the success of Bola Ahmed Tinubu/ Dikko presidential and gubernatorial ambition respectively. Senator Ibrahim who is a close associate of the APC presidential candidate, Tinubu has succeeded in reconciling all aggrieved members of the party in the zone....

23/10/2022

No fewer than 13000 APC members defected to PDP in Jibia and Kaita local government areas of katsina. The defectors were received at the weekend by the PDP gubernatorial.camdidate of Katsina state, Senator Yakubu Lado.Danmarke and party leaders in the state. Among the defectord include the immediate past special adviser to Governor Aminu Bello Masari, Alhaji Aminu Lawal Jibia, Alhaji Sa'adu Mai Gishiri Kaita and a host of other notable APC members....

Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kafafen watsa labaru dake jihar saboda sun Saba dokar aiki.Daga cikin kafafen w...
15/10/2022

Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kafafen watsa labaru dake jihar saboda sun Saba dokar aiki.

Daga cikin kafafen watsa labarun da aka rufe sun hada da Radio Nigeria pride FM Gusau da Gamji FM da Gamji TV sai Kuma Al'umma FM.

Gwamnatin ta bada umarnin k**a duk wani jami'in daya daga cikin wadanda kafafen watsa labaru da yaje domin yin aiki.

14/10/2022

Bola Tunubu ke bin Yan Arewa bashi dan haka ya k**ata su zabeshi inji Sen. Abu Ibrahim

10/10/2022

Innalillah wa inna alaihirraji'un. Allah ya yi wa Dr Kurami Danmajalisar Dokokin jihar Katsina me wakiltar karamar hukumar Bakori rasuwa. Ya rasu a garin Madina dake Kasar makah, ya yin da yake aikin Umara -Nasuru Danguga

30/09/2022
30/09/2022

Allah ya amsa ya bamu zaman lafia me dorewa a Nigeria baki daya.

13/09/2022

Yadda ruwan kankara ya lalata sama da gonaki 300 a jihar Katsina

11/09/2022

Dikko Radda ne mafita daya tilo a jihar Katsina. Sen. Abu Ibrahim

10/09/2022

PDP ce ta haddasa duk matsalolin da Nigeria ke ciki dan haka 2023 APC za'a zaba Sen. Abu Ibrahim latsa nan dan kallan cikakkiyar firar 👇https://youtu.be/SwOqg1xtYrE

10/09/2022

Kai tsaye inda Dantakarar Gwamnan jihar Katsina a Jam'iyyar PDP Senator Yakubu Lado Danmarke ya ziyarci Jigon Jam'iyyar APC tsohon sakataren Gwamnatin jihar Kuma Tsohon Dantakarar Gwamnan jihar a Jam'iyyar ta APC Dr Mustafa Muhammad Inuwa. Ko me hakan ke nufi?

07/09/2022

Ko dai ku koma aiki ko a dakatar da albashin ku.

Majalisar dokokin jihar katsina ta ba Malaman Jami'ar Umaru Musa Yar'adua makonni uku su koma aiki ko Kuma a dakatar da albashin koma a dauki matakin da yafi haka. Shugaban Kwamitin Ilmi Mai zurfi na Majalisar Hon. Shamsudden ya bayyana haka a tattaunawa sa da accurate news

28/08/2022

Sharhi na musamman kan yadda Al'umma ke taimakawa Yan bindiga wajan ayyukan su

27/08/2022

Tsintsiya ta Sha wuta a shiyyar Daura, dake jihar Katsina.

Akalla Yan Jam'iyyar APC 19500 ne, s**a koma Jam'iyyar PDP a Yankin Shugaban Mahammadu Bahari dake shiyyar Daura, inda nan take s**ai bikin kona tsintsiya dan nuna barranta su da Jam'iyyar APC.

25/08/2022

Naira Milliyan 340 aka ba Dantakarar APC a jihar Katsina Dan yin Poster.Sen. Yakubu Lado. latsa nan Dan kallan cikakkiyar firar 👇
https://youtu.be/5lZ_CFjcyik

Yadda Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa Da Karya Kafar Mahaifinsa Da Taɓarya A Katsina..amma ba gwamna Masari ya ka...
24/08/2022

Yadda Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa Da Karya Kafar Mahaifinsa Da Taɓarya A Katsina
..amma ba gwamna Masari ya kawo wa hari da taɓarya ba, mun taimaka an damke shi, Cewar Jami'an Tsaro

A cikin satin da ya gabata ne, wani matashi mai suna Najeeb Umar Shehu dan shekara 24 a duniya ya kashe Kishiyar Mahaifiyarsa har lahira wadda tsohuwar Ma'aikaciyar Gwamnatin Jihar Katsina Ce Hajia Asiya Galadima tare da karya kafar Mahaifinsa, Inda ya yi amfani da taɓarya a Unguwar Goruba Road cikin birnin Katsina.

Majiyar Focus News Hausa Ta Nakalto Cewa Matashi Najeeb Umar, wanda ɗalibi ne a Jami'ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma A jihar Katsina kuma yana aji ukku ya sha furta cewa sai ya kashe Kishiyar Mahaifiyarsa domin yana ganin k**ar tana yi masa ba dai-dai ba.

Matashi Najeeb ya zo gidan ranar Alhamis, ya shiga dakin Mahaifinsa da niyyar kulle shi domin ya samu damar aikata wannan mummunan aiki. Daga nan ya shiga kicin, inda ya dauko taɓarya ya shigo inda Marigayiya ke zaune tare da diyarta da wasu kuma ya garkame dakin. Daga na ya fara Cewa " kin san na dauki alƙawarin wata rana sai na kashe ki, idan za ki iya tunawa, to yau zan kashe ki! Ba tare da bata lokaci ba, ya kwada mata taɓarya ga kai har sau biyu, nan take ta sume. Bayan da ta suma ya dawo dakinta ya tarar ba ta rasu ba, ya Kara buga mata taɓarya sai da ya tabbatar da ba ta Motsi.

Majiyar ta Tabbatar Mana cewa Najeeb Umar yana amfani da miyagun Kwayoyi,wanda ake ganin har da shaye-shaye da yake ya sa ya aikata wannan Aika-aikar

Da mahaifin da ya ji kara ta yi yawa ya fito, ya ganshi riƙe da taɓarya, a kokarinsa na kare yar uwar Matashin, ya buga masa taɓaryar a kafa shima nan take ya suma kuma kafarsa ta kare, Ita kuma ta ruga makwabta domin ceton ranta.

Yanzu haka Mahaifin Nasa, Alhaji Umar Shehu Balele, wanda Ma'aikaci ne a Ma'aikatar Ilimin Jihar Katsina yana kwance a Asibitin Koyarwa Ta Gwamnatin Tarayya Dake Katsina a bangaren Kula da Kashi. Ita kuma an yi Jana'izarta k**ar yadda Addinin Musulunci Ya Tanada.

Bayan ya kashe Kishiyar Mahaifiyarsa ya karya kafar babansa ya fito kofar gida da taɓaryar yana cewa duk wanda ya matso kusa da shi sai ya kashe shi da Jama'a makwabta s**a fito, sai ya ruga. Ba inda aka k**a shi sai dai-dai wajen Jami'an Tsaro gidan Gwamnatin Jihar Katsina s**a Taimaka aka cafke shi kuma s**a damka shi ga Ofishin yan sanda na GRA dake cikin garin Katsina domin cigaba da bincike.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama Ya Baiwa Mahaifinsa Lafiya!

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Accurate News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share