05/09/2022
Zuwa Ga Mutanen Gashua, Karamar Hukumar Bade,Musamman Matasa, Yan Siyasa da Sauran Wanda Suke Shiga Harkokin Siyasa,
Gaisuwa maiyawa da fatan duk Kuna Nan Lafiya, Ya Allah yabamu Zaman Lafiya da Karuwar Arziki Mai Amfani, a Ita Wannan Alkaryar Mai Suna Gashua, Karamar Hukumar Bade, Cibiyar Daular Bade ta Dauri ta Dacan, Garin Gashua, Garin Yankasuwa, Garin Gashua Garin Malamai, Gashua Garin Mai Umar, Gashua Mai Saleh, Gashua Mai Abubakar Umar Sulehman.
-
Hakika Kullum Fatan mu da Muradun mu, Shine Al'umma tacigaba Daga Ida take Zuwa , Wata Sabuwar Rayuwa Mai Inganci da Yanci da Walwala da Anashuwa da Annuri gami da Yankana, duk da wani Lokaci Za'a iya, Samun Sabani a Zamantakewar Rayuwa, Hakan Bai kamata a rufe Ido, ana Cimutumci Juna ba , sabo da ita Siyasa raayice Siyasa bagaba bace, Siyasa zata Wuce tabar mutare , zaune Amatsayin Yan Uwa da Abokai , Masuyin Mu'amula ta Rayuwa, Tunkafin Zuwan wani Dansiyasa koshi waye , Kuma ko daga Ina Yafito.
-
Abin Lura Anan shine, Yaku Yanuwa Matasa Siyasa tazo zata Wuce, Tabarmu tare toh dakaci Mutumcin Danuwan ka, game ita toh da Anyi hakuri da Juna Anyi Zaman lafiya Yafi Komai, Sabo Babu abin Daya Kai Zaman Lafiya, Wanda Hausa, Suke Cewa Zaman Lafiya Yafi DanSarki, Zaman Lafiya Yafi Zama Komai, Sabo da Komai Sai da Zaman lafiya, zai Wanzu A Rayuwar Bil - Adam ta Duniya, Kuma Sai Da Zaman Lafiya.
-
Baiyane Raayin Game da Wanda Kake Kauna , Balaifi bane gaskiya, Sabo da Dokokin Kasa ne, S**a bawa Kowanne Dan Kasa, damar Yin Raayin sa, na Siyasa Cikin Zaman lafiya da Walwala ba Kowa ba , yin Hakan Shine Asalin Ginshikin Cigaban Al'umma, da Bunkasar Domukuradiya da Shugabanci na Gari da Cigaban Kasa.
-
Daga Karshe Karku Bari wani kowasu suyi, Amfani ku Wajen Aikata Bangar Siyasa ko tada Fitina a Cikin Al'umma.
- Nura Dalhatu Audu Gashua,
[email protected]