Charanchi daily Post

  • Home
  • Charanchi daily Post

Charanchi daily Post Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Charanchi daily Post, Media/News Company, .

04/03/2023

Thanks for

your like

04/03/2023

YANZU-YANZU: Babbar kotun shari'ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.

Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushirya da Sadik Sharif zasu dinga sharar Masallacin Murtala har tsawon sati uku.

04/03/2023

Likitoci sun manta almakashin tiyata a cikin wata mata a Indiya

Wata mata a jihar Kerala, a kudancin Indiya da ta shafe shekaru tana fama da matsanancin zafi saboda tiyatar da aka yi mata da ba ta yi nasara ba, ta ce har yanzu tana jiran a hukunta likitocin da ke da hannu a lamarin.

Wakilin BBC Imran Qureshi ya tattauna da ita game da fafutukar da take ta neman a yi mata adalci.

KK Harshina, mai shekara 31 ta ce ta kasance tana rayuwa ne cikin matsanancin zafi a cikinta tsawon shekaru.

Sai bayan da hoton cikinta da aka ɗauka a shekarar da ta gabata ya gano almakashi irin na tiyata da aka manta a cikinta.

"Ba zan iya kwatanta zafin da na ɗanɗana ba tsawon shekara biyar," in ji Ms Harshina.

An yi wa Ms Harshina wadda take da ƴaƴa uku tiyata ne domin ciro duka jariran.

Tiyatarta ta ƙarshe kuma an yi mata ne a asibitin koyarwa na Government Medical College a 2017 inda aka ciro ɗa namiji.

Bayan tiyatar ce kuma ta soma jin raɗaɗi a cikinta, kamar yadda ta ce.

"Da na bayyana irin zafin da nake ji, likitoci sun faɗa min cewa ina jin haka ne saboda aikin tiyatar da aka yi min karo na uku ne," in ji ta.

"An kuma faɗa min cewa mata da dama suna kai irin wannan kukan."

Sai dai bayan da ta ci gaba da fuskantar zafin ta tuntuɓi likitoci da dama.

01/03/2023

Masha Allahu mutanen charanchi
da
kewayen ta

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Charanchi daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share