SYR TV

SYR TV SYR TV The network solutions

23/11/2023

Follow the SYR TV channel on WhatsApp:

Do the best you can. · “Do what you can, with what you have, where you are.” · 'It's never too late to be what you might...
07/11/2023

Do the best you can. · “Do what you can, with what you have, where you are.” · 'It's never too late to be what you might've been

07/11/2023

Do the best you can. · “Do what you can, with what you have, where you are.” · 'It's never too late to be what you might've been

Gift card deal just DM 24/7 always online
01/07/2023

Gift card deal just DM 24/7 always online

29/06/2023




Happy sallah to all Muslims and non Muslims brother and sisters enjoy this blessed day☺😊😍😳 from everywhere in the world🗻🌍🌏

Tomorrow governor of Taraba State insha Allah
11/03/2023

Tomorrow governor of Taraba State insha Allah

05/03/2023









Evening page promotion follow for follow to reach 2k

SYR TV

Tiplogo
Vibes
Jennybest Foundation

03/03/2023

Follow
4
Follow
SYR TV

03/03/2023

Grab new followers here🫶👇🏼

03/03/2023

Follow for immediate follow back🔥
SSYR TVTSYR TV

03/03/2023

Thank you🙏😱
🏵️🏆764/324K 🏆🏵️followers!!! Promote your page here ‼️‼️‼️

01/03/2023

Morning page promotion
👇👇👇

01/03/2023

Grab new followers here
❤️❤️❤️

01/03/2023

Page owners are you ready to gain followers
Check comments
👇👇👇👇

Ga oga         🍉🍐🥭🍎🍍🍒🍋🍈🍊KwankwasiKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaUKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilis...
25/02/2023

Ga oga







🍉🍐🥭🍎🍍🍒🍋🍈🍊
KwankwasiKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaUKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaMKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadabKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadatKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadawKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadawKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaKwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wadaiKwankwasiyya reporterssKwankwasiyya reportersoKwankwaso For NNPP
Kwankwaso For NNPPuKwankwaso For NNPPbMadugu uban tafiya kwankwasoiMadugu uban tafiya kwankwasowMadugu uban tafiya kwankwasooMadugu uban tafiya kwankwasooKwankwaso Media TeamaKwankwaso Media TeamKwankwaso Media Team

28/12/2022

Stage 1 – HTML
Stage 2 – CSS (Grid, Flex)
Stage 3 - Git, GitHub
Stage 4 – JavaScript, DOM
Stage 5 – React || VueJS || Svetle
Stage 6 – Node.js
Stage 7 – MySQL
Stage 8 – MongoDB
Stage 9 – The CRUD pattern
Stage 10 – Build projects to gain experience

🏆 – Full Stack developer.

27/12/2022

Assallamu alaikum masoya manzon Allah

27/12/2022

HTML JAVASCRIPT SQL PHP JQUERY

Hello lady and gentlemen now you can reach us through our WhatsApp click the button below to get started
03/08/2022

Hello lady and gentlemen now you can reach us through our WhatsApp click the button below to get started

Sabon Partime Job) Yadda Zaka Samu 6USDT ₦4200 A RanaWannan sabon Partime Job ne wanda be k**ata muyi wasa dashi ba❌(Mul...
30/05/2022

Sabon Partime Job) Yadda Zaka Samu 6USDT ₦4200 A Rana

Wannan sabon Partime Job ne wanda be k**ata muyi wasa dashi ba

❌(Multiple Account Not Allow) karda wanda Ya kuskura yayi self Refferals zasui banned na Account number

Dafarko inaso ku maida hankali akan wannan Platform din domin mun dade bamu samu irinsa ba wanda suke biya cikin hanzari matukar kabi matakan da zan koya muku Yanxu Tsarin shine, (basai dole kayi invites bane zaka cire)

AMMA SUNA DA TSARIN REFFERAL KAMAR HAKA
👇
ldan kayi invites mutum 5 zuwa 10 zasu baka free 5usdt #3500 idan kuma har kayi kokari kayi invites mutum 30 kana da 10usdt ₦6200 idan kuma kacika zuwa mutum 40 kana da Free ViP-1 wanda idan siya zakayi a wajen su zaka biya 118usdt kimanin kusan ₦65000

Da farko danna nan kayi register
👇
http://smart-parttime.com/register?code=151068

Bayan ya bude a Home zaka ga Inda aka Rubuta Task Room saika taba kan (Facebook) zaka ga wasu Tasks saika taba kan 'Receive akan guda-3 daga nan sai kayi back taba wajen da aka rubuta

-Task zaka ga an Rubuta (Open Link) kana tabawa saika sake taba Receive na kowanne kayi (Open Link) kuma kayi Received Bayan k**ar 3mins ka taba

-Mine zaka ga 1.5usdt sai kayi Screenshot Kayi Join Group din nan
👇
https://chat.whatsapp.com/Fz8KMmPKFNyB7f3vE2tcRc

Anjima zan bude saika turo Screenshot din a ciki

Kullum idan kayi Task sai ka dauko Screenshots din wajen ka turo a wannan Group din idan ka hada 6usdt sai kayi Withdraw

Noted: dole kullum kayi Task ba'a son ka tsallake Rana koda1 ne bakayi Tasks ba

Allah yasa mu dace🙏

WhatsApp Group Invite

22/05/2022

SYR TV,
New Logo will be updating soon

22/05/2022

We're happy😃 to say that we will start posting📰 about tech,📡🚀 and network web design and much more if reach 1k followers💎 keep following🔔nd shared

Send a message to learn more

On this holy month (Ramadan), I’m wishing you and your family 4 weeks of blessings, 30 days of clemency, and 720 hours o...
03/04/2022

On this holy month (Ramadan), I’m wishing you and your family 4 weeks of blessings, 30 days of clemency, and 720 hours of enlightenment. Ramadan Mubarak!

06/03/2022

Yanda zaka chanja wa abokinka WhatsApp status din shi da wayanka

05/03/2022

How do you change your friend WhatsApp status using your phone

YADDA ZAKA GYARA MEMORY CARD dinKAIDAN YA LALACEYan da ake gyara Memory Card ko FlashDinkaidan ya lalace ya yi (Currupt)...
18/02/2022

YADDA ZAKA GYARA MEMORY CARD din
KA
IDAN YA LALACE
Yan da ake gyara Memory Card ko Flash
Dinka
idan ya lalace ya yi (Currupt). Memory
Card shi
ne abu na biyu mafi soyuwa da
Muhimmanci a
cikin waya bayan layi (Sim Card). Mu kan ji
ba
dadi yayin da Memory Card dinmu ya
lalace
(Currupted), misali kana kan amfani da
Memory
Card dinka, kwatsam! Sai kaga ya nuna
maka
"Damaged SD Card" in kayi Format din a
cikin
wayar ya kiyi, in ma an sa a computer anyi
format dinsa haka zai ta nuna maka koda
kayi
format din ba zai ci gaba da amfani ba.
A takaice dai Memory Card dinka yaalace ka
rasa komai na cikinsa, ka rasa shi kansa
Memory
Card din.
Abinda za'ayi magana a yau shi ne yanda
zaka
gyara Memory Card dinka a sauKake ba
tare da
kayi amfani da wani Software ba.
Abubuwan da
ake bukata kafin gyara Memory Card ko
Flash:
1. Natsuwa: yana da kyau ka natsu sosai
wajen
gyara lalataccen Memory Card ko Flash
dinka.
2. Lalataccen Memory Card tare da Card
Reader
waton gidan sa Memory Card din
3. Computer: Dole da ita za kayi aiki wajen
gyara
Memory Card din naka.
Da farko ka bude Coputer din sai ka danna
alamar Windows din Computer, zai fitomaka da
shafuKan Computer din a kasa. Akwai
wajen
search sai ka rubuta "CMD" kana rubutawa
zaka
ga ya fito, sai ka budeshi inya bude sai ka
rubuta
"DISKPART" sai ka 5aba Enter Key na
Computer.
Daga nan zai kai ka wani shafin, sai ka
rubuta
LIST DISK" sai ka danna Enter Key zai
nuno
maka Disk wato Memory din Computer
din da
kuma lalataccen.
Sai ka duba kaga wannene lalataccen a
ciki, Disk
1 ne ko Disk 2 amma yawanci yafi zuwa a
DisK
1, sai ka rubuta "SELECT DISK 1" sai ka
taba
Enter Key zai nuna maka DISKPART> DisK
1 isnow selected sai ka sake rubuta "CLEAN"
sai ka
taba Enter Key DisKPart> Succeed
Cleaning The
Disk. Sai ka sake rubuta "CREATE
PARTITION
PRIMARY sai ka tba Enter Key, zai nuno
maka
DISKPART> Succeed Creating In The
Specified
Partition
Sai ka rubuta "ACTIVE" sai ka taba Enter
Key zai
nuna maka DISKPART> Marked The
Current
Partition

18/02/2022

SYR TV is coming soon

17/02/2022

Next Post shine yanda zaku gyara lalatatcen memory ku cikin sauki kucigaba da bibiyan mu mun gode

Ka Kula Da Sim Card Dinka Da Kake Karbar Sakon Message Na Shigar Kudi Ko Fitar Su, Ma'ana Sim Card Din Da Kayi Register ...
17/02/2022

Ka Kula Da Sim Card Dinka Da Kake Karbar Sakon Message Na Shigar Kudi Ko Fitar Su, Ma'ana Sim Card Din Da Kayi Register Dashi Da Bankin ka...

Duk da nasan wannan tsarin zai iya kasancewa tsohon tsari ne da barayin asusun banki suke bi wajen sace wa jamaa kudi amma abin lura shine haryanzu suna amfani da wannan tsarin kuma suna kwashewa jama'a kudi.

Nasamu labarin faruwar hakan wurin wani babban jami'an tsaro, bayan sun k**a wani barawon asusun bankin jamaa sai yake basu labarin yadda yakeyi wajen yin satar, shine
sai jami'in yake bani labari da tambayata shin hakan mai yiwuwa ne..?

Bari kuji; akwai wani tsarin satar kudin asusun bankin Alumma da ake kira da"Wire-Wire" wadanda suke satar da kuma masana'a a bangaren ne kadai suke gane wannan yaren idan sukaji ance "Wire-Wire" a takaice abinda ake nufi da hakan shine "Sim
Transaction" dan haka Sim Transaction local wire ne.

Idan ka mallaki layin waya na mutum wanda akayi register dashi wajen bude Account na
banki kuma ake karbar sakon cire kudi da sanya wa acikinsa to lallai zaka iya cire kudin dake asusun bankin kuma zaka iya sanya kati da kudin dake asusun bankin kuma zaka iya
cin bashi ta account din sannan ka kwashe kudin..

Ga yadda tsarin yake k**ar haka
👇
ldan kabani layinka da ka bude account dashi to farko da zaran na saka shi a waya abinda zanfara yi shine zan danna wadansu lambobi
👇
(bazan bayyana lambobin ba)

Ina danna su zasu bayyana min sunan bankin da kake amfani dashi, idan bankin "Access Bank' ne to zan danna wadansu lambobin
👇
(suma bazan bayyana ba) da zaran na danna su zasu bayyana min da "Account Balance" na kudin dake cikin asusun bankin ka, da zaran naga yawan kudin to zanfara tunanin taya zankwashe su, to abinda zanfara yin tunani shine taya zan canza Password dinka da kake transfer dashi.

To abin lura anan shine: idan inason canza password din (Reset Pin) to zasu tambayeni Account number, da kuma Date of birth. Taya zan gano Account number din naka da date of birth dinka??

To anan yaw

17/02/2022

YADDA AKE CHANJA SUNAN WAYA DA KUMA NUMBER VERSION NA WAYAR ANDROID .

YADDA AKE CHANJA SUNAN WAYA DA KUMA NUMBER VERSION NA WAYAR ANDROID
Kamar yadda kuka sani zaku iya chanja sunan wayarku ta android da kuma lambobin version din zuwa duk inda kukeso wato zaku iya chanja sunan wayar taku daga sunanta na Ainishi zuwa wani sunan dabam misali Kana amfani da TECNO to zaka iya mayar da sunanta zuwa GIONEE ko ITEL ko SAMSUNG komade wane irin suna ka gadama zaka iya chanjawa hakanan version zaka iya chanja shi zuwa yadda kakeso misali daga v4.2.2 zaka iya mayar da shi zuwa v4.4.2 ko v5 ko v6 komade wane irin kakeso zaka iya chanjawa,
Abin da ake bukata kawai ka tabbatar kayiwa wayarka Root
Sannan ka tabbatar kana da ROOT EXPLORE akan wayarka idan baka da ita saika daukota a PlayStore

Bayan kayi download dinta saika budeta sannan ka duba folder System saika budeta zakaga wani file mai suna
build.prop
to abin da zakayi kawai ka danneshi zakaga ya budoma wani shafi saika duba inda aka Rubuta
Saika shiga nan idan ya bude zakaga ya nunoma wasu tarkacen code, to karka damu kawai ka nutsu ka duba a hankali zakaga gun da aka Rubuta ro.buid.version.release=4.4.2 to wannan shine version din wayarka amma wata wayar ba =4.4.2 zaka ganiba a a kawai zakaga iya verson din wayar taka to anan saika gogeshi kasa iya version din da kaseso sannan sai kayi kasa ka duba
ro.product.model=
To anan zakaga sunan wayar taka to sai ka goge ka Rubuta wani sunan da kakeso shikkenan sai kayi back zakaga yayi save kokuma ka danna Menu na wayar ka shiga
Save and Exit
Shikkenan sai kayi save shikkenan ka gama sai kaje ka kashe wayar taka sanna ka kunnata sai kaje Setting na wayarka ka shiga About Phone zakaga sunan wayarka ya chanja da kuma verson dinta
idan kuma zaka dawo da naka na ainishi to saika koma cikin wannan folder System din kaje kan wannan file din mai suna
build.prop
Sai kayi Rename dinsa zuwa build.prop1
Sannan zakaga wani file din mai suna

17/02/2022

Muna godiya da goyon bayan da kuke bamu dari bisa dari✔️💯

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SYR TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share