Hausa Reports NG

  • Home
  • Hausa Reports NG

Hausa Reports NG TV, Joy, motivation and news

DA DUMI DUMINSA: Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin k**awa jama'ar sa ɗaki, bayan sun bashi guzurin soyayyun ka...
15/10/2023

DA DUMI DUMINSA: Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin k**awa jama'ar sa ɗaki, bayan sun bashi guzurin soyayyun kaji

Kamar yadda zaku gani ga mabiyansa ne s**a ɗaga shi sama yana ƙoƙarin shiga cikin rufin Silin inda ta nan ne zai fasa rufin kwano ya wuce can sama zuwa Aljanna don ya k**a musu gidaje k**ar yadda yace.

Faston kafin ya tafi saida ya umarce su da su haɗa masa guzurin abincin da zai riƙa ci a kan hanyar zuwa aljannar kafin ya dawo.

Tuni mabiyan sa, s**a siyo gasassun kaji da balangu da tsire mai zafi da ruwan roba da kayan marmari s**a aje masa a cikin rufin Silin ɗin idan ya shiga zai ɗauka ya wuce sama.
Credit: Amintacciya

Ko Dr. Babangida Rumaa yana da abun cewa akan wannan

Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya ziyarci ofishin BBC Hausa da ke Abuja inda ya gabatar da hira dangane da manufofin Gwa...
14/10/2023

Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya ziyarci ofishin BBC Hausa da ke Abuja inda ya gabatar da hira dangane da manufofin Gwamnatin sa a kan sha’anin tsaro, farfado da tattalin arziki da suaran muhimman al’amura da zasu kawo ma jihar Katsina cigaba.

Hotunan da ke kasa daga ziyarar da gwamnan ya kai ne a yau. Ku kasance da mu domin kallon cikakken hirar.

Credit: SSA DIGITAL MEDIA KATSINA

Sabbin Hotunan Jarumar Fina-finan Kannywood, Mommy Gombe
14/10/2023

Sabbin Hotunan Jarumar Fina-finan Kannywood, Mommy Gombe

DA ƊUMI-ƊUMI: Mutanen gari sun yi Wawason Man Fetur, ya yin da wata Tankar Mai ta faɗi a Jihar Legas, a Jiya  Alhamis.Ya...
13/10/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Mutanen gari sun yi Wawason Man Fetur, ya yin da wata Tankar Mai ta faɗi a Jihar Legas, a Jiya Alhamis.

Yanzu Dan Allah miye bambancin mu da Yan siyasar dake kwashe dukiyar kasarmu kayan Wani ne motar ta fadi yayi asara Mai makon a taimaka Masa a kwashe Masa saidai duk Wanda ya kwasa ya Debi ganimarsa kenan

Hatta gobara in anayi maimakon a taimaka a Taya Wanda abun ya faru dashi kwashe sauran kayan da wuta bataci ba aa saidai duk Wanda ya diba ganimarsa ce ya diba Wanda inni abun ya faru Dani da ayi mani kalar wannan satar da sunan taimako gwara a kyale su wutar ta cinye Dan Babu banbanci

Kai ni a wurina gwarama barayin Yan siyasar Nan da irin wannan halayyar da Al'ummar mu ke nunawa a lokacin da iftala'i ya fadawa Waninsu sbd su Yan siyasa zasu kwashi hakkinkane Wanda baizo hannunka ba sukuma wadannan abinda kasha wahala Kamala ka shi zasu kwashe

Yana da kyau mu gyara halayyar mu koba komai zamu samu shuwagabanni nagari Amma yanzu da yawa daga cikin mu da zamu samu damar da Yan siyasar Nan s**a samu sai sunyi abinda yafi Wanda wadannan Yan siyasar keyi

Usman A kanya ✍️✍️✍️

Update: Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Katsina domin halartar bikin kaddamar da jam’ian tsaron Katsi...
10/10/2023

Update: Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Katsina domin halartar bikin kaddamar da jam’ian tsaron Katsina na Katsina Community Watch Corps.

Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda akan hanyar sa ta zuwa filin taron kaddamar da jami’an tsaron Jihar Katsin...
10/10/2023

Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda akan hanyar sa ta zuwa filin taron kaddamar da jami’an tsaron Jihar Katsina na Katsina Community Watch Corps.

A gobe Talata 10 ga watan Oktoba, 2023 ne Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda PhD zai kaddamar da s...
09/10/2023

A gobe Talata 10 ga watan Oktoba, 2023 ne Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda PhD zai kaddamar da shirin jami'an tsaro na musamman na Jihar Katsina wato (Katsina Community Watch Corps) tare da kaddamar da motoci masu sulke (Armored Personnel Carriers), motoci kirar Hilux guda 70 da kuma babura 700 domin yaki da ta’addanci a lungu da sako na jihar Katsina.

Bikin kaddamarwar zai gudana a filin wasa na Muhammadu Dikko Stadium da misalin karfe 9 na safe.

Manyan Baki na musamman da za su halarci taron sun hada da gwamnonin Arewa maso Yamma, Sufeto Janar na 'yan sanda da sauran manyan jami’an tsaro na Najeriya.

Wannan ya kasance katin gayyata ga wanda bai samu ba. Allah ya sa wannan shiri ya fara da nasara, Allah ya sa ya zamo silar kawo karshen wannan matsala, Amin.

Isah Miqdad,
SSA Digital Media.
9/9/2023

Ko Dr. Babangida Ruma, Elmuaz Lere, za su yi mana sharhi akan wannan aiki davgwamna zai gabatar

DA DUMÍ -DUMÍ: Matar Jarumin Kannywood Lukuman Na Cikin Shirin Labarina Ta Haifa Masa Ɗa Namiji Allah Ya Raya Bisa Turba...
09/10/2023

DA DUMÍ -DUMÍ: Matar Jarumin Kannywood Lukuman Na Cikin Shirin Labarina Ta Haifa Masa Ɗa Namiji

Allah Ya Raya Bisa Turba Ta Addinin Islama.

Credit: Dokin Karfe TV

Elmuaz Lere

Neman ilimi abune mai kyau especially ilimin addini but tura yaro dan shekara 7 Almajirinci a wannan yananin da yaron da...
07/10/2023

Neman ilimi abune mai kyau especially ilimin addini but tura yaro dan shekara 7 Almajirinci a wannan yananin da yaron da yake gaban uwayensa yana iya cin abinci sau daya b***e wanda kecan uwa duniya. Wannan zalunci ne wallahi kuma sai Allah ya fiddawa yaro haqqinsa.

Cewar: Babangida Ruma

Yadda Sabuwar Jami'ar Hukumar Kiyaye Haɗurra Ta Kasa, Maryam Beauty Ta Kammala Samun HoroWace addu'a za ku yi mata?
07/10/2023

Yadda Sabuwar Jami'ar Hukumar Kiyaye Haɗurra Ta Kasa, Maryam Beauty Ta Kammala Samun Horo

Wace addu'a za ku yi mata?

06/10/2023

A kai ki tsangayata neman Albarka
Ya fi a kai ki Shoprite a siya maki maƙulashe

~binciken masana
Cewar Harazumi Muhammad Kangiwa

HOTUNA: Yanda aka gudanar da gagarumin taron Mauludin Manzon Allah SAW Na Takutaha Karo Na Shida A Kofar Mai Martaba Sar...
06/10/2023

HOTUNA: Yanda aka gudanar da gagarumin taron Mauludin Manzon Allah SAW Na Takutaha Karo Na Shida A Kofar Mai Martaba Sarkin Gombe Alh Abubukar Shehu Abubukar Na III Dake Jihar Gombe.

YANZU-YANZU: Jami'an DSS Sun Saki Jarumar Tik-Tok Fiddausi Wacce Ta Saki Bidiyo Tana Barazana Akan Wasu Fitattun Ƴan Siy...
05/10/2023

YANZU-YANZU: Jami'an DSS Sun Saki Jarumar Tik-Tok Fiddausi Wacce Ta Saki Bidiyo Tana Barazana Akan Wasu Fitattun Ƴan Siyasar Kasar Nan

Ko wanne darasi kuka ɗauka a lamarin wannan Matashiya?

Ya Zama Dole A Kawo Karshen Matsalolin Tsaro Da S**a Addabi Yankin Arewa Nan Da Mako ƊayaDaga Ƙungiyar "Arewa Media Writ...
05/10/2023

Ya Zama Dole A Kawo Karshen Matsalolin Tsaro Da S**a Addabi Yankin Arewa Nan Da Mako Ɗaya

Daga Ƙungiyar "Arewa Media Writer's"

Ƙungiyar marubutan Arewa a kafafen sada zumunta "Arewa Media Writer's" ƙarƙashin jagorancin shugaban ta na ƙasa, Comr Haidar Hasheem Kano, ta bawa gwamnatin tarayya da Gwamnonin jihohi wa'adin mako ɗaya don kawo ƙarshen matsalolin tsaro da suke damun yankin Arewa.

Ƴaƴan ƙungiyar "Arewa Media Writer's" da shugabannin ta sun damu matuƙa da halin da yankunan dake fama da matsalolin tsaro ke ciki, dan haka muna kira da kakkausar murya lallai a kawo ƙarshen matsalolin tsaro, ko mu gudanar da zanga-zangar ƙin jinin halin ko in kula da gwamnati tai da yankin Arewa a kafafen sada zumunta.

Ƙungiyar"Arewa Media Writer's" ba zata iya zuba ido wannan abun ya cigaba ba, dole ne, a tabbatar da tsaro a yankin Arewa cikin mako ɗaya.

Muna kira ga shugaban ƙasa da gwamnonin Arewa ƴan majalisun Arewa, da sanatocin lallai su sani ba mun zaɓe su ne don suje su kwanta suna karɓar albashi suna cin abinda suke so, sun kasa komai kan abinda ya shafe mu ba.

Dole a tabbatar da tsaro a Arewa dole a kawo ƙarshen yan bindiga, dole a kawo ƙarshen masu garkuwa da mutane, yan fashi, da ɓatagari Arewa ba bayi bane ya zama dole a dube mu ko muyi zanga-zangar ƙin jinin shugabannin gaba ɗaya.

Rubutawa
Salisu Magaji Fandalla'fih
National Editor na Ƙungiyar "Arewa Media Writer's"

Babangida Ruma
Elmuaz Lere
Nigeria Reports Hausa
KATSINA ONLINE
Arewa Radio 93.1
Arewa Media

Matar Da Take Cinye Rabin Buhun Masara Ita Kaɗai A Mako Ɗaya Auran Ta Ya Mutu.Me Zaku Ce?Babangida RumaElmuaz Lere
05/10/2023

Matar Da Take Cinye Rabin Buhun Masara Ita Kaɗai A Mako Ɗaya Auran Ta Ya Mutu.

Me Zaku Ce?

Babangida Ruma
Elmuaz Lere

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Reports NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share