Mugira yusuf

Mugira yusuf Honourabie special Assistant new media to the executive governor of zamfara stste Dr Dauda Lawal

27/01/2024

Gwamnatin Dauda Lawal ta biya January salary for state and pension, Ma'aikata sun gode.

𝐛𝐚𝐤𝐢𝐧 𝐦𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐫𝐚𝐣𝐚 𝐠𝐰𝐮𝐦𝐧𝐚𝐧 𝐣𝐚𝐡𝐚𝐫 𝐳𝐚𝐦𝐟𝐚𝐫𝐚Na shiga matsananciyar damuwa da hare-haren 'yan bindiga a 'yan kwanakin nan, musa...
15/12/2023

𝐛𝐚𝐤𝐢𝐧 𝐦𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐫𝐚𝐣𝐚 𝐠𝐰𝐮𝐦𝐧𝐚𝐧 𝐣𝐚𝐡𝐚𝐫 𝐳𝐚𝐦𝐟𝐚𝐫𝐚
Na shiga matsananciyar damuwa da hare-haren 'yan bindiga a 'yan kwanakin nan, musamman a ƙananan hukumomin Zurmi, Maru da Tsafe.

A madadin gwamnatin Jihar Zamfara, ina miƙa saƙon ta'aziyya da jaje ga al'ummar ƙaramar hukumar Zurmi, musamman iyalai da ‘yan uwan ​​waɗanda s**a rasa rayukansu a harin ta'addanci da 'yan bindiga s**a kai garin.

Ina son tabbatarwa da al'umma cewa gwamnatina za ta bayar da tallafi da agajin gaggawa ga mutanen da abin ya shafa. Sannan ina mai tabbatar da cewa muna nan jajirce akan tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al'ummar Zamfara baki ɗaya.

Ina sane da sadaukarwar da jami’an tsaro suke yi a ƙoƙarin da suke na kare rayukan al’umma, gwamnatina za ta ba su duk wasu kayan aiki da kuma tallafin da s**a dace domin yaƙar ‘yan bindiga, ba za mu huta ba har sai Zamfara ta samu cikakken tsaro insha Allahu.

Waɗannan sabbin hare hare sun biyo bayan nasarar da jami'an tsaro s**a samu ne, na kashe shugabannin 'yan ta'addan. Ciki har da nasarar kashe Kachalla Ali Kawaje, Shugaban ‘yan bindiga da ya jagoranci sace ɗaliban jami’ar tarayya dake Gusau.

An samu nasarar kawar da shugabannin ɓarayin da dama a wurare daban-daban da s**a haɗa da Danjibga, dajin ‘Yar tsakuwa, dajin Munhaye, dajin Kauran Zomo, dajin Dansadau, da kauyen Akuzo.

Ina sake jaddada wa al'ummar Jihar Zamfara cewa, da yardan Allah zan ci gaba da bin dukkan matakan da s**a dace don tabbatar da zaman lafiya a faɗin jiharmu mai albarka.

Madallah da samun Engnr Yahaya Garba a matsayin kantoman ƙaramar Hukumar Mulkin Gusau, Allah Yaƙara baka ikon kawo ababe...
10/12/2023

Madallah da samun Engnr Yahaya Garba a matsayin kantoman ƙaramar Hukumar Mulkin Gusau, Allah Yaƙara baka ikon kawo ababen cigaba a cikin wannan ƙaramar Hukuma.

Congratulations
10/12/2023

Congratulations

“Greed Is A Disease”: Outcry as Zamfara State Government Retrieves 50 Cars From Defence Minister Matawalleurl=
09/12/2023

“Greed Is A Disease”: Outcry as Zamfara State Government Retrieves 50 Cars From Defence Minister Matawalle

url=

ZAMFARA STATE HOUSING CORPORATIONPRESS RELEASEZAMFARA STATE GOVERNMENT EXPRESSES DISPLEASURE OVER THE POOR CONDITION OF ...
08/12/2023

ZAMFARA STATE HOUSING CORPORATION

PRESS RELEASE

ZAMFARA STATE GOVERNMENT EXPRESSES DISPLEASURE OVER THE POOR CONDITION OF DAZA GIDAN DAWA HOUSING ESTATE CONSTRUCTED BY THE PAST ADMINISTRATION.

Zamfara State Government express displeasure over the present condition of Daza Gidan Dawa Housing Estate Gusau. The Managing Director/CE Zamfara State Housing Corporation Dr. Jamilu Magayaki stated this during an inspection visit to the newly constructed Daza Gidan Dawa Housing Estate Gusau.

Dr. Jamilu Magayaki said it's unfortunate and unpatriotic situation where by Zamfara State civil servants were allocated such sub-standard houses through the Nigeria Labour Congress (NLC) Zamfara State chapter in a high cost. He therefore urged the occupants of the estate to exercise patience as the corporation and state Ministry of Housing and Urban Development would do everything necessary possible to improve the conditions of the houses through the mission of Governor Dauda Lawal.

Dr. Jamil Magayaki also assured them that, the state housing corporation in collaboration with the state Ministry of Housing and Urban Development will find out all the responsible constructors that executed the project for necessary action on the matter.

The Managing Director/CE commended the occupants for the maturity and understanding shown during the inspection visit and urged them to keep praying for the success of Governor Dauda Lawal’s Administration.

Responding on behalf of the occupants the estate committee chairman Alh Ahmad Ibrahim Gusau, thanked the Managing Director Zamfara State Housing Corporation Dr. Jamil Magayaki and his management team for the inspection visit.

Alhaji Ahmad Ibrahim Gusau also enumerated some problems facing the inhabitants of the estate which includes high cost of the houses, deplorable condition such as poor roofing, poor construction and lack of other basic amenities such as road networking, water supply and electricity among many. He uses the vis

PRESS STATEMENT EDUCATION: GOV. LAWAL LEADS ZAMFARA OFFICIALS TO KIGALI FOR BESDA RETREAT Governor Dauda Lawal led a del...
07/12/2023

PRESS STATEMENT

EDUCATION: GOV. LAWAL LEADS ZAMFARA OFFICIALS TO KIGALI FOR BESDA RETREAT

Governor Dauda Lawal led a delegation of officials from Zamfara to Kigali for a four-day retreat marking the end of Better Education Service Delivery for All (BESDA) in the State.

The retreat commenced on Monday, 4th December, with a series of events aimed at revamping the educational sector in Zamfara State.

According to a statement by the Governor's Spokesperson, Sulaiman Bala Idris, BESDA is a World Bank initiative that aims to improve literacy rates and provide equal access to education for out-of-school children in Nigeria.

The statement added that the BESDA program aims to improve basic education and strengthen accountability for results in states like Zamfara.

He said: “In line with the recent declaration of a state of emergency on education in Zamfara, Governor Dauda Lawal led a high-powered delegation comprising the Secretary to the State Government, Commissioner for Education, Science and Technology, Executive Chairman of the Zamfara State UBE, and others to Rwanda for a retreat.

“The United Nations organised a four-day retreat as part of its Better Education Service Delivery for All (BESDA) programme. The programme aims to reduce the number of out-of-school children in Nigeria, which is currently the highest in the world according to UNESCO.

“In an interaction with the Rwandan Ministry of Education, the Zamfara State delegation held vital engagements on policies, strategies, programs, mechanisms, and initiatives for addressing Gender-Based Violence in schools (lessons learnt, achievement, challenges, and way forward).

“Other vital areas discussed are policies, strategies, and programs to address early pregnancy cases in schools and support provided identified cases.

“The Zamfara delegation also had a brainstorming session with the Rwandan Basic Education Board, where ideas were exchanged, especially on the overview of the work of the board and possib

06/12/2023

Kotu tace zancen Murhun Gawayi da kayan lehe, Yasassun Zantuka ne.

A gaggauta dawowa da Motocin nan
04/12/2023

A gaggauta dawowa da Motocin nan

Kotu ta umarci Dukkanin Motocin Gwamnati dake hannun Bello Matawalle shi damƙawa Gwamnatin Jihar Zamfara kayan ta.Sauran...
01/12/2023

Kotu ta umarci Dukkanin Motocin Gwamnati dake hannun Bello Matawalle shi damƙawa Gwamnatin Jihar Zamfara kayan ta.

Sauran bayani shina tafe.

Idan Hassan Idris Yayi Butulci, shi kuma Wannan karamci ne Yayyi?
27/11/2023

Idan Hassan Idris Yayi Butulci, shi kuma Wannan karamci ne Yayyi?

Cikakken bayani kan hukuncin kotun daukaka ƙara dake zamanta a abuja.Kalli cikakken shirin kowar iya allonsa na Zamfara ...
27/11/2023

Cikakken bayani kan hukuncin kotun daukaka ƙara dake zamanta a abuja.

Kalli cikakken shirin kowar iya allonsa na Zamfara rediyo tareda Hon mustapha jafaru ƙaura babban mai baiwa Gwamna Dauda Lawal shawara kan harkar watsa labarai.

Kalli cikakken bidiyon.
👇👇👇👇👇👇

A KAN NEMAN DUNIYA BABU WANDA BAI IYA YIWA ƘAZAFI.Idan abunda Ɗan ƙaramin Minista ya faɗa cewa Malamai sune s**a fada Ma...
20/11/2023

A KAN NEMAN DUNIYA BABU WANDA BAI IYA YIWA ƘAZAFI.

Idan abunda Ɗan ƙaramin Minista ya faɗa cewa Malamai sune s**a fada Masa, sai muce yaushe Malamai s**a koma Annamimai?

Ƙarƙashin hakan sai muce Mai girma Gwamna Dauda Lawal baya da laifi Dan ya nisanta Kan sa daga Annamimai,

Idan Kuma abunda ya faɗa ƙarya yayiwa Malaman, to hakan Yana nuna Shi kan Shi Matawallen Malaman Basu da wani girma gare shi, Dan duk Wanda zai iya yima Malami ƙarya to tabbas Wannan Malamin baya da ƙima a gare shi.

Allah Ya Isar Maigirma Gwamna Akan Wannan ƙazafi.

20/11/2023

Naga ba'a Kammala Shari'a ba amma suna ficewa da Guda guda. Kodai hitsari suke zuwa yi ne? 🙄

JUMA'AT MUBARAK.
10/11/2023

JUMA'AT MUBARAK.

10/11/2023

Aikin ƙurkura ne.
Ya ce Dauda na bada kwangilar kilometer daya ta t**i akan 1 billion Naira.

Sai kuma yacce shi ya yi t**in shiga Airport da ko rabin kilometer bai yi ba, a matsayin 4 billion Naira.

Yau 9th November 2023  Maidaraja Gwamna Dauda Lawal Ya karɓi Baƙuncin tsofaffin shuwagabannin majalisar Dokokin jihar za...
10/11/2023

Yau 9th November 2023 Maidaraja Gwamna Dauda Lawal Ya karɓi Baƙuncin tsofaffin shuwagabannin majalisar Dokokin jihar zamfara da mataimakansu karkashin jagoranchin Rt Hon.Muhammad Bawa Gusau Gasu kamar haka..

(1) Rt Hon Muhammad Bawa Gusau speaker 1999--2007

(2)Rt Hon.Bature Abdullahi umaru sambo speaker 2007--2011

(3)Hon Namadi Isah kasuwar daji Deputy speaker 2003--2007

(4)Hon murtala Adamu jangebe Deputy speaker 2007---2011

(5)Hon Muhammad Abubakar Gummi Deputy speaker 2011---2019

sunzo gidan Gwamnati ne don taya maigirma Gwamna murna bisa Nasarar dayasamu ga zaben daya gabata da nuna godiyar su da goyon bayansu ga Gwamna da Gwamnatin sa, yadda yake ƙoƙarin saita jihar zamfara, sun roƙi Allah maɗaukakin sarki yayi mashi jagoranci, shima "maigirma Gwamna yayi godiya da ziyarar das**a kawo mashi da sanar dasu cewa kofa Buɗe take ga duk kowace irin shawara indai wadda zata ciyar da jihar zamfara ce gaba", ziyarar ta Samu harlartar maigirma mataimakin Gwamna Mani Mummuni masamar mudi da kwamishinan Jinƙai da kula da al'umma na jihar zamfara Hon Salisu Musa Tsafe Kainuwa Tsafe wadanda a baya suma suna cikin jagororin majalisar.

Allah Yataimaki Jihar Zamfara Yakawo Muna Zaman Lafiya Amin.

Jiya na samu daman halartar taron wa'azin mako wanda Ma'aikatar Kula da Lamurran Addini ke shiryawa a filin Idi dake Gus...
28/10/2023

Jiya na samu daman halartar taron wa'azin mako wanda Ma'aikatar Kula da Lamurran Addini ke shiryawa a filin Idi dake Gusau.

Taro ne wanda malamai ke yin jawabai da nasihohi kan abubuwan da za su amfani rayuwarmu.

Taron na jiya an yi jawabai kan muhimmancin Shari'a. Na yi farin ciki da kasancewa a wurin wannan wa'azi wanda ya yi daidai da zagayowar shekara 24 da kafa Shari'ar Musulunci a jiharmu mai albarka.

FALLASA: HUJJOJI KAN YADDA BELLO MATAWALLE YA KWASHE BILIYOYI DA SUNAN AIKIN TASHAR JIRGIN SAMA A ZAMFARAGwamnatin Jihar...
24/10/2023

FALLASA:

HUJJOJI KAN YADDA BELLO MATAWALLE YA KWASHE BILIYOYI DA SUNAN AIKIN TASHAR JIRGIN SAMA A ZAMFARA

Gwamnatin Jihar Zamfara ta fito da sabbin hujjoji na yadda tsohuwar gwamnatin Bello Matawalle ta yi sama da faɗi da kuɗin aikin tashar jirgin sama.

A Juma’ar da ta gabata ne Matawalle ya musanta zargin sace biliyoyin kuɗi da sunan aikin jirgin saman.

A wata takardar manema labarai, wacce mai magana da yawun gwamnan jihar, Sulaiman Bala Idris ya fitar yau a Gusau, ta ce musanta wannan batu ba komi bane face rashin kunya da kuma kira wa kai fallasa.

Ya ƙara da cewa, idan ma dai ban da Matawalle na ƙoƙarin wawitar da mutane, ya manta yadda a ranar 25 ga watan Oktoban 2021 ya kira waya ya bada umurni aka fitar da Naira biliyan ɗaya daga asusun Ma’aikatar Ƙananan Hukumomi, wanda a ciki ne aka tura wa ‘ɗan kwangilan aikin tashar jirgin sama Naira Miliyan 825.

Sanarwar ta ci gaba da cewa: “Gwamnatin Jihar Zamfara ba ta yi niyyar tanka wa mutumin da ake zargi da satar dukiyar al’umma ba. Sai dai kawai don a fayyace tsakanin gaskiya da ƙarya, musamman ma ganin cewa ya fito ya musanta zargin da ake yi masa.

“Babu makawa, satar rashin imanin da aka tafka da sunan samar da tashar jirgin sama a Zamfara ba komi ba ne idan ka kwatanta shi da irin manyan sace-sacen da tsohuwar gwamnatin Bello Matawalle ta yi.

“Tsabar ƙarya ne a ce wai kuɗin da ‘yan kwangila s**a gabatar da farko ya kai biliyan 28, amma tsohuwar gwmanatin ta zaftare shi zuwa biliyan 11. Babu wani ɗan kwangila da zai Aminta a zaftare mishi kuɗin aiki da kaso 61% ba tare da asalin aikin ya taɓu ba. Wannan ya sa shakku a asalin aikin tun farko. Ko ba komi Matawalle ya fallasa mana nagartar ɗan kwangilan da s**a kawo.

“Matawalle, ya yi iƙirarin cewa aikin na tashar jirgin sama wai an fara shi ne kan tsarin tallafin banki na ‘Contract Financing’. Wannan abin kunya har ina? Tsarin tallafin kuɗi da banki ke ba ɗan kwangila sunanshi ‘Contract Financing Facility’, shi kuma ana ƙulla shi ne tsakanin ɗan kwangil

"SIYASA MUGUN WASA"DAGA: MARIGAYI YUSUF MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO.* Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wa...
24/10/2023

"SIYASA MUGUN WASA"

DAGA: MARIGAYI YUSUF MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO.

* Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.

* Idan ka daina Sana’a ka rungumeta, kayi babbar wauta.

* Cikakkiyar makauniyace ba ta san mai wahalta mata ba, da murya ta ke amfani.

* Idan ta tashi yi maka tutsu sai ka zabi makiyinka da hannunka.

* Idan kaci mutuncin wani saboda ita, kayi babbar wauta, domin zata kunyataka wata Rana.

* Ba kasafai ta ke rike amanar da ka bata ba, tafi komai cin Amana.

* Idan ka biye Mata kaci mutuncin Dan uwanka, babu shakka Sai ka yi da nasani wata rana.

* Tafi kwaya da sholisho kashe zuciya, kada ka yarda ta kashe maka zuciya.

* Yadda ka ga Dan Jaki haka take, duk sanda ta tashi yin harbi yi za tayi, domin haka ka yi taka tsantsan da ita.

* Duk runtsi ka da ka sake ka manta da wanda ya mutuntaka a cikinta, Koda ya munana maka daga baya.

* Tafi chacha kwadaita maka igiyar zato, kayi kokari ka san haka.

* Ta nada mugwaye da nagartattun 'ya’ya, domin haka ka san da wanda za kayi mu'amala.

* Shaidaniyace ta gaske, yadda ka ga Shaidan haka take da zuga, idan ta wullaka wani ramin sai an rasa mai tsamoka.

* Kabita sannu a HANKALI kada ka yi Mata garaje, akwai wawaye acikinta sai su yi maka wauta, har ila yau akwai nagartattun mutane a cikinta ka daure ka rabe su.

* Ka da ka sake ka bata dukkan karfinka, domin idan karfinka ya qare ba zata iya tagaza maka ba.

* Ka da ka rama dukkan zagin da za’a yi maka a cikinta, sannan ka da ka sake ka kalli wanda ya kulla maka sharri a cikinta, domin sharri Dan aike ne, komai tsawon zamani zai dawo.

* ka da kaji tsoro ko shakkar wani Danta, arziki da lafiya ko rayuwarka duk suna hannun Allah ne.

* A KARSHE, MUBI SIYASA A SANNU. TAFI KOMAI DADI KUMA TAFI KOMAI WAHALA MUBI KOMAI SANNU A HANKALI.

* JINJINA GAREKU ‘YAN SIYASA NA KWARAI.

ALLAH KA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA.

MUN GODE.... ( MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO)

Duk Wanda baiga Albashin shi ba Sanadiyyar tumprint din shi bai hau ba, ya gaggauta Zuwa UBEC dake byepass Gusau, Za'a c...
09/10/2023

Duk Wanda baiga Albashin shi ba Sanadiyyar tumprint din shi bai hau ba, ya gaggauta Zuwa UBEC dake byepass Gusau, Za'a cigaba da wannan aiki ranar Litinin Idan Allah Yakaimu, Za'a fara Misalin Ƙarfe Tara Na safe.

Baba Alh Bashir Ataka Ya buɗe rumbu duk wanda Allah Ya ciyar Yakira Wayar Shi. 🫣
08/10/2023

Baba Alh Bashir Ataka Ya buɗe rumbu duk wanda Allah Ya ciyar Yakira Wayar Shi. 🫣

Zan tabbatar an samar da tsaro a jami'ar Tarayya ta Gusau - DaudaƘarin bayani - https://bbc.in/3PImPqW
06/10/2023

Zan tabbatar an samar da tsaro a jami'ar Tarayya ta Gusau - Dauda

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3PImPqW

JUST IN.The Governor of Zamfara State Dauda Lawal Members of the State Executive Council this Afternoon Paid a Condoles ...
03/10/2023

JUST IN.

The Governor of Zamfara State Dauda Lawal Members of the State Executive Council this Afternoon Paid a Condoles Visit To Highness the Emir of Zazzau, Amb Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, Over the Recent Collapse of a Section of Zazzau Central Mosque.

DAGA MARU.Shirye Shirye Sunyi Nisa na fara Gudanar da taron Walimar da mairmartaba banagan Maru Alh Abubakar Gado Maigar...
01/10/2023

DAGA MARU.

Shirye Shirye Sunyi Nisa na fara Gudanar da taron Walimar da mairmartaba banagan Maru Alh Abubakar Gado Maigari, ya shirya wa Maigirma Chief of staff Govt House Hon Mouktar Lugga MoN Tare da Maigirma Kwamishinan Kasuwanci da Masana'antu Hon Abdul Rahman Tumbiɗo Kogunan Maru

Yanzu Haka ana Dakon Isowar Manyan Baƙi a Wurin Wannan Walima, Allah Yasa a tashi taron Walima Lafiya Amin.

30/09/2023

Gwamnatin Jahar Zamfara Zata raba Shanun MAULID Zuwa Ga Zawuyyoyi a Jihar Zamfara, Ƴanzu Haka an Fara Gabatar da Waɗan nan Shanu Tare da Kuɗaɗen Cefane, Allah Ya saka ma Maidaraja Gwamna Dauda Lawal da Alkhairi Amin.

Big shout out to my newest top fans! 💎 Sufiyanu Abdullah Mrk, Nura Aminu, Hussaini Salisu, Yusha'u Muhammad Auwal, Shafi...
30/09/2023

Big shout out to my newest top fans! 💎 Sufiyanu Abdullah Mrk, Nura Aminu, Hussaini Salisu, Yusha'u Muhammad Auwal, Shafii Aliyu Sp, Yasir Ibrahim, Muhammad Bello Musa, Sagiru Ibrahim Narabi, Mûšà Hàmźã, Abubakar Suleiman, ALAQA MEDIA, Buhari Kadi, Abdul Basir Shattima, Bashar Yahaya, Ukashatu Kabiru, Don Ermzy Kharleel, Al'ameen A Kabir Isa, Kabiru Hassan, Dan Gidan Waziri, Mu Allim Muhd, Nasir Usman Rawayya, Bashiru Muhammad, Umar Alfaruq Musa, Shamsu Sani, Hajara Ibrahim Bakura, King Babson, Aliyu Danmaliki Gidangoga, Bintu Habeeb, Zarah Bello Gamji, Bello Attah, Aliyu Yahaya Mai Rakke, Anas M. Ladan, Bilyaminu A Nalugga Anka

Yau rana ce mai matuƙar muhimmanci ta samuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu (SAW), wanda ya tafiyar da gabaɗaya ray...
27/09/2023

Yau rana ce mai matuƙar muhimmanci ta samuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu (SAW), wanda ya tafiyar da gabaɗaya rayuwarshi wurin koyar da zaman lafiya da ƙaunatar juna.

Ya kamata mu mayar da kowacce 12 ga watan Rabi'ul Awwal a matsayin ranar da za mu yi bitar rayuwa da mu'amalarmu. Annabi Muhammad (SAW) ya h**e mu da mu ƙaunaci juna, hatta ga maƙiya. Shi samfuri ne na soyayya kuma rahama ga dukkan halittu.

Wannan ranar ta Mauludi, dama ce da zamu ƙara ƙaimi da addu'ar zaman lafiya a wannan jiha tamu mai albarka ta Zamfara da ma Nijeriya gabaɗaya.

Barka da zagayowar Ranar Mauludi.

Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa masoyammacin Najeriya, Mohammed BelloMatawalle, ya ce ba gudun bincike ya yi baneman l...
26/09/2023

Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa maso
yammacin Najeriya, Mohammed Bello
Matawalle, ya ce ba gudun bincike ya yi ba
neman lafiya yaje.
Cikin wata hira da BBC, gwamnan ya ce yanzu
gashi ya dawo, kuma kowa ya san da cewa
mutum zai iya kasancewa yau da lafiya gobe
babu, don haka ya dan gamu da rashin lafiya
ne shi ya sa ya fita kasar waje neman magani.
Ya ce, ‘’Alhamdulillahi na je na nemi magani
kuma na samu sauki har ma gashi na dawo
gida Najeriya, idan ma rade-radi ake cewa na
gudu, to gashi na dawo kuma ina ma gidana
har ma muna shirye-shiryen rantsar da sabon
shugaban kasa.”
Gwamna Matawalle, ya ce ‘’ Duk wanda ke
rade-radi a kaina wai na gudu saboda gudun
bincike bayan na sauka daga mulki to dan
kansa.”

SULHU DA ‘YAN BINDIGA:GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI- MUNA DA HUJJOJIN DA KE FALLASA JAMI’AN GW...
26/09/2023

SULHU DA ‘YAN BINDIGA:

GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI

- MUNA DA HUJJOJIN DA KE FALLASA JAMI’AN GWAMNATIN TARAYYA

Gwamna Dauda Lawal yau Talata, ya ce Gwamnatin Zamfara tana da gamsassun hujjoji da ke fallasa wasu jami’an Gwamnatin Tarayya da hannu a shirya zaman sulhu da ‘yan bindiga.

A jiya ne Ministan na Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ya zargi Gwamnatin Zamfara da siyasantar da lamarin tsaro. Biyo bayan neman ƙarin bayani da Gwamna Dauda ya yi kan zargin zaman sulhu ta ƙarƙashin ƙasa da ‘yan bindiga.

A wata takardar manema labarai, mai magana da yawun gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya bayyana cewa gwamnatin Dauda Lawal tana da hujjoji masu tada hankali da ke fallasa wasu jami’an Gwamnatin Tarayya kan sulhu da ‘yan bindiga.

Ya ƙara da cewa Ministan na Labarai ya yi ri-ga mallam masallaci wurin yanke hukunci tare da yankewa gwamnatin Zamfara hanzari.

Sanarwar ta ci gaba da cewa: “Mun nemi ƙarin bayani daga Gwamnatin Tarayya kan zaman sirri na sulhu da wasu jami’anta suke jagoranta a Zamfara ba tare da sanin Gwamnatin Jiha ko shugabanni jami’an tsaron jihar ba.

“Muna da gamsassun hujjoji dake tabbatar da wannan zaman sulhu tsakanin jami’an Gwamnatin Tarayya da ‘yan bindiga a wurare mabambanta a Zamfara.

“Akwai ban takaici a ce Ministan Yaɗa Labarai zai fito bainar jama’a ya kore batun ba tare da ya nemi sani daga jami’an tsaro ko ‘yan uwanshi da ke da hannu dumu – dumu a lamarin ba. Mun tsammaci tunda ƙwararre ne a harka watsa labarai, zai bi matakan da ilimi ya sharɗanta don tabbatarwa ko kore batun namu.

“Gwamnatin Jihar Zamfara tana matuƙar mutunta ƙa’ida tare da ganin ƙimar hukuma. Ba za mu fito kafafen watsa labarai muna fallasa sunayen jami’an Gwamnatin Tarayyan da ke wannan ta’asa ba, amma mun sanar da ‘yan Nijeriya don su nemi ƙarin bayani daga Gwamnatin ta Tarayya.

“Muna so mu sanar da Minista cewa jami’ansu na Gwamnatin Tarayya da ke jagorantar wannan zaman sulhu da ‘yan bindiga, sune ke siyasantar

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mugira yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share