Atiku Pilots

Atiku Pilots On this page, we communicate with the public on the importance of credible and quality leadership and its effect on our citizenry and our country Nigeria.

03/03/2023

We all need Each Other.

03/03/2023

Muslims would never do such in the Mosques. Now we have awoken them. Even though they've divided their votes across parties devoid of religious sentiments. They still have a Muslim president and Muslim Vice President.

We, the christians that are in PDP, have caution our brothers to jettison regional religious politics.
Now We have lost the Christ Ticket of Obi and also lost the Vice president in PDP. We told our Christian brethren but they wouldn't listen. Lets see how this MM ticket would end. If Muslims had voted base on religious lines Tinubu would have gotten 18 million votes.

03/03/2023

Oya na, Make una wake them up. Shebi na Muslims una wan wake up? Goodluck to you.

Lokacin Maganganu akan Matsalar najeriya ya wuce. Ba lokacin Jaje bane yanzu. Alhamdulillahi nasamu daman fahimtan asali...
14/05/2022

Lokacin Maganganu akan Matsalar najeriya ya wuce. Ba lokacin Jaje bane yanzu.

Alhamdulillahi nasamu daman fahimtan asalin matsalolin da suke damun kasarmu Najeriya.

Wannan lokaci ne da yakamat mu tashi tsaye mu ceto Najeriya.

Insha Allahu zanyi iya kokarina wurin gyara manya manyan matsalolin da suke addabar yan Najeriya.

Lallai Talakawa suna bukatar a tsaya ayi aiki na gaskiya a wannan lokacin.

Allah nake roko yabamu ikon ceto Najeriya, ciyar da ita gaba, da ciyar da al'ummah gaba domin kowa yasamu saukin rayuwa.

‘My Social Contract with Nigerians’ is my plan to begin Fixing Nigeria from my very first day in office.It’s not just ta...
14/05/2022

‘My Social Contract with Nigerians’ is my plan to begin Fixing Nigeria from my very first day in office.

It’s not just talk, it highlights the actionable policies that my administration will embark on.

You can read it here:https://saraki2023.com/wp-content/uploads/2022/05/Saraki-2023-Policy-Document.pdf

Let’s

Many people have been asking, what am I going to do differently as the President of Nigeria? What I am I going to say th...
13/05/2022

Many people have been asking, what am I going to do differently as the President of Nigeria? What I am I going to say that has not been promised in the past?

Today, in Imo State, I told our party leaders, stakeholders and delegates that from my first day in office, I will work every single day as if it would be my last.


  Earlier today, in the presence of my lovely wife, Toyin, our friends and supporters, and 1500 delegates from the Peopl...
12/05/2022


Earlier today, in the presence of my lovely wife, Toyin, our friends and supporters, and 1500 delegates from the People’s Democratic Party (PDP), I officially rolled out my social contract with Nigerians by telling them why I want to be their next President.

12/05/2022

Listen to the incoming president of Nigeria By God's grace

It is no longer news that I am in the race for the PDP ticket to contest for the Office of the President.This morning at...
12/05/2022

It is no longer news that I am in the race for the PDP ticket to contest for the Office of the President.

This morning at 10 am, go to launch.saraki2023.com to find out why.

You can also watch the session live on AIT and Arise Television.


NORTH WEST DEVELOPMENT GROUP (NEWDEG)Dalilan da s**a Wajabtawa Deliget din PDP yan Arewa Maso Yamma Zaben Alh. Bukola Sa...
12/05/2022

NORTH WEST DEVELOPMENT GROUP (NEWDEG)

Dalilan da s**a Wajabtawa Deliget din PDP yan Arewa Maso Yamma Zaben Alh. Bukola Saraki Don cigaban Arewa da Najeriya baki daya.

Waye Alh. Abubakar Bukola Saraki?
Shidai Sanata Saraki Yasamu gogewar da kasar mu a yanzu take bukata a tattare da shugaba, musamman a wannan lokacin da muke fama da tsananin ta6arbarewar tattalin arziki da rashin tsaro.

1. (a)
Na farko, Alhaji Bukola Saraki mutum ne Wanda ya samu horarwar ilimin likitanci Wanda ya goge a fannin kula da lafiya Dan Adam.

(b) Ya samu ilimin lissafin kasuwanci da tattalin arziki tare da horaswar aikin banki inda ya kai kololuwa a wurin aikin.

(c) Ya samu gogewar sanin tsarin kasafin arzikin kasa inda zai iya samar da daidaito wurin yin adalci ga jihohi wurin rabon arzikin kasar, Wanda hakan zai taimakawa Najeriya wurin samun zaman lafiya.
Yasamu wannan ilimi ne a lokacin da yayiwa tsohon shugaban kasa Chief Obasanjo mataimaki na musamman akan kasafin kudi da tsare tsare (Budget and Planning)

Alh. Bukola Saraki yayi Gwamnan jihar Kwara tsawon shekara Takwas, yayi shugaban gwamnonin Najeiya tsawon shekara hudu (2007-2011) wannan zai taimaka masa wurin yin aiki tare da fahimtar da gwamnoni Don warware matsalolin jihohi.

Alh. Abubakar Bukola Saraki yayi sanata shekara takwas, kuma yayi shugaban majalisar dattijai ta sanatoci, tsawon shekara hudu. Wannan ma zai taimaka masa wurin samun daidaito da hadin kan yan Majalisu Don cinma burin aikin da yake da niyyar yiwa kasar baki daya. Domin rashin hadin kan majalisu da shugaban kasa yana kawo tsaiko da ci baya ga shugaban kasa da yan kasar, da kuma kasar baki dayan ta.

2. Sanata Saraki mutum ne Wanda yafito daga arewa ta tsakiya daga jihar Kwara. Jam'iyyar APC tanada alkawarin cewa idan Shugaba Buhari ya gama wa'adin mulkinsa matsayinsa na Dan Arewa, toh ba makawa yankin kudu musamman yarbawa, su zai mayarwa mulki. Don haka Arewa bata da daman kawo Dan Arewar a matsayin shugaba karkashin Jam'iyyar APC a zabe mai zuwa na shekarar 2023.

A dayan bangaren kuma, a Jam'iyyar ta PDP, Dan Arewa maso yamma ne ya taba yin mulkin kasar tun bayan kafuwar jam'iyyar ta PDP. Wato Marigayi Alh. Umaru Musa Yar'adua.

Yanzu daman da Arewa take dashi yana daga Jam'iyyar PDP ne, Kuma daga Arewa ta tsakiya ko Arewa maso Gabas.

Arewa Maso Gabas Sunada yan takarkaru masu karfi Guda Biyu, Mai Girma Alh. Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa) da Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Mohammed Bala Abdulkadir. Sai gogaggen Dan kasuwan nan wato Mohammed Hayatuddeen.

Shidai Alh. Atiku Abubakar shekaru sun cinmasa, ya haura shekara 70 a duniya. Munajin tsoron kar irin raunin shekarun da s**a sanya Shubaga Buhari ya kasa rike kasar, wannan iftila'in ya kara faruwa damu akanAlh. Atiku Abubakar. Ba shakka Yadda Alh. Atiku Abubakar yake da karfin Hali Da jajircewa da kokari da gogewa, haka Shugaba Muhammadu Buhari yake da irin wannan siffofi masu kyau.

Kash, sedai tsufa shekaru sun hana Shugaba Buhari aiwatar da abinda ya dace, haka zasu iya faruwa da Mai Girma Alh. Atiku Abubakar.

Shi kuwa Mohammed Hayatuddeen yanada yawan shekaru shima, sannan bashi da gogewar siyasar da zai iya gogaiya da yan takarar kudu. A yanzu bazamu iya kasadar mara mishi baya ba. Don kar mu rasa tsuntsu mu rasa tarko.

3. Alh. Abubakar Bukola Saraki ya zama shine daya tilo Dan takara mai karancin shekaru, mai tarin ilimi na fannoni daban daban kamar yadda muka lissafo a sama, shine mai experience din da duk yan takarar da muke dasu yanzu a Arewa babu kamar shi.

Wannan sune dalilai kwarara guda uku da s**a wajabtawa Deliget din jam'iyyar PDP na Arewa maso Yamma da Arewacin Najeriya gaba daya, marawa Sanata Abubakar Bukola Saraki baya don ganin yazama sanadiyar da Allah zai ceto arewar daga halin da muke ciki.

A takaice, duk fadin Najeriya, a yan takarar da s**a fito neman shugabancin kasar, kusan babu Wanda yake da irin siffofin da Shi Alh. Abubakar Bukola Saraki ya mallaka

Idan Dan mu na Arewa bai iya magance matsalar Arewa ba, toh tabbas Dan kudu sedai ma ya karasa mu in ya samu dama.

Gwara mu samo mutum mai karfi da gogewa mai nagarta mu saka shi a gaba Don ceto yankin mu.

Muna Kira ga deliget dinmu na Arewa ku duba wannan tunani na kwarrarun masana mulki da shugabanci daga cikin mu, domin shawo kan matsalar da ta addabemu a Arewa.

Mu hakura da son rai da son zuciya, muyi abinda zai fish-shemu alkhairi.

Ibrahim Ibrahim Mu'azzam
11th May 2022

A Madadin Kungiyar rajin cigaba da tsaron Arewa Maso Yamma (NEWDEG)

10/05/2022

2023
Babu Shakka DELEGATES din PDP sunsan cewa a wannan lokacin Alh. Abubakar Bukola Saraki shine Dan takarar da zai iya Nasarar cin zabe karkashin PDP. Don ceto Najeriya daga hannun gwamnatin APC Wanda basu da kwarewar shugabanci, tattalin arziki da siyasa.

Najeriya a yanzu tafi Bukatar Alh. Bukola Saraki fiye da yadda yake bukatar ta.

10/05/2022



A Tarihin Jaddada Muslunci a Arewacin Najeriya da ma Kasar baki daya, a shekarar 1804, Shehu Usman Danfodiyo yasamu taimakon mutanen Kwara sun taya shi Gwagwarmayar jaddada Shari'ar Muslunci a Najeriya.

Don Haka Mutanen Kwara suna bin mu bashin halacci. Mu zabi Alh. Abubakar Bukola Saraki

Sannan tarin experience din da ya samu ya a matsayin shi na likita, Kwararre a harkar kasuwanci da lissafi (accounting) tsohon gwamna, kuma shugaban malajisar dattijai na takwas. Wannan kadai sun ishe iya daura Najeriya a hanyar gyara da cigaba da Taimakon Allah.

10/05/2022


From:
Abubakar Bukola Saraki

Yesterday, I met with several PDP leaders and delegates from Lagos State. At the meeting, one thing was clear, Lagos State — like the rest of Nigeria — is ready for a leader with !

I thank Chief Bode George, and our party leaders for the warm reception!

  A yau na samu ganawa tare da ɓata wani lokaci mai tsayi tare da tsohon shugaban kasarmu, Cif Olusegun Obasanjo, a daki...
10/05/2022


A yau na samu ganawa tare da ɓata wani lokaci mai tsayi tare da tsohon shugaban kasarmu, Cif Olusegun Obasanjo, a dakin karatunsa da ke Abeokuta, jihar Ogun.

A nan ne muka tattauna halin da kasa take ciki da kuma burina na zama Shugaban kasa.

Ramadan is Almighty Allah’s way of teaching humanity the attitude of living a virtuous life. As we have ended this Holy ...
02/05/2022

Ramadan is Almighty Allah’s way of teaching humanity the attitude of living a virtuous life. As we have ended this Holy Month, we should make this solemn and God-fearing way of life constant.

Let us all extend the lessons of Ramadan to the way we live with our neighbours and seek peace at all times. We should respect the laws of the land and exhibit discipline at all times.

As we do so, let us all continue to pray for Nigeria because it is the cumulation of all these prayers that have kept this country despite all our serious challenges. This is why I believe that God will decisively intervene in the affairs of our nation.

As the 2023 general election approaches and we gradually commence the process that will lead us to the polls when we will have the opportunity to elect new leaders that will save the country, I pray for genuine guidance from Almighty God.

May we choose right and may our choice ultimately lead to the redemption, rebuilding, rededication, development, and fixing of our beloved nation.

On this note, I wish you and your family a Happy Eid-El-Fitri!

Allah MungodeSenator Saraki has successfully being screened. Angama tantace Alh. Bukola Saraki a yau Bayan Sallar Juma'a...
29/04/2022

Allah Mungode

Senator Saraki has successfully being screened.

Angama tantace Alh. Bukola Saraki a yau Bayan Sallar Juma'ah.

Allah ya bamu sa'a.

2023: Abubakar Bukola Saraki.Fuska mai alamar Nasara in sha Allahu.
29/04/2022

2023: Abubakar Bukola Saraki.

Fuska mai alamar Nasara in sha Allahu.

29/04/2022

2023: DR. ABUBAKAR BUKOLA SARAKI

Allah yasa kaine Mafi Alkhairin da Muke Fata a Najeriya a matsayin shugaban kasa 2023.
Amin.

Hope For Nigeria
28/04/2022

Hope For Nigeria

NORTHERN GROUP BACKS SARAKI🙏
27/04/2022

NORTHERN GROUP BACKS SARAKI🙏

27/04/2022
MU RIBANCI DAREN GOMAN KARSHE NA RAMADANWannan daren yanada mutukar Muhimmanci ga Al'ummar Musulmi. Mu kara dagewa wurin...
27/04/2022

MU RIBANCI DAREN GOMAN KARSHE NA RAMADAN

Wannan daren yanada mutukar Muhimmanci ga Al'ummar Musulmi. Mu kara dagewa wurin yin ibadah da yin addu'o'i a acikin wannan daren.

Kar mu manta da yiwa kasarmu addu'ah domin samun zaman lafiya, yelwar arziki da cigaban Al'ummah.

اللْهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي

27/04/2022

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Atiku Pilots posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share