Triple Win

Triple Win Political based

21/07/2023

💎💎Sorteio Diário Gratuito Grátis 88RS💎💎

21/07/2023

😍💎Fichas GRÁTIS para você! Jogue com boa sorte!

19/07/2023

jogar caça-níqueis de graça

Gombe Kwami Funakaye!We are tired of bad representation which yielded no result.Our vote is no longer for political illi...
26/04/2022

Gombe Kwami Funakaye!

We are tired of bad representation which yielded no result.

Our vote is no longer for political illiterate who wouldn't represent us well in a Green Chamber.

Our vote is for a someone who knows what is the important of lawmakers and their contributions to the development and progress of its constituents.

Habu Juma is will suit for that position and bring dividend of democracy to the constituents.

Gombe Kwami Funakaye is for Abu Juma Insha Allah...

Umar Abubakar wrote...

Hon. Abu Juma obtained his aspirational and Nomination Form of Member House of Representative Gombe Kwami  Funakaye toda...
24/03/2022

Hon. Abu Juma obtained his aspirational and Nomination Form of Member House of Representative Gombe Kwami Funakaye today at PDP National Secretariat Abuja...

Mai girma Hon. Abu Juma ya samu ganawa ta musamma da Masoya daga fadin jihar Gombe musamma wanda s**a fito da yankin  .....
28/02/2022

Mai girma Hon. Abu Juma ya samu ganawa ta musamma da Masoya daga fadin jihar Gombe musamma wanda s**a fito da yankin ...

Sunyi na'am Da manufofin sa da kudirin sa na ceto yakin daga halin da s**a fada na Rashin wakilci Nagari...

Kuma sunce zasu bada nasu gudumawar su iya karfin su har akai ga ci...

 ...Hon. Abu Juma Shiya fi dacewa da Mu zaba yazama Wakilin Mu a zabe Mai zuwa In Allah yakaimu.Nan Hotunan wasu matasa ...
16/02/2022

...

Hon. Abu Juma Shiya fi dacewa da Mu zaba yazama Wakilin Mu a zabe Mai zuwa In Allah yakaimu.

Nan Hotunan wasu matasa ne dashi Mai girma Hon. Abu Juma ya daukin nauyin Koya musu Sa'ana Domin Su dogara da Kansu, Domin shiya San illan rashin Sa'ana Kuma baya Son ya ga matasa Sun Lalace shiyasa Yake iya kokarin Sa.

Hakan Ma fa kafin ya zamo Wakilin Mu kenan yake irin wannan aikin Alkairi To ina kuma ace Mun bashi dama a majalisan Wakilai Domin ya wakilce, Muma zamu mori Romon Demokoradiya kaman yanda muke gani awa wasu wajajen...

 Honorable Habu juma ya dauki nauyin karatun yara marayu da saya musu littatafai da kayan karatu domin inganta rayuwarsu...
11/02/2022



Honorable Habu juma ya dauki nauyin karatun yara marayu da saya musu littatafai da kayan karatu domin inganta rayuwarsu

Irin wadannan mutanen kirki masu kokari wajen taimakon al'umma ya kamata mu baiwa karfin gwuiwa wajen zabansu su wakelcemu domin samun ci gaba mai dorewa.

Honorable Habu Juma matashi ne mai matukar ilimi da kuma halin taimakon na kasa dashi. Lokaci yayi da zamu zage mu zabi cancanta a wannan karon ba tare da damuwa da jamiyya ba domin ciyar da yankin mu gaba..

Gombe Kwami Funakaye 2023Ko kasan cewa Honorable Abu Juma ya dauki nauyin koyawa matasa da dama sana'o'i sau da dama dak...
10/02/2022

Gombe Kwami Funakaye 2023

Ko kasan cewa Honorable Abu Juma ya dauki nauyin koyawa matasa da dama sana'o'i sau da dama dakuma basu jari kyauta domin inganta rayuwarsu?

Yaya kuma muke tsanmani idan wannan bawan Allah ya samu daman zama dan majilasar taraiya daga yankin mu???

Kukan kurciya 👌

10/02/2022

Masha Allah
Honorable Habu Juma is no doubt a patriot that deserves our collective support to actualize his dream of giving succor to the common man particularly in Gombe Kwami and Funakaye Federal Constituency

An kirkiri Wannan Shafin ne Domin Bayyan aikin Alkairi Wanda Shi Mai girma Dan Takaran Mu Wato Hon. Abu Juma yayi kuma y...
10/02/2022

An kirkiri Wannan Shafin ne Domin Bayyan aikin Alkairi Wanda Shi Mai girma Dan Takaran Mu Wato Hon. Abu Juma yayi kuma yake kan yi Allah Ubangi ya bamu Sa,a...

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Triple Win posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Triple Win:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share