Hantsi 91.3

Hantsi 91.3 It is one of the best Hausa programmes

14/10/2024

GARATUTI
Biyan Kudi ga rukunin 7 da s**a yi ritaya daga jihar Neja.
Sanya jerin sunayen a ranar Talata 15 ga Oktoba. Karban cak a ranar Laraba 16 ga Oktoba, 2024

12/11/2023

#

11/10/2023

Shirin safiya daga gidan radio Crystal

09/10/2023
06/10/2023

Hahahaha

Hanya Mafi sauki na samun abin dogaro da kai
03/10/2023

Hanya Mafi sauki na samun abin dogaro da kai

Allahu Akbar
11/09/2023

Allahu Akbar

May the soul of Sheikh Abubakar Giro, a popular Islamic cleric rest in Janatul Firdaus.

21/07/2023
23/04/2022

Allah Wadaran Naka ya Lalace.

Honarabul Umar Baffa, shine shugaban karamar hukumar Birniwa a jihar Jigawa amma ya dukufa yana dinki.
17/04/2022

Honarabul Umar Baffa, shine shugaban karamar hukumar Birniwa a jihar Jigawa amma ya dukufa yana dinki.

A jiya ranan talata wani aminin (HASSAN WANKA) ya kirashi a waya domin siyan zinari Wanda s**a amince bisa ga tsayanyan ...
13/04/2022

A jiya ranan talata wani aminin (HASSAN WANKA) ya kirashi a waya domin siyan zinari Wanda s**a amince bisa ga tsayanyan farashi anan garin Minna......

Ashe dai kira ce ta sanadiyar ajalin shi (HASSAN WANKA)

Sunkashe shi Kuma s**awuce da kudi kimanin million uku(3) da wasu chanji asama, basu tsaya nan ba harda motarsa s**a wuce da shi...

10/04/2022

Allah ya yafe mana kurakuran mu. Don Allah kuce amin

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dak...
10/04/2022

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dakatar da aiwatar da hukuncin hana goyon babur mai kafa biyu da tara na dubu goma bisa bata ma ta lokaci

02/04/2022

Kwamitin Masallacin Apo ya dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci

Abin da ya sanya na fice daga PDP – Abba Kabir Yusuf
27/03/2022

Abin da ya sanya na fice daga PDP – Abba Kabir Yusuf

Taron jamiyyar APC na kasa
27/03/2022

Taron jamiyyar APC na kasa

Address

Maitumbi
Minna
920102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hantsi 91.3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hantsi 91.3:

Videos

Share