Zinariya Hausa News

  • Home
  • Zinariya Hausa News

Zinariya Hausa News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zinariya Hausa News, Media/News Company, .

Hafsat tuge
03/08/2023

Hafsat tuge

Tsakanin Sarauniyar Kyau Ta Nijeriya, Shatu Garko Da Ta Jamhuriyar Nijar Wacce Ta Fi Kyau?Zabi sonka!Daga Jamilu Dabawa
11/12/2022

Tsakanin Sarauniyar Kyau Ta Nijeriya, Shatu Garko Da Ta Jamhuriyar Nijar Wacce Ta Fi Kyau?

Zabi sonka!

Daga Jamilu Dabawa

Ga Amarya  Halima Atete Wani fata zaku mata?
27/11/2022

Ga Amarya Halima Atete

Wani fata zaku mata?

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Ya Rasu A Jiya Asabar A Yayin Da Za A Daura Aurensa A Yau Lahadi Allah ya jikansa.Da...
27/11/2022

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Ya Rasu A Jiya Asabar A Yayin Da Za A Daura Aurensa A Yau Lahadi

Allah ya jikansa.

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

Kannywood Celebrities    at  Wedding in Maiduguri 💖
25/11/2022

Kannywood Celebrities at Wedding in Maiduguri 💖

Yusuf Muhammadu Buhari (Talban Daura) Tare Da Mai Ɗakinsa Zahra Nasiru Ado BayeroDa fatan kowa ya koma Gona, an bar shar...
24/11/2022

Yusuf Muhammadu Buhari (Talban Daura) Tare Da Mai Ɗakinsa Zahra Nasiru Ado Bayero

Da fatan kowa ya koma Gona, an bar sharholiya...

Shin ko kunga sauyi awannan kudin da aka chanza tsakaninsu da tsofaffi?
23/11/2022

Shin ko kunga sauyi awannan kudin da aka chanza tsakaninsu da tsofaffi?

Allah Ya Jarabce Darakta ._shehu da hatsarin mota jiya a garin Jos.Allah Ya ba shi lafiya. Ya sa kaffarane.
20/11/2022

Allah Ya Jarabce Darakta ._shehu da hatsarin mota jiya a garin Jos.

Allah Ya ba shi lafiya. Ya sa kaffarane.

YANZU-YANZU: An Garzaya Da Uwargidan Shugaban Ƙasa Aisha Buhari, Asibiti Sakamakon Karaya Da Ta Samu A Ƙafa.
20/11/2022

YANZU-YANZU: An Garzaya Da Uwargidan Shugaban Ƙasa Aisha Buhari, Asibiti Sakamakon Karaya Da Ta Samu A Ƙafa.

Halima Atete za ta shiga daga ciki 👰‍Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wada...
20/11/2022

Halima Atete za ta shiga daga ciki 👰‍

Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wadanda za a daura aurensu ranar Asabar 26 ga watan Nuwamban 2022 a Maiduguri.

Allah Ya sanya alheri 🤲

📷 Stanley Mshelia Photography

Burin Baba RABE Fah ya cika 😂😂😂 ga mutanen a durkushe a gaban sa… 🙏
19/11/2022

Burin Baba RABE Fah ya cika 😂😂😂 ga mutanen a durkushe a gaban sa… 🙏

INDA RANKA: Namijin Da Ya Sauya Halittarsa Zuwa Ta Mata Ya Lashe Kambun Gasar Sarauniyar Kyau A Ƙasar Amurka Na Shekarar...
17/11/2022

INDA RANKA: Namijin Da Ya Sauya Halittarsa Zuwa Ta Mata Ya Lashe Kambun Gasar Sarauniyar Kyau A Ƙasar Amurka Na Shekarar 2022

---ME ZAKUCE?

TA FARU TAKARE: wannan shine asalin hotan da Hauwa farouk ibrahim tacire hotan nura m inuwa tasa kanta awajan da nufin t...
16/11/2022

TA FARU TAKARE: wannan shine asalin hotan da Hauwa farouk ibrahim tacire hotan nura m inuwa tasa kanta awajan da nufin tare s**a hau jirgi dasu Rara kamar yanda ta wallafa ashafinta tana cewa.

Alhamdulillah mu yan kanywood mun dawo daga Jos cikin Koshin lfy.. ina gaisheku masoya😂❤️ a cigaba da wahala yan sohiyal Media 👍

Me zakuce?

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN Allah Yaiwa Uwata, KakataHajiya Amina (Nene,Yakumbo,Yadikko) Rasuwa. Za’a yi Janazarta ...
15/11/2022

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN Allah Yaiwa Uwata, Kakata
Hajiya Amina (Nene,Yakumbo,Yadikko) Rasuwa.

Za’a yi Janazarta Karfe 12:00
a Gidan Makera Ja’en Dorayi
Ta rasu tana da shekaru 110

Allah Ya jikanta yai mata rahma,
Allah Ya yafe Duk kuraranki ya haskaka kabarinki. Amin.
Zumunci da kika Assasa Allah ya sadar dashi gareki.
Allahu Akbar Abokiyar shawara ta tafi😭😭😭😭

Daga: falalu a dorayi

Allah Kasa Mucika Da Imani
14/11/2022

Allah Kasa Mucika Da Imani

Ina Mamaki Sosai Idan Mutum Yacemun Baisan Amfanin Cin Abinci da Dabinoba🤔Daga:  Me zakuce?
13/11/2022

Ina Mamaki Sosai Idan Mutum Yacemun Baisan Amfanin Cin Abinci da Dabinoba🤔

Daga:

Me zakuce?

Fìtaccen Marubuci Kuma Jarumi A Masana'antar Finafinan Hausa, Ɗan'Azumi Baba Chediyar Ƴan Gurasa (Kamaye Awan igiya) Tar...
13/11/2022

Fìtaccen Marubuci Kuma Jarumi A Masana'antar Finafinan Hausa, Ɗan'Azumi Baba Chediyar Ƴan Gurasa (Kamaye Awan igiya) Tareda Ɗiyarsa.

DAGA: Jamilu Dabawa

Canjin Kuɗi: Yadda ake ta fito da kuɗaɗen da aka daɗe da ajiye su, dayawansu bazasu amfanuba.Me zakuce?
12/11/2022

Canjin Kuɗi: Yadda ake ta fito da kuɗaɗen da aka daɗe da ajiye su, dayawansu bazasu amfanuba.

Me zakuce?

Ku kalli yadda Gwamna Ganduje yaké yunƙurin mayar jìhar Kanó kamar bírnín Landan, Céwar Bashir Abdullahi El-bashMe zakuc...
09/11/2022

Ku kalli yadda Gwamna Ganduje yaké yunƙurin mayar jìhar Kanó kamar bírnín Landan, Céwar Bashir Abdullahi El-bash

Me zakuce?

Innalillahi wa inna ilaihirraju un 😭A Daren Jiya Lahadi Wani mummunar Hatsarin mota ya faru Akan hanyar wudil zuwa kano....
07/11/2022

Innalillahi wa inna ilaihirraju un 😭

A Daren Jiya Lahadi Wani mummunar Hatsarin mota ya faru Akan hanyar wudil zuwa kano.

Allah yajikan musulman das**a rasu.

Daga kabiru Ado Muhd 📷

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN Haɗarín Móta Ya Yí Sanadíyyar Mútúwar Wanì Attajirí Alhajì Sulé Kayarda Da Matarsa D...
05/11/2022

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN

Haɗarín Móta Ya Yí Sanadíyyar Mútúwar Wanì Attajirí Alhajì Sulé Kayarda Da Matarsa Da 'Ya'yansa Húɗú A Hanyar Bauchí Zúwa Jo's

Allah ya gafarta musu.

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Móta...
31/10/2022

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN

Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí

Allah Ya Jikansu.

Batun Canza Fasalin Takardun Kuɗin NijeriyaDAGA Datti AssalafiyJiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar sanarwa cewa ...
27/10/2022

Batun Canza Fasalin Takardun Kuɗin Nijeriya

DAGA Datti Assalafiy

Jiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar sanarwa cewa zai canza launi da fasalin kudin Nigeria domin kudin sunyi yawa kuma a sake tsaftace kudin da ga na 'yan damfara wadanda suke buga jebu, a cewarsa.

Wani bawan Allah ya ce; duk wannan rubutun harafin Larabci 'Ajami' shine ya tsole musu ido, anyi nasaran cirewa a ₦5, ₦10, ₦20, ₦50 da ₦100; shiyasa yanzu suke son su sake cirewa.

Takardun kudaden Naira da canjin zai shafe sun hada da takardan Naira ₦200, ₦500 da Nair ₦1,000 sune 'notes' da s**a rage, masu rubutun 'Ajami' harafin Larabci na Musulunci a jikinsu, idan sun samu nasaran cire wannan a watan December yanzu sauran "نصر من الله" na jikin bajin sojojin Nigeria ya saura.

Kafin zuwan Turawa, yankin Hausawa, Musulmai, da 'script' na 'Larabci' suke amfani wajen rubuce-rubuce don isar da sako, wannan dalili ya sa aka rubuta ajami a jikin takaran kudin ₦aira.

Larabci harshe ne, eh! Kuma shi ne 'official language' na addinin Musulunci; amma ba shi ke nuna Musulunci ba, don akwai Larabawa da ba Musulmai.

Idan ba'a manta ba, watannin baya kadan wani Lauya Mikiyin Musulunci ya shigar da kara Kotu domin a cire harafin Larabci daga jikin takardun kudin Nigeria saboda kyamar da yake yiwa Musulunci.

Shi kuma Malam Adam Baba Yamani cewa yayi:

Haka gomnatin Buhari ta 1984 ta yaudari al'ummah ta chanza Naira cikin sati biyu, wanda hakan ya janyo hasarar dukiya ga wadanda ba su samu chanza kudaden da ke hannunsu ba, Naira ta rasa karbuwa da yawa a duniya kamar Dollar, kafin Buhari ya chanza Naira a 1984, Naira ta na yawo a ko ina cikin duniya, amma yana chanza ta, sai ta rasa karbuwa da kima.

An zo yanzu kuma a 2022 ya dawo ya sake chanza Naira domin ya kara nakasata, da ma kuma akwai aniyar karya darajar Naira zuwa 1000 ga Dollar America, yanzu za a tabbatar da wannan kudirin IMF akan 'yan Nigeria, duk wannan hauragiyar don a dafa masa ya gama mulki lafiya, shi bai damu da halin da Kasa da al'ummar Kasa za su shiga ba, shi dai ya yi mulki.

Dalilan da gomnati ta bayar na cewa kudaden da ke yawo sun yi yawa, da kuma akwai kudaden bogi da yawa ba gaskiya ba ne, in ma gaskiya ne, shin chanza kudaden ne maslaha ?
Zamu jira mu gani.

Allah Ya bamu mafita na alheri.

Shìn kana cìkìn waɗanda zasu jéfawa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ƙurì'a daga Arewacin Nájerìya domìn lashé zaɓén kujerar...
25/10/2022

Shìn kana cìkìn waɗanda zasu jéfawa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ƙurì'a daga Arewacin Nájerìya domìn lashé zaɓén kujerar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ?

Nayí Damar K@rúwancí Da Irín Baríkín Da Nayì A Baya ~  Céwar Muneerat Abdúlsalam Bayan Tasha Dúkan Tsíya A Wurín Saúrayi...
24/10/2022

Nayí Damar K@rúwancí Da Irín Baríkín Da Nayì A Baya ~ Céwar Muneerat Abdúlsalam Bayan Tasha Dúkan Tsíya A Wurín Saúrayinta

DÁGA Salisu Magaji Fandalla'fih

Sananniyar maì amfani da kafafén sadarwa tana fúrta kalaman bàtsà, da baɗala Múneerat Abdúlsalam Taće tayí Nadamar abúbúwan da ta aíkata a rayúwar ta.

Jarúmar ta bayyana céwa tayi wani saúrayin da suke ƙóƙarín yìn Aúre amma kuma daga baya ta fahimci cewa bayada halaye masu kyau a dan haka ta gudu ta rabu dashi, daga baya ya ganota yakuma lakaɗama ta duka.

Ga saƙón ta da ta rubuta a Shafìn ta na Facébook 👇

"Oh ni Múneerat Abdulsalam haka rayúwata ta kóma? Ko Kúɗín sayan Paracetamól banidashi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah, nayi nadaman duka k@rúwancínda nayi diga baya, da duka shashancí, da baríkancí, wannan ai shí ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai, ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin".

A baya dai Muneerat ta kan Naɗí faifan Bidiyó da kalaman ɓatsà da súnan saída Maganín gyaran Maza kó na Mata, lamarin da yasanya jama'a ke ganìn abínda take ya saɓa ma ƙa'ida harma akaita taƙaddama da ita, wanì lokací ma Taće ta bar Músuluncí kafìn daga baya ta dawó .

Yanzú haka ta shíga kúncí da tsananín rayúwa komai ya tsaya mata a cewar ta.

- Wani fata zakú yì mata ?

Murja Ibrahim Kunya yar TikTok tana muku Happy independence day.
01/10/2022

Murja Ibrahim Kunya yar TikTok tana muku Happy independence day.

Uwa mai dadi Allah karabamu da iyayanmu lafiya.
01/10/2022

Uwa mai dadi Allah karabamu da iyayanmu lafiya.

Da abaka ni da a baka Miliyan Goma ace dole saika dauki daya. Ka dubata gaba da baya kafin kayi zabe domin kaucewa zaben...
29/09/2022

Da abaka ni da a baka Miliyan Goma ace dole saika dauki daya.

Ka dubata gaba da baya kafin kayi zabe domin kaucewa zaben tumun dare.

Wanne zaka dauka fisabilillahi?

Wai meyasa in saurayi da budurwa suna hira kaje wucewa saikaji sunyi shiru?- Inji Hauwa Farouk IbrahimIn kunsan dalilin ...
26/09/2022

Wai meyasa in saurayi da budurwa suna hira kaje wucewa saikaji sunyi shiru?

- Inji Hauwa Farouk Ibrahim

In kunsan dalilin hakan sai ku taimaka da amsarta a comment section.....

Beautiful  actress  # fati washa also known as   labarina Series and adangwale movie 🎦 🎦
25/09/2022

Beautiful actress # fati washa also known as labarina Series and adangwale movie 🎦 🎦

Wani matashi ya gina ma Babansa gida shi kuma abokin Baban sai ya goyi yaron saboda murnar yima abokinsa Gida.Yaro ya za...
25/09/2022

Wani matashi ya gina ma Babansa gida shi kuma abokin Baban sai ya goyi yaron saboda murnar yima abokinsa Gida.

Yaro ya zama dan albarka, Allah ka h**e mana domin temakon iyayen mu🙏

African Actor Fatima Abdullahi Washa ❤️😍
25/09/2022

African Actor Fatima Abdullahi Washa ❤️😍

ATUNANINKA WANNAN KWAN WACE DABBANE??
25/09/2022

ATUNANINKA WANNAN KWAN WACE DABBANE??

Ko kan watace tashiga halinda safara'u tashiga zanbarta tayi abunda takeyi yanzu cewar mr 442.Mezakuce??
25/09/2022

Ko kan watace tashiga halinda safara'u tashiga zanbarta tayi abunda takeyi yanzu cewar mr 442.

Mezakuce??

Fatan Alkairi Agareku masoyan Manzon Allah Allah yakara mana son Annabi Muhammad S.A.W 🌷💚❤
21/09/2022

Fatan Alkairi Agareku masoyan Manzon Allah Allah yakara mana son Annabi Muhammad
S.A.W 🌷💚❤

Beautiful Kannywood Actresses
21/09/2022

Beautiful Kannywood Actresses




Wallahi Tallahi Ko An Saka Mana Ranar Aure Da Kai Kayi Tattaki Zuwa wajen Wani Don Ya Baka Kuɗi Wallahi Na Fasa Auren, R...
10/09/2022

Wallahi Tallahi Ko An Saka Mana Ranar Aure Da Kai Kayi Tattaki Zuwa wajen Wani Don Ya Baka Kuɗi Wallahi Na Fasa Auren, Ra'ayin Jamila S. Aliyu

"Na tsani rashin zuciya, wanda kaje wajen shi ai namijine irinka, kuma shima tashi yayi ya nema, inda ya tsaya tattaki a rayuwarsa da bai zama abunda ya zama yau ba."

Jamila tayi wannan martani ne ga masu tattaki zuwa wajen Rarara da sauran wasu ƴan siyasa.

Menene ra'ayinku...??

DA ƊUMI ƊUMI: Masana'antar Kannywood tayi Bakuwar Jaruma Aisha Yusuf Jolina, muna mata fatan Allah yasa ita dai Albashin...
28/08/2022

DA ƊUMI ƊUMI: Masana'antar Kannywood tayi Bakuwar Jaruma Aisha Yusuf Jolina, muna mata fatan Allah yasa ita dai Albashinta yafi karfin Naira Dubu biyu.

CORE SATOSHI BITCOINHar yanzu ba'a san masu Core Satoshi Bitcoin ba, kamar yadda ba'a san masu Bitcoin ba, amma masana s...
26/08/2022

CORE SATOSHI BITCOIN

Har yanzu ba'a san masu Core Satoshi Bitcoin ba, kamar yadda ba'a san masu Bitcoin ba, amma masana suna cewa Core na masu Bitcoin ne

https://www.btcs.love/invite/3g6ss
Shiyasa idan kazo zakayi register da Core zaka ga sun rubuta maka cewa "MISSED BTC take CORE" ma'ana ka rasa BITCOIN lokacin da akayi mining dinsa a sauki to ka karbi CORE, idan ka kalli tsarin da aka zuba akan Blogchain na Core tamkar Bitcoin kake gani

Ethereum shine coin na biyu a daraja, yanzu haka masu Ethereum suna shirin canza masa tsari zuwa Blockchain na Proof-of-stake (PoS) da (Proof of work PoW) wanda zai lakume makudan kudade, to shi Core satoshi da muke mining yanzu ya hada PoS da PoW gaba daya

Ban taba ganin wani masani Crypto da Blockchain wanda yayi shakku akan Core Satoshi Bitcoin ba, shine mining din da tun kafin ayi launching dinsa masu mining suke samun dumbin alheri

'Yan uwa ko baku yadda da wannan harkan ba kuna ganin kamar almara ne to ku daure ku fara mining wannan Core Satoshi ku jira ikon Allah kafin nan da karshen wannan shekara, ga link da zakuyi regista
https://www.btcs.love/invite/24ff1

Sannan ku shiga group na Telegram wanda akwai bidiyo da ake nuna yadda ake regista da mining Satoshi Bitcoin
https://www.btcs.love/invite/3g6ss

Allah Ya tabbatar mana da alheri

24/08/2022

Mr224 Ya hau kan sabuwar wakar ado gwanja chass shima yana takawa tareda sabuwar jarimarsu.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share