Hausawa Media

  • Home
  • Hausawa Media

Hausawa Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausawa Media, Media/News Company, .
(1)

31/03/2024

Barkanmu Da Shan Ruwa
Goma Na Marmari
Goma Na Wuya
Goma Na Ɗokin Sallah
ALLAH ka datar damu,ka karbi ibadunmu

Rikicin Fulani da arnan Jos a karamar hukumar mangu na shafar sauran al,ummar musulmai. Dayawa sun rasa rayukansu da duk...
25/01/2024

Rikicin Fulani da arnan Jos a karamar hukumar mangu na shafar sauran al,ummar musulmai. Dayawa sun rasa rayukansu da dukiyoyinsu

Wannan ba rikici bane na yanzu, ya daɗe yana faruwa tsakanin arnan Jos da makiyaya Fulani daganan rikicin sai ya haɗe da sauran al,umma

Muna rokon Allah ya karbi shahadar su

Jami'an sojoji da na Dss sun shugaban Miyetti Allah Bello Bodejo kan kafa ƙungiyar sa kai na Fulani Zalla wato Nomad Vig...
24/01/2024

Jami'an sojoji da na Dss sun shugaban Miyetti Allah Bello Bodejo kan kafa ƙungiyar sa kai na Fulani Zalla wato Nomad Vigilant Group of Nigeria Wanda office dinta ke a Nasarawa

An Kafa kungiya Yan sakai na Fulani Zalla wato Nomad Vigilant Group of NigeriaKamar yadda a kullum ƙungiyoyin su baya ya...
18/01/2024

An Kafa kungiya Yan sakai na Fulani Zalla wato Nomad Vigilant Group of Nigeria

Kamar yadda a kullum ƙungiyoyin su baya yawa sannan da sunan dake nuni da na ƙabila zallah yau ma sabuwar ƙungiya na yan sakai na Fulani Zalla ta kafu a garin Nasarawa domin yaƙi da 'yan ta,adda ko ya abin zai kasance tsakaninsu da yan'uwansu 'yan ta,adda a daji ?
Munsan babu wanda yafi bafulatani ƙorafi akan yan Banga dasu da karnukan su masu kare ta,addancin su sannan babu masu fitowa suna kare yanta,adda da sunan kare ƙabilarsu irin Fulani domin su anasu kwato 'yanci ne .

Kafa kungiyar yan sakai ta Fulani zatayi amfani ne a inda ta, addanci Fulani yafi yawa wato yankunan Hausawa irinsu Sokoto, Zamfara dasauransu domin yakar yan, uwansu fulani da samar da tsaro k**ar yadda sauran yan Banga ke fafutuka sannan su haɗa hannu da 'yan Banga domin ƙarin ƙarfi da cire k'abilanci

Kare ta,addanci ko afuwa ga Yantadda ba maslaha bane face zalunci idan ba'a taba ɗan, uwanka ba to an taba daya daga cikin danginka kuma iyalan wannan mamacin suna kallon ɗan ta,addan na harkokinsa sannan ba haka ne zaisa su daina ta,addanci

Muna goyon bayan duk wanda zai bada gudumuwa wajen bada kariya da samar da tsaro na gaskiya k**ar 'yan Banga mu

Yan Banga sunyi nasarar Hallaka yan ta'addan daji a birnin Gwari ta jihar Kaduna Allah ka karbi shahadar yan Banga da s*...
03/01/2024

Yan Banga sunyi nasarar Hallaka yan ta'addan daji a birnin Gwari ta jihar Kaduna

Allah ka karbi shahadar yan Banga da s**a rasu yayin kawo karshen azzalumai

An samu asarar rayuka masu yawa daga bangaren yan banga da yan bindiga a wani kazamin artabu da ya auku a tsakanin bangarorin biyu a jihar Kaduna.

03/01/2024

Tarihin Baƙin Haure

(Fulbe, peul,pula) Fulfulde da Hausa kuma Fulatanci yare ne wanda al,ummar Fulani ke yin sa, suna magana da yaren fulfulde Niger-Congo yamma-Atlantic daidai da asalin asalinsu na Yammacin Afirka.

Fulani dai kabila ce da tarihi ke turke asalinta tun ƙarni na 15 daga wasu manyan yankuna biyu da ke kasashen Senegal da kuma Guinea Conakry, wato Futa Toro da kuma Futa Jalloh.Fulani babban rukuni ne da ya tarwatse na makiyayan makiyaya da manoma masu zaman kashe wando da ke zaune a yankin Sahel/Savannah na Afirka. Mutanene wanda s**ayi fice wajen kiwon dabbobi .A yanzu, su na zama galibi a yammacin Afirka, amma wasu ƙungiyoyi sun tarwatse har zuwa yankin Blue Nile na gabashin Sudan.

Wasu masana tarihi sun buga asalin Bafulatani a zamanin Misira ko kwarin Upper Nile, rubuce-rubucen sun nuna cewa Fulani sun bazu daga yammacin Afirka (Senegal, Guinea, Mauritania) kimanin shekaru 1000 da s**a wuce, basu samu sun kai tafkin Chadi Basin sai 500 dasu gabata.. shekaru bayan. Fulani da yawa sun yi watsi da rayuwar makiyaya s**a zauna, ciki har da manyan birane. Wannan faɗaɗawa ya kasance tare da wani tsari na ƙungiyar masu zaman kansu da ake kira Fulanisation, wanda ya haifar da sauye-sauye a cikin ƙabilanci na wasu mutane masu zaman kansu, k**ar yadda aka bayyana a Arewacin Kamaru . Duk da haka, ƙungiyoyin Fulani da dama sun ci gaba da gudanar da rayuwar su ta tafi da gidanka bisa dogaro da yadda dabbobinsu da nonon shanu. Waɗannan cikakkun ƙungiyoyin makiyaya suna nan a wurare da dama na Sahel, musamman a Mali, Nijar , Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da Burkina Faso.

Munawa Hausawa 'Yan'uwan mu na kowani ɓangareSakwatawa: Hausawan Sokoto, Sabon birnin GobirKabawa: Hausawan KebbiKanawa:...
02/01/2024

Munawa Hausawa 'Yan'uwan mu na kowani ɓangare

Sakwatawa: Hausawan Sokoto, Sabon birnin Gobir

Kabawa: Hausawan Kebbi

Kanawa: Hausawa mutanen Kano, Bichi,Rano...

Katsinawa: Hausawan Katsina, Daura

Zazzagawa: Hausawan Zaria,suleja

Zamfarawa; Hausawan Zamfara,yan Doto , Anka

Da sauran bangarori/tsatso na Hausawa Barka da shiga sabuwar shekara

Allah ya haɗa kan Hausawa a faɗin duniya

Hausawa Sun Gamu Da Annobar FulaniHar yau bamu ga halaccin da Fulani s**ayi wa hausawa ba. Duk duniya babu inda Fulani s...
01/01/2024

Hausawa Sun Gamu Da Annobar Fulani

Har yau bamu ga halaccin da Fulani s**ayi wa hausawa ba. Duk duniya babu inda Fulani s**a samu gata irin aƙasar Hausa. Cikin kwanciyar hankali bahaushe yake rayuwarsa kafin zuwan Fulani.
Da jihadin kwatar mulki ta hanyar yaudara,
Sun kashe mana Kakanninmu
Sun kashe Sarakunan mu
Sun kafirta yan'uwanmu
Sun gurɓata tarihi n mu
Sun ɓata sunan ƙabilar mu
Sun ɗai-ɗai mutanenu
Duk da wannan babu ƙorafi

Ba iya Hausawa ke da matsala da Fulani ba, Kusan duk kabilu ne amma ga Hausawa yafi yawa saboda Hausawa basa daukan mataki k**ar sauran kabilu. Babbar banbanci da ke tsakanin Hausawa da Fulani shine Hausawa masu zaman lafiya ne.
Babu wanda ya batawa Fulani suna face yan ƙabilar Fulani dake ta,adanci har ga ƙungiyoyin su an k**a wasun su da laifi. Abun lura ga dukkan ta,adancin da ke faruwa, Zakaga an fi yin su a garuruwan da Hausawa suke k**ar Sokoto, Zamfara,Katsina dss .Wannan babban abin tambaya ne. Sannan 'yan ta'addan ba boyayyu bane kowa ya san su kuma ansan daga wace ƙabila suke daga cikin yan ta,addan akwai
Bello Turji, Baleru, Ali kachalla, Dogo gide, Damina, Buharin daji, Halilu Sububu.....
Dukaninsu Fulani ne da suke kisa, Fyade, Kidnaping da sauran Aiyukan ta,adanci a ƙasar Hausa.

Tambaya Anan Shine
Kisan da sukeyi wa musulmai idan muka yi magana akan ta,addansu Meyesa wasu mara kishin ke kafirta mu ?

Ta'addanci da sukeyi addini ne?

Meyesa a garuruwan Hausawa ta,adancin nasu yafi yawa?

Shin HAUSAWA da Fulani suke kashewa ba musulmai ba ne ?

Shin ta,adancin nasu ƙabilanci ne ko da wani wanufa suke ta,addanci ?

Meye matsayin masu kare Yantadda?

Duk da barnar da Fulani su kayi wa hausawa a wancen zamani na hodiyo kisan sarakunan Hausawa musulmai da kafirta su don kwatar mulki ,sun kira hakan da jihadi, Yanzu kuma kisan na k**a da na ƙare dangin

Idan fulani s**a nemo rigima za,a juya abin ya koma na addini , sai kaji ance ana kashe musulmai to su fulanin dake kisa su wa suke kashe wa?

Wannan halin ɗan kunama da Fulani ke yi wa Hausawa ba laifi bane don munyi magana kuma Hausawa ba zamu yafe wa Fulani ba

Hausawa Media, zamu cigaba da fito da martabar Hausawa da aka birne aka canza da karya don juyar da hankulan dangin mu. ...
30/12/2023

Hausawa Media, zamu cigaba da fito da martabar Hausawa da aka birne aka canza da karya don juyar da hankulan dangin mu. Yin shirun mu yarda ne amma dole muyi magana don dawo da martabar da aka kwace kuma dole sai an koma an rushe dukan karya da yaudarar da akayi wa bahaushe wajen karkatar da hankalinsa.

Ansami Nasarar sanya wa bahaushe shakku na babu cikakkun Hausawa saboda auratayya daya fi yawa tsakanin Fulani da Hausawa. Da wannan kalmar Hausa-fulani ta sami zama musamman ga wainda suke son kore samuwar k'abilan Hausa. kuma ita wannan kalmar kalmace wanda 'yan kudu ke amfani dashi wajen siffanta yan arewa a sak**akon kutse da Fulani s**ayi wa hausawa cikin Tarihi da harkokin Rayuwarsu.

Shin dama auratayya na canza asali ?

Auratayya baya canza asali, akwai kabilu da dama da auratayya ke shiga tsakani .Da dama wasu basa iya tsayawa ga asalinsu sai sun dangana da Hausa-Fulani da dalilin cewa jininsu akwai na Fulani sun manta uba shine tushe kuma asali ga samuwar duk wani ɗa kuma ya'ya na amsa sunan ubansu ne , Idan kuma saboda addini ne akwai ƙabilu musulmai musu addini. Meyesa sai an haɗa Hausa da wata karamar ƙabila dan dakile ƙabilar Hausa.
Baza,ace babu asalin bahaushe ba saidai ace babu asalin bafulatani domin hausawa sun fi Fulani yawa. asalin Fulani suna daji irinsu Bello Turji shiyasa Fulani daji s**a bambanta da na birni

Abinda ke tsakanin Hausawa da Fulani shine abinda ke tsakanin kowani musulmi daga kowace ƙabila har gwara ma kowani ƙabila dana ƙabilar masu jihadi da kwatar mulki

26/12/2023

Hausa Muslims Da Hausa Christian duk sunansu Hausawa
Yan ƙabila ɗaya
Kabila Ba Addini Bane

Christmas 🎄Muna taya yan'uwanmu Hausawa Christians, murnar zagayowar ranar bikin Christmas Allah ya haɗakan Hausawa baki...
25/12/2023

Christmas 🎄

Muna taya yan'uwanmu Hausawa Christians, murnar zagayowar ranar bikin Christmas Allah ya haɗakan Hausawa baki daya

HHausawa Media

Hausa-Fulani which Ethnic Group Did You Belongs To ??? Their is nothing like a tribe Hausa/Fulani, Is either you are Hau...
25/12/2023

Hausa-Fulani which Ethnic Group Did You Belongs To ???

Their is nothing like a tribe Hausa/Fulani, Is either you are Hausa or you are Fulani,because is two different tribe with different language and cultures. Even by looking, and behavior you can easily identify Fulani.the name Hausa-fulani cannot meaningfully define an ethnic group

There many tribes in Nigeria that we share same religion Islam with them and we share centuries of inter-marriage.
Making a point or an excuse of religion or inter-marriage or inability of Fulani to speak fulfulde to be claiming Hausa-Fulani, is a great ingorance because this only happens to Hausa to downgrade the tribe.

When lies are promoted above all, truth becomes scarce and the lies is seen as the truth. Whenever it comes to power they called themselves Fulani but to benefit from the blessings of Hausa and make fool of Hausa people they use Hausa-Fulani. Infact,If you meet a typical Fulani, such person openly declares his or her true identity they hates to be misunderstood as Hausa people. The typical Hausa man or woman also is always proud of who he is no matter what.

Hausa-Fulani is a scam aimed at political domination and continued enslavement of the Hausa people.
Also there are Hausas that are being brainwashed that use Hausa-Fulani as their tribe thinking maybe their mothers are fulani, the truth here is every child answers his father identity and tribe

We are Hausa and Hausa is our pride

Fulani Betrayed HausaWhat happened as Jihad in Hausaland was indeed more of a change of the guards. During jihad of Usma...
23/12/2023

Fulani Betrayed Hausa

What happened as Jihad in Hausaland was indeed more of a change of the guards. During jihad of Usman Ibn Fodio,any place he conquered,he appointed his fellow Fulani brothers to became the leader.
Most Hausa people that fought their kings during the jihad were deceived phrase Haraji Haram means collecting taxes is prohibited in Islam,After the killing of Hausa muslim kings called jihad had finally settled, Hausa realised,Is too late, they have been hookwinked, they had traded their Hausa masters With a new set of fulani and till date thats how Hausa people are deceived using religion to weak their minds by fulani.

Whenever a new emir is appointed ,the emphasis will be on his fulani identity,not Islam. Fulani With the zeal, destroyed many old records, books that they were book of 'kafirai,the believe was that Hausas kings were infidels and such deserved to destroyed all their works.

Not All Fulani are Muslim even
during the jihad of fodio. Islam,the practice has been in Hausaland for centuries before the Sokoto Jihad and ALL the Hausa Kings were Muslims. The jihad of fodio, on muslims was not a Jihad.

As the Conduct of the Jihad in Zazzau,the Fulani Jihadists attacked the Sarki of Zazzau while he was attending Eid Prayers, at the end of a month of Ramadan fasting, outside the walls of the Zaria city.It happened to be the day of the Ƙaramar Sallah (Eid al Fitr) festival and the Sarki, attended by his followers and all the Muslims of the city, had ridden forth as usual to the ceremonial prayer-ground outside the city walls. Islam encourages all Muslims men, women and children to attend Eid prayers usually held at the outskirts of town and cities. Muslims do not carry with them arms to prayers.
they were unable to stand and fight.

Fulani people are often known as violent people group ,the killings by Fulani herdsmen,the banditry report, kidnaping, ra**ng, criminal cases via news report and witnesses.

Most of Hausa people have successfully being brainwashed by fulani, Majority of Hausa people think and believe that their destiny are tied together with that of the Fulani because of Islam and fulani false tales history

Is time for Hausa people to unite

IS time for Hausa people wake or perish

23/12/2023

Hausa -Fulani Is a Scam
It only makes you look foolish
Such tribe never exist
We are Hausa
We'll Remain Hausa Forever

Some ancient Hausa traditional professions that still exist and their equivalents in the modern world.1- Ƙira : Mechanic...
22/12/2023

Some ancient Hausa traditional professions that still exist and their equivalents in the modern world.

1- Ƙira : Mechanical Engineering

2- Gini : Building Engineering/ Architecture

3- Saƙa/Rini : Textile Science

4- Jima : Leather Science

5- Fawa : Butcher

6- Noma/ Kiwo : Agriculture Veterinary Medicine

7- Sassaƙa : Sculpture

8- Wanzanci : Barbing

9- Dillanci : Estate Management

10- Fatauci : Marketing

11- Suuu/ Taru : Fisheries

Hausa TribeHausa language belongs to the Chadic branch of afros-asiatic language family. Is the pillar of our people ,it...
22/12/2023

Hausa Tribe

Hausa language belongs to the Chadic branch of afros-asiatic language family. Is the pillar of our people ,it's the foundation of our culture, it's our sign of unity through which all hausa clans unite and come together as one indivisible unit.The hausa language is our pride.The language is our strength which unite us all

Hausa as a language had drawn the attention of several international countries that made it important to the extent its studied several countries and universities.It offers more job opportunities than any other indigenous language in Nigeria.
Hausa is the largest ethnic group in sub -saharan Africa.the language has been in existence for a 1000 years and will survive a 1000 more. As long as our language survives our people will always survive.

Hausa people they knew how to read and write long before the introduction of Western education
The Europeans came and met them with their own system of education,mode of dressing, political system..
Tsangaya which means to seek knowledge or to study is designed to instill a strong sense of faith and devotion to Islam and is known for strict discipline and adherence to Islamic values where student are expected to maintain a high level of morality and respect for elders and teachers.They are taught Arabic language and Islamic jurisprudence,Qur'an, History and traditions of Islam,.Tsangaya is unique to the Hausa people of west Africa and remain a vital heritage of Hausa people.

The Hausa were also known as clever traders and businessmen, the Kurmi Market is among the oldest and largest local markets in Africa. It used to serve as an international market where North African goods were exchanged for domestic goods through trans-Sahara trade
Hausas were principally the most famous long distance traders in West and Central Africa according to Mark Cartwright( Hausaland). They were very ingenious people and curious to discover new places for their business.The Hausa states traded gold, ivory,salt, iron, tin, weapons, horses, dyed cotton cloth, kola nuts, glassware,metalware, ostrich feathers, and hides. water bags, saddles, harnesses,and sacks to transport goods for the region's trade caravans. Various crafts were organised into quilds which ensured standards were maintained and prices were kept fair.

Hausa agriculture, boosted by such techniques as crop rotation and the use of fertilizers, produced crops which included millet, sorghum, rice,maize, peanuts, beans, and onions. Also fishing and hunting were carried out and goatsraised and donkeys bred (the principal
form of transport). Each city had its own markets cities.Kasar Hausa also had international trademarkets where merchants sold inbulk.Hausa culture is rich in traditional sporting events such as Boxing, Wrestling....

Before the advent of British,Hausa communities were so learned,well trained in the art of leadership and they have their own architecture design.Hausa architecture is one of the most beautiful style and well built. Walls are made thicker to support the roof and maintain cooler indoor temperatures.their traditional styles remain a vital part of African architecture.

21/12/2023

Kano Jallabar Hausa
Mai Dala Da Goron Dutse
Mai Gomna Biyu

Sarki Muhammadu RumfaMuhammad Rumfa Sarkin Musulmi ne daga cikin Sarakunan  Hausa da akayi kafin Jihadi 1804.  Yayi sara...
20/12/2023

Sarki Muhammadu Rumfa

Muhammad Rumfa Sarkin Musulmi ne daga cikin Sarakunan Hausa da akayi kafin Jihadi 1804. Yayi sarauta cikin Jihar Kano.

Ya yi sarauta daga 1463-1499. Sunan mahaifin Sultan Rumfa sarki Yakubu,wato Sarkin Kano na shatara mahaifiyar sa kuma Fasima Berana.

Sunan “Rumfa”ya samo asali ne a zamani sarki Muhammad Rumfa yana karami lokacin mahaifinsa ke mulki, karnukan daji sunyi yawa suna cin abincin mazauna Kano.Sai s**a je wurin Sarki don neman mafita, saishi Muhammad, wanda ake masa laƙabi da Rumfa,ya ba da shawarar su gina rumfa su kafa turaku inda zasu a jiye abincin da karnuka ba za su ci ba.Da farko,Sarki yayi watsi da shawarar,sai mashawartansa s**aga hikimar furucin yaron sai s**a tilasta Sarkin yayi la’akari da hakan.Shawarar yaron tayi aiki, sai tun daga lokacin talakawa ke addu'a ya zama sarki wata rana.

Rumfa ya gaji mahaifinsa a shekara ta 1463.Ya gina masallaci a jikin gidan mak**a inda ya fara zama.
rumfa yayi nasarar bunkasa tattalin arziki da musulunci wanda ya haifar da ƙaura daga nahiyoyi zu wa ƙasar Hausa malamai tare da ‘yan kasuwa, galibinsu Larabawa,Kanuri, Berber da Fulani. Wanda ya fi fice a cikin waɗanan masu zuwa ƙasar Hausa shine fitaccen malami ɗan ƙabilar Berber Muhammad Al-Maghili wanda ya taimaka wa Sarki Muhammad Rumfa sosai wajan mayar da ƙasar Hausa bisa Daula ta addinin Musulunci.Kafin zuwansa Kano ya tsaya a Katsina ya karantar da ilimin addinin Musulunci. Ya zo da littafan addinin musulunci da dama,ya kuma nemi karantar da mutane addinin Musulunci.

Bayan ilimi ya wadata ta silarsa, akwai malamai masu ilimi a ko'ina, sai ya bar Kano zuwa Misira,ya bar Sidi Fari ya cigaba da aikinsa, ƙarƙashi jagoranci Al-Maghili.

Sarki Rumfa yafi mayar da hankali kan bunƙasa addinin Musulunci, Kasuwanci tare da karfafa addinin Musulunci a Masarautar Sarkin Musulmi ta ƙasar Hausa dake Kano, Wanan yasa rumfa ya hana duk wasu abubuwa dasu ka rage na Maguzanci

Sarki Rumfa yayi nasara gina baban masallacin Kano na yau da masallatai da dama,kuma a zamaninsa ne aka fara gudanar da bikin Sallar Idi a Kano wanda ayau ƙasar Hausa akeyi duk Sallah har yan kin yarabawa.

Sultan Muhammadu Rumfa yatafi da bayinsa acikin mulkinsa ta hanyar baiwa bayinsa muk**ai a gwamnatinsa,wa su kuma ya basu jan ragamar baitulmali.

Sultan Muhammadu Rumfa shine ya kafa Majalisar Taro waɗanda ake nufin su zama ma su bada shawara ga Sarakuna.

Sarkin Musulmi Muhammadu Rumfa shine ya kafa Kasuwar Kurmi domin inganta harkokin kasuwanci.

Al-Maghili ya rubuta littafi “Akan Wajabci Sarakuna” amatsayin littafin da Sarkin zai riƙa amfani dashi ya zame masa jagora wajan gudanar da mulki na adalci a bisa tsarin addinin Musulunci kuma littafin ya kasance mai tasiri sosai a fadarsa.

Wasu daga cikin zuriyar Maghili da na rakiyar sa (Sharifai) suna nan Kano.Anguwar Sharifai.

Kakaki an fara amfani da shi a zamanin mulkinsa.
Arzikinsa na bin Kano ne domin ci gaban kasuwanci a wannan lokacin. Za'a iya cewa Kano ta samu daukaka a matsayin cibiyar kasuwanci tun daga lokacin zamanin mulkinsa. Sunan fadar Sarkin Kano Gidan Rumfa.cikin nasarorin da Rumfa ya samu akwai:Fadada katangar birni,gina katafaren fada, Gidan Rumfa,kafa Kasuwa kurmi,
Samar da wasanin sallar idi,a zamani sa manya malama Musulunci na Duniya irin su Imam Suyuthi s**a ziyarci ƙasa Hausa

Shi ya fito da tsarin hakimai, shine ya dauki nauyin musuluntar da Kano,domin ya mayar da hankali ga fitatun mazauna garin da basu musulunta ba s**a musulunta.

Rumfa shine ginshikin da yakai Kano ga kololuwarta, wanda ya haifar da daular Kano ta farko a karkashin jikansa Muhammad Kisoki.Ya kawo wa ni sabon bangare na Oligarchs Kano, wanda akafi sani da“Rumfawa” wan da s**ai mulki har lokacin bangaren “Kutumbawa” ƙar ƙashin jagorancin Muhammad Alwali na ɗaya a 1623 su ma mulkin nasu yazo ƙarshe 1804 bayan da Fulani yan Jahadi s**ayi nasarar hanɓarar da sarki Muhammad Alwali wanda daga ƙarshe dai s**a hallaka shi s**a kwace mulki daga Hannun Hausawa zuwa na Fulani a yau.

Cigaba, Haɗin kai da magance matsaloli na cikin samar da ƘungiyaAkwai masu adawa da kafa ƙungiyar Hausawa da haɗin kan h...
20/12/2023

Cigaba, Haɗin kai da magance matsaloli na cikin samar da Ƙungiya

Akwai masu adawa da kafa ƙungiyar Hausawa da haɗin kan hausawa. Kafa ƙungiya k**ar samar da shugaba ne wanda zai wakilci al'ummar sa da samun murya daya wajen tafiyar da harkokin rayuwa da tunkarar matsaloli da ya shafi ƙabila.
Yin ƙungiya ba ƙabilanci ba ne in ma ƙabilanci ne to bahaushe shine wanda aka fara nunawa ƙabilanci
Yin ƙungiya ba raba kan Musulmi bane, haɗin kan ƙabila ne da Musulmi bahaushe da christain k**ar yadda sauran ƙabilu suke da ƙungiya musamman Fulani da suke da ƙungiyoyin da yafi Kowane yawa irin su Miyetti Allah kautal h**e, miyetti Allah cattle breeders Association Of Nigeria MACBAN,kulen Allah Cattle Rearer Association Of Nigeria KACRAN, Fulani Nationality Movement FUNAM,Fulani Youth Creativity Forum,Jode Jam Fulani Youth Association of Nigeria dasauran su.

Meyesa bahaushe ne kaɗai ake ganin kafa ƙungiyar sa shine ƙabilanci da kawo rabuwa kan musulmi?
Meyesa ake adawa da haɗin kan hausawa?

A duk sanda akayi maganar ƙungiya na hausawa anan ne za,a fara maganar arnan arewa,'yan kwangila 😂 Daga nan sai a kawo maganar za,a raba kan Hausawa da Fulani.

Kamar yadda ake rudar Mallam bahaushe da addini,Aka kawar da tunaninsa akan tarihinsa aka sanya masa shakku, Aka yaudara shi da kalmar Hausa Fulani haka za,a cigaba da yaudarar sa akan ƙabilar sa.

Ƙungiya ba addini bane kuma ba kawo rabuwar kai bane.

Hausaland under the terroristHausaland ( Ƙasar Hausa) is bleeding, Innocent Hausa people in Northern Nigeria, are strugg...
17/12/2023

Hausaland under the terrorist

Hausaland ( Ƙasar Hausa) is bleeding, Innocent Hausa people in Northern Nigeria, are struggling for survival in their own land. We must stand to bring change in our lives from the Fulani terrorists such as Bello Turji, Dogo Gide,kachalla and others. The Hausa states have been turned into targets for terrorists.Also, Hausa culture is facing greatest challenges in history. Fulani scholars are spreading false publications online and offline, denying the existence of Hausawa.

Hausawa Are being deceived and consistently stood against all forms of injustice that plague their people and their land.
Fulanis have seized their thrones and ancestral birthrights in the past during the war of Usman Danfodio in the 19th century. Now, they are preventing them from farming on their lands and displacing them from their homes and villages. Fulani terrorists even commit acts of r**e against Hausawa women, killing, kidnaping and the Fulani leaders are silent over this terrorism because they are the sponsors.

We Are determined to protect our dignity and rights, The blood of innocent Hausa, their live and destroyed properties will never be forgotten and forgiving.

Hausa one of the most spoken language In AfricaHausa language is  a lingua franca In West and Central Africa.It belongs ...
17/12/2023

Hausa one of the most spoken language In Africa

Hausa language is a lingua franca In West and Central Africa.
It belongs to the Western branch of the Chadic language. Hausa has become the most widely spoken language in Africa. Hausas Are predominantly Muslim,With over 200 million speakers. Their tradition of long- distance commerce and pilgrimages to the holy cities of Islam has carried the language to almost all major cities in North, West, Central and Northeast Africa. The homeland of Hausa people is Hausaland ("Kasar Hausa"), situated in Northern Nigeria and Southern Niger.Hausa is making waves in major universities worldwide

There are several international Media broadcasting in Hausa language

1.BBC - London
2.VOA-Washington
3.RFI - Paris
4.DW - Germany
5.Saudi Arabia
6. CRI - Beijing
7.TRT - Turkey
8.PARS - Tehran
9.RMWS - Russia
10.RLS - Tripoli
11.ERS - Cairo
12.Aljazeera Radio Hausa
13.RAANOD-Ghana

There are so many media in other countries like Niger,Nigeria etc operating in Hausa language.

Hausa is Giant, Is not just a tribe. Hausa as a language,hausawas( the Hausa people)

14/12/2023

Sarkin Fulani Yan Doto Zamfara Barawo,Sarkin Fulani Kwara Barawo, shugaban Miyatti na CHARANCHI barawo, 'ya'yan ma barayi

Cin Amanar Fulani Akan HausawaFulani su s**a fara ƙabilanci da nuna kiyaya ga hausawa dukda Hausawa sun karbi Fulani han...
14/12/2023

Cin Amanar Fulani Akan Hausawa

Fulani su s**a fara ƙabilanci da nuna kiyaya ga hausawa dukda Hausawa sun karbi Fulani hannu biyu amma ta hanyar yaudara Fulani s**a karbe wa bahaushe duk wani darajarsa.Ta dalilin hausawa Fulani s**a sami daukaka, ta hanya nuna wa bahaushe shi bai iya addini ba s**ayi jihadi da kashe Hausawa s**a karbe dukkani masarautu s**a batar da jarumtar bahaushe tare da yunkurin batar da ƙabila Hausa ta hanyar fito da kalmar Hausa Fulani .

Kalmar Haɓe kalmar Fulatanci ne dake nufin arne ko wanda ba fulani ba cikin litattafai za kaga ana amfani dashi misali sarakunan Haɓe...wato hausawa,
A yanzu sarautar ya koma sarakuna Fulani duk da tsarin da Yaren na Hausa.Meye zaisa mai rubutu da harshen Hausa kuma a cikin ƙasar Hausa ya kira Hausawa da sunan Haɓe.Da ace da Fillani suke magana s**a kira sunan sarakunan Hausa da sunan Haɓe zamu gane dalili don da yarensu suke magana.

Kamar yadda Bahaushe ke kiran wanda ba bahaushe ba da sunan ƙabila ko Gwari amma da zarar mu,amula ya haɗasu zai kira shi da sunan da ya fahimce shi misali bayarabe,inyamuri,Nufawa dss. wanan shi ke nuna rashin kabilanci bahaushe

Fulani sun kafa Kungiyoyi wajen kare maradun Fulani amma duk abinda ya shafi Hausawa bai damesu ba wanan ke tabbata da Fulani daban Hausa daban.

Dukda sadaukarwa da hausawa s**ayi wa Fulani bai hana Fulani cigaba da cin amanar hausawa ba.Su ne na farko wajen zagin Bahaushe da cin mutunci da nuna bahaushe ba,a bakin komai yake.

Yaren HAUSA Na Daya Daga Cikin Manyan Yaruka Na Afrika.Yaren hausa ya fito daga cikin dangin yarukan nan da ake kira "Af...
13/12/2023

Yaren HAUSA Na Daya Daga Cikin Manyan Yaruka Na Afrika.

Yaren hausa ya fito daga cikin dangin yarukan nan da ake kira "Afro Asiatic" ko kuma "Hemito-Semito" su hudu ne akwai Hausa, Arabic, Hebrew,Amharic. Yaren hausa ya fito daga dangi yaruka mafi girman tarihi da alfarma a duniya.Tsatson
Jininin Hausawa, bincike ya nuna samuwarsa ne shekaru dubu ɗari da arba'in.Yana daga cikin manyan kabilu Nigeria da yammacin Afrika, Kuma sunfi yawa a Nigeria da Nijar. Akwai Hausawa a Arewacin Benin, Chad,Sudan,Kamaru,Ghana,Gabon,Benin,Cameroon,Togo,Senegal, Burkina faso,Eritrea,Mauritania,Libya,Ivorycoast,kwadebuwa,aljeriya,kongo,Saudi Arabia na da sama da mutum 1million Harshen Hausa official language ne da yake cikin yarukan da masarautar saudiya take fassara abubuwan addini dashi.

Kabilar Hausa sune yaren da s**a fi kowa yawan "Native Speakers" a Africa, wato asalin jinin yare sama da mutum 65million.

Hausa na cikin recognize languages a africa .Hakan yasa kabilar hausa ta shiga cikin yare 10 da s**a fi kowane yare karfi a duniya.
Shine yaren da ake koyarwa a jami'oin wasu kasashen da ba Nigeria ba, Ake yin degree har zu wa matakin professor kuma ake yaɗa labarai dashi a nan gida da wajen Nigeria.

Yare Hausa Yare ne wanda harta wainda ba yan Afrika ba suke koyo.Yarene mai farin jini dake mamaye sassan duniya.

Shin Auren Bahaushe Baya Ƙarko??Yadda ake zuzuta mutuwar auren bahaushe kaika dauka auren bayan sati Uku ko wata uku,dag...
12/12/2023

Shin Auren Bahaushe Baya Ƙarko??

Yadda ake zuzuta mutuwar auren bahaushe kaika dauka auren bayan sati Uku ko wata uku,daga anyi ake rabuwa.Kafin azagi yadda rayuwa aure take awani wuri Ya k**ata a fahimci cewa shi fa aure ya sha bambam tsakanin al,ummomi,addini da ƙabila.Yadda aure yake a wani yanki daban yake da na wani yankin . Kowani ƙabila da yadda yake.Haka kowace ƙabila akwai yadda ta fahimci aure da rayuwarsa.Kuma matakan rabuwar auren ma sun sha bamban k**ar dai yadda hanyar yin auren ta sha bamban.

Akwai yan auri saki,wannan kuma dabi'ace da za iya samu a ko wacce ƙabila.Wasu rashin dace ne da matar aure na gari.Wasu kuma yadda aka faro neman auren akan turbar karya da yaudara,ko rashin bincike duk wannan Yak**ata ayi duba kafin zar tar da hukunci domin komai na da dalilinsa.

Yin jam'un Bahaushe baya rike aure kuskure ne domin saki musulunci ya halarta shi inda cutarwa,ya sake ta ko ta nemi saki. Kuma hakan rahama ne saɓanin wainda zakaga basa saki duk cutarwar da ke tsakani.

Akwai ƙabilun da basa saki duk da cutarwa k**ar ko baya ciyar da ita, babu tufafi,ko baya iya gansar da ita, mashayin giya,ya na cin mutuncin iyayenta.Ko ita ɗin mazinaciyace,tana wulakanta iyayen sa haka zasu ciga ba da zama.

Bahaushe na nuna ƙauna da kulawa ga matarsa wurin biya mata dukkan buƙatu.Matar Bahaushe nada gata.

Sannan auren mace fiye da ɗaya addini ne ba al'adar Bahaushe bane wanda duk wani musulmi nada daman hakan matukar zaka yi adalci,kana da karfin rike su da ya'yan da zasu haifa bazasu wulakanta ba.

Bama karfafa saki sai ya zama dole in ba mafita ta kowani bangare.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausawa Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share