أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi

  • Home
  • أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi

أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi, Digital creator, .

23/03/2024

KUNCE KUNA ROƘON ALLAH KUMA ALLAH BAYA AMSA MUKU.
Sabo da kuna da cututtuka guda goma ne.
-
1. Kunce kunsan Allah. Baku bashi haƙƙinsa ba.
-
2. Kunce kuna son Manzon Allah ﷺ, ba kwa bin sunnarshi.
-
3. Kuna karatun Qur'ani, ba shi ne tsarin mulkinku ba.
-
4. Kunce shaiɗan maƙiyinku ne, amma kuna biye mishi.
-
5. Kunsan mutuwa ba ƙarya bace, amma baku shirya mata ba.
-
6. Kunsan aljannah gaskiya ce, ba kwa nemanta da gaske.
-
7. Kunsan jahannama gaskiya ce, amma ba kwa guje mata.
-
8. Kuna cin arziƙin Allah, amma kuna masa butulci.
-
9. Kuna aibanta mutane, kuna mantawa da aibin kanku.
-
10. Kullum kuna kai gawa ƙabari, amma ba kwa wa'aztuwa.
-
Daga bakin sheikh Muhammad Bin Uthman HafizahulLah.
-
Allah ta'ala yasa mu dace baki ɗaya.
-
Muhammad Umar Baballe.
Abu Amatillah.

23/03/2024

DAGA RANA TA FARKO ZUWA TA TARA

RAMADHAN TAFSIR
1445/2024

Rana Ta 001 zuwa ta 009

TARE DA: Prof Muhammad Mansur Sokoto, mni
WURI:- Masallacin Jumu'ah Na Abu Hurairah R.A Sokoto
LOKACI: 05:00pm zuwa 06:00pm

https://www.youtube.com/live/07OfiHM5c6k?si=AX3uwi7QFahGcB95
👇👇👇👇👇👇
1-https://darulfikr.com/s/180101
2- https://darulfikr.com/s/180257
3- https://darulfikr.com/s/180367
4- https://darulfikr.com/s/181251
5- https://darulfikr.com/s/180667
6- https://darulfikr.com/s/180769
7- https://darulfikr.com/s/180926
8- https://darulfikr.com/s/181123
9- https://darulfikr.com/s/181250

WhatsApp 1👇👇
https://chat.whatsapp.com/GqAvjgpvWebDAiaaQtM6ew

Whatsapp 2👇
https://chat.whatsapp.com/DbioSvkKuXuF2HMhhfmz4X

Telegram 👇
https://t.me/+he6cy-Gutt01ZWQ0

✍️ Habibu Shugaba

23/03/2024
23/03/2024
16/03/2024
16/03/2024

Karon farko a tarihin rayuwarmu, za'a yi Tafsiri a watan Ramadan ba tare da Sheikh Abubakar Giro Argungu ba. Allah ya jikan Sheikh Abubakar Giro Argungu, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
WA ZAI BAIWA ALLAH RANCE???!!!

Muna rayuwa a zamanin da matuƙar aka fi ka karfi a harkan media to an gama da kai.

Wannan ya sanya da kafirai da fasikai s**a fahimci haka sai suke amfani da wannan dama domin lalata mana addini da tarbiya da al'adu.

MAJLISIN MALAM ta tashi tsaye don magance tare da fuskantar wannan ƙalubale sai dai karancin kayan aiki ma zamani masu tsada da muke fama da su da Kuma yanda zamu yada tafasiran malamai a duniya gaba Daya duk abinda zaka iya taimaka wa kada kaga yayi kadan wallahi shedan shine kawaii zayi ko larin haka samun lada .Allah ya ce يا ي الذين ءامنو أن تنصر الله ينصركم ويثبت أقدامك
Don girman Allah Wani ya saya mana ko da guda Daya ne Saboda gabato war Ramadan ko bazaka taimaka ba to don girman Allah kuyi share saboda wasu su kalla su amfna don girman Allah don manzon Allah yace mutum ya shiryu ta hanyar ka yafi a baka jajayen rakuma Kuma ga Ramadan ya gabato

Da wannan muke fata zaku taimaka da naku gudunmuwar zuwa asusunmu:
1695011942
Access bank
Musa Bilya Aliyu

09029445228

Ibrahim Shehu Giwa

06/03/2024

"This is Salihu Abdulhadi Kankia from Katsina State, member of Islamic Organization, JIBWIS, who picked a random bag containing over equivalent of N100m Naira in Kankia LG of Katsina State and returned it to the owner without taking a single kobo.

He was conferred with honesty and trustworthy award and Hajj Trip by the National Chairman, Shaykh (Dr) Abdullahi Bala Lau, was awarded a car by Bauchi State Governor, and N2m by a member of the House of Reps.

This boy has made himself and his family a symbol of honesty, integrity, and trustworthiness. This is by far more than the gifts he has gotten or about to get.
..It’s on this note that I implore whoever can assist in getting this boy a fully paid scholarship to at least degree level to reach out to his family for arrangements.

I will send this request to anyone I know can help. Please let’s appreciate him but amplifying and tagging who we believe can be of help."

By:


Comment:
We are very proud of him and also pray to Allah to reward him, his parents, teachers, leaders, and mentors with Jannatul Firdaus. It is good to promote uprightness by promoting those who are upright.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to أهل حديث هم أهل النبي Ahlul Hadith Hum Ahlul Nabiyi:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share