Al'umar Yemen Allah ya yi muku jagora a kan makiyan ku.
Thanks you South Africa From Palestine ✌️
Real life Batman: this brother is seen in every protest, demonstration and anything related to the Palestinian cause MashaAllaah. He has been so active making sure everyone knows about the injustice that is happening in Palestine and calling for a ceasefire.
Masu tausayi sun fito a birnin Nazareth domin nuna goyon bayan Palasɗinawa
Wallahi ba za mu taba mantawa da Masallacinmu na Al-Aqsa ba.
Wani yaro Bafalasdine yake waqa tare da 'yar uwarsa da ta ji rauni cikin murya mai daɗi.
Mutanen Norway, sun fito yau don nuna adawa da kisan kiyashin da Isra'ila keyi a Gazza
Masu fafutika a ƙasar Finland sun gudanar da gangami a cikin Kantin STARBUCKS
don nuna rashin amincewarsu da taimakon da kamfanin ya baiwa Isra'ila.
Kamfanin shine kamfanin Coffee na ɗaya a girma a duniya
Cibiyar sa na birnin Washington DC dake ƙasar Amurika.
Don Allah mai karatu kayi tunani kai kaɗai da zuciyar ka Inda nan Najeriya ne mi zai faru?
Watakil da Bataliyar Sojoji gwamnati zata turo a buɗe wuta.
Mu tuna kwanan baya a Kaduna kan Titin Waff road Kofar ofishin kare hakkin Dan Adam (Human Right Commission)
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya turo aka kashe masu irin wannan taron na nuna goyon bayan Palasɗinawa da kuma yin tir da Allah wadai da ta'addancin Isra'ila a Gazza.
Da haka nake rufewa da cewa muci gaba da kaucewa Siyan Kayan da in mun siye su Isra'ila zata samu kuɗin Siyan makamai ta kashe 'Yan uwan mu a Duniya.
#Free_Palestain
#Death_To_Israel
#BoyCott_Israel
Shehu Al-ja'afaree Kaduna
09/12/23
Birnin Landan a yau Dubban ɗaruruwan al'ummar ƙasar Ingila kenan suka yi Muzaharar goyon bayan Palasɗinawa
Birnin Landan a yau Dubban ɗaruruwan al'ummar ƙasar Ingila kenan suka yi Muzaharar goyon bayan Palasɗinawa
Birnin Tokyo na Japan kenan suke nuna goyon bayan su ga Palasɗinawa da Gazza
BANGARORIN MALAMAI MASU FAHIMTA DABAN DABAN SUN SOMA TATTAUNAWA A KAN MATAKIN DA ZA SU DAUKA NA KISAN WASU MUTANE MUSULMI A JIHAR KADUNA.
WANNAN SHINE CIKAKKEN RAHITO A KAN KISAN GILLA DA SOJIJI SUKA YIWA WASU MUSULMI A JIHAR KADUNA NIGERIA.
Yadda take bankwana da daya daga cikin iyalin ta da Sojojin Mamaya suka kashe.
Wasu Yahudawa na murnar kyakkyawar mu'amalar Palastinawa garesu na sakin jama'arsu,har suna liƙa tutar Palastinawan da kansu a tsakiyar ƙasar. Sojojin Isra'ila 'sun zo cire babbar tutar da aka sa tana filfilawa a cikin ƙasar sai jama'a na musu ihun ɓarayin ƙasa!
Ana zalumci a palestene kisan kare dangi Amma majalisar Dunkin duniya sunyi shiru!!!
Suma suna dandana kudar su a gun dakarun Allah free palestene ✌️
Massive crowds take over central London for the third week in a row in solidarity with the Palestinian people who are facing an Israeli genocide campaign these days.
#GazaGenocide #FreePalestine