Dailies Hausa

  • Home
  • Dailies Hausa

Dailies Hausa Wannan gidan jarida ne na Hausa.Ingantattun labarai tare da rahotanni muke kawowa.Mu na kuma wayar da kan al'ummah.

25/09/2022
24/09/2022

Would you like to study in Japan? Consider applying for Japan International scholarship 2023 ,read this article to learn how to apply.

24/09/2022

On 23rd September 2022, the Royal Court of Justice oversaw a case to determine whether 276 deaf people were entitled to compensation over exclusion of BSL

22/09/2022

This is a must read for all WhatsApp users to prevent being banned either permanently or temporarily. This contains major WhatsApp rules and...

21/09/2022

This is a review of Google Authenticator VS Authy, do you want to know which one is better ? Read this to find out.

21/09/2022

This is an ultimate guide to newbies who want to start their own blog and learn some facts about blogging.

Buhari na neman a tallafa wa 'yan Pakistan da ambaliya ta ɗaiɗaitaBBC Hausa
27/08/2022

Buhari na neman a tallafa wa 'yan Pakistan da ambaliya ta ɗaiɗaita

BBC Hausa

27/08/2022

Learn how to recover a locked Facebook account? How to recover a suspended Facebook account? And how to prevent being locked by Facebook.

27/08/2022

Kina zuwa Islamiyyah ko gwanja ki ke jira ya saki waka ki haddace 🤔

Subhaanallaah !Wannan daga gani ba tambaya,aikin k'waila ne ! 😂
26/08/2022

Subhaanallaah !

Wannan daga gani ba tambaya,aikin k'waila ne !

😂

Wani ya sayi alawa milkose akan guda ukku akan naira 1500 ,duk guda daya 500 kenan 😀K**ar dai yadda ya bayyana a shafin ...
25/08/2022

Wani ya sayi alawa milkose akan guda ukku akan naira 1500 ,duk guda daya 500 kenan 😀

K**ar dai yadda ya bayyana a shafin sa na Twitter, ko me za ku ce akan wannan labari ?

Akwai matsala faMatata ce ta ɗauki wayata ta goge lambar budurwata Baby sannan ta maida nata lambar da sunan Baby ɗin ba...
25/08/2022

Akwai matsala fa

Matata ce ta ɗauki wayata ta goge lambar budurwata Baby sannan ta maida nata lambar da sunan Baby ɗin ban sani ba.

Bayan kwana ɗaya sai naga saƙo a wayata Baby tana buƙatar katin N1000, jikina na rawa na fita daga gida naje na sayi katin N5000 na tura mata.

Jim kaɗan banga ta kira ni ba har na dawo gida na zauna ina wasi-wasi anya kuwa ta gani? Kawai sai naji saƙon ta a wayata k**ar haka, "ka kirani" na tashi na fita ƙofar gida a sulale na kirata.

Nayi matuƙar mamaki da naji muryar matata, sai naji tace min "sannu maci amana"😲

To fa har yanzu ina kofar gida😢

Wai shin na koma ciki kodai na tsaya a wajen zaifi har sai naje nasha maganin ruwan zafi da na wuƙa?

25/08/2022

Sigmund Freud ya ce:

Wata babbar tambaya da ban taba samun amsarta ba, duk da shafe shekaru 30 ina bincike game da jinsin mata, ita ce: shin mene ne asalin abun da mace take so?

— Mohiddeen

To fa .Alhaji Badaru Abubakar gwabnan jihar jigawa ya ba da umurni ga malaman makarantar Sule Lamido University da su ko...
25/08/2022

To fa .

Alhaji Badaru Abubakar gwabnan jihar jigawa ya ba da umurni ga malaman makarantar Sule Lamido University da su koma su cigaba da karatu .

Badaru ya cigaba da cewa,wannan yajin aikin da su ke yi ba daidai ba ne ,saboda ba su da dalili don ana biyan su albashin su ,kuma akan lokaci .Bai k**ata su bi bayan ASUU ba.

Ya ce zai fi kyau malaman jami'ar su koma tun kafin gwabnatin jigawa ta dauki mataki akan su k**ar yadda gwabnatin Kaduna da Lagos s**a yi .

Ko malaman za su yi yadda gwabnan ya ce ?Lokaci ne zai bayyana mana !

25/08/2022

Wata mata tayi family planning na tsawon shekara 4. A shekara ta 5 ta haifi ƴan huɗu (4)🤣🙆

An K**a Wani Malamin Makarantar Boko Da Yake Shigar Jami'an Tsaro Yana Neman Na Abinci A Jihar OgunRariya
25/08/2022

An K**a Wani Malamin Makarantar Boko Da Yake Shigar Jami'an Tsaro Yana Neman Na Abinci A Jihar Ogun

Rariya

Mai yasa wasu ƴan Nigeria wawaye ne, yanzu inba asara ba tayaya zaka bada   6 a baka wannan Motar gaskiya Mansir kai waw...
25/08/2022

Mai yasa wasu ƴan Nigeria wawaye ne, yanzu inba asara ba tayaya zaka bada 6 a baka wannan Motar gaskiya Mansir kai wawa ne ka bani kunya Wallahi bakada hakuri

Allah ya kyauta abun kunya😭😭😭

Cewar Hajia Fatima

Acikin sunan mata akwai wani suna mai harafi 6 Harafi 3 na farko hausane kuma kowa aduniyarnan yanadashi harafi 3 Na kar...
25/08/2022

Acikin sunan mata akwai wani suna mai harafi 6
Harafi 3 na farko hausane kuma kowa aduniyarnan yanadashi
harafi 3 Na karshe kuma turanchine kuma duk wani magidanchi idan yaga wannan abin saiya Koreshi tukunnan hankalinshi zai kwanta

HATTARA JAMA'A: an samu wasu gur6atattun turawa sun shigo najeriya suna kar6ar Pi guda 1 su bada mota GLK, wannan ba kar...
25/08/2022

HATTARA JAMA'A: an samu wasu gur6atattun turawa sun shigo najeriya suna kar6ar Pi guda 1 su bada mota GLK, wannan ba karamin zalunci bane na gaya muku nidai nafita hakkinku

Cewar Sufi Dan Jarida

Ɗ𝐚𝐧 𝐠𝐮𝐝𝐮𝐧 𝐡𝐢𝐣𝐢𝐫𝐚𝐫 𝐔𝐤𝐫𝐚𝐢𝐧𝐞 𝐲𝐚 𝐦𝐮𝐬𝐮𝐥𝐮𝐧𝐭𝐚 𝐛𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐬𝐡𝐢 𝐦𝐚𝐟𝐚𝐤𝐚 𝐚 𝐦𝐚𝐬𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐢 Mutumin, mai suna Voronko Urko, ya samu mafaka...
25/08/2022

Ɗ𝐚𝐧 𝐠𝐮𝐝𝐮𝐧 𝐡𝐢𝐣𝐢𝐫𝐚𝐫 𝐔𝐤𝐫𝐚𝐢𝐧𝐞 𝐲𝐚 𝐦𝐮𝐬𝐮𝐥𝐮𝐧𝐭𝐚 𝐛𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐬𝐡𝐢 𝐦𝐚𝐟𝐚𝐤𝐚 𝐚 𝐦𝐚𝐬𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐢

Mutumin, mai suna Voronko Urko, ya samu mafaka ne a wani masallaci bayan harin dakarun Rasha ya rusa gidansa a birnin Kharkiv a ƙasar Ukraine.

Kafin harin da ya rusa gidansa, Voronko yana zaune tare da matarsa da ‘ya’yansa biyu ne. Sai dai rushewar gidan ta sa yanzu ba ya zaune tare da iyalinsa.

Ya koma kwana a masallacin Imam Muhammad Ali wanda bayan wani dan lokaci, sai ya musulunta.

📷 Getty Images
BBC Hausa

Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta.K**ar Yadda Muka wallafa labarin Ismail Basawa,...
25/08/2022

Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta.

K**ar Yadda Muka wallafa labarin Ismail Basawa, Mai Sana'ar Kafinta Dan Asalin Garin Zariya, Wanda Yayi Alkawarin Auren Fatima, Wacce taga mu da Ibtla'i na Rasa Kafarta Tuni Ismail yayi Tattataki Daga Garin Zariya Zuwa Garin Sokoto A wanan Rana Domin Zuwa Duba Lafiyar Masoyiyar sa Fatima, Da Kuma Tattaunawa da iyayenta.

Fatima, Tayi Farin Cikin Da Ziyarar da Ya Kawo Mata da Kuma Kaunar da ya nuna Mata Suma iyayen Fatima Sun nuna jin dadinsu bisa Kaunar 'Yar su da Ya nuna da kuma Tausayawa Bisa ibtala'in da yafaru da ita A Karshe sunyi Masa Addu'ar In matar sa ce Allah ya tabbatar da Alkhairi.

A nasa bangaren Ismail basawa, Ya Godewa Yan Jarida bisa kokarin isar da Sakon da Sukayi har takai ga Sun Hadu da Fatima Fuska da fuska

Jakadiya

NOOR MUHAMMADU BUHARI: Allurar Cikin Ruwa...Daga Abubakar A Adam Babankyauta Noor Muhammadu Buhari ita ce `yar autar shu...
24/08/2022

NOOR MUHAMMADU BUHARI: Allurar Cikin Ruwa...

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Noor Muhammadu Buhari ita ce `yar autar shugaba Muhammadu Buhari wacce take kan layi yanzu haka, kuma muna kyautata zaton cewa shugaba Buhari zai aurar da ita kafun karshen mulkinza k**ar yadda ya aurar da 'yan uwan ta maza da mata.

Lauya zai kai Hisbah kotu a kan waƙar Gwanja mai taken "Asosa"Wani lauya a jihar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, ...
24/08/2022

Lauya zai kai Hisbah kotu a kan waƙar Gwanja mai taken "Asosa"

Wani lauya a jihar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, ya yi barazanar maka Hukumar Hisbah ta jihar Kano a gaban kotu, matukar ta gaza dakatar da shahararren mawakin nan, Ado Isa Gwanja, daga fitar da wata sabuwar waka da ya yi mai taken “Asosa”.

A makon nan ne dai Gwanja ya saki somin-taɓin waƙar a kafafen sada zumunta, inda a ka gano shi yana bin wakar tare da sosa jikinsa cewa kaikayi ya k**a shi.

Da ya ke zantawa da manema labarai a yau Laraba, Barista Gandu ya ce tuni ya aike da takardun gargaɗi na kwanaki uku ga hukumomin Hisbah da Hukumar Shari’a ta jihar Kano domin su gaggauta dakatar da mawakin daga fitar da sabuwar wakar.

Barr. Gandu, wanda ya zargi mawakin da yin amfani da kalaman da basu daceba acikin waƙoƙinsa, ya nuna cewa barin irin waɗannan wakokin a cikin al’umma zai kawo cikas wajen tarbiyyar yara masu tasowa.

Lauyan ya ce, k**ata ya yi gwamnatin jihar Kano ta ɗauki mawakin aiki a karkashin hukumar Hisbah domin yin amfani da hikimarsa wajen faɗakar da al’umma saɓanin yadda ya ke amfani da hikimar ta wata hanya daban.

A ƙarshe, lauyan ya jaddada barazanar maka hukumar Hisbah agaban kotu matukar ta haura kwana uku bata dakatar da mawakin daga fitar da sabuwar waƙar ba.

Daily Nigerian

To fa 😳
24/08/2022

To fa 😳

'Kada ka bari rana ta fito har  fadi bakayi abunda zaka samu lada ba.'Cewar babban malami Sheikh Abdulwahhaab Abdallaah ...
24/08/2022

'Kada ka bari rana ta fito har fadi bakayi abunda zaka samu lada ba.'

Cewar babban malami Sheikh Abdulwahhaab Abdallaah ,Allaah ya kara lafiya .

Shugaban kungiyar malaman jami'o'i wato ASUU Osodoke ya fada ma gwamnati cewa 'A kudin da aka karbo na abacha a biya su ...
24/08/2022

Shugaban kungiyar malaman jami'o'i wato ASUU Osodoke ya fada ma gwamnati cewa 'A kudin da aka karbo na abacha a biya su buqatun su ' me za ku ce ?

Innaa lillaahi wa Innaa Ilayhi raajiuwnWata Kotu a Saudiyya ta ɗaure Limamin Ka'aba Sheikh Saleh Al-Talib shekara 10 a g...
24/08/2022

Innaa lillaahi wa Innaa Ilayhi raajiuwn
Wata Kotu a Saudiyya ta ɗaure Limamin Ka'aba Sheikh Saleh Al-Talib shekara 10 a gidan yari bayan ta k**a shi a shekarar 2018 akan wani Khuɗbah da ya gabatar in da ya ƙalubalanci hukumomin Saudiya game da bada lasisin kafa gidan rawa da ayyukan masha'a a ƙasar. 😭

24/08/2022

This is a list of lavish job opportunities for Nigerian Youths, those who graduated from universities and are looking for a job. NOTE: don't give up because

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dailies Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share