Civil defence News

  • Home
  • Civil defence News

Civil defence News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Civil defence News, Media/News Company, .

INTENSIFYING WAR AGAINST ECONOMIC SABOTEURS, THE COMMANDANT GENERAL’S SPECIAL INTELLIGENCE SQUAD NAB 10 SUSPECTS AND A T...
28/05/2023

INTENSIFYING WAR AGAINST ECONOMIC SABOTEURS, THE COMMANDANT GENERAL’S SPECIAL INTELLIGENCE SQUAD NAB 10 SUSPECTS AND A TIPPER USED IN CONVEYING ILLEGAL CRUDE OIL AND DESTRUCTION OF AN ILLEGAL OIL STORAGE FACILITY AT BOROKIRI, RIVERS STATE

YANZU -YANZU: CBN ya umarci  bankuna da su riƙa bada sabbin kuɗi ba ta ATM kawai baBabban Bankin Najeriya CBN ya umarci ...
02/02/2023

YANZU -YANZU: CBN ya umarci bankuna da su riƙa bada sabbin kuɗi ba ta ATM kawai ba

Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan kasuwanci da su fara biyan kudaden da aka sauyawa fasali a kan kanta, idan har bai haura Naira dubu 20 ba a kowace rana ba.

Daraktan Sadarwa da watsa labarai na babban bankin, Osita Nwanisobi ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya kara da cewa babban bankin zai hada gwiwa da hukumar ‘yan sandan Najeriya da hukumar tara haraji ta tarayya FIRS sai hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC da kuma sashin kula da harkokin kudi na Najeriya NFIU, don hukunta masu masu sayar da sabbin kuɗi a bankuna.

Ya ce: “Babban Bankin Najeriya CBN ya lura, tare da nuna matukar damuwa, ganin yadda mutane ke sayar da sabbin takardun kudi da aka yi wa gyaran fuska lamarin da ya jefa al’umma cikin mawuyacin hali.

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yariKotun shari'ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari'a Abdulla...
02/02/2023

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari

Kotun shari'ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari'a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan yari.

Lauya Barrister Lamiɗo Abba Soron Ɗinki ya karanto mata ƙunshin tuhume-tuhumen da ake mata wanda ta musanta.

Ana zargin Murja da ɓata suna da barazana ga Aisha Najamu ta Izzar So da kuma Ashiru Idris wanda dukanninsu abokananta ne.

Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa 16 ga watan Fabrairun da muke ciki.

Sai dai Lauyan Murja Barrister Yasir Musa ya nemi a tura ta zuwa Hisbah maimakon gidan Yari sai dai Kotun bata amince ba.

02/02/2023
NSCDC COMMANDANT GENERAL'S SPECIAL INTELLIGENCE SQUAD (CG'S SIS) INTENSIFIES EFFORT ON PATROL & SURVEILLANCE ACROSS THE ...
02/02/2023

NSCDC COMMANDANT GENERAL'S SPECIAL INTELLIGENCE SQUAD (CG'S SIS) INTENSIFIES EFFORT ON PATROL & SURVEILLANCE ACROSS THE NATION ENFORCE SALES OF FUEL AT FEDERAL GOVERNMENT APPROVED PUMP PRICE AT DOGO-KANFE JOS, PLATEAU

*Dr. Ahmed Abubakar Audi mni, OFR* Commandant General,Nigeria Security and Civil Defence Corps,National Headquarters,Sau...
01/02/2023

*Dr. Ahmed Abubakar Audi mni, OFR*
Commandant General,
Nigeria Security and Civil Defence Corps,
National Headquarters,
Sauka,
Abuja.

CONGRATULATORY MESSAGE AS NSCDC BAGS OUTSTANDING GOVERNMENT AGENCY AWARD.

I wish on behalf of Officers and Men of Nigeria Security and Civil Defence Corps, Anambra State Command, to congratulate you and the Corps on the recent award as the Best Government Agency for 2022 during the 14th Edition of the Leadership Annual Conference and Awards by Leadership Group Ltd.

This award and recognition confirms the thoughts and views of the populace on NSCDC another feather in the Corps already decorated cap under your stewardship.

This award is a testimony to your hard work, passion for good administration, tenacity, and drive for excellence in the Corps. I am therefore not surprised that NSCDC was selected among other compet**ive nominees of government agencies . It is a well-deserved award for which we are proud, and I believe it will propel you to excel more in your quiet contribution to the growth and repositioning of NSCDC to glowing performance in the protection of lives and properties of all Citizens and residents.

I fervently pray that Almighty God will grant you the enablement to continue with your giant strides and visionary leadership while you continue to pilot the affairs of the Corps.

Congratulations once more Sir.

As always, please accept the assurances of my highest regard and esteem Sir.

*Comdt. Isidore C. Chikere*
State Commandant.
Anambra State Command.

Jiragen Saman Da Hamshakin Ɗan Kasuwar Nan, AA Rano Da Ya Sawo Sun Iso Gida Najeriya Domin Fara Sufurin Cikin Gida
14/11/2022

Jiragen Saman Da Hamshakin Ɗan Kasuwar Nan, AA Rano Da Ya Sawo Sun Iso Gida Najeriya Domin Fara Sufurin Cikin Gida

Jiragen Yaki marasa Matuka da gwamnatin Nigeria karkashin shugaban kasa Buhari ta Sayo Kuma ta fara amfani dasu a wasu y...
10/11/2022

Jiragen Yaki marasa Matuka da gwamnatin Nigeria karkashin shugaban kasa Buhari ta Sayo Kuma ta fara amfani dasu a wasu yankunan kasar nan domin matsalar tsaro.
~ Hukumar 'yan sandar Nigeria s**a fara amfani dasu a wasu yankunan kasar da dazukan da ba'a bayyana ina ne.
Wasu Turawa da gwamnati ta dauko suke koyar da yadda ake amfani da jiragen ga jami'an tsaro Nigeria.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Civil defence News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Civil defence News:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share