Muhammad Mukhtar

  • Home
  • Muhammad Mukhtar

Muhammad Mukhtar Authentic Source of QUR'AN&SUNNAH In a Contemporary Way With Understanding Of Our Pious Predecessors.
(3)

16/12/2024
15/12/2024

Surah - Nūh❤️
Imam Goni Muhammad Zarami 🙏🏼🤍❤️
Masjid Wuse || Abuja Nigeria.

15/12/2024

Surah - Al-Jinn ❤️
Imam Goni Muhammad Zarami 🙏🏼🤍❤️
Masjid Wuse || Abuja Nigeria.

08/12/2024

Akula da BARAYIN waya 📱 Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi Hafizahullaah 🙏🏼

07/12/2024

Imam Muhammad Zarami 🥰❤️

07/12/2024

Imam Muhammad Zarami 🥰❤️

06/12/2024

Alaramma Abdurrahim Mansur Isa Yelwa ❤️

03/12/2024

Watch, follow, and discover more trending content.

Majidadin Daular Usmaniyya! Prof. Isa Ali Pantami, CON Hafizahullaah ❤️
26/11/2024

Majidadin Daular Usmaniyya!
Prof. Isa Ali Pantami, CON Hafizahullaah ❤️

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Umar Faruq, Umar Abdullahi, Sulaiman Ali...
25/11/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Umar Faruq, Umar Abdullahi, Sulaiman Aliyu Birma, Abdallah Musa, Nafi U Omar Gsw, Muniratu Ahmad Kawu, Sabiu Sani S Gombe, Alhajisambo Ibrahim, Abubakar Musa, Murtala Lawali

25/11/2024

Falalar Sallar DARE ||
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullaah
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizahullah
Professor Mansur Isa Yelwa Hafizahullaah
Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Hafizahullaah

AIKINKA NA KA NE! Tabbas, kowa ya gyara dan kan shi, kuma kowa ya ɓata dan kan shi.Allah Subhanahu wa ta'ala Ya faɗa a c...
24/11/2024

AIKINKA NA KA NE!

Tabbas, kowa ya gyara dan kan shi, kuma kowa ya ɓata dan kan shi.
Allah Subhanahu wa ta'ala Ya faɗa a cikin Alƙur'ani:

"Wanda ya yi aiki nagari to kansa ya yi wa, wanda kuma ya munana, to a kan sa ya yi wa. Ubangijinka ba Mai zaluntar bayi ba ne". Suratu Fussilat, aya ta 46.

"Saboda haka duk wanda ya shiriya to ya yi wa kansa alheri, wanda kuwa ya ɓata, to lalle ya ɓata ne don kansa". Suratuz Zumar aya ta 41.

"To duk wanda ya gode kansa ya yi wa, wanda kuwa ya butulce, to lalle Ubangijina Mawadaci ne, Mai karamci". Suratun Namli, aya ta 40.

"Wanda kuwa duk ya yi rowa to ya yi wa kansa rowa ne". Suratu Muhammad, aya ta 38.

"Wanda kuwa ya tsarkaka to ya tsarkaka ne don kansa". Suratul Fathi, aya ta 18.

"Duk wanda ya yi jihadi, to ya yi jihadin ne don kansa". Suratul Ankabut, aya ta 6.

"To duk wanda ya warware, to kansa kawai ya warware wa, wanda kuwa ya cika abinda ya yi wa Allah alƙawarinsa, to ba da daɗewa ba za Mu ba shi lada mai girma". Suratul Fathi, aya ta 10.

"Haƙiƙa hujjoji sun zo muku daga wurin Ubangijinku; don haka duk wanda ya gan su (ya bi su), ya yi don amfanin kansa ne, duk kuwa wanda ya makance, to kansa ya cuta". Suratul An'am aya ta 104.

"Kuma duk wanda ya aikata wani laifi, to kan sa ya yi wa". Suratun Nisa'i, aya ta 111.

Ya bayin Allah, mu dage dan gyara wa kan mu!

- Zainab Ja'afar Mahmud
22nd Jumada-ula 1446A.H
24th November 2024

24/11/2024
Mahaddaci guda daya da nasani yake kiran ayoyi da nambobinsu, kuma Mallami na addini 'Da'i, professor kuma yayi Minister...
24/11/2024

Mahaddaci guda daya da nasani yake kiran ayoyi da nambobinsu, kuma Mallami na addini 'Da'i, professor kuma yayi Minister a Nigeria. Abun alfaharin duk wani almajiri @
Professor Isa Ali Pantami
Allah kara lafiya. Abubuwa na alheri da kayi Allah baka lada, ya gafarta maka kura kuranka.

Khamis Ali Musa Abdullah
Sham'un A. Damji
KRYSTAL TV

24/11/2024

Allaah ya Jikan Malam Albani Zaria da Rahama 😭😭🤲🏼🤲🏼 Sheikh Albaniy Zaria Rahimahullaah 😭🤲🏼

WASU DAGA CIKIN MANYAN BAKIN MU NA International Quran Conference“Inspiring Youth through the Qur’an”Date: 15th December...
24/11/2024

WASU DAGA CIKIN MANYAN BAKIN MU NA

International Quran Conference

“Inspiring Youth through the Qur’an”

Date: 15th December 2024
Time: 9:00am-6:00pm
Venue: National Mosque Conference Hall, Abuja, Nigeria

Stay Updated!

For Inquiries: +234 802 137 0361

Follow us:

Krystal TV 🤍🇳🇬 - Spreading Happiness
Media Partners: Ahlul Qur'an TV
Mu Koma Tsangaya Ahlul Qur'an TV Huffazul Qur'an Tv Sunna TV Official

Facebook:
Twitter:
Instagram:
YouTube: Krystal TV Nigeria


KRYSTAL TV

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Mukhtar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Mukhtar:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share