Dutsi_Mashi Media/Publication

  • Home
  • Dutsi_Mashi Media/Publication

Dutsi_Mashi Media/Publication I want to inform people and solve problem about the political issue

04/09/2024

MUHAWARA: Shin Nawa Farashin Man Fetur Yake A Ta Yankin Ku ?

04/09/2024
27/10/2023

Tun Daga Ranar Da Tinubu Ya Karɓi Mulkin Najeriya, Ba'a Ƙara Satár Mutane A Hanyar Abuja Ba, Cewar Rarara

_____________________________________
Sashen Tallace -tallacen Idon Mikiya

Kuna Da Labarin Kamfanin Aljazirdata Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦207

Ga yadda tsarikan nasu yake.
👇🏽

(MTN gifted 1GB ₦207)
(Airtel SME 1GB ₦ 205)
(9mobile 1GB ₦165)

Ga masu buƙatar Referral Code.
👇🏽
Bangudo3

Abin farin ciki Datar tana da ƙarfin da har sai ya kai kwana 30 kafin ƙarfinta ya ƙare. Hanzarta kayi download App a nan👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Idan kayi download sai kayi register, idan baka iya register ba sai ka tuntuɓi COE a WhatsApp zasu koya maka yadda za kayi rijista kyauta.

09057910905
09060829923
09066963701
09024644878

Ga Link Whatsapp group Aljazirdata
https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

27/10/2023

Ashe Yan Nigeria Sunasan Buhari Haryanzu.

27/10/2023

Jagaba masu kasa💪💪💪

27/10/2023

Kotu ta kori karar Peter Obi.

Akwai tsantsar jahilci da rashin lafiya da rashin hikima, a cikin maganganun Rarara, inji Bashir Ahmad. Ga cikakken baya...
27/10/2023

Akwai tsantsar jahilci da rashin lafiya da rashin hikima, a cikin maganganun Rarara, inji Bashir Ahmad.

Ga cikakken bayanin da Bashir Ahmad yayi a shafinshi na Facebook;

"Na kalli wani bangare na videon da yake yawo na taron manema labarai da mawaki Dauda Kahutu Rarara ya gabatar a yau, musamman bangarorin da ya ci wa tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari mutunci tare da zargin cewa sai da ya rusa kasar baki daya kafin ya bar mulki.

Bayan kammala kallon video na yi yunkurin bawa Rarara amsa daya bayan daya ga duk wadannan zarge - zargen da yayi, sai dai daga bisani da na sake yin nazari a tsanake sai na ga babu bukatar hakan a halkance da kuma mutunce, saboda wasu dalilai kwarara guda biyu.

Na farko, cikin videon, Rarara yayi ikirarin cewa wai gudunmawar daya bayar a tafiyar Buhari ko shi Buharin bai bawa kan sa irin wannnan gudunmawa ba. IKON ALLAH. Don Allah akwai hankali a cikin wannan magana?

Sai dalili na biyu, inda yake cewa a wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu idan har ba a bashi mukamin minista ba, to ya kamata a ce an kira shi an zauna da shi an zabi wadanda za a bawa mukaman na ministoci. TASHIN HANKALI. Ko akwai chemistry, b***e technology a cikin wannan batu?

To gaskiya wanda maganganu da s**a fita daga bakin mawakin ya sa na ga cewa tsayawa a bashi amsa a matakin hankali ma bata lokaci ne, domin kuwa wadannan maganganun na sa sun saba da kowane irin hankali da tunani, idan dai ba akwai rashin lafiya ba, to lalle akwai tsantsar jahilci. Babu hikima a cikin maganganun nasa ko kadan.

A kuma maganar da Rararan yayi da cewa wai a cikin shekaru bakwai na Baba Buhari ba a iya bin hanyar Abuja zuwa Kaduna, a zahirin gaskiya ba zan ce ba a samu matsalolin tsaro a hanyar ba, sai dai zan dan yi masa tuni da ya tuna baya a lokacin da Baba Buharin ya karbi mulki, ba ma maganar kidnapping ake yi a hanyar ba, Saboda matsalar da Boko Haram ta jefa yankin Arewa daga Abuja zuwa Kaduna sai an ci karo da shingen jami’an tsaro sama da goma, ba ma maganar daga Ka

Hukumar DSS ta saki Goodwin Emefiele, yanzu zai koma hannun EFCC.
27/10/2023

Hukumar DSS ta saki Goodwin Emefiele, yanzu zai koma hannun EFCC.

27/10/2023

Oh Allah! Grant us the ability to make our best efforts deserving of your rewards. Preserve our lives and grant us good health to continue worshiping You. Provide us with sustenance from what is pure, and instill in us a spirit of contentment, gratitude, humility, and wisdom. As our lives extend, help us to become better individuals and protect us from that which is harmful. Ameen!

27/10/2023

Kotun Koli: Rashin dora sakamakon zabe ta yanar gizo (IReV Portal) bazai lalata zabe ba tunda akwai sakamakon zabe na zahiri.

21/10/2023

MU TATTAUNA: Nawa Ake Siyar Da Kwanon Sinkafa Yar Gida Da Yar Waje A Garinku ?

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dutsi_Mashi Media/Publication posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share