Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

  • Home
  • Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

Jasaz Khumail Bn Ziyad Media Ahlul-Basirah Wal-Wilayah
Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky(H)
khumail Bn Ziyad Zone Media
Kulluna Ahmad✌️

 [Ahlul Wilayati-Wal Basira] | :- "Tarbiyan Ruhi da gangar jiki, don shirya taimakon Sahihul-Asar(Ajf)."©Jasaz Khumail B...
18/11/2023

[Ahlul Wilayati-Wal Basira] | :- "Tarbiyan Ruhi da gangar jiki, don shirya taimakon Sahihul-Asar(Ajf)."

©Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Media.
18th November, 2023.

KHATAMAR MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY NA ZONE ƊIN KHUMAIL BN ZIYAD A GARIN POTISKUMA Jiya Asabat ne rundunar Jaishu Shahe...
12/11/2023

KHATAMAR MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY NA ZONE ƊIN KHUMAIL BN ZIYAD A GARIN POTISKUM

A Jiya Asabat ne rundunar Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky(H) s**a gudanar da Khatamar Makon Shaheed Ahmad a Potiskum wanda Zone ɗin Khumail Bin Ziyad s**a shirya.

Bayan bude taro da Addu'a, sai aka gabatar da da da , inda s**a taka faretin girmamawa ga .

Bayan fareti, sai aka shiga cikin program inda aka gabatar da symposium, wanda aka gayyaci Malam Jidda Nguru da Malam Hussain Zubairu da Malam Abdullahi da Malam Baba Isa, inda aka tattauna akan waye ne matashi Dan Gwagwarmaya wanda Malam Muktar ya gabatar.

Program ya cigaba da gudana, inda aka gayyaci Malam Ammar Ubale ya gabatar da sakamakon gasar mawaka da aka yi na Zone.

Program ya cigaba da gudana, inda aka gabatar da Babban bakon mu wanda zai gabatar da Jawabin rufe taro, wato Na'ibin Wakilin ƴan-uwa na garin Potiskum, Malam Bala Afuwa. Malam Bala yayi jawabi da nasiha akan dabi'u da dai sauransu.

Bayan kammala jawabinsa, sai aka Yanka cake na murnar haihuwan Shaheed Ahmad Zakzaky. Daga nan sai aka rufe taro da Addu'a.

Ƙarin bayani cikin hotuna. 👇

_Jasaz Khumail Bin Ziyad Zone Media_
11/11/2023

.

RANAR SHUHADA NA JASAZ TAZO RANA TA UKU 10-11-2023Kamar Yadda Aka Ayyana a Jadawali, Rana Ta Uku Ranace Da Aka Keɓance D...
11/11/2023

RANAR SHUHADA NA JASAZ TAZO RANA TA UKU 10-11-2023

Kamar Yadda Aka Ayyana a Jadawali, Rana Ta Uku Ranace Da Aka Keɓance Domin Tunawa Da Shahidan Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky (H).

Anfara Sashen Program Ɗin Da Ziyara Izuwa Makwancin Shaheedai Dakenan Garin Potiskum, Bayan Ankammala Da Ziyara Aka Dawo Cikin Fudiyya Domin Cigaba Da Gudanarda Taron, Inda Malam Baqeer Amurka Yabuɗe Taron Da Addu'a, Daga Bisani Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky S**ayi Faretin Girmamawa Ga Shahidai, Bayan Duka Wannan Sai Aka Gabatar Da Ɗaya Daga Cikin Iyayen Shahidai

Mahaifiyar Shahidin Ta Taɓo Janibobi Da Dama Na Shahiidin, Takuma Bayyana Yadda S**a Rayu Da Wannan Shaheedin Mai Girma, Tare Da Irin Yanayin Da S**a Kasance Lokacinda Yake a Raye, Yakasance Maji Tausayinsu Ita Da Abokiyar Zamanta.

Daga Ƙarshe, Brother Abdullah Hameed Ɗallami Ne Yakasance Babban Baƙo Mai Jawabi, Inda Yayi Jawabi Akan Maudu'i Mai Taken "Aikin Makiya Na Gurbata Da Sauya Mafhum Din Jihadi Da Shahada,Wazifar Da Yahau Kan Matashi Dan Gwagwarmaya Wajen Bayyana Da Yada Sahihiyar Ma'anar Su A Cikin Al'ummah"

Bayan Nan Akayi Addu'a Aka Sallami Mutane.

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Media


ZAINABIYYYUN Anshiga Lokacin Zainabiyyun, Program Naci Gaba Da Gudana Bayan Kammala Gasar Mawaƙa Kaitsaye Daga Potiskum,...
10/11/2023

ZAINABIYYYUN

Anshiga Lokacin Zainabiyyun, Program Naci Gaba Da Gudana Bayan Kammala Gasar Mawaƙa

Kaitsaye Daga Potiskum, Rana Ta Biyu a Cikin Jerin Ranakun Tunawa Da Haihuwar Shaheed Sayyid Ahmad Zakzaky.

Taron Na 4pm Yakasance Na Zainabiyyun Ne kamar Yadda Aka Bayyana a Jadawali.

Bayan Buɗe Taron Da Addu'a, Karatun Alqur'ani, Dakuma Ziyara Domin Girmamawa Ga Sayyeda Zainab (A.s), Kowa Saida Yamiƙe Domin Girmamawa Ga Sayyada Zainab (A.S), Bayan Ziyara Angudanarda Paper Presentation Daga Ƙarshe Muka Saurari Jawabi Daga Bakin Malamai.

Domin Ƙarin Bayani Muna Iya Duba Hotunan Dake Ƙasa.

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Media


CIKAKKEN RAHOTON YINI NA BIYU A MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H)Kamar Yanda Aka Ayyana a Jadawali Cewa Jiyace Ranar Mawaƙ...
10/11/2023

CIKAKKEN RAHOTON YINI NA BIYU A MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H)

Kamar Yanda Aka Ayyana a Jadawali Cewa Jiyace Ranar Mawaƙa Wato 09/11/2023, Anfara Taron Da Misalin Ƙarfe 10am.

Anƙawata Gurin Da Karatun Alqur'ani, Inda Daga Bisani Akafara Sauraron waƙe Daga Mawaƙa masu ɗauke Da darussa tare Da fito da jarumta, Kyawawan Ɗabi'u, Da Tsananin Sallamawar Shaheed Sayyid Ahmad Ga Jagora (H).

Bayan Kammala Gasar Wacce Alƙalai S**a Jagoranta, Sunfitar Da Ma'aunai Dasu Kayi Hukunci Dasu Guda Biyar Wurin Tantance Zaƙaƙurai, Ma'aunan Sun Haɗa Da: Haƙƙin Kula Da Maudu'i, ƙafiya, Yanayin Karɓuwar Waƙe Ga Masu Sauraro, Bincike Akan Shaheed Ahmad , Da Shigar Tufafi Ta Mawaƙi Inda Har Yanzun Ba'a Sanarda Waɗanda S**a Samu Nasaraba, Insha Allah Za'aji Sakamakon Ranar Asabar.

Bayan Ankammala Gasar Akayi Addu'a Aka Sallami Kowa.

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Media


.

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko  A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a Potis...
08/11/2023

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko



A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a Potiskum wanda Zone din Khumail Bin Ziyad s**a shirya.

Abu na karshe da aka yi a ranar farko na makon Shaheed Ahmad shi ne (Public Hearing).

Bayan bude taro da Addu'a da karatun Al Qur'ani, sai aka gabatar da makasudin wannan taron. Inda Malam Auwal Dambam yayi takaitaccen bayani akan aikin JASAZ.

Bayan kamala jawabinsa sai aka bada damar yin tambaya, inda aka yi tambayoyi masu ma'ana kuma aka bada amsa gamsassu. Sai aka rufe taro da Addu'a.

Ƙarin bayani cikin hotuna. 👇

Jasaz Khumail Bin Ziyad Zone Media
08/11/2023

.
.

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko  A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a Potis...
08/11/2023

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko



A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a Potiskum wanda Zone din Khumail Bin Ziyad s**a shirya.

Bayan kamala aikin gayya da aka yi, da misalin karfe 10:00am Ma'aikata sun nufi Yobe State Specialist Hospital dan ziyarar Marasa lafiya, inda s**a bada Jini kyauta wato (Blood Donation).

Bayan kamala ziyarar, an samu ganawa da Medical Director na Asibitin, inda yayi godiya mai yawa da fatan Alkairi.

Ƙarin bayani cikin hotuna. 👇

Jasaz Khumail Bin Ziyad Zone Media
08/11/2023

.
.

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko  A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a garin...
08/11/2023

Makon Shaheed Ahmad Rana Ta Farko



A yau ne Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky s**a fara gudanar da makon Shaheed Ahmad a garin Potiskum wanda Zone din Khumail Bin Ziyad s**a shirya.

A safiyar yau s**a fara gudanar da aikin gayya, inda s**a fara nome ciyawar dake Makabartan Unguwar Jaji dake garin Potiskum.

Ita wannan makon Shaheed Ahmad din nan, ana yinta ne dan tunawa da wannan Babban gwarzon wanda yayi aiki tukuru wajan zaburar da matasa sanin wazifar da ta hau kansu.

Ƙarin bayani cikin hotuna. 👇

Jasaz Khumail Bin Ziyad Zone Media
08/11/2023

.
.

Gobe Za'a Fara makon Shaheed Ahmad Zakzaky (H) a Zone ɗin Khumail Bin Ziyad Zone!.Za'a fara da Aikin Gayya a Maƙabartar ...
07/11/2023

Gobe Za'a Fara makon Shaheed Ahmad Zakzaky (H) a Zone ɗin Khumail Bin Ziyad Zone!.

Za'a fara da Aikin Gayya a Maƙabartar Shahidai na Unguwar Jaji Karfe 7:00 zuwa karfe 8:00 na Safiyar Gobe.

Sai ziyarar marasa lafiya a Babban Asibitin Potiskum da misalin karfe 10:00 zuwa karfe 12 na hantsin gobe!.

Jasas Khumail Bn Ziyad Zone Media
7th November, 2023.

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ"مِّنَ ٱلْمُؤْمِنِينَ رِجَالٌ صَدَقُواْ مَا عَٰهَدُواْ ٱللَّهَ عَلَيْهِ ۖ فَمِنْ...
05/11/2023

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

"مِّنَ ٱلْمُؤْمِنِينَ رِجَالٌ صَدَقُواْ مَا عَٰهَدُواْ ٱللَّهَ عَلَيْهِ ۖ فَمِنْهُم مَّن قَضَىٰ نَحْبَهُۥ وَمِنْهُم مَّن يَنتَظِرُ ۖ وَمَا بَدَّلُواْ تَبْدِيلًا"

Cikin Alhini da juyayi muke mika sakon ta'aziyyar mu ga Sahibul Asr (Ajjalallah Farajahu Sharif), Da Jagoran mu Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

Na Rashin; Marhum. Muhammad Najib Haruna.

Marhum. Ya kasance Hazikin Matashi abin misali wajen kula da Addini, Bayan haka ya kasance cikakken ma'aikaci a cikin Matasa na Rundunar Jaishi Shaheed Ahmad Zakzaky (JASAZ) a Zone ɗin Hujr Bin Adi, kuma mai bada gudunmawa da himma wajen sauke haƙƙin daya ke wuyansa.

An Shaidi Muhammad da nutsuwa, haƙuri yayin aiki da tsananin Sallamawa ga Jagora.

Ya rasu a safiyar yau Lahadi 5/11/2023 wanda yayi daidai da 21/04/1445 Sakamakon rashin Lafiya daya yi fama da ita. Inda yayi zaman jinya a Qauna Clinic dake Maraba kafin daga bisani ya koma Zariya inda Allah yayi masa rasuwa. An buzne shi tare da yima sa Sallah a Garin Zariya Jihar Kaduna.

Muna kara mika sakon ta'aziyyar mu ga iyaye, abokai da yan uwansa, Allah ya girmama matsayin sa ya karɓi Uzurinsa.

Muna rokon yan uwa da su sanya shi cikin addu'oin su tare da barar Fatiha daya, da salatin Annabi goma sadaukarwa zuwa ga ruhin sa.

KULLU NA AHMAD YA ABA AHMAD

JASAZ SHUHADA MEDIA
05-11-2023

04/11/2023
*GAYYATA ZUWA MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H).**KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE WANDA ZAI GUDANA A CIKIN GARIN POTISKUM*  Runduna...
04/11/2023

*GAYYATA ZUWA MAKON SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H).*
*KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE WANDA ZAI GUDANA A CIKIN GARIN POTISKUM*

Rundunar JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H) Na Farin Cikin Gayyatar Ɗaukacin 'Yan Uwa Zuwa Wurin Gagarumin Taron Tunawa Da Ranar Haihuwar Shaheed Ahmad Zakzaky (H) Gwarzon Wannan Ƙarnii.

Wannan Shekarar Taron Yazo Da Abubuwa Daban Daban Na Ƙayatarwa Dakuma Ilmantarwa, Wanda Akwai Darusa Da Dama Waɗanda Zamu Ƙaru Dasu Insha Allah a Wajen Taron.

*Taron Zai Gudanane A Cikin Ranaku Kamar Haka:*

Ranar Laraba_08-11-2023
Ranar Alhamis_09-11-2023
Ranar Juma'a_10-11-2023
Ranar Asabar_11-11-2023

_KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE MEDIA_

DATE: 05-11-2023

Allah Yabada Ikon Halarta.

Hotunan yanda da yammacin Jiya Juma'a Rundunar Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky(H), Potiskum s**a gudanar da Majalisul Azah ...
04/11/2023

Hotunan yanda da yammacin Jiya Juma'a Rundunar Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky(H), Potiskum s**a gudanar da Majalisul Azah kamar yanda aka gabatar wa aduk sati a Harabar Makarantar Fudiyya Potiskum.

Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Media
4th November, 2023

CIGABA DA MAJALISUL AZAH A POTISKUMJASAZ sun cigaba da yin Azah kamar yadda s**a saba yi duk ranar Juma'a a da misalin k...
27/10/2023

CIGABA DA MAJALISUL AZAH A POTISKUM

JASAZ sun cigaba da yin Azah kamar yadda s**a saba yi duk ranar Juma'a a da misalin karfe 4:30 na yamma a Fudiyya dake garin Potiskum.

Ita Majalisul Azah ana yinta ne dan tunawa da wadan da s**a sadaukar da rayuwarsu dan Addinin Allah har s**a zama Shuhadai.

Khumail Bin Ziyad
27/10/2023

Karin Jadawalin Makon Shaheed Ahmad Zakzaky 1445AH/2023 A Zones 2.-Habib Ibn Muzahir Zone-Khumail Ibn Ziyad ZoneAllah ya...
27/10/2023

Karin Jadawalin Makon Shaheed Ahmad Zakzaky 1445AH/2023 A Zones 2.

-Habib Ibn Muzahir Zone
-Khumail Ibn Ziyad Zone

Allah ya bada ikon halarta, Ilahy.

-Fa'eez Media

CIGABA DA MAJALISUL AZAH A POTISKUMJASAZ sun cigaba da yin Azah kamar yadda s**a saba yi duk ranar Juma'a a da misalin k...
20/10/2023

CIGABA DA MAJALISUL AZAH A POTISKUM

JASAZ sun cigaba da yin Azah kamar yadda s**a saba yi duk ranar Juma'a a da misalin karfe 4:30 na yamma a Fudiyya dake garin Potiskum.

Ita Majalisul Azah ana yinta ne dan tunawa da wadan da s**a sadaukar da rayuwarsu dan Addinin Allah har s**a zama Shuhada.

Khumail Bin Ziyad
20/10/2023

CONGRATULATIONS KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE"Wannan takardar shaidace sakamakon kokari na zuwa mataki na 1 a gasar Rubutu ta m...
15/10/2023

CONGRATULATIONS KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE

"Wannan takardar shaidace sakamakon kokari na zuwa mataki na 1 a gasar Rubutu ta mata zalla da aka gabatar a Ranar zainabawa a cikin kwanakin Makon Shaheed Ahmad Zakzaky na kasa a garin Abuja"

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky, na farin cikin gayyatar daukacin 'yan uwa zuwa wurin gagarumin...
03/10/2023

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!

Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky, na farin cikin gayyatar daukacin 'yan uwa zuwa wurin gagarumin taron tunawa da da ranar haihuwar Shaheed Ahmad Zakzaky, wato Ahmad Week.

Ahmad week a karo na shida, wannan karon ya zo da sabon salo; ya zo da sababbin abubuwa masu ilimantarwa da fadakarwa ga mahalarta.

Taron zai gudana ne kamar haka insha Allah;

Ranaku: 11th October-- 15th October (Kwana biyar a jere)

Muhalli: Birnin tarayya Abuja

Allah ya ba da ikon halarta, ilahi.

MAJALISUL AZAH.Yau ma Kamar Kowane Sati, Rundunar Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky H, Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum Unit ta...
29/09/2023

MAJALISUL AZAH.

Yau ma Kamar Kowane Sati, Rundunar Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky H, Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum Unit ta shirya Majalasul Azah domin Tunawa da Shahidan Waki'ar Ashura, Waki'ar Buhari da sauran Shahidan Harkar Musulunci.

Anyi shi ne a cikin Sharfudeen Hall, Fudiyya Potiskum.

Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Media
Potiskum Unit.

CIGABA DA AZAH A FUDIYYA DAKE GARIN DAMBAMJaish Shaheed Ahmad Zakzaky sunci gaba da gudanar da Azah kamar yadda s**a Sab...
17/09/2023

CIGABA DA AZAH A FUDIYYA DAKE GARIN DAMBAM

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky sunci gaba da gudanar da Azah kamar yadda s**a Saba duk ranar lahdi a fudiyya dake garin, Dambam.

Ita wannan majalisul azah anayinta ne, domin tunawa da Wanda s**a bada ransu wajen kare Addinin Allah (T).

Fatima Muhammad sunusi Abiha
Jasaz Khumail Bn Ziyad Media,
Dambam sub-unit.
17/9/2023

 | "Cikin Hotuna An gudanar da Majalisul Azah Domin Tunawa da Shahidan Waki'ar Karbala da Shahidan Harkar Musulunci a Ni...
14/07/2023

| "Cikin Hotuna An gudanar da Majalisul Azah Domin Tunawa da Shahidan Waki'ar Karbala da Shahidan Harkar Musulunci a Nijeriya Wanda Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky, Khumail Bn Ziyad Zone, Potiskum Unit S**a Saba shirya duk sati a Harabar Makaratar Fuddiyya Potiskum".

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad, Potiskum Unit a sahun Muzaharar Allah Wadai da Walakanta Alkur...
07/07/2023

Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad, Potiskum Unit a sahun Muzaharar Allah Wadai da Walakanta Alkur'ani Mai Girma da wasu Yahudawan Kasar Sweden s**ayi.

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H), FIRQATU SHAHEED HUMAID           (KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE)Sun gudanar da taron tunawa da...
04/07/2023

JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H), FIRQATU SHAHEED HUMAID
(KHUMAIL BIN ZIYAD ZONE)

Sun gudanar da taron tunawa da ranar da aka haifi Shahid Humaid Ibrahim Zakzaky (H), taron ya gudana ne a jiya litinin a muhallin Fudiya dake Potiskum, Anyi Program din ne
Tare da launching din littafin "TARBIYYAR YARA A MUSULINCHI" Taken taron shine
Ilmi da aiki dashi da Kuma Kayan aikin taimakon Limamin Zamaninmu.

©️Jasaz Khumail Bin Ziyad Media
04/07/2023

MAJALISUL AZAH😭😭😭Kamar Kowane sati, Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H)  , Khumail Bn Ziyad Zone, Potiskum Unit ta s...
30/06/2023

MAJALISUL AZAH😭😭😭

Kamar Kowane sati, Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) , Khumail Bn Ziyad Zone, Potiskum Unit ta shirya Majalisul Azah Domin Tunawa da Shahidai, Anyi Majalis din ne a Sharfudeen Hall dake Harabar Fudiyya Potiskum.

©️ Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

GAYYATA!  GAYYATA!!  GAYYATA!!!JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H)             FIRQATU SHAHEED HUMAID              (KHUMAIL ...
30/06/2023

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H)

FIRQATU SHAHEED HUMAID

(KHUMAIL BIN ZIYAD)

Na Farin Cikin Gayyatar Ƴan'uwa Da Abokan Arziki Maza Da Mata Zuwa Wajan Taron Tunawa Da Ranar Haihuwar Daya Daga Cikin Ƴaƴan Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Wato Shaheed Humaid Ibraheem Zakzaky (H)

Taron Zai Gudana Kamar Haka:

Ranar: 03 July, 2023 (Litinin)
Muhalli: Makarantar Fudiyya Potiskum
Lokacii: 3:30pm

Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

MAJALISUL AZAH😭😭Da Yammacin Yau Juma'a ne Matasan Rudunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky (H)   s**a Shirya majalisul Azah W...
23/06/2023

MAJALISUL AZAH😭😭

Da Yammacin Yau Juma'a ne Matasan Rudunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky (H) s**a Shirya majalisul Azah Wanda aka sabayi Duk sati a Cikin Makarantar Fuddiyya Potiskum Domin Tunawa da Bayin Allah da S**a sadaukar da ransu Wajen Hidima ga Addini(Shuhada).



Jasaz Khumail Bn Ziyad Media
Potiskum Unit
23 July, 2023

MAJALISUL AZAHKamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari   d...
16/06/2023

MAJALISUL AZAH

Kamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari da Sauran Waki'oi domin Yabon Shuhada.

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky
Khumail Bn Ziyad Media, Potiskum Unit.
16 June, 2023

MAJALISUL AZAHKamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari   d...
26/05/2023

MAJALISUL AZAH

Kamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari da Sauran Waki'oi domin Yabon Shuhada.

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky
Khumail Bn Ziyad, Potiskum Zone.
11 November, 2022

✍️ ̃æl_MJ

JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY(H)KHUMAIL BN ZIYAD ZONE POTISKUM   | “Na gayyatar ƴan uwa musulmi zuwa wurin zikira Na tunaw...
21/04/2023

JAISH SHAHEED AHMAD ZAKZAKY(H)
KHUMAIL BN ZIYAD ZONE POTISKUM

| “Na gayyatar ƴan uwa musulmi zuwa wurin zikira Na tunawa da waƙi'ar Qudus ta shekarar 2014 NA SHAHADAR 'YAN UWA guda 34 ciki har da ƴaƴan jagora Sayyid Zakzaky (H) GUDA 3 (H), (H) da (H)”

WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA:
Rana/Lokaci: Gobe Asabat (22th Apr, 2023) Karfe 4:00pm
Waje: Madarasatul Fuddiyya Potiskum
©️ Jasaz Khumail Bn Ziyad Media

 | Rundunar Shaheed Ahmad Zakzaky(H)   Da  , A Sahun Muzzaharar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu tare da Allah Wada...
16/04/2023

| Rundunar Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Da , A Sahun Muzzaharar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu tare da Allah Wadai ga Haramtaciyar Kasar Isra'ila na Mamaya da Zaluncin Dakeyiwa Al'ummar Kasar Falasdinu.

Jasaz Khumail Bn Ziyad Media
16th April, 2023

MAJALISUL AZAH😭😭Ayau Juma'a Matasan Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky (H) Khumail Bn Ziyad zone Potiskum sun gudanar da Aza do...
23/12/2022

MAJALISUL AZAH😭😭

Ayau Juma'a Matasan Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky (H) Khumail Bn Ziyad zone Potiskum sun gudanar da Aza domin tunawa da Wafatin Sayyada Zahra (AS) Waki'ar Karbala, waaki'ar Buhari na 2015 a Garin Zaria da Sauran Masa'ib a Sharfudeen Hall dake Fuddiya Potiskum

©️Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum
23th December, 2022

MAJALISUL AZAH DA YAMMACIN  Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Potiskum sun gudanar da zikiran Tunawa da Wa...
12/12/2022

MAJALISUL AZAH DA YAMMACIN

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Potiskum sun gudanar da zikiran Tunawa da Waki'ar Buhari na Kisan Kiyashin Zaria a Shekarar 2015.



Jasaz Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum
12 December, 22

MAJALISUL AZAH😭😭Kamar kowane Sati Yau ma Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Zone Sun gabatar da Ma...
09/12/2022

MAJALISUL AZAH😭😭

Kamar kowane Sati Yau ma Rundunar Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Zone Sun gabatar da Majalisul Aza a hara bar Fudiyya Potiskum na tunawa da Shahadar sayyida Zahra(H) wanda ake cikin kwanakin Wafatin Nata.

Hotuna
Jaish Shaheed Ahmad
Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum

MAJALISUL AZAKamar Kowane Sati Yauma Angudanar da Azah Domin Tunawa da Shuhada Wanda S**a Bada Jininsu domin Addinin All...
18/11/2022

MAJALISUL AZA

Kamar Kowane Sati Yauma Angudanar da Azah Domin Tunawa da Shuhada Wanda S**a Bada Jininsu domin Addinin Allah.

An Bugi Kirji yayin da Mawaka suke kawo Baitukan Abubuwan da s**a faru a Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari na 2015 a Garin Zaria.

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H)
Khumail Bn Ziyad Zone, Potiskum

MAJALISUL AZAHKamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari   d...
11/11/2022

MAJALISUL AZAH

Kamar kowane Sati Yauma An gudanar da Majalisul Azah domin Tunawa Da Waki'ar Karbala da Waki'ar Buhari da Sauran Waki'oi domin Yabon Shuhada.

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky
Khumail Bn Ziyad, Potiskum Zone.
11 November, 2022

MAJALISUL AZAH A Yammacin Yau Juma'a Angudanar Majalisul Aza Wanda Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Zone ...
21/10/2022

MAJALISUL AZAH

A Yammacin Yau Juma'a Angudanar Majalisul Aza Wanda Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky(H) Khumail Bn Ziyad Zone Potiskum s**a Saba gabatarwa duk sati a Harabar Nasirul Mahdi ( ) Hall, Fudiyya Potiskum.

Jaish Shaheed Ahmad Zakzaky
Khumail Bn Ziyad zone Potiskum
21th October, 2022

14/10/2022

Shaheed Ahmad, ba suna bane aiki ne!.
Haka JASAZ ba Fashion bace aiki CE!.
🗣️✊

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jasaz Khumail Bn Ziyad Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jasaz Khumail Bn Ziyad Media:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share