Hrh Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III Sarkin Yakin Sarkin Musulmi

  • Home
  • Hrh Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III Sarkin Yakin Sarkin Musulmi

Hrh Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III Sarkin Yakin Sarkin Musulmi To bring you all the information related to the Emir of Gombe and other emirates

02/04/2022
07/01/2021



NASIHA CE:

SIFFAR ALWALAR ANNABI (SAW)

1. Farko yana wanke tafukan hannunsa sau uku, tare da yin niyya.

2. Sannan sai ya kuskure bakin sa ya shaka ruwa sau uku uku (da kanfata uku).

3. Sai kuma ya wanke fuskar sa sau uku.

4. Sannan ya wanke hannayensa zuwa gwiwar hannu sau uku, yana farawa da hannun dama.

5. Sai kuma ya shafi kansa da kunnuwansa sau daya.

6. Sannan sai ya wanke kafafuwan sa sau uku, yana farawa da kafan dama.

Yana karanta wannan Addu'ar bayan ya gama alwalla;

أشهد أن لاإله إلا الله وحده لاشريك له، وأشهد ان محمدا عبده ورسوله، اللهم اجعلني من التوابين واجعلني من المتطهرين"

Ash_hadu an-la'ila ha illallahu wahdahu laa sharika lahu, wa ash_anna Muhammadan 'abduhu warasuluhu, Allahumma j alniy minat_tawwabina waj_alni minal mutatahhirina"

Fassara: Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kad'ai, babu abokin tarayya a gare shi: kuma ina shaidawa cewa Muhammadu bawansa ne kuma manzonsa ne.Ya Allah ka sanya ni a cikin masu yawan tuba, kuma ka sanya ni a cikin masu tsarkaka.

NB: Ana so duk sanda mutum ya yi alwallah, ya yi sallah raka'a biyu (Ana kiranta NAFILAR ALWALLA).

Tsokaci:
Ku Sani ya jama'a, ita alwala wata hanya ce ta kankarar zunubai. Amma se ana yinta irin alwallar Annabi (SAW).

Allah Ta'ala yasa mu dace.

07/01/2021

MASHA ALLAH:🙏🙏🙏

Da Fatan Kowa Ya Wuni Cikin Koshin Lafiya, Allah Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, Allah Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana, Allah Yasa Mu Gama Da Duniya Lafiya.

Ina Muku Fatan Alheri.🙏🙏🙏

07/01/2021

MASHA ALLAH:

Da Fatan Kowa Ya Wuni Cikin Koshin Lafiya, Allah Ya Kara Mana Son Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, Allah Ya Kara Rufa Mana Asiri Duniya Da Lahira.

Ina Muku Fatan Alheri Baki Daya.

07/01/2021

SubhanallahAn old man once told his grandson:Oh my son, did you know that Jannah is for free andHell costs money?The boy...
06/01/2021

Subhanallah

An old man once told his grandson:
Oh my son, did you know that Jannah is for free and
Hell costs money?
The boy replied: How is that my grandfather
He told him: Hell costs money….
He who gambles pays money
He who drinks alcohol pays money
He who smokes ci******es pays money
He who listens to music, pays money
On the other hand, Jannah my son is for free
He who prays does so for free
He who fasts, does so for free
He who asks for forgiveness, does so for free
He who lowers his gaze, also does so for free
Do you want to pay money to enter hell or would you
like to enter Jannah for free?
How valuable is the advice of our elders ONCE I DIED
I will go offline on Facebook,
I will go offline on WhatsApp,
I will go offline on Viber,
I will go offline on 2go,
I will go offline on twitter and I will also go offline on Instagram.
My phone number will be off.
I will no longer comment on posts or even
receive messages
or information from family and friends.
My friends, family
and even my enemies
will cry because there will be no more me.
But you know what will remain when you are
gone?
The Qur'an that I read will be online. My 5 daily prayers will be online.
My zakat will be online.
My good deeds will be online.
My Ramadan and Sunnah fasting will be online.
All the things that I did for the sake of Allah will
be online with me inside the grave. Let all of us think about this.
Eventually we are all going to die.
Because death is Haqq (right) upon every living
thing and every soul shall taste death!
Why not prepare for that time?
Because that time it will be only you. Why not stop being afraid of people?
Why not stop being afraid of what people will
say?
Why don't you take decisions that will benefit
you on the day of judgement?
Why don't you take decisions that will help you in the grave?
Why not please Allah
and have eternal happiness,
fun and enjoyment? Remember;
Every soul shall taste death.

05/01/2021



NASIHA CE:

HADITHI

Daga Abi Huraira (RA) yace Manzon ALLAH (S.a.w) yace: kowace gaɓa ta mutum a kwai sadaka a kanta a duk sanda rana ta ɓullo ka sasanta tsakanin mutum biyu sadaka ne, ka taimaki mutum ya hau kan dabbarsa koya dora mata kayansa sadaka ne, kalma mai daɗi sadaka ne, ko wane taku kayi zuwa Sallah sadaka ne haka kuma kawar da duk abinda zai cutar da wani akan hanya sadaka ne.

-{Imam Bukhary da Muslim s**a Ruwaito}

Allah Ta'ala ka qara gyara halayen mu.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.

04/01/2021



NASIHA CE:

CIKA ALWALA DA KUSHU'I A CIKIN SALLAH SUNA DAGA SABUBBAN SHIGA ALJANNAH! (01)

Daga Uƙbata bn Aamir Aljuhaniy, Lallai Manzon Allah (SAW) yace: "Babu wani Ɗaya da zai yi alwala, kuma ya kyautata alwalan sannan ya yi sallah raka'a biyu, yana mai fuskanta da zuciyar sa da fuskarsa akan su face ta wajaba a gareshi ALJANNAH!

- MUSLIM

Note:
• Idan kana so ka sami wannan garaɓasa to se ya zamto tunanin ka da nutsuwanka yana kan wannan sallah. Zaka iya wannan sau Ɗaya Allah ya baka Aljannah.

Allah Ta'ala ya bamu Aljanna.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.

MAI HAKURI DA JURIYA SHEHU MAI YAFE KUSKURE, MAI AFUWA DA KYAUTATAWA SHUKAR KA TA TSIRE.Allah Ya Gama Rai da Rahama Yasa...
04/01/2021

MAI HAKURI DA JURIYA SHEHU MAI YAFE KUSKURE, MAI AFUWA DA KYAUTATAWA SHUKAR KA TA TSIRE.
Allah Ya Gama Rai da Rahama Yasa Aljannah Makoma Limamin Sarakuna Dan Garba.

Source: Muhammad Mukhtar Lamurde

Address

GOMBE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hrh Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III Sarkin Yakin Sarkin Musulmi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share