Hassan muhammad Dan umma

  • Home
  • Hassan muhammad Dan umma

Hassan muhammad Dan umma Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan muhammad Dan umma, News & Media Website, .

20/11/2024

Kasammu kuma kasan kaima munsanka
Don haka babu wata barara dazakayima 😔

YARINYA KIN IYA DAURA RAWANI KOKUMA ?IDAN BAKI IYABA TUN WURI KIJE KUKOYA
19/11/2024

YARINYA KIN IYA DAURA RAWANI KOKUMA ?

IDAN BAKI IYABA TUN WURI KIJE KUKOYA

MUNA GAYYARKU
14/11/2024

MUNA GAYYARKU

27/10/2024

ABDULHAKIM ABUBAKAR

DAGA DUBAI QUATERS

25/09/2024
11/08/2024

YAN UWA KUSA MAHAIFINA ACIKIN ADDU'AH YANA FAMA DA RASHIN LPY

ALLAH YABASA LPY

💥Kukan kurciya Kar ka yarda wani ya yi amfani da kuruciyarka don neman biyan bukatar shi ta duniya domin wata rana zai y...
21/07/2024

💥Kukan kurciya

Kar ka yarda wani ya yi amfani da kuruciyarka don neman biyan bukatar shi ta duniya domin wata rana zai yi watsi da kai alhalin kana bukatar ya taimake ka.

©️ Dan umma 😘

02/07/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Abduljabar Abubakar, Yùrī B Hæmzēê

01/07/2024

WASU FA DAMUWARSU KAKOYAWA
DALIBI AIKIN KUNGIYANE BA KARATU BA

NIKAM Sir-Kashim Ibrahim Sk YASANDA CEWA ALLAH SHIKE BADA MULKI KUMA YAKE TA HAUKA A SOCIAL MEDIA
28/06/2024

NIKAM Sir-Kashim Ibrahim Sk YASANDA CEWA ALLAH SHIKE BADA MULKI KUMA YAKE TA HAUKA A SOCIAL MEDIA

Mafi girman zalunci shine sako wannan yaran kan t**i 🥹🥹Zaka iya kiwon awaki da shanu acikin gida, amma bazaka iya riƙe y...
24/06/2024

Mafi girman zalunci shine sako wannan yaran kan t**i 🥹🥹

Zaka iya kiwon awaki da shanu acikin gida, amma bazaka iya riƙe yaro mai shekaru 3 ba

Aure ba wajibi bane, kula da haƙƙin iyali wajibi ne kuma abun tambaya ne a gobe ƙiyama

✍️Umar Musa Alu

Dukkanin wani halin ƙunci da damuwar da zaka shiga cikinta, haƙiƙa zaka sami sauƙinta a lokacin da kayi mu'amala da Alƙu...
05/06/2024

Dukkanin wani halin ƙunci da damuwar da zaka shiga cikinta, haƙiƙa zaka sami sauƙinta a lokacin da kayi mu'amala da Alƙur'ãni mai girma, domin shi waraka ne ga dukkanin wata cuta.

*✍️ Dan umma.*

In sha Allahu zagi da cin mutunci bazai tabawa sawa mubar aikin addiniba
29/04/2024

In sha Allahu zagi da cin mutunci bazai tabawa sawa mubar aikin addiniba

Mudinga kallon Alkharan junan mu yafi mudinga neman laifinsu
29/04/2024

Mudinga kallon Alkharan junan mu yafi mudinga neman laifinsu

National tafsir Jibwis Gombe State Nhq Jos.RAMADAN DAY 11 1445AH21/March/2024M.Tafsirin Alqur'ani maigirma daga bakin ma...
21/03/2024

National tafsir Jibwis Gombe State Nhq Jos.

RAMADAN DAY 11
1445AH
21/March/2024M.

Tafsirin Alqur'ani maigirma daga bakin mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Kasa na ɗaya a Jihar Gombe Sheikh Yusuf Muh’d Sambo Rigachikum Da Alaramma Abdullahi Baffa Itas

Wannan Tafsiri suna gabatar da shi ne, a cikin garin Gombe, a babban Masallacin Juma'ar Izala na ɗ aya dake New commercial area Gombe.

Karkashin Sannanniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa,Ikamatis Sunnah, Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos.

Allah ya saka musu da Alkhairi, Mu Kuma da suke karantar damu Allah yasa muyi anfani da abunda aka karantar damu Amin.

AlhamdulillaDay 11Cigabada sauraron karatun Alqur'ani daga masssalcin bakin gada Dake reshen bomalaTafsirin yana gudanan...
21/03/2024

Alhamdulilla

Day 11

Cigabada sauraron karatun Alqur'ani daga masssalcin bakin gada Dake reshen bomala

Tafsirin yana gudanane karkashin kungiyar jama'atu izalatil bidah waikamatussunnah
(Assasawar marigayi ash shekh ismaila Idris jos)

Muna sauraron tafsirin daga bakin
Hafeez Dahiru Abubakar
Tare da alaramma
Hafeez Adamu Muhammad Abubakar

Allah yabada gaagarumar nasara

BOMALA

Address


Telephone

+2347080249928

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan muhammad Dan umma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share