07/01/2025
Alhamdulillah 💙
Hotuna dag wajen Taron Rufe Seminar
Akarkashin Qungiyar jamaatu izalatil bidia wa ikamatus-Sunnah, Gona branch Akko LGA Gombe State
Sananniyar Qungiyar ta Izalah Wanda Sheikh Adamu Muhammad Shango yake Jagoranta amataki Karamar hukuma, Tashirya Taron karawa juna Sani (Seminar) na tsawon kwana uku domin Karantar da Al'umma duniyansu da Lahira, Taron yagudana A unguwar Barunde,
Taron yasamu bakoncin Manyan Malamai dakuma shuwagabannin Sarauta da Kuma siyasa,
Kadan dagacikinsu Akwae Shugaban Majalisan Malamai na Jahar Gombe Ash Sheikh (Hamza Adam) da mataimakinsa na biyu, da Kuma deputy Chairman Akko LGA (Hon Habib Hassan) dakuma PDP chairman party Akko LGA, da Wakilin Malaman kasar Gona (Ustaz Muawiya M Bello) Dakuma Garkuwan Matasan Gona (hon Auwal Danbogo) da Hakimin Tunfure da dae Sauransu.
Dafatan Allah yasaka Malaman wannan Kungiya da Alkhairi, mukuma Allah yabamu ikon yin aiki da Abunda S**a Karantar da mu.
✍️Umar M BCGA