Viewers online TV

  • Home
  • Viewers online TV

Viewers online TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Viewers online TV, TV Channel, .

29/10/2022
09/09/2021

Buhari in Imo state.

05/09/2021

Adazune Wani Matashi Ajahar Gombe

BUƘATAR AURE TA SAKA WANI MATASHI ZAI KASHE KAN SA

Daga Shuaibu Abdullahi

Rahotanni masu tushe sun tabbatar da cewar wani matashi mazaunin Unguwan Checheniya a Jihar Gombe dake Arewacin Najeriya, ya hau kololuwan ƙarfen Service, yana mai shan alwashin cewar ko dai a mishi Aure ko kuma ya riginginto daga kololuwa zuwa ƙasa ya mutu a take.

Har ila yau Matashin da rahotan bai bayyana sunan sa ba ya sake kafa sharadin cewar dukkan wanda yayi yinkurin hawa don ya ceto shi to kafin ya zo inda yake zai saki inda ya rike ya fado.

Yana mai bayyana hakan ne a matsayin martani ganin cewar Jami'ai da sauran Al'umma na kokarin hawa don su bashi dauki.

Wani mazaunin Jihar Gombe Abba Pantami ya bayyanawa wakilin mu Shuaibu Abdullahi cewar har yanzu matashi bai sauko ba sai dai Jami'an tsaro da manyan gwamnatin Jihar Gombe sun ziyarci gurin da zummar kai dauki.

Sai dai a wani bangaren matasan Unguwa sun dauko Makara suna sauraren fadowar sa don suyi gaggawar kai shi kabari idan ya Mutu.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Viewers online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share