Nazari tv

Nazari tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazari tv, TV Channel, .

Zabi daya mu gwada Hankalin ka 🤣
29/01/2025

Zabi daya mu gwada Hankalin ka 🤣

Alhamdulillah Yan Hisba a Jihar Gombe hadi da 'yan sanda sunyi Nasarar k**a wannan yarinya tareda mai mata video wannan ...
29/01/2025

Alhamdulillah Yan Hisba a Jihar Gombe hadi da 'yan sanda sunyi Nasarar k**a wannan yarinya tareda mai mata video wannan yaro dan daudu

Tana hannun yan hisbah shikuma ankai sa komar yan sanda a yanzu

Yarinyar marainiya ce mahaifinta yarasu tun tana karama mahaifiyar ta kuma tayi aure

Mutane da dama sunnuna son taimaka mata dan gyara rayuwar ta wannan yake nuna mana Jihar Gombe garin addini ne ba garin yan daudu da kawalai ba

Allah ka shirya mana

Sabon Rikici ya B***e Tsakanin Shugabannin Izala Akan Batun Quranic Festival
29/01/2025

Sabon Rikici ya B***e Tsakanin Shugabannin Izala Akan Batun Quranic Festival

28/01/2025

Sakon Sheikh jingir zuwa ga masu Quranic Festival

27/01/2025
ALLAH ya Quntata Muku Kamar yadda kuka Quntata wa Malamin Mu !!!Ga kadan daga Rashin Adalci da aka yiwa Malam k**ar yadd...
26/01/2025

ALLAH ya Quntata Muku Kamar yadda kuka Quntata wa Malamin Mu !!!

Ga kadan daga Rashin Adalci da aka yiwa Malam k**ar yadda ya ambata da kansa !!!
Kowa yana da Masaallacin Juma a sai nine kadai bani dashi !!!

Haka kuka kwace Tafsiri da nake gabatar wa tsawon shekara 24 !!!

( Wato a takaice an yaudari malam ne aka sashi da kansa ya dakatr da juma a a masallacin sa inda kimanin shekara 24 yake limanci tare da yi masa Alkawari za a gina masa wani wanda ya fishi a wani waje daban,da aka gama gini tsaf sai aka Dora wasu aka wofantar da Malam )

Justice For Sheikh Bin Uthman 😭

25/01/2025
25/01/2025

Nasiha Zuwa ga Malaman da s**a dauko kwangilar Tallen Tinubu a fakaice

Daga Shehu Baxallahi Nasiru Kabara.

25/01/2025

Abin takaici irin wannan babban Malami wanda bashi da aiki sai karantar da jama a
Ace wai shi zaku saka a gaba !!!!

24/01/2025

Malam ya yiwa Malamai Nasiha Cikin Hikima.

an k**a yan Gasar iya jima i a Sokoto 😭Hukumar Hisba a jihar Sokoto Ta k**a Wasu La anannu da s**a shirya gasar Wanda ya...
24/01/2025

an k**a yan Gasar iya
jima i a Sokoto 😭
Hukumar Hisba a jihar Sokoto Ta k**a Wasu La anannu da s**a shirya gasar Wanda yafi dadewa a gado yayin Juma i.

Da Alama Dan Bilki Na Shirin Komawa kwankwasiyya,Lura da yadda yake yabon Gomnatin Kwankwasiyya a yan kwanaki nan.Meye R...
24/01/2025

Da Alama Dan Bilki Na Shirin Komawa kwankwasiyya,Lura da yadda yake yabon Gomnatin Kwankwasiyya a yan kwanaki nan.

Meye Ra ayin ku akan wannan ?

Hukumar Hisba a Kano Ta k**a wata Hatsabibiyar Bokanya wadda take ikirari cewa : wai tana ganawa da UBANGIJI.
23/01/2025

Hukumar Hisba a Kano Ta k**a wata Hatsabibiyar Bokanya wadda take ikirari cewa : wai tana ganawa da UBANGIJI.

Wata sabuwar gobarar daji ta Qara k**awa a birnin Los Angeles da tsakar dare inda ta ƙone kusan Eka dubu 10 kwatankwacin...
23/01/2025

Wata sabuwar gobarar daji ta Qara k**awa a birnin Los Angeles da tsakar dare inda ta ƙone kusan Eka dubu 10 kwatankwacin murabba in kilomita 38

Wutar mai ɗauke da iska mai ƙarfi dake ruruwa ta tursasa kwashe mutum dubu 31 saboda irin barazanar da ta ke yi a yankin.

Me zaku ce ?

22/01/2025

Mai kudi na Magana jama'a

Donald Trump ya Dakatar Jami an gomnati dake kula da Sashen Auren Jinsi,Trump yace Mata da maza ne kawai Amurka da ta sa...
22/01/2025

Donald Trump ya Dakatar Jami an gomnati dake kula da Sashen Auren Jinsi,
Trump yace Mata da maza ne kawai Amurka da ta sani kuma ta aminta dasu matsayin jinsi.

Ya kuke gani wannan mataki ?

Shugaban Amurka Donald Trump ya Bada Umarnin fara kai Samame Masallatai da Coci Coci Da Asibitoci da makarantu Dan kamo ...
22/01/2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya Bada Umarnin fara kai Samame Masallatai da Coci Coci Da Asibitoci da makarantu

Dan kamo Baqi da suke zaune a Amurka ba bisa Qa ida ba,
tare da maida su Qasashen Su na Asali.

Ya kuke ganin wannan Mataki ya dace kuwa ?

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazari tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share