17/07/2023
π¬ππππ ππππ πππππ¬π πͺππ¬ππ₯ π ππ§ππ₯ππ, πππ‘ππ, 'π¬ππ₯ ππ, πππ’πππ‘ππ ππ’ ππ¨ππ¨π₯πͺππ₯ππ π§π πππ‘π¬ππ₯ πππ‘ππ‘ ππ¨ππππ‘ ππ’π§π’, ππ¨πππ’, ππ’ππ¨π ππ‘π§ ππ πππππ¬π’π‘ ππ π¬π π§πππ π¦ππππ πͺππ¬ππ₯π§π ππ’ππ ππ‘π¬π π¦πππππ₯π ππ ππ’πππͺπ.
Warning π΅βπ΅
Ba'a yarda kayi amfani da wannan hanya domin leken asirin wani ba ta hanyar da bata dace ba idan kayi baruwana.
Nayi shi kawai ilimi ba dan Wani ko wata yayi amfani dashi ya cuce wani Dan Allah use it in the right way
Wannan hanya tanada matukar amfani domin kare kanka da kuma dawo da wani photo, Audio, video, document wanda ka taba gogewa da jimawa.
Da farko zaka danna nan inda zai kaika playstore domin sauke application din a wayarka
π
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tenorshare.recovery
Bayan ka sauke saika bude application din, bayan ka bude fuskar application din ta fari zakaga zabuka hudu kamar hakaπ
Photos
Videos
Audios
Documents
Saika zabi me kakeso, nan take zakaga ya fara scanning zaka jira har ya gama, bayan ya gama zakaga dukkanin abinda ke kan wayarka da kuma wanda ka taba gogewa.
Bangaren whatsapp kuma idan ka duba daga kasa zaka inda aka rubuta Whatsapp. zakaga abubuwanda application din zai iya nunama kamar hakaπ
Whatsapp Chat history
Whataapp photos
Whatsapp documents
Whatsapp videos
Whatsapp audios
Shima zaka zabi me kake so nan take zaiyi scanning ya fiddasu.
Wannan application zai baka damar ganin dukkanin Whatsapp chat din abokinka, budurwarka ko matarka, daga kan Voice,message,video, audio ko files da aka taba turomata a whatsapp matsawar ba GBWHATSAPP take amfani dashi ba.
Abin burgewa shine wannan application baya bukatar saite-saiten komai da zarar ka ajiyeshi a wayar da kakeso ganin sirrin nata nan take zai bayyanama komai.
Idan a wayarka yake kanaso ganin sirrin wayar abokinka ko budurwarka, nan take zaka karbi wayan ta abokinka kaje XENDER ko BLUETOOTH ka tura application, saika bude application din.