Mahangar Zamani HAUSA

  • Home
  • Mahangar Zamani HAUSA

Mahangar Zamani HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mahangar Zamani HAUSA, Newspaper, .

Abokina kanayin Goshare online dinnan kuwa, Wanda akeyin referral dinshi DA WhatsApp Ga link https://server.k6dz.com/go/...
26/01/2025

Abokina kanayin Goshare online dinnan kuwa, Wanda akeyin referral dinshi DA WhatsApp
Ga link https://server.k6dz.com/go/10100776

Idan akwai Wanda bai Ganeba zai iyayin tambaya domin farawa, Agudu tare mutsira tare
07068460660 WhatsApp

His Royal Majesty, Senior brother, His Excellency, Mr. Spaghetti is Now N900.
24/06/2024

His Royal Majesty, Senior brother, His Excellency, Mr. Spaghetti is Now N900.

Low budget cinema🤣😂
23/06/2024

Low budget cinema🤣😂

😂😂😂😂😂
22/06/2024

😂😂😂😂😂

YANZU-YANZU: Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka.
20/06/2024

YANZU-YANZU: Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka.

He don dey fall in love 🤣🤣🤣🤣🤣
20/06/2024

He don dey fall in love 🤣🤣🤣🤣🤣

19/06/2024
Spider-Man😜
17/06/2024

Spider-Man😜

Kai Jama'a 😃🤔Yadda wani ɗan ta'adda ɗaya daga cikin waɗanda s**a addabi Jihar Katsina yayi walilamar baje kolin kuɗaɗen ...
26/03/2024

Kai Jama'a 😃🤔
Yadda wani ɗan ta'adda ɗaya daga cikin waɗanda s**a addabi Jihar Katsina yayi walilamar baje kolin kuɗaɗen fansa.

Allahu Akbar 😭Wannan Ɗalibar, ƴar Aji Uku ce a Jami'ar Gashuwa, Ta rasa ranta Sanadiyar gobara a hostel nasu Dazu, ALLAH...
23/03/2024

Allahu Akbar 😭

Wannan Ɗalibar, ƴar Aji Uku ce a Jami'ar Gashuwa, Ta rasa ranta Sanadiyar gobara a hostel nasu Dazu, ALLAH Ya Kar'bi Shahadarta 🤲

Jerin Ƙasashen Duniya 13 Da S**a Haramta TikTok A Ƙasashensu1. Ƙasar Amurka2. Taiwan: Tun a watan Disamba 2022,3. India:...
23/03/2024

Jerin Ƙasashen Duniya 13 Da S**a Haramta TikTok A Ƙasashensu

1. Ƙasar Amurka

2. Taiwan: Tun a watan Disamba 2022,

3. India: Tun a shekarar 2020

4. Tarayyar Turai

5. Australia

6. France

7. Afghanistan: Tun a shekarar 2022,

8. Pakistan: Tun a watan Octoba 2020

9. Nepal

10. New Zealand

11. Ingila

12. Belgium

13. Canada

Does your NIN slip lost or damaged ?Don't worry, we are here to help you re-print it at affordable price.✅ NIN slip Re-p...
22/03/2024

Does your NIN slip lost or damaged ?
Don't worry, we are here to help you re-print it at affordable price.

✅ NIN slip Re-printing - ₦800.
✅ Plastic NIN card.
- Standard plastic card - ₦1,800.
- Premium plastic card - ₦2,000.
✅ We also send as PDF.

Whatsapp or Call 07068460660

Farashin Masara, Shinkafa, Wake Zai Bude Muku Idanu, Allah Yabada Zaman Lafiya Da Zuri'a Dayyiba🙏🏾
07/03/2024

Farashin Masara, Shinkafa, Wake Zai Bude Muku Idanu, Allah Yabada Zaman Lafiya Da Zuri'a Dayyiba🙏🏾

JUST IN:💥President Muhammadu Buhari has arrived the Nigerian Army Trooping and Presentation of Colours parade 2023.Buhar...
27/04/2023

JUST IN:💥

President Muhammadu Buhari has arrived the Nigerian Army Trooping and Presentation of Colours parade 2023.

Buhari, who arrived Eagle Square, venue of the parade, at about 10:18am was accompanied by his Chief of Staff, Prof Ibrahim Gambari.

The retired army general was dressed with the ceremonial military uniform and he’s currently reviewing over 1,000 officers who are standby on the parade.

The Chief of Defence Staff, Gen. Lucky Irabor; the Chief of Army Staff, Lt.-Gen. Faruk Yahaya, and the Inspector-General of Police Usman Baba are in attendance.

Chief of Air Staff, Air Marshal Oladayo Amao; Chief of Naval Staff, Rear Admiral Awwal Zubairu Gambo, Senate President Ahmad Lawan are among the dignitaries in attendance.

Photos; Mahmud Isa Yola

CIN AMANAR TSARON KASA......'Yan sanda a garin Benishek na jihar Borno sun k**a wani gurbataccen sojan Nigeria mai suna ...
19/04/2023

CIN AMANAR TSARON KASA......

'Yan sanda a garin Benishek na jihar Borno sun k**a wani gurbataccen sojan Nigeria mai suna Sergeant Undei Joseph yana da lambar aikin da rundinar sojin Nigeria k**ar haka: 02NA/52/3510

Sojan Yayi dakon tabar wiwi daga garinsu bayan hutun aikinsa ya kare cikin motarsa kirar Acura Jeep dauke da namba k**ar haka: Lagos FKJ76, Sojan ya iso har Benishek zai wuce ta inda 'yan sanda suke duba ababen hawa sai yaki ya tsaya, shine 'yan sanda s**a fasa tayar motarsa da bullet

Bayan sun k**ashi sai wani dan sanda ya shiga motar zai karasa da ita Police station na Benisheik, shine sai wani soja da yake da hannu a dakon tabar wiwin ya bude wa 'dan sandan wuta ya kashe shi

Yanzu haka dai rundinar sojin Nigeria ta k**a jami'inta da yayi dakon tabar wiwin da wanda yayi harbin, amma a rahoton da ta fitar tace wai harbin bisa kuskure ne

Dan sandan Musulmi ne, sunansa Sergeant Ahmad Ali, maciya amanar sojoji sun kashe shi a banza da Azumi a bakinsa, na san ba abinda zai faru, already rundinar soji tace harbin wai bisa kuskure ne

Su kuma shugabanni da ya k**ata suyi magana akan wannan cin amanar tsaron Kasa da sojoji s**ayi ba zasuce uffan ba don a hukunta sojojin, saboda matsalar bata shafesu ba

Allah Ka isar wa Ahmad Ali, Ka sa ya dace da mutuwar shahada.

~Datti Assalafiy

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahangar Zamani HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share