Arewa Trendz

Arewa Trendz We brings you Entertainment, World news, gossip and viral content.

A NIGER 🇳🇪 bainar jama'a shugaban kasa Bazoum Mohamed ya hana dansa Salim shiga jirgin shugaban kasa."Ba zan yarda ka sh...
05/10/2022

A NIGER 🇳🇪 bainar jama'a shugaban kasa Bazoum Mohamed ya hana dansa Salim shiga jirgin shugaban kasa.

"Ba zan yarda ka shiga jirgin kasa ba, sabida na shugaban kasa da hukumomi ne, ka shiga jirgin Kasuwa mu hadu a can"

Maganar Bazoum Mohamed Kenan ga Salim.

To ko yaya kuke ganin lamarin?

YANZU-YANZU : likitoci Bola Ahmed Tinubu Sun Shawarce Shi Da Dakatar Daga Fitowa Takarar Shugabancin kasaMe za ku ce aka...
02/10/2022

YANZU-YANZU : likitoci Bola Ahmed Tinubu Sun Shawarce Shi Da Dakatar Daga Fitowa Takarar Shugabancin kasa

Me za ku ce akan wannan batu?

Daga Yusuf Aliyu

Di presidential candidate of di Labour party Peter Obi on Friday carry waka go visit Govnor Nyesom Wike of Rivers state....
30/09/2022

Di presidential candidate of di Labour party Peter Obi on Friday carry waka go visit Govnor Nyesom Wike of Rivers state.

Di govnor wey be one ogbonge member of di Peoples Democratic Party inside one post on im page say "e dey nice to host my brother Peter Obi once again."

For one interview recently, Wike bin deny say e dey do anti party as e continue to meet with oda presidential candidates.

"If you be asset, pipo must come and tok to you. Dat no be anti-party." E tok.

Presidential election go take place for Nigeria in February 2023 and political parties don begin dia electioneering campaign.

📷 Nyesom Wike

PHOTOS: Police Patrol Lagos Ahead Of Independence Day Rallies Men of the Rapid Response Squad and the Lagos Task Force h...
30/09/2022

PHOTOS: Police Patrol Lagos Ahead Of Independence Day Rallies

Men of the Rapid Response Squad and the Lagos Task Force have embarked on a patrol of the Lagos metropolis ahead of Saturday’s Independence Day and planned political rallies in the state.

Some of the policemen were seen at the Lekki Tollgate, a venue which the Federal High Court in Lagos had directed the supporters of the presidential candidate of Labour Party, Peter Obi, not to gather at.

In a tweet, the RRS said, “In continuation of its routine convoy patrol of the metropolis as directed by the Lagos Commissioner of Police, CP Abiodun Alabi, Commander RRS, CSP Olayinka Egbeyemi is presently leading RRS team and Lagos Taskforce on convoy patrol of the city.”

Credit: Twitter | rrslagos767

-
Follow us for more breaking news and videos

Wishing u quick recovery and jk to you sir.Ahmed Musa MON
30/09/2022

Wishing u quick recovery and jk to you sir.
Ahmed Musa MON

Tinubu Is Resting In London, Says APC Campaign Council Member A member of the All Progressives Congress presidential cam...
30/09/2022

Tinubu Is Resting In London, Says APC Campaign Council Member

A member of the All Progressives Congress presidential campaign council, Ayo Oyalowo, has said that the presidential candidate of APC, Bola Tinubu, went to London to rest.

Oyalowo disclosed this in an interview with Arise TV on Thursday. The whereabouts of the APC candidate had been a trending topic on Twitter.

When asked where Tinubu is and what he is doing, Oyalowo stated that Tinubu is in London resting because people would not let him rest after working an average of 20 hours each day. As a result, Tinubu was advised to take a break before the official start of the campaign.

“Asiwaju Bola Ahmed Tinubu is in London. He cannot rest in Lagos, they will not let him rest. He came to Abuja most of the time, and they will still not let him rest. This man has been working for an average of 20 hours in the 24 hours in each day. So reasonable people thought he should leave the country because people will not let him rest since the campaign is coming soon,” he said.

Oyalowo went on to say that the invitation to the peace accord, which was signed on Thursday in Abuja, came after Tinubu left the country and his running mate, Kashim Shettima, who was in Maiduguri, travelled to represent him at the event.

“The invitation for the peace accord came after Tinubu left the country. Even his running mate, Senator Kashim Shettima, was not in town, he had to leave what he was doing in Maiduguri.”

--
Follow us for more breaking news and videos

Da 'dumi'dumi: Sanata Rabi'u kwankwaso ya sami kyakkyawar Tarba a garin Jos na Jihar Plateau.📷 Saifullahi Hasan.
30/09/2022

Da 'dumi'dumi: Sanata Rabi'u kwankwaso ya sami kyakkyawar Tarba a garin Jos na Jihar Plateau.

📷 Saifullahi Hasan.

WATA SABUWA!!!!!!!!Wani Matashin Saurayi Daga Karamar Hukumar Giwan Jahar Kaduna, Ya K**a Tattaki Zuwa Abuja Domin Jadda...
30/09/2022

WATA SABUWA!!!!!!!!

Wani Matashin Saurayi Daga Karamar Hukumar Giwan Jahar Kaduna, Ya K**a Tattaki Zuwa Abuja Domin Jaddada Goyon Bayansa Ga Dan Takaran Shugaban Kasa A Karkashin Jam'iyyar P.D.P Alh.Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa).

Saurayin Mai Suna Nura Surajo, Wanda Aka Fi Sani Da (Alan Waka) Ya Shaidawa Kafarmu Cewa "Tsantsar Soyayya Da Fatan Alkhairin Da Yake Yiwa Atiku Ya Sanya Shi Yin Wanga Tattaki.

Mal.Nura Ya Cigaba Da Cewa " Yana Kira Ga 'Yan Nigeria Dasu Zabi Alh.Atiku A Zaben 2023, Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro Da Durkushewan Tattalin Arzikin Nigeria.

Ya Cigaba Da Cewa " Yana Fatan Haduwa Da Alh.Atiku Abubakar Idan Ya Isa Abujan.

Daga: Sunusi (D) Danmaliki.

PHOTO STORY: APC presidential candidate, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, poses with Chief Bisi Akande and Hajia Naja’atu Muha...
29/09/2022

PHOTO STORY: APC presidential candidate, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, poses with Chief Bisi Akande and Hajia Naja’atu Muhammad in London.

28/09/2022

“We want to show them that we don’t care about their standards, their definition of beauty or what they think that we should look like."

Read more: https://cnn.it/3UPE4Zd

Dan Takarar Shugaban kasar Najeriya karkashin Jam'iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bude Sabuwar Motarsa da zai rika amf...
28/09/2022

Dan Takarar Shugaban kasar Najeriya karkashin Jam'iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bude Sabuwar Motarsa da zai rika amfani da ita a wajen Kamfen.

Motar kirar Mercedes Benz me dauke lamba S560, kuma Bulletproof, ya saka mata lambar Garinsa Adamawa Jada.

Daga Kabiru Ado Muhd

Yadda Wasu Ɓata Gari Su Ka Sace Wayoyi Da Sarƙunan Alfarma Na Marigayiya Ummita Da Wani Ɗan Ƙasar Chaina Ya K@she A Jiha...
18/09/2022

Yadda Wasu Ɓata Gari Su Ka Sace Wayoyi Da Sarƙunan Alfarma Na Marigayiya Ummita Da Wani Ɗan Ƙasar Chaina Ya K@she A Jihar Kano

DAGA Bashir Abdullahi El-Bash

K**ar yadda bayanai ke yawo a gari da kafofin sadarwa na zamani, Mr. Geng wani mutum ɗan asalin ƙasar Chaina ya haura har gida ya käshe Ummu Khulsum Buhari, matar da aka ce tsohuwar budurwarsa ce wai don saboda ba ta aure shi ba ya käshe ta, wanda tuni kuma ƴan sanda sun k**a shi ana cigaba da gudanar da bincike.

Sai da babban abin da ya fi ɓata mun rai bayan takaicin käshe tan shi ne yadda aka samu wasu ɓatagari masu matacciyar zuciya marasa tsoron Allah su ka sace wa Ummu Khulsum ɗin manyan wayoyinta da sarƙoƙinta na alfarma gami da zobayenta na hannu da sauran kayayyakinta na amfanin yau da kullum bayan tururuwar kai mata ɗauki da jama'a su ka yi a ɗakin nata k**ar yadda muka samu labarin hakan a wajen na kusa da ita.

Wannan abin takaici ne da baƙin ciki gami da Allah-wadai wanda ke cigaba da nuna cewa haƙiƙa akwai ƙarancin imani a zukatan al'ummar yau. Lallai ya k**ata jama'ar da ke da irin wannan gurɓataccen tunani su sauya halayensu domin samar da gyaran al'umma.

Duba da wannan abin baƙin ciki na käshe wannan matashiya, ina ba wa iyaye shawara lallai su kula da tarbiyar ƴaƴansu, su san da wa ƴaƴansu su ke tare da kuma wa su ke abota. Na samu labarin cewa asalin haɗuwar wannan ɗan Chaina da Ummin wata ƙawarta ce ta ba ta lambarsa a Shoprite wanda har ta kai su ka ƙulla alaƙar da ta haifar da faruwar wannan mummunan labari k**ar yadda mahaifiyar yarinyar ta shedawa manema labarai.

Baya da haka iyaye su kula da yanayin ƴaƴansu domin wata za ka ga ko da mahaifinta ba shi da sana'ar yi tsayayyiya, amma ta na riƙe da manyan wayoyi da situru na alfarma da su ka fi ƙarfin kuɗin gidansu da za a sa shi a kasuwa, sannan sun isa jari ga mahaifinta da za a mallaka masa su, amma iyayen ba sa bincikar ya aka yi hakan ta ke faruwa.

Lallai iyaye su na kula, kuma su na karɓar shawara idan an faɗa musu gaskiya akan rayuwar da ƴaƴansu su ke yi domin inganta rayuwar ƴaƴan nasu da ta da ta al'umma.

Allah ya jaddada rahama ga Ummita.

Young APC Presidential Candidate, Bola Tinubu, Spotted Sleeping at Gombe Emir's Palace During Event After Few Minutes Fl...
17/09/2022

Young APC Presidential Candidate, Bola Tinubu, Spotted Sleeping at Gombe Emir's Palace During Event After Few Minutes Flight From Abuja

17/09/2022

So emotional.

"People laugh at me when they see me hawking Ofada Rice." ~29 years old Adeniyi Hammed.▪︎Adeniyi Hammed from Lagos Islan...
17/09/2022

"People laugh at me when they see me hawking Ofada Rice."
~29 years old Adeniyi Hammed.

▪︎Adeniyi Hammed from Lagos Island shared his success story on how he makes profit of about N6000 to N8000 daily.

"I started selling cooked Ofada rice four years ago. I sell majorly by hawking the rice round Yaba axis.
When there was no means to further my education after graduating from Dolphin High School in 2007, I started learning from my mother who used to sell Ofada rice.

I am married with a kid and I feed myself and my family with the money I make from this business. I make about N25k daily from the sales of the Ofada rice and my profit from this amount is about N6k to N8.
My wife has joined me in this business; she sells Ofada in Alaba market.

Interestingly, my brother also sells rice. I cook the Ofada rice I sell myself.
We also cook at parties for people who are interested in having the Ofada rice at their events.
People laugh at me when they see me hawking the food. But then, I am 29 years old and I need to survive against all odds.
I learnt the art of sculpting and molding objects by the side too. I am Adeniyi Hammed, I come from Lagos Island.
This is my story!"

15/09/2022

😂🤣😂

ASUU extends strike again by 4 weeks.The Academic Staff Union of Universities (ASUU) has extended the ongoing strike aga...
01/08/2022

ASUU extends strike again by 4 weeks.

The Academic Staff Union of Universities (ASUU) has extended the ongoing strike again by four weeks.

President of the union, Prof Emmanuel Osodeke, disclosed this in a statement on Monday, August 1.

He said the extension, which takes immediate effect on August 1, was to give the government enough time to resolve all outstanding issues with the lecturers.

The statement reads: "Following extensive deliberations and taking cognisance of Government’s past failures to abide by its own timelines in addressing issues raised in the 2020 FGN/ASUU Memorandum of Action (MOA), NEC resolved that the strike be rolled over for four weeks to give Government more time to satisfactorily resolve all the outstanding issues. The roll-over strike action is with effect from 12.01 am on Monday, 1st August 2022.

"An emergency meeting of the National Executive Council of the Academic Staff Union of Universities (ASUU) held at the Comrade Festus Iyayi National Secretariat, University of Abuja, Abuja, on Sunday, 31st July 2022. The meeting was called to review developments since NEC’s resolution to extend its roll-over strike action by another 12 weeks with effect from May 2022..."

Shugaba Buhari Zai Shilla Kasar Liberiya A Gobe TalataShugaba Buhari zai tafi Laberiya a gobe Talata, inda fadarsa ta ba...
25/07/2022

Shugaba Buhari Zai Shilla Kasar Liberiya A Gobe Talata

Shugaba Buhari zai tafi Laberiya a gobe Talata, inda fadarsa ta bayyana tafiyar a matsayin wacce take da muhimmanci kan harkR tsaro da zaman lafiyar Laberiya da sauran ƙasashen Afirka ta Yamma.

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce matsalar tsaro ita ce babban abin da ya sa a gaba.
25/07/2022

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce matsalar tsaro ita ce babban abin da ya sa a gaba.

Bola Ahmed Tinubu, The Presidential Candidate Of The Ruling All Progressives Congress, APC.
25/07/2022

Bola Ahmed Tinubu, The Presidential Candidate Of The Ruling All Progressives Congress, APC.

ANA TSIYA A NIJERIYA: An Soma Kwaikwayon Fastocin Da S**a Halarci Wurin Kaddamar Da Kashim Shettima A Matsayin Mataimaki...
21/07/2022

ANA TSIYA A NIJERIYA: An Soma Kwaikwayon Fastocin Da S**a Halarci Wurin Kaddamar Da Kashim Shettima A Matsayin Mataimakin Tinubu

21/07/2022

“MY BEST FRIEND SLEPT WITH MY WIFE; I REVENGED AND DATED HIS TEENAGE DAUGHTER WHO IS NOW PREGNANT FOR ME”🥺🥺

PLEASE HIDE MY IDENTITY

"Im a man aged 35. I discovered that my long time best friend was dating my wife. I have all the evidence . She is 25 years old. We got married and had a white weeding last year in April. My best friend is 45 .

My friend of over 15 years has been seeing my wife behind my back. I found out about it last year December. My good friend was always exchanging messages and n**e pictures with my wife on Whats App. I hacked my wife's phone and thats how i discovered what was happening between them . I dont want to lie guys this broke my heart. I trusted my friend and took him as my own brother. When i found out i decided not to ask them. Instead I made a desicion to act as if i dont know anything. I wanted to revenge.

My feelings towards my wife changed. I just started acting up and i no longer treat her as i did before . With my friend I am pretending as if all is well .
For my revenge I decided to look for my friends daughter who happens to be a student in one of the Universities close by to my residence. She is 19 years old.

I approached her with the intent of dating her. After a while of trying, I succeeded in having her as my friend and now we have been dating. Im so happy because i actually succeeded. The best part is i have been sleeping with her with no protection. We recently discovered she is now pregnant . The issue now is she has fallen in love with me to the extent of saying she wants me to marry her. As for me i dont have a problem with that.

As it is Im waiting for the day they will discover that she is pregnant and we exchange i take his daughter and he takes my wife."

What is your take on this story?

Muslim-Muslim Ticket: Tinubu's Camp Hires ‘Unknown Bishops’ To Venue Of Unveiling of Kashim Shettima As Running Mate | S...
20/07/2022

Muslim-Muslim Ticket: Tinubu's Camp Hires ‘Unknown Bishops’ To Venue Of Unveiling of Kashim Shettima As Running Mate | Sahara Reporters http://bit.ly/3B58fEi

YANZU-YANZU: Shugaba Buhari Ya Mika Kamfanin Man Fetur Na NNPC A Hannun 'Yan KasuwaShugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar ...
19/07/2022

YANZU-YANZU: Shugaba Buhari Ya Mika Kamfanin Man Fetur Na NNPC A Hannun 'Yan Kasuwa

Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa fasali, inda a yanzu kamfanin na NNPC ya koma wani kamfanin kasuwanci mai zaman kansa.

A cewar shugaban kasa yanzu haka kanfanin ya koma hannun yan kasuwa k**ar yadda BBC Hausa ta rawaito.

An yi bikin kaddamarwar ne a wani kwarya-kwaryan biki da aka gudanar a Abuja babban birnin kasar ranar Talata.

Shugaba Buhari ya fara ne da gode wa mahartar taron, wanda ya kira shi da ''mai dimbin tarihi''.

A jawabin da ya gabatar a wurin taron, Shugaba Buhari ya ce an mayar da ikon gudanar da kamfanin ga 'yan kasuwa ne, saboda inganta shi, don samar wa kasar mak**ashin da take bukata.

Ya kuma kara da cewa ''daga yanzu kamfanin NNPC ya koma karkashin gudanarwar 'yan kasuwa, zai kasance kamfani mai zaman kansa ta yadda zai yi gogayya da takwarorinsa a fadin duniya, domin ci gaba da bunkasa hannayen jari sama da miliyan 200 tare da habaka fannin mak**ashi a fadin duniya''.

''A yanzu doka ta dora wa kamfanin alhakin tabbatar da samar wa Najeriya wadataccen mak**ashin da take bukata domin samun habakar tattalin arzikin ta hanyar farfado da wasu fannonin da ke bukatar makashin," in ji Shugaban na Najeriya.

Daga Salisu Magaji Fandalla'fih

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta Zirga-Zirgar Babur din Adaidaita Sahu daga karfe 10 na dare zuwa safiya.Cikin wata sanar...
18/07/2022

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta Zirga-Zirgar Babur din Adaidaita Sahu daga karfe 10 na dare zuwa safiya.

Cikin wata sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya sanyawa hannu, yace an dau matakinne dan inganta harkokin Tsaro a Kano.

Jaridar Daily News 24 ta wallafa Labarin.

BREAKING: Osun State Commissioner for Lands Hon Nat Agunbiade escapes assassination as hoodlums attack his Erinmo reside...
18/07/2022

BREAKING: Osun State Commissioner for Lands Hon Nat Agunbiade escapes assassination as hoodlums attack his Erinmo resident.

Several of his aides hospitalized.

Not a good one for Osun!

Dear Obi-dient masses, get yourself a better Hausa Translator pls! You guys are doing the Hausa Language more harm than ...
18/07/2022

Dear Obi-dient masses, get yourself a better Hausa Translator pls!

You guys are doing the Hausa Language more harm than good.

Which one is "Obi mutum ce mai son cingaban Arewa"?

If wuna continue like this wuna go get problem with Arewa o!

Transgender Inmate Moved To Men’s Prison In US After Impregnating Two Fellow Inmates | Sahara Reporters https://bit.ly/3...
18/07/2022

Transgender Inmate Moved To Men’s Prison In US After Impregnating Two Fellow Inmates | Sahara Reporters https://bit.ly/3zei4hK

Hanyar Zuwa Mahaifar Gwamnan Jihar Adamawa Na Neman ƊaukiJama'a da yawa wadanda basu san hanyar garin haihuwar Gwamnan A...
18/07/2022

Hanyar Zuwa Mahaifar Gwamnan Jihar Adamawa Na Neman Ɗauki

Jama'a da yawa wadanda basu san hanyar garin haihuwar Gwamnan Adamawa me ci ba za su yi mamaki, wasu kuma za su yi tunanin ƙage ne, wanda ko kadan ba haka bane.

Al'ummar garin ne s**a gabatar da ƙorafin su, ga Wakilin jaridar RARIYA, inda suke roƙon Gwamna da ya taimaka ya cece su.

K**ar yadda kuke gani, wannan hanya ita ce hanyar da ta doshi ƙaramar hukumar Madagali daga Michika wadda ta ratse ta garin Wuro Gayandi. Wanda kana tsallaka ta sai Madagali wanda take garin haihuwar gwamnan jihar Adamawa me ci a yanzu, Amadu Umar Fintiri.

Kafin Fintiri an yi Gwamnoni guda uku k**ar, Haruna Boni (Michika), Murtala Nyako ( Mayo-belwa) da kuma Bindow (Mubi) wanda kaf a cikin su babu wanda ya yi fatali da garin haihuwar sa a cewar al'ummar yankin.

Sun bayyana cewa suna fama da matsaloli da dama sak**akon rashin hanyar ga barazanar rayukan su da hanyar ke yi.

A cewar al'ummar yankin, a yanzu basu da wani buri illa su ga Gwamna Fintiri ya yi musu hanyar.

Sun bukaci Gwamnan da ya taimaki halin da al'ummar ke ciki duba da ba iya mahaifar sa ba hanyar ta haɗa garuruwa da dama.

A ƙarshe sunyi fatan Allah Ya taimaki Gwamna ya ba shi ikon duban halin da suke ciki don fitar da su daga barazanar da hanyar ke musu.

Daga Salisu Magaji Fandalla'fih.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Trendz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Trendz:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share