Tukur Musa Imam

  • Home
  • Tukur Musa Imam

Tukur Musa Imam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tukur Musa Imam, Social Media Agency, .

09/02/2024

How do we excuse our ethical lapses but pounce when the other party does the same thing?

(Barrack Obama)

19/01/2024

William Shakespeare says “What a terrible era in which idiots govern the blind”.

Idan har wannan lamarin ya gaskiya ne kuma aka bari ya tabbata, to lallai wakilanmu na siyasa sun ci amanarmu. Ya zama w...
19/01/2024

Idan har wannan lamarin ya gaskiya ne kuma aka bari ya tabbata, to lallai wakilanmu na siyasa sun ci amanarmu. Ya zama wajibi ga 'yan social media su yi kururuwa don dakatar da wannan zulunci.

13/01/2024

One problem with money is that the more you get it the more you know you need to get more of it.

08/01/2024

Whatever you intend to do or say, ask yourself these two questions first:
1. Is it right to do/say it?
2. What is of its benefit to me?

07/01/2024

TAIMAKI DAN'UWANKA
Ko da kai ko ba da kai ba Allah zai ba dan'uwanka abinda zai ci. Amma akwai dadi dan'uwanka ya samu wata daukaka sanadiyyarka. Don haka taimaki mutane da ni'imarka ta kudi, mulki ko ilmi.

04/01/2024

Yi kokari ka zabar ma 'ya'yanka uwa (tagari) mai ilmi domin mafi yawan mutanen da s**a yi fice a duniya fagen ilimin addini da ilmin boko da mulki da kudi iyayensu mata ne s**a karantar da su.

03/01/2024

Rashin sanin ciwon kai ne ka k**a yabon dan siyasar da ba ya samo ma mutane aikin gwamnati, ba ya yima mutane gyaran gari kuma ba ya ba kowa jari don dogaro da kai. Ko shima a zuciyarshi "wawa" ko "sakarai" yake kallonka.

01/01/2024

If you trust someone wholeheartedly, you’ll definitely get one of these two results:
(1) a person for life
(2) a lesson for life.
May we always get a person for life not a lesson for life.

25/12/2023
03/10/2023

When you're a good person, you don't lose people; people lose you.

Registration for the 2023 Senior School Certification Examination External (Private NECO) begins on 11 September and end...
02/10/2023

Registration for the 2023 Senior School Certification Examination External (Private NECO) begins on 11 September and ends on 13 November, 2023.

29/09/2023

In life, you get tested the most when it's time for you to elevate. So, don't break.

21/11/2022

Kowa da irin sana'ar da ta karbe shi: wani noma, wani kiwo, wani kasuwanci, wani siyasa, wani aikin gwamnati. Kada ka rena sana'ar kowa. Sannan kayi iya kokarinka wajen amfanar mutane da sana'arka.

12/11/2022

SIYASA MAI TSAFTA!
Duk yada kake bata dan takara ba zai sa masoyansa su daina son shi ba kuma ba zai sa su so naka ba. Ambatar amfanin dan takararka yafi jawo masa masoya bisa ga zagi ko s**ar da kake ma wani dan takara.

01/11/2022

Idan kana muzguna ma mutane don dukiyarka ko ilminka ko mulkinka, ka tuna cewa Qaruna nada tarin dukiya, Bil'amu nada yawan ilmi, Fir'auna nada kasaitaccen mulki amma duk sun wuce an manta su k**ar ba a taba yin su ba a tarihin duniya.

31/10/2022

Idan kana da wata dama ta ilmi, wadata ko mulki a yau, cigabanka ya ta'allaka ga mutanen da kat taimaka don su za su taimake in damar ta kuce maka: Idan ka taimaka kaima a taimake ka; idan baka taimaka ba, k**ai ba za a taimake ka ba.

29/10/2022

Kada kayi tunanin ka yi wata bajinta idan ka shammaci jam'iyyar siyasar da ba taka ba don faranta ran wasu na gefe. Marmakon hakan, kawo kuskuren yan jam'iyyar don kowa ya san basu cancanta a zabe su ba.

28/10/2022

Idan kana da wata dama ta ilmi, wadata ko mulki a yau, cigabanka ya ta'allaka ga mutanen da ka taimaka don su za su taimake ka in damar ta kuce: In ka taimaka, kaima a taimake ka; in baka taimaka ba, kaima ba za a taimake ka ba.

25/10/2022

KO KUN SAN NAU'O'IN 'YAN SIYASAR NAJERIYA?
Babu wani fashin baƙin da zai zama daidaitaccen tsari idan ya ce duk 'yan siyasar Najeriya ba na ƙwarai ba ne. Tabbas 'yan siyasar Najeriya nada banbanci da takwarorinsu a wasu ƙasashen duniya wurin kawo cigaba ta fannin ilmi, gine-gine, tattalin arziki, noma, kasuwanci da dai sauransu a ƙasashensu. Gaskiya wasu daga cikin 'yan siyasarmu na kimantawa kuma wasu ba su kimantawa. Abin ban mamaki ma wasu daga cikinsu ba su ma san aikin da ya k**ata su yi ba. Kuma abin ban haushi sai ka ga yaran kowane daga cikinsu na ƙoƙarin bada kariya ga mai gidansu koda sun san baida wani amfani ga al'umma. Sanadiyyar hakan na ga buƙatuar yin wannan taƙaitaccen sharhi gameda 'yan siyasarmu don mu san wane iri ne suke goyon baya.

1. BALIDIN DAN SIYASA
Wannan ɗan siyasa ne da bai san cigaba ko rashin cigaban gwagwarmayar siyasa ba. Kuma bai san yada zai kawo cigaba ko rashin cigaban al'ummar da yake wakilta ba. Kawai dai shi gashi nan. Babban burinshi ya dumama kujera kuma ace shi shine mai mukami.

1.1 KAMANNUN BALIDIN DAN SIYASA
i. Balidin dan siyasa bai damu da wahalar da mutanensa ke sha ba.
ii. Balidin dan siyasa bai jawo hankalin gwamnati ga matsololin mutanensa.
iii. Balidin dan siyasa na yin ko oho da koke-koken mutanensa.
iv. Balidin dan siyasa na neman goyon bayan al'umma a lokacin zabe.

2. SHASHASHAN DAN SIYASA
Wannan dan siyasa ko kadan bai damu da duk abinda zai sami mutanen da yake wakilta ba. Komi zaman abu na ƙwarai ba zai kawo ma mutane nai ba kuma komi zaman abu mummuna, ba zai kare ma mutane nai shi ba. Babban burinshi kawai ya samu mukami da muruwa a cikin mutane.

2.1 KAMANNUN SHASHASHAN DAN SIYASA
i. Shashashan dan siyasa bai damu da mutanensa ba.
ii. Shashashan dan siyasa na da sakaci ga muhimman al'amuran mutanensa.
iiii. Shashashan dan siyasa na jaye jiki ga ra'ayin mutanensa.
iv. Shashashan dan siyasa na da rowar kudi ga bukatun mutanensa.

3. SADAUKIN DAN SIYASA
Wannan dan siyasa ne da ya muhimmantar da bukatun mutanenshi bisaga nashi bukatu. Ya himmantu wurin gina al'umma k**ar yada zai gina kanshi. Ya kan samo ma mutane aikin yi. Ya na yima mutane gine-gine. Ya na raba kayayyaki kuma ya na bada kudi.

3.1 KAMANNUN SADAUKIN DAN SIYASA
i. Sadaukin dan siyasa na da budadden hannu: Yana bada kudi, ayuka da sauransu ga al'umma.
ii. Sadaukin dan siyasa na fada ma mutane gaskiyar kowane lamari ba tareda boye-boye ko karya ba.
iii. Sadaukin dan siyasa na amsa kiraye-kiraye da bukatun mutanensa.

4. DAN SIYASA JARI HUJJA
Wannan dan siyasa ne wanda koda yaushe yake tatsar mutane ko gwamnati don cigaban kanshi kawai. Kullum burinshi ya danne hakkin mutane cikin zalunci duk da cewa ya san abinda ad daidai da abinda ba daidai ba. Wannan dan siyasa na da matukar hatsari ga al'umma don ya san yada al'umma za su cigaba ko su cutu amma ya fi son cutuwarsu bisaga cigabansu matukar dai zai samu kudi ko wani abu.

4.1 KAMANNUN DAN SIYASA JARI HUJJA
i. Dan siyasa jari hujja na matsa ma al'umma.
ii. Dan siyasa jari hujja na danne hakkin mutanensa.
iii. Dan siyasa jari hujja na taimakawa wajen haddasa kiyayya cikin tsakanin mutane.
iv. Dan siyasa jari hujja na haddasa tabarbarewar tsaro.

5. KAMMALAWA
Duk cikin wadannan 'yan siyasar Najeriya, sadaukin dan siyasa ya fi su amfani ga al'umma. Sai dai balidin dan siyasa da shashashan dan siyasa da dan siyasa jari hujja su s**a mamaye siyasarmu ta Najeriya a yau. Ya k**ata duk wani dan gwagwarmayar siyasa ya san wannan domin katangance kanshi daga kariyar ko goyon bayan baragurbin dan siyasa. Allah ba mu 'yan siyasa nagari masu son cigaban Najeriyarmu.

09/10/2022

SOME VARIETIES OF NIGERIAN POLITICIANS
Neither constructive nor destructive criticism is fair if it believes that all Nigerian politicians are the same or all of them are corrupt because such a criticism is one-sided. Therefore, I fully subscribe to the Hausa adage "Ba a taruwa a zama daya." We are aware that some politicians are good and some are bad. As a result of this, it is good to know some of the following Nigerian politicians:

1. Nescient Politicians
2. Insouciant Politicians
3. Selfless Politicians
4. Marxist Politicians

These categories of politicians will be cursory highlighted in the subsequent paragraphs.

1. Nescient Politicians
Nescient Politicians are completely ignorant of both positive and negative political struggles. They neither know how to bring development their people nor how to bring underdevelopment to their people. Their main aim is to occupy political offices.

Characteristics of Nescient Politicians
i. being unmindful of people suffering.
ii. being reserved in calling government attention to the problems of their people.
iii. being unaware their people’s yearnings.
iv. seeking support from people during election.

2. Insouciant Politicians
Insouciant politicians are excessively nonchalant about their country, constituencies, districts, state or local governments. They worry not about anything - good or bad- happening to their people. Their sole aim is to have dominance and superiority in the society.

Characteristics of Insouciant Politicians
i. nonchalance about the problems of their people.
ii. complacence about the issues that matter.
iii. aloofness on public interest, and
iv. stinginess on people's requests.

3. Selfless Politicians
Selfless politicians have more positive concerns for their people than for themselves. They are generous and bountiful, spending a lot for the happiness and development of their people. They execute projects, make donations, give free items such as cars, motorcycles, etc. to their people.

Characteristics of selfless Politicians
i. generous to their people,
ii. open to their people,
iii. altruist to their people, and
iv. mindful of their people's yearnings.

4. Marxist Politicians
Marxist politicians are the bourgeoisie that predominantly oppress the proletariat. They are full of exploitation in their honour and to the chagrin of their people. Marxist politicians know everything about negative and positive developments. They know very well how to make things right, but they choose to ignore that for their own gains. These politicians are more destructive and cynical than the other three combined.

Characteristics of Marxist Politicians
i. bringing exploitation,
ii. practising tyranny,
iii. supporting subjugation,
iv. creating discrimination, and
v. hoisting insecurity.

Of all these categories of politicians, only selfless politicians are needed for the development of the society. Unfortunately, the other three are the ones that dominate the political spheres of Nigeria.

To this end, getting rid of our problems is a collective action. We can only do that when we positively, uncynnically and optimistically put all hands on deck to see the success and survival of selfless political struggles in Nigeria. And anyone that does not join the crusade is also part of the problems of the country.

Thank you,
Tukur Musa Imam
Monday, 10 October, 2022

Send a message to learn more

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tukur Musa Imam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share