Jawabin daga bakin Dr. Aliyu ZOT wanda suke gwada zafin jiki (temperature) da sauran kwaje kwaje da bada magunguna da wanda suke jin zazzabi kuma yana godiya akan yanda mutane suke bada hadin kai da goyon baya wurin ganin an kiyaye al'umma daga wannan cutar ta covid-19.
Allah ya kawo mana karshen wannan annobar ta covid-19 da sauran masifun da suka addabe mu.
Jawabin godiya daga bakin shugaban karamar hukuma ne, Alhaji Garba Gambo akan yanda mutane suke bada hadin kai da goyon baya wurin ganin an kiyaye al'umma daga wannan cutar ta covid-19.
Birnin Gwari Local Government under the leadership of Hon. Garba Gambo wishes to inform the general public that they will start distributing palliatives (which comprises rice, indomie, beans maize etc) to the people of Birnin Gwari local government tomorrow, by God willing.
This is part of the effort of the local government to reduce or ease the suffering of people in each wards/parts of the local government.
However, we also appreciate the your patient and understanding, and how you're following government directives especially on this pandemic of covid-19.
May almighty Allah bring and end to this covid-19 pandemic and armed bandits and He continue to give us strength to do more and more.