Jawabin Maigirma tsohon dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin inuwar jam'iyyar pdp Mallam Saidu Umar FCNA, Kenan a Wurin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP a matakin jaha,
Allaah Ya kara Yi muna Jagora
11/02024
ALHAMDULILAHI
WALIN KWARE MATASAN JAHAR SAKKWATO NAYIMA FATAN ALHERI DA FATAN NASARA A CIKIN DUKKACHIN LAMUNRANKA ALBARKAR AL'QUR'ANI AMEEN
In Sha Allah malam is coming very soon
ai tsaye Muna wurin bodi sabon offishin yakuwar neman zabe na yanki gagi'c ward.
Karkashin jagorancin engineer ashafa Muhammad
Alhamdulilahi
Mutane illela godiya ta musanman
jawabin dan'takar gwamnan jahar sakwatto a karkashin Tutar jam'iyar PDP kenan a garin dange shuni a ranar da akka bode kamfen
Ya ubangiji Allah ya cika nuhi na alheri albarkar al'qur'ani ameen 🤲
Wata soyayya Allah ke sanyata ga zukatan Mutane. Allah muna qara godiya a gareka. Allah Ka qara tabbatar muna da nasara. Amin.
Sokoto sai Mallam Ubandoman Sokoto.
Muna Rokon Allaah Ya tabbatarda Mallam Ubandoma Gwamna Ciki Sauki,
Allaah Yasa Al'umma su More Wannan Gwamnatin, kaiko Chairman Allaah Ka Yima Arzikin Mai Yawa a ciki Gwamnatin nan, yasa Al'umma Su Amfana ta karkashin Ka,
Maigirma Jagoran mu Shugaban mu dattijo Alh Abdullahi Hayatu Yake Bayyana Daraja da Girma da Allah Yaba Jagorurin jam'iyyar pdp na matakin na Jaha,
Alh Abdullahi Hayatu(Bafarawan Gabas) a Lokacin da Yake Zantawa da Wasu Kungiyoyin Jam'iyyar Pdp a Gidan sa dake Mabera a ciki Mazabar Gagi C sokoto South, Bafarawa Gabas Ja Hankalin Jama'a da su Lulara Wurin Gudanarda tabbatarda an Yi Siyasar Mutunci da karrama Juna, Inda Ya kara da Cewa Magoya Bayan jam'iyyar pdp Su kaucewa Siyasar Bangan ko Chin Zarafin Al'umma,
Bafarawa Gabas Ya tabbatarda bada tashi Gudumuwa Ga Duk Lokacin da Bukatar Neman Gudumuwa Ya kama, Ga Harkokin Siyasar domin tabbatarda Nasara da Samun Alkhairi Jam'iyyar pdp,
Allah Yasa mufi karfin zukatan mu, Allah ya kara Bamu Nasara da Rinjaye 2023,
Sallar Jumu'a a Masallacin Anas Bn Malik wanda liman mal.abubakar muhammad boyi ke jagoranta dake Unguwar Runjin Sambo wadda Dan Takarar Gwamnan Jahar Sokoto a qarqashin Tutar Jam'iyyar PDP, Mallam Saidu Umar FCNA ya halarta a yau. Allah ka qara tabbatar muna da nasara. Amin.
Al'ummar jahar sakwatto sun amsa Kira
Sai mallam sai wali
MUTANEN WAZIRI B MALLAM NA GODIYA