Bayajidda Daura Post

  • Home
  • Bayajidda Daura Post

Bayajidda Daura Post D𝖔𝖓 S𝖆𝖒𝖆𝖗 𝖉𝖆 𝖑𝖆𝖇𝖆𝖗𝖆𝖎 𝖉𝖆 𝖉𝖚𝖒𝖎 𝖉𝖚𝖒𝖎𝖓 𝖘𝖚

Big shout out to my newest top fans! 💎 Garbamusa BirnintuduDrop a comment to welcome them to our community,
28/12/2024

Big shout out to my newest top fans! 💎 Garbamusa Birnintudu

Drop a comment to welcome them to our community,

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Siradja Ibrah Artché, Muhammad Zannah Wuroma, Aliyu Umar ...
24/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Siradja Ibrah Artché, Muhammad Zannah Wuroma, Aliyu Umar Sa'id, Labarang Amadou, Nathaniel Haruna, Auwalu Shu'aibu Muhd, Adam Abubakar Tanko, Suleiman DW, Kamaluddeen Yusuf, Abdurrahman Hamza Ɗandume, Ado Ahmed Salisu, Adams Bulangu, Oklika Gabriel, Hajmuktat Amper, Solomon Abdulrahim, Ismail El-sangei, Anas Yahuza Yusuf, Musa Yusuf Bello, Anas Muhammed Abubakar, Aliyu Shuaibu, Auwalu Muhammad Auwala, Sa'idu Muhammad, Nwaogbugbandu Okechukwu, Ibrahim Mohammed, Haruna Abubakar, Sa'eed Sallau, Buhari Uzairu Tela, Isah Alkanawi, Aminu Umar Mani, Adam Abdulrahman, ادريس محمد الحسينى التجانى, Harun Aliyu, Ibrahim Ahmad Ibrahim, Umar Ahmad, Abubakar Aliyu Hussain, Abu Ahmad Muhammad Adam, Aliyu Ahmad Dan Ali, Bashir Saleh Bashir, Yushau Bello, Yusuf Umar, Zaharaddeen Muhammad Bawa, Punter Plaster, Hamzat Salim, Ibrahim Abdulrahman Baba, Aminu Muhammad, Atiku Abubakar, John Wc Peter King, Nigerian Patriots, Hamza Babangida Tata, Rislanu Abubakar Zoramawa

22/12/2024

Mushakata Da Daushe Mai Tsugunne.
Follow Bayajidda Daura Post

"Allahumma" Balligna Ramadan Ameen 🤲 Follow Bayajidda Daura Post
22/12/2024

"Allahumma" Balligna Ramadan Ameen 🤲

Follow Bayajidda Daura Post

1. First name: safiya 2. Gender: female 3. Tribe: Fulani4. Location: Yola5. State of origin: Adamawa state 6. Age: 22yrs...
21/12/2024

1. First name: safiya
2. Gender: female
3. Tribe: Fulani
4. Location: Yola
5. State of origin: Adamawa state
6. Age: 22yrs
7. Blood group: B+
8. Genotype: AA
9. Health status: healthy
10. Marital status: single
12. Height: 55
13. Body size: moderate
14. Complexion: dark in complexion
15. Educational status: BSC
16. Course of study: Health education
18. Religious ideology: Muslim
20. I'm interested in a life partner/husband not just a man. someone who is god fearing, respectful, understanding, honest ,family oriented,ambitious loving and has good sense of humor,
I'm a loving, respectful, down to earth easy going person. age between 30-35yrs

18/12/2024
Muhammadu Buhari at 82.
17/12/2024

Muhammadu Buhari at 82.

THIS IS KATSINA STATELocation - North WestExistence:  It was created on the  27th of September 1987 from Kaduna State La...
16/12/2024

THIS IS KATSINA STATE

Location - North West

Existence: It was created on the 27th of September 1987 from Kaduna State

Landmass: 24,192 km2 (17th of 36th Largest State)

Capital: KATSINA ( tadikko takin kara kunya gareku badai tsoro ba)

Nickname: Home of Hospitality

Major Towns: Katsina, Daura, Funtua, Malumfashi

Neighbouring States: Jigawa, Zamfara, Kano , Kaduna and Niger Republic 🇳🇪

Population: Estimated 10,368,500

GDP- $21.47 billion (Ranked 19th of 36th )

GDP Per Capital - $2,359 (Ranked 26th of 37th)

HDI: 0.431 ( Low, Ranked 32nd of 37th

Tribes: Hausa and Fulani

Tourist Sites: Katsina Emir's Palace, Daura Emir's Palace, Kusugu Well, Old KTC, Gobarau Minaret

LGA: 34

Religion: Muslims

Universities: 4 ( Both Public and Private)

Healthcare Centres: 1943 ( Both Public and Private)

Airport: 1



From Sen. Habib Muntari Zangon Daura

GAREWA: A Hausa Kingdom in Katsinar Laka – A Historical ReviewBy Khalid Alhawsawi, KadunaThe Garewa Kingdom is one of th...
11/12/2024

GAREWA: A Hausa Kingdom in Katsinar Laka – A Historical Review
By Khalid Alhawsawi, Kaduna

The Garewa Kingdom is one of the prominent Hausa states in Hausaland. Garewa (also known as Katsinar Laka) was a region historically referred to as "the land of Garewa" in Hausaland. Garewa was a kingdom with numerous cities under its authority. Among its notable cities, Birnin Kogo (modern-day Faskari) is believed to have been the capital of Garewa at one point.

The people who founded Garewa were Hausa farmers, hunters, and traders.

Over time, with the advent of Islam, the people of Garewa, like other Hausa states, embraced the religion. Some cities in Garewa became prominent in promoting Islam, excelling among other Hausa states in serving the religion. They established Islamic schools and centers of learning, attracting scholars to the region.

The cities of Garewa became renowned for their knowledge of the Qur'an, Islamic jurisprudence (Fiqh), and Islamic sciences, including mathematics and astrology, similar to other prominent Hausa states.

This land of Garewa had numerous towns, many of which became major centers of Islamic learning, commerce, and natural resources. One notable city, Birnin ‘Yan Doto, was demolished under the instruction of Dan Fodio’s son and the Fulani forces because the scholars in the city opposed the shedding of worshippers’ blood in the name of jihad. Other significant cities included Birnin Kirku and Birnin Kuyambana.

Garewa was inhabited by Hausa people who had lived there for a long time, speaking a dialect called "Hausa Garewanchi." This dialect retained many words from the pure and ancient Hausa language, enriched by the traditional culture of the Hausa people.

Major Cities of the Garewa Kingdom:

Birnin Kogo (Faskari)

Birnin Kirku

Birnin Dagazau

Birnin ‘Yan Doto

Birnin Samri

Birnin Gozaki

Birnin Kuyambana

Birnin Kwatarkwashi

Birnin Tsahe

Birnin Kaita

Birnin Matunji

Kwaren Ganuwa

Bawa Ganga

Birnin Kwadago

Birnin Daraga

Birnin Kuyambana (repeated in some records)

Damaga

Dangulbi

Magami mai Tsarko

Bagega

Raga

Kurmin Kakumi

Bena

Wasagu

Sangeku

Kuceri

Katanga

Birnin Mada

Birnin Kammu

Many of these cities still exist today, while others have either been renamed, relocated, or disappeared.

Newly Established Cities in Garewa:

Among the newer towns in Garewa are Gusau, Wonaka, Abarma, Janyau, and several others.

However, Birnin ‘Yan Doto, Maska, and Birnin Kogo remain among the most significant and ancient cities of Garewa in Hausaland.

Prominent Figures from Garewa:

The Garewa Kingdom produced notable Hausa individuals, such as:

Muhammadu Korau, who founded the Katsina Kingdom.

Muhammadu Kanta, who established the Kebbi Kingdom.

YA SHIGA TARIHIN WANNAN ZAMANI A cikin shekaru Biyar kacal! Ya mayarda garinsu da sauran garuruwan dake karkashinsa bira...
02/06/2024

YA SHIGA TARIHIN WANNAN ZAMANI

A cikin shekaru Biyar kacal! Ya mayarda garinsu da sauran garuruwan dake karkashinsa birane. Ta hanyoyi kamar haka;
- Samarda tashar wutar lantarki ta kasa (substation)
- Inganta tashar ruwa dake bawa yankinsa dama Kananan Hukumomi wajen bakwai.
- Samarda babbar kasuwar zamani
- Samarda hanyoyin kwalta wajen Tamanin (80).
- Dukkan daliban dake karatu a manyan Jami'oi da kolejoji da polytechnics, sama da mutum Dubu Bakwai (7000) suna karatune kyauta a lalitarsa.
- Dukkan daliban dake karatun kimiyya da fasaha a yankinsa ya samar musu da dukkan littafsn da hukuma ta lazimta musu, kuma ya sanya musu alawus a dukkan term.
- Yana taka muhinmiyar rawaea harkokin lafiya a yankinsa.
- Yana tallafawa mutanensa da abinci a lokaci zuwa lokaci. Ta hanyar raba musu dubban buhunan shinkafa wajen buhu Dubu Talatin (30,000) daga lokaci zuwa lokaci.
- Ya samarda ayyukan yi ga mutane da dama.

Wane fatan alheri zakuyi masa?

Kuma ku kawo mana suna da rahoton irin cigaban da wakilanku s**a samar a yankinku.

Sunansa Engr Abubakar Kabir Abubakar (Engr Abba Bichi.

Manomi ya yanke marainan sa a barci bayan yi yi mafarkin yana yanka namaWani manomi a Ghana yana can kwance a asibiti ci...
16/08/2022

Manomi ya yanke marainan sa a barci bayan yi yi mafarkin yana yanka nama

Wani manomi a Ghana yana can kwance a asibiti cikin wani mawuyacin hali bayan da ya yanke marenansa (golaye ko kwalatai) a lokacin da yake barci.

Mutumin mai suna Kofi Atta, wanda a gadon asibitin da yake ya gaya wa BBC yadda lamarin ya faru, yana can ana ƙoƙarin duba yadda za a yi masa aiki.

Ya ce a yanzu dai ana sa masa ƙarin ruwa ne tare da wasu allurai da ake ta yi masa, amma dai sai an yi masa tiyata.

Sai dai ya ƙara da cewa a yanzu ba shi da ko kudin da zai biya motar asibitin da za ta dauke shi zuwa babban asibitin koyarwa na Komfo Anokye, da ke Kumasi a kasar ta Ghana inda a can ne za a iya yi masa tiyata.

Mutumin ya ce, yana barci ne na ƙailula wato da rana a kan wata kujera sai ya yi mafarki cewa yana yanka nama da ke ajiye a gabansa, wanda zai dafa abinci da shi, inda a cikin barcin ya janyo wuka ya yanke marenan nasa.

Mista Atta ya ce abin ya ba shi mamaki ƙwarai domin har lokacin da wasu maƙwabtansa biyu s**a kawo masa agaji bai san me ya faru ba, sai da ya tashi daga kan kujerar ya riƙa jin wani zafi a gabansa ga kuma jini na zuba.

'Na yanke kwalataina ina barci'

Mutumin ya ce, har lokacin da aka kawo masa daukin ba shi tabbacin kan abin da ya faru, ji yake kamar yana mafarki ne.

Ya ce shi kansa bai san yadda aka yi ya dauko wuƙar ba ma, ''abin ya ɗaure min kai, '' in ji shi.

Manomin mai shekara 47 wanda ke garin Assim Akomfode a yankin tsakiyar kasar (Central Region), har bayan da ya yanke marenan nasa yana cikin barci har ya yi kururuwar neman taimako bai farka ba yana cikin mafarki ne domin shi duk bai san abin da ya faru ba a lokacin.

Ya ce duk da cewa maƙwabtansa sun kawo masa dauki inda ya riƙa jin zafi a gabansa ga kuma jini yana zuba, bai fahimci abin da ya faru ba, sai daga baya a gadon asibiti hankalinsa ya dawo ya san abin da ya faru.

RAYUWAR NAMIJIN DA YA HAURA SHEKARA 25 BAYYI AURE BA!1- Zai dinga jin kamar ana kiransa idan yana tafiya, 2- Ba tare da ...
13/08/2022

RAYUWAR NAMIJIN DA YA HAURA SHEKARA 25 BAYYI AURE BA!

1- Zai dinga jin kamar ana kiransa idan yana tafiya,

2- Ba tare da an yi masa wani abun ba, sai ya dinga jin haushin kowa, ciki kuwa har da kan sa,

3- A duk lokacin da ya nufi wurin baccinsa da niyyar ya kwanta, sai yaji ya tsani dakin gabad'aya,

4- Zaiji baya jin dadin abincin sayarwa duk dadinsa, amman wanda ya fito daga gidan aure (abincin) sai yaji dadinsa, koda kuwa taliya da manja ce,

5- Zai dinga firgita haka kurum,

6- Duk macen da ya gani sai yaji yana sonta, tare da shaukin ta kasance matarsa,

7- A cikin kowanne dare yana yin mafarki a kalla sau 3,

8- Zaiji ya kamu da tsananin soyayyar yara,

9- A wannan lokacin zai iya jure duk rashin mutuncin da macen da yake so za tayi masa, burinsa kawai ta zama matarsa,

10- Zai kasance me saurin fushi koda kuwa a baya yana da hakuri, daganan sai ya fara sambatu shi kadai, idan tafiya ta kara nisa sai ya fara kai duka ga waɗanda ke kusa dashi, daganan idan ba'ayi gaggawar aurar dashi ba, sai ya haukace gabad'aya.

NOTE: Duk wani namiji da ya haura shekara 25 bayyi aure ba yana fuskantar d'aya daga cikin waɗannan abubuwa guda 10, idan kuwa yakai shekara 30 ba tare da auren ba, to a sannan saidai INNALILLAHI, domin a wannan gaɓar komai yakan iya faruwa dashi.🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️

KITUMURMURA TSAKANIN YAN N-POWER DA GWAMNATIN TARAYYA, An sallami ma'aikatan N-power ibar farko dana biyu wato(Batch A &...
12/08/2022

KITUMURMURA TSAKANIN YAN N-POWER DA GWAMNATIN TARAYYA,

An sallami ma'aikatan N-power ibar farko dana biyu wato(Batch A & B)a shekarar 2019 tunda daga lokacin Gwamnatin tarayya ta bangaren Minister Sadiya Farouk sukewa yan N-power Al-kawarirrika ba cikawa, ga Al-kawaririkan kamar haka:
1-a 2018 zuwa 2019 Gwamnatin Tarayya tacewa yan N-power su zabi APC dan cigaban Aikin nasu na N-power idan s**a zabi Atiku zai soke tareda kurar su, saigashi su Gwamnatin APC din bayan yan N-power sun zabesu karo na biyu wata 3 da zabarsu s**a sallamesu,

2-Gwamnatin Tarayya tacewa yan N-power Tabbar dasu cikakkun ma'aikata wato(Permanent Staffs) ya dogara da zaben jam'iyyar APC karo ba biyu da Yan N-power zasuyi, wato hakan yana hannun yan N-power sai gashi shikansa aikin wucin gadi wato(Temporary Work) din ma sun sallamesu,

3-Ancewa Yan N-power za'a basu Kudin sallama da zasu dora da kansu a 2020 ba bashiba, Amman daga bisani sai akace ai bashi za'a basu ba kyauta ba, magana biyu kenan,

4-a 2022 bayan surutun Al-ummah yayi yawa sai Gwamnatin tarayya ta bakin Sadiya Farouk s**ace za'ayiwa Korarrun yan N-power horary wato(training) akuma basu bashin kudi dan yin sana'ar dogaro dakai, s**ace a zango na biyu wato(First quarter 2022) za'a basu kudin gamu a zango na uku wato (third quarter) babu koda kanshin zancen,

5-Akwai kudade na yan N-power dayawansu da sukebi bashi tun lokacin suna aikin N-POWER kafin a sallamesu har zuwa yau anki biyansu sai Al-kawari kawai, San nan anata gargarsu kada su kara fitowa kafar yada labarai suyi magana,

Wan nan kadanne daga cikin Al-kawarirrika da Gwamnatin tarayya ta bangaren Sadiya s**ayiwa N-power ko ince sukeyi musu dan ba gama Al-kawarirrikan s**ayi musu ba,
Ina kira ga yan N-power kashi na uku wato(Batch C) suyi hattara zasusha Al-kawari ba cikawa.

Daga Comrade Murtala Muhammed Kano

Da Dumi-Dumi Gwamna Wike ya ruga kotu, yana rokon a soke takarar Atiku a PDP Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya shigar d...
12/08/2022

Da Dumi-Dumi

Gwamna Wike ya ruga kotu, yana rokon a soke takarar Atiku a PDP


Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya shigar da kara a babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, inda yake rokon kotun ta sanya INEC cire sunan Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP. Jaridar The Punch ta ce Gwamna Wike da shi da wani dan siyasa sun zargi Atiku da hada baki da Gwamna Tambuwal na Sokoto domin aikata ba daidai ba a lokacin zaben fitar da gwani.

📸 The Punch

An bankado wata wasika da Gwamna Nasir El-Rufai ya rubutawa Shugaba Muhammadu Buhari inda ya ke sanar da cewa yan ta'add...
12/08/2022

An bankado wata wasika da Gwamna Nasir El-Rufai ya rubutawa Shugaba Muhammadu Buhari inda ya ke sanar da cewa yan ta'adda sun kafa 'gwamnati' a wasu sassan Kaduna.

Wasikar ta zayyana yadda yan ta'addan suke kafa sansani tare da kakabawa mutane haraji, yin alkalanci tsakanin mutane da haramta harkokin siyasa a yankunan da yan ta'addan s**a yi kaka-gida.

Lawyoyin Malam Abduljabbar sun bukaci a dawo da shedun masu gabatar da kara a matsayin shedun su na gaba. Aliyu SambaA s...
04/08/2022

Lawyoyin Malam Abduljabbar sun bukaci a dawo da shedun masu gabatar da kara a matsayin shedun su na gaba.

Aliyu Samba

A safiyar yau aka cigaba da sauraren Shari'ar malamin addinin musulunci Sheikh Abduljabbar Kabara wadda ke gudana a babbar kotun shari'ar Muslunci dake zaman ta a kofar kudu.

Barista Dalhatu Shehu ya fara da gabatar da takarda dake dauke da dalilan su na son janye shari'ar daga gaban mai Shari'a Alƙali Ibrahim Sarki Yola, Saidai Kotu ta yi watsi da buƙatar Lauyan Malamin na neman a ɗauke shari’ar daga gabanta zuwa wata kotun duk da cewa ya bijirar da hujjojin sa daga shari'un manyan kotu na Najeriya.

Lauyan ya nemi a sauya kotun ne, bisa zargin rashin adalci da yace zata yi masa sakamakon zargi da suke dashi akan alƙali yana da dangantaka da masu gabatar da karar.

Kotu ta cigaba da sauraren Shari'ar inda tayi umarnin cigaba da yiwa Malamin tambayoyi daga inda a ka tsaya a baya.

Barista Abdurrahman ne ya jagoranci tambayoyi ga Malamin, inda ya yi tambayoyi 36 ga wanda ake kara.

Bayan kammala tambayoyin, Barista Dalhatu ya bukaci a daga masa zaman dan yin tambayoyi ga Malamin, ya kuma nemi kotu ta kirawo shedun masu gabatar da kara na 1, 2, da na 3, ya kuma bayyana cewa suna daga cikin shedun da zasu gabatar na kariya a wannan shari'ar.

A nasa martanin, Barista Abdurrahman a madadin lawyoyi masu gabatar da kara, sunyi martani akan roƙon na Barista Dalhatu, saidai kotu tace zata yi nazari akan wannan roko, kuma ta daga zaman zuwa ranar 11/8/22.

Bajidda Daura Post
4/8/2022

Matsalar Rashin Tsaro; An Sake Dawo Da Dokar Hana Hawa Babura a Jihar Katsina.....Biyo bayan Ɗage dokar hana hawa babura...
01/08/2022

Matsalar Rashin Tsaro; An Sake Dawo Da Dokar Hana Hawa Babura a Jihar Katsina.....

Biyo bayan Ɗage dokar hana hawa babura da Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina tayi domin sauƙaƙa wa jama'a zirga zirga loluttan Azumin da aka gabatar na wannan Shekarar, dokar ta sake dawowa.

Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina na Jawo hankali Jama'a cewa yanzu dai an sake dawo da dokar hana hawa babura daga ƙarfe Goma na Dare zuwa ƙarfe Shidda na Safiya 10:00 - 6:00 a ƙwaryar cikin garin Katsina yayinda kuma dokar take fara aiki daga ƙarfe Takwas na Dare zuwa ƙarfe Shidda na Safiya 8:00 - 6:00 a yankunan ƙananan Hukumomin da Matsalolin rashin tsaro s**afi ƙamari.

Dawo da wannan dokar yazama wajibi ne saboda ƙaruwar matsalar rashin tsaro da take faruwa dalilin Ƴan Ta'ada dama wasu masu aikata munana laifuka da suke amfani da babura wajen aiwatar da ta'adancin su.

Wannan Sanarwa tafito ne daga Jami'an hudɗa da jama'a na Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina SP Isah Gambo muna fatan Allah ya kawo mana ƙarshen wannan Ibtila'in ya zaunar damu lafiya Amin.

Daga, Muhammad Aminu Katsina

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bayajidda Daura Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bayajidda Daura Post:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share