VOICE of Funtua 01

  • Home
  • VOICE of Funtua 01

VOICE of Funtua 01 Showing love to funtua zone

Shin wace kalar waya kake amfani da ita?iPhone ce Samsung ce ko kuwa sauran ceh ?
17/01/2024

Shin wace kalar waya kake amfani da ita?
iPhone ce Samsung ce ko kuwa sauran ceh ?

Ɗan Ghanan da ya fara tsayuwar kwana bakwai don kafa tarihi ya janye a ƙasa da awa huɗuƘarin bayani - https://bbc.in/3vC...
15/01/2024

Ɗan Ghanan da ya fara tsayuwar kwana bakwai don kafa tarihi ya janye a ƙasa da awa huɗu

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3vCvuEY

Hotunan yadda wasu gwamnonin jihohin Najeriya s**a halarci taron Ranar Tunawa da Ƴan Mazan Jiya a jihohinsu ranar Litini...
15/01/2024

Hotunan yadda wasu gwamnonin jihohin Najeriya s**a halarci taron Ranar Tunawa da Ƴan Mazan Jiya a jihohinsu ranar Litinin.

Dikko Radda/Uba Sani/Sanwo-Olu/Kefas Agbu/X

23/11/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Yahaya, Aminu Sani Wazana, Khabeer Abdullahi Chokali, Muhammad Lawal, Abubakar Muhammad

18/08/2023

katsina malam Dikko Umar Radda ya ce za a fara amfani da makarantar secondary ta Kwana dake maigamji Funtua kafin a Gina mata permanent side.

WANNAN SHINE EVANG MUSA B. M.Mutumin Dayake Shiga Cikin Daji Yana Jan Ra'ayin Ƴan Uwammu Musulmi Hausawa Da Fulani Zuwa ...
08/07/2023

WANNAN SHINE EVANG MUSA B. M.

Mutumin Dayake Shiga Cikin Daji Yana Jan Ra'ayin Ƴan Uwammu Musulmi Hausawa Da Fulani Zuwa Ga Addinin Shi Na Christian

A Binciken Danayi Ya Shigo Jaharmu Ta Zamfara A Yankin Shinkafi Local Government Anan Ya Yada Zangon Sa, Yanzu Kuma Yabar Jahar Zamfara Ya Koma Jahar Bauchi Yana Yawo Ne A Inda Yasan Addinin Musulunci Yayi Qarfi Sosai

Kira Ga Malamai Da Ɗaliban Ilimi Damu Tashi Tsaye Domin Bada Jininmu Akan Yaqi Da Wannan Mutumin Mudun Mukayi Sakaci Koda Za'a Ankara Yayima Addinin Musulunci Mummunar Illah

Kuma Zasu Iya Kafa Ƙungiyar Da Zasu Cigaba Da Yaƙar Addinin Musulunci Da'ita.
Sannan ana tsammanin next move dinshi kano ne da Kuma katsina.

Fatanmu Ubangiji Allah Yaqara Kare Addinin Musulunci Allah Ya Karya Kafirci Da Kafura
of Funtua

Wani Mutum Na cigaba da Shan S**a Tun Bayan da Yayi Wa Gidansa Fenti Samfurin dakin Ka'aba a Garin Niamey Na Jamhuriyar ...
08/07/2023

Wani Mutum Na cigaba da Shan S**a Tun Bayan da Yayi Wa Gidansa Fenti Samfurin dakin Ka'aba a Garin Niamey Na Jamhuriyar Nijar ..

Me zaku Ce ?
of Funtua

Mutanen shiyyar Funtua da suke a jamiyar PDP sunce sunbi Dan ubansu. Inji Wani marubuci🤣
07/07/2023

Mutanen shiyyar Funtua da suke a jamiyar PDP sunce sunbi Dan ubansu.

Inji Wani marubuci🤣

 ❗Wata kyakkyawar budurwa mai tallar Goro ta bayyana cewa tana bawa duk wanda ya sayi Goronta lambar waya.Shin ka ta6a a...
07/07/2023


Wata kyakkyawar budurwa mai tallar Goro ta bayyana cewa tana bawa duk wanda ya sayi Goronta lambar waya.
Shin ka ta6a amsar number waya a wajen me talla kuwa ❓

  CIKIN RÙWA: Ina Nań Akań Maganata, Ni AƘashin Kaína Na Céwa Na Yafe Lefe, Céwar Matashiyar Budurwa Fareeda MuktharMé z...
07/07/2023

CIKIN RÙWA:
Ina Nań Akań Maganata, Ni AƘashin Kaína Na Céwa Na Yafe Lefe, Céwar Matashiyar Budurwa Fareeda Mukthar

Mé zakù cè?

  DUMÍ - DUMÍ: Kotu Ta Ba Da Belin jajirtaccen  Ɗań Sańda DCP Abba Kyari
06/07/2023

DUMÍ - DUMÍ:
Kotu Ta Ba Da Belin jajirtaccen Ɗań Sańda DCP Abba Kyari

  dumi duminsa‼️Alummar Nigeria su kasance cikin Shirin biyan haraji kala-kala domin da hakane na tarama Lagos kudi masu...
06/07/2023

dumi duminsa‼️
Alummar Nigeria su kasance cikin Shirin biyan haraji kala-kala domin da hakane na tarama Lagos kudi masu tarin yawa lokacin Ina gwamnan Lagos.
Cewar shugaban kasar Nigeria Bola Ahmad tunibu

Da Duminsa; Dikko Radda ya tabbatar da za a yi Jami'ar University Of Health Science Katsina a FuntuaA zaman da wasu masu...
05/07/2023

Da Duminsa; Dikko Radda ya tabbatar da za a yi Jami'ar University Of Health Science Katsina a Funtua

A zaman da wasu masu ruwa da tsaki na shiyar Funtua s**a yi da mai girma gwamman jihar Katsina yau Laraba a birnin tarayya Abuja, sun rika kuma gwamman ya amsa za a gudanar da Jami'ar Health Science a garin Funtua.

Kamar yadda Alh Akilu Hassan ( Babaye) Saddaunan Funtua da Dokajin Funtua MD Engnr Tukur Lawal s**a tabbatar wa Katsina Daily News wannan labari mai daɗi da tawagar wakilan shiyar ta Funtua s**a ziyarci gwamma Radda don neman ganin an kafa Jami'ar a shiyar Funtua, sun kuma cimma matsayar da a aje jami'ar a yankin Funtua, kuma gwamma Radda ya amince da bukatunsu, kamar yadda majiyar ta tabbatar mana.

Daga cikin wadanda s**a halarci zaman da gwamna a Abuja akwai dan majalisar wakilai na mazabar Funtua/Dandume Hon Muntari Dandutse, da tsohon dan majalisar mazabar Hon Dr Mansur Abdulkadir, da ɗan Majalissar Funtua Hon Total.

Sauran sune dan majalisar Faskari Engr Samaila Muazu Bawa da shugaban karamar hukumar Faskari Hon Musa Ado da na Sabuwa Hon Faruk Hayatu da Engr Tukur Lawal da ɗan Masanin Funtua Alh Dr Umar da Amiru Sunusi da sauransu da dama.

Haka kuma a lokacin da Katsina Daily News ta tuntubi ɗaya daga cikin yan tawagar da s**a zauna da gwamna Radda a yau game da jami'ar Hon. Sama'ila Muazu Bawa PhD ya tabbatar mana na da hakan inda ya ce;

"Lallai yanzu muka gama meeting da HE mun nema kuma ya ce za a je ai formalising relocating dinta to Funtua. Ya yi approving" inji Hon Sama'ila Bawa Faskari

Tuni dai gwamnatin tarayya ta sa wa jami'ar hannu inda wasu takardu dake yawo a yanar gizo sun nuna yadda har gwamnatin tarayyar ta fara nada mukamai ga shuwagabannin da za su gudanar da jami'ar

Idan jami'ar ta tabbata, za ta zama ita ce jami'a ta farko a shiyar Funtua wadda ke da kananan hukumomi 11 daga cikin ƙananan hukumomi 34 da muke da su a jihar Katsina.
of Funtua 01.

Mai girma shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari Yana gab da saka ranar da zai ziyarci Funtua don Bude Capital aiki na ...
22/12/2022

Mai girma shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari Yana gab da saka ranar da zai ziyarci Funtua don Bude Capital aiki na Funtua inland dry Port. Da fatan wannan labari zai yima Jama'ar Funtua dadi

Kotu ta yankema Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya, Ya kuke kallon hukuncin
15/12/2022

Kotu ta yankema Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya,
Ya kuke kallon hukuncin

Sakamakin za6e
12/04/2022

Sakamakin za6e

11/04/2022

Bisa dukkanin alamu APC tasha Kaye a karamar Hukumar Dustin ma

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when VOICE of Funtua 01 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share