Talban Katagum For Better Bauchi State

  • Home
  • Talban Katagum For Better Bauchi State

Talban Katagum For Better Bauchi State Such is life, LAMARIN GOBE ABARWA ALLAH

25/05/2022
Barka da Sallah
02/05/2022

Barka da Sallah

01/05/2022
30/03/2022
28/03/2022

congratulations All...

27/03/2022

As you add another year today, my elder brother- Dr Musa Babayo, it is my pleasure and that of my family to wish you a happy birthday and more wisdom. Please accept once again, on behalf of my-humble self, and the entire members of my campaign organization.

Many many returns! Happy Birthday!!!

Thank You Sir,
22/03/2022

Thank You Sir,

As you add another year today, my elder brother- Dr Musa Babayo, it is my pleasure and that of my family to wish you a happy birthday and more wisdom. Please accept once again, on behalf of my-humble self, and the entire members of my campaign organization.

Many many returns! Happy Birthday!!!

GOBE TA ALLAH CE
06/03/2022

GOBE TA ALLAH CE

21/01/2022

SHUGABA BUHARI YAYI ALHININ ƘISAN HANIFA ƳAR SHEKARU BIYAR, YA YABA AIKIN JAMI'AN TSARO DA YAYI SANADIN K**A MUTANE DA S**A AIKATA KISAN.

Fassara Hon. Buhari Sallau Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari Bangaren Rediyo da Talabijin.

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya bayyana Ta'aziyya Ƙasa ga Iyalan yarinya Ƴar makaranta mai shekaru biyar da haihuwa Hanifa Abubakar wanda aka gano gawar ta a wani dan ƙaramin kushewa a Kano bayan kwashe ƙusan watanni biyu ana neman ta.

Haka nan kuma Shugaban Ƙasa ya yabawa aikin Ƴan Sanda da Jami'an tsaro cikin farin ƙaya na tonon asirin wanda suke da hanu a bacewar Hanifa, musamman na k**a Malamin ta da sauran wanda s**a hada kai Gurin amsa zargin Satan yara dayin Ƙitsa.

Shugaba Buhari yace, Iyali da daukacin Ƙasa baki daya wanda s**a rinka bin diddigin lamarin tun bayan ɓacewar ta cikin watan Disamba na shekara data gabata, sunyi ta addu'ar ganin an ceto yarinyar a Raye cikin halin lafiya, ya kara da cewa duk da cewa binciken ƙwaƙwaf da bin diddigi daga hukumomin jami'an tsaro wanda yayi sanadin gano gawar ta da k**a wanda ake zargin da tuni s**a amsa laifin su abune daya k**ata a yaba wa Jami'an tsaron, ya alakanta hakan a matsayin wata nasara da zata kara sa jama'a su samu Ƙwarin gwiwa kan Hukumomi.

"yayin da irin wannan lamari ya auku, mutane zasu Rika ambaton abubuwa daban daban kan Jami'an tsaro" cewar Shugaban Ƙasar.

Shugaban Buhari yayi Addu'a Allah yaji Kan wannan Ƙaramar Yarinya Ƴar Makaranta ya bukaci iyayen yarinyar da suyi hak'uri wannan rashi mai cike da ɓacin rai Allah basu hak'uri jure rashin

Shugaban ya umarci Ƴan Sanda da Ma'aikatar Shara'a kan suci gaba da yin irin wannan na mijin kokari irin wannan na gano bakin zaren da kara kintsawa sosai Gurin gabatar da kara wanda kotu ka iya girmama karar.

Mal. Garba Shehu:
Babban Mai Tallafawa Shugaban kasa A Kafofin Watsa Labarai da Wayar da kan Jama'a.

Address


Telephone

+2347019190354

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Talban Katagum For Better Bauchi State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share