Kannywood Vanguard

Kannywood Vanguard 𝗔𝗟'𝗨𝗠𝗠𝗔𝗥-𝗞 𝗔 𝗡 𝗡 𝗬 𝗪 𝗢 𝗢 𝗗
Kayi Mana Magana Ta WhatsApp Domin Business Ko Dan Neman Ƙarin Bayani. 07070592781

14/01/2026

SAƘO NA MUSAMMAN DAGA BAKIN JAGORAN JAM’IYYAR NNPP, SANATA RABIU MUSA KWANKWASO. Mai Gidan Abba Gida Gida Gwamnan Jihar Kano.


Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! King Hibban Abdulhamid, Isah Machika Gida
14/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! King Hibban Abdulhamid, Isah Machika Gida

Gadar Zare. Shin Wa Ya Kalli Wannan Film Din Da Yawa Nasan Kun Kalla Akwai Kuma Da Yawa Waɗanda Basu Kalla Ba. Bamu Laba...
14/01/2026

Gadar Zare.

Shin Wa Ya Kalli Wannan Film Din Da Yawa Nasan Kun Kalla Akwai Kuma Da Yawa Waɗanda Basu Kalla Ba.

Bamu Labarin Abu daya da Burgeka Cikin Wannan Labarin.

ILLAR (AI) WATO ARTIFICIAL INTELLIGENCE WANI LOKACI BARAZANA NE GA RAYUWAR MU WANI LOKACIN ALKHAIRI NE. Dayawan mu ga wa...
13/01/2026

ILLAR (AI) WATO ARTIFICIAL INTELLIGENCE
WANI LOKACI BARAZANA NE GA RAYUWAR MU WANI LOKACIN ALKHAIRI NE.

Dayawan mu ga wannan hoton wanda yake dauke da green din wanda ke nuna cewa wannan yarinyar ta fito daga ita sai kananan kayan mata a jikin ta wanda yawanci mutane ba lallai su yarda cewa ai ba ne sai idan sunga ainihin hoton.

Illar AI a wannan zamani ba ƙaramin abu bace Fasaha ce mai kyau kuma mai amfani sosai, amma tambayar ita ce yadda muke amfani da ita. Mu ’yan Najeriya, Allah Ya ba mu basira da ilimi na musamman; gaskiya ne, yan Najeriya unique ne, kuma muna da hazaka sosai.

Amma abin takaici, sau da yawa muna karkatar da wannan ilimi zuwa shirme da shashanci, maimakon muyi amfani da shi wajen alheri da gina al’umma.

Yanzu wanda ya ƙirƙiri irin waɗannan abubuwa yana ganin kamar abin burgewa ne, amma ya kamata ya sani cewa Allah na kallon komai, kuma kowa zai tsaya a gabansa a ranar hisabi.

Wallahi ya dace mu rika amfani da tunaninmu da fasaharmu inda ya dace, ba wajen ɓata suna, mutunci, ko cutar da wasu ba.

Ku tuna cewa iyayenmu basu san irin wannan fasaha ba, sau da yawa sai an ɗauki lokaci mai tsawo kafin su gane cewa abin da s**a gani ba gaskiya ba ne. Na shaida hakan da kaina lokacin da mama ta taga wani abu makamancin haka, ta yi matuƙar mamaki, sai da na yi mata bayani sosai kafin ta fahimci cewa kirkira ce, ba gaskiya ba. Idan ba mu yi hattara ba, za mu iya jefa iyayenmu da al’umma cikin ruɗani da tashin hankali ba tare da sun sani ba.

Yau ana yin wannan abu ga mata, gobe ana iya yi wa malamai masu daraja, jibi ’yan siyasa, sannan daga baya kowa zai iya zama abin hari. Mutunci da daraja su ne ginshiƙan zaman lafiya, kuma ya wajaba mu kiyaye su.

Don Allah, mu gyara.
Mu yi amfani da AI wajen ilimi, cigaba, da kirkire-kirkire na alheri, ba wajen shirme, ƙarya, da ɓata sunan jama’a ba. Gaskiya ita ce ginshiƙin mutunci, kuma duk wanda ya lalata ta, ya lalata kansa da al’umma baki ɗaya.

BabaSadiq Bs Media Concept✍️

Cikin wanne film ne wannan? In ka sani ka gaya mana
12/01/2026

Cikin wanne film ne wannan? In ka sani ka gaya mana

Masha Allah
07/01/2026

Masha Allah

Ex-SSS DG Lawal Daura zai tsaya takarar gwamna a  jihar Katsina yace ya yanke shawarar tsayawa takarar ne ganin yanda gw...
07/01/2026

Ex-SSS DG Lawal Daura zai tsaya takarar gwamna a jihar Katsina
yace ya yanke shawarar tsayawa takarar ne ganin yanda gwamnati take tafiyar da shugabanci ba yanda yakamata ba, hakan ne ya bashi damar cewa zai tsaya takarar yabi cikin sahun masu neman kujerar gwamna a jihar Katsina.

06/01/2026

Kaɗan daga shirin kwana ɗaya.

05/01/2026

Kwana Ɗaya

04/01/2026

Shin Ko Ka Gane shi kuwa?

Aci Daɗi Lafiya😄😄😄😄😄😄Waye Zai daɗi lafiya?ku gaya mana sunan shi.
04/01/2026

Aci Daɗi Lafiya
😄😄😄😄😄😄

Waye Zai daɗi lafiya?
ku gaya mana sunan shi.

Wannan Shine Gwamna Abba Kabir Yusuf. Shin Kun Gamsu da Salon Mulkin Sa? Shin Zaku Iya Bin Sa Jam'iyyar APC Kuwa?
03/01/2026

Wannan Shine Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Shin Kun Gamsu da Salon Mulkin Sa?
Shin Zaku Iya Bin Sa Jam'iyyar APC Kuwa?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share