Yahya Bin Abdullah

Yahya Bin Abdullah Ina yada nasihohi da karatun sunnah domin amfanar al’umma. Manufata ita ce ilmantarwa, tunatarwa da ƙarfafa zuciya.

Ku biyo ni domin darussa, karatun hadisi da tunatarwa ta yau da kullum.”

01/01/2026

'yan uwana masu albrka kar mu manta da yin azkhar din yammaci👌

❤️♥️❤️💯Gaskia nayi farinciki Babu Wanda ya taba bani lambar yabo sai ke Kuma in Sha Allah yanda kika farantamin nima sai...
01/01/2026

❤️♥️❤️💯Gaskia nayi farinciki Babu Wanda ya taba bani lambar yabo sai ke Kuma in Sha Allah yanda kika farantamin nima sai na faranta maki Ina godia sosai Allah yasaka maki da alkhairi 🙏

01/01/2026

Alhmdllh alhmdllh Ahlusunnah

31/12/2025

Su waye Gwarazonka na wannan shekaran nidai mutane
3

👇👇👇👇

Abba Sani Pantami
Alhassan Mai Lafia
Yahaya Abubakar

31/12/2025

Dr idris Abdulaziz dutsen tanshi rahimahullah once said ??👌👌👌

31/12/2025

Ka ji yunwa ka kuma ji ƙishirwa saboda Allah, don kuwa abin sha a gobe (Ƙiyama) Alkausara ne, mashiga kuma kofar Rayyan ce (Ƙofar masu Azumi).

Azumin gobe Alkhamis ga wanda Allah ya ba iko.👌👌

31/12/2025

Idan mace ba ma'abociyar addini ba ce ba ta dace da zama sarauniya ba. Haka in namiji ba mai tsoron Allah ba ne bai dace da zama jagora ba.👌👌

31/12/2025

Da ace yadda mu ke fadin sharrin juna a bayan idon juna, da haka muke fadin alkairan juna, da mun ji dadin zama da juna.

✨🔹Ibnul Qayyim R.A Yace :  In Har Allah S.W.T Zai Yi Gafara Ga Wanda Ya Shayar Da Kare, A Lokacinda Yake Mutuqar Jin Qis...
31/12/2025

✨🔹Ibnul Qayyim R.A Yace : In Har Allah S.W.T Zai Yi Gafara Ga Wanda Ya Shayar Da Kare, A Lokacinda Yake Mutuqar Jin Qishirwa, To Ya Kake Gani Ga me Da Wanda Ya Shayarda Mutane Masu Jin Qishirwa, Ko Ya Ciyarda Mutane Masu Jin Yunwa, Ko Ya Tufatarda Marasa Kaya Daga Cikin Musulmai.🔹✨

Mu Rika temakon nakasa damu 'yan uwana masu albrka 👌👌👌

31/12/2025

Zanyi kyautan kati Amma yanzu duk Wanda yayi following din yayi screenshot nagani let's go 💥💯👇👇👇

31/12/2025

Abin da muka aikata na alheri a wannan shekarar, Allah Ya karɓa Ya ba mu ladan sa🙏🙏.
Abin da muka yi na kuskure ko sakaci, Allah Ya yafe mana Ya rufe mana asiri🥲🙏🙏.

Allah Ya sa sabuwar shekarar ta zo mana da imani, lapia, albarka da zaman lapia.
Ya kyautata karshen rayuwarmu, Ya sa mu cika da ayyukan alheri. Ameen.🙏🙏🙏

31/12/2025

Mu daure muyi following din juna wannan shekaran takare gobe zamu shiga sabuwar shekara let's go 💥💯💥

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya Bin Abdullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share