Zunnurain salis

Zunnurain salis DIGITAL CREATOR ✅✅
CONTENT CREATOR ✅✅
(1)

15/12/2024

RASHIN SANIN WAZAI TAIMAKE KA GOBE, YA ISHEKA ZAMA DA KOWA LAFIYA 👍

🎉 Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!
15/12/2024

🎉 Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Shafiu M Isah, Aliyu Ahmad Muhammad, Mu'...
10/12/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Shafiu M Isah, Aliyu Ahmad Muhammad, Mu'azu Kansila, Abdurrahman Sanco, Ëlo Musk, Auwal ẞello ßaban-umma, Umar Shettima Muhammad, Itz Dawaki, Ahamad Alhassan, Muhammad Nazif Oyewale

09/12/2024

Ka Zama Mai Kyawun Hali,
Ba Sai Fada Ba Mutane Zasu Fade Ka Ahaka.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN Idan Allah Ya Yarda Za'a Gudanar Da Jana'izar Marigayi Alhaji Basiru Wali Halliru a...
08/12/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN

Idan Allah Ya Yarda Za'a Gudanar Da Jana'izar Marigayi Alhaji Basiru Wali Halliru a Fadan Mai Martaba Sarkin Zazzau Da Karfe Biyar Da Rabi (5:30pm) Na Yammacin Yau.

Allah Ya Jikanshi Da Rahama Ameen.

07/12/2024

Jama'a Nagode
Da Shawarwarin Ku
Kuma Ashirye Muke Da Karban
Masu Amfani😍

07/12/2024

Ya Allah ka kare mu
daga fitintinu na fili da na boye.
Dafatan mun tashi lafiya?

06/12/2024

Akullum Rayuwa,
Cike Take Da Darasi Mai Tarin Yawa, Mafi Girman Shine Mutuwa.

Best Post Of the day 🔥🔥🔥ALLAH YA KARAMA SARKIN  LAFIYA 👑AminAminu Dan Almajiri
06/12/2024

Best Post Of the day 🔥🔥🔥

ALLAH YA KARAMA SARKIN LAFIYA 👑

AminAminu Dan Almajiri

06/12/2024

WANDA YA DOGARA GA ALLAH
YA ISAR MASA
KHALIFA SARKIN KANO

05/12/2024

BA'A GAJIYA DA HAKURI ACE ANYI HAKURI KUMA, DOMIN GAJIYA DA HAKURI SHIMA RASHIN HAKURI NE

BARKA DA SAFIYA ☕☕

04/12/2024

GASKIYA TAYI ✅✅✅
DUK WANDA YA RASA GASKIYA YA RASA ƙIMA 💯💯

04/12/2024

Big shout out to my newest top fans! Prince Usman Bamalli, Ālîyûū Ibrāhēēm, Abdulrahman Abubakar, Suleman Haruna, Isiyaku Abbas, Abu Rufaidah, Jamilu Likoro, Abubakar Abdulmalik, Yunusa Basheer, Umar Yusif, Bashir Muhammed, Ummar Haruna, Muhammad Balkindo Umar, Jafar A. Maude, Adam Umar, Malik Ibrahim Balarabe Musa, Sadaukin Patigi, Ismail Ismail, Abubakar Babayaro, Aminu Abdullahi Madaki Gwaram, Ibrahim Abdullahi, Ibrahim Sambo, Tajúddëén Músa Shãféèü, Sheikh Nasirudeen Bayero, Kabiru Sarkin Fada Muri Jr., Aliyu Abdullahi Sani, Muhammad Bello Wali, Abubakar Ahmad Nayaya, Rm Yaro, Anas Mu'azu Aliyu, Magaji Zaria, Suleiman Abdulkareem A, Rufai Mukhtar Dahiru, Ebraheem Khaleel, Shuaib Abdullah, Shehu Tanimu Tankonmama, Mustapha Saifullahi, Ibrahim Sani Magaji Sfn, Dansadiq Abdul, Sani Dauda Mohammed, Saeed A Hayat, Jamil Turaki, Shafiu M Isah, Readwan Abubakar Danladi, Umar Mohammed, Hasan Husaini Katuka, Dahiru Balarabe, Abdul Jabar Rufai Aru, Imrana Bashir Jumare, Yahaya Abdulrahman

04/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Danladi Kabiru, Ibrahim M Jalo Yobe, Isyaka Aliyu Muhammad, Mainahshareef Sarkhioon, Ahmad Ya'u, Abban Hanif, Usman Amar

SOMEWHERE IN KADUNA STATE NIGERIA 🇳🇬                  ( KAFEN DAUDU) ZaZazzau Royal Families
03/12/2024

SOMEWHERE IN KADUNA STATE NIGERIA 🇳🇬
( KAFEN DAUDU)

ZaZazzau Royal Families

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.Allah yayiwa Sarkin Dawakin tsakar Gidan zazzau Ibrahim Shehu Idris yayan Late Dan ...
20/10/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.

Allah yayiwa Sarkin Dawakin tsakar Gidan zazzau Ibrahim Shehu Idris yayan Late Dan Isan Zazzau. Allah jikan musulmi 🙏🙏

Za'a sanar da lokacin jana'iza Nan gaba kadan in Sha Allah.

Zazzau Royal Families

Address

Zaria

Telephone

+2348108776137

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zunnurain salis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zunnurain salis:

Share


Other Digital creator in Zaria

Show All