Yan nasarawa faskari group

  • Home
  • Yan nasarawa faskari group

Yan nasarawa faskari group To help all the residence of yan nasarawa to bring their view to the world

02/05/2025

Assalamualaikum yan uwana masu albarka

Gaba dai gaba mai alfarma
17/02/2025

Gaba dai gaba mai alfarma

14/09/2024

Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan kisan Halilu Sububu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana farin ciki a kan nasarar da dakarun sojin ƙasar ke samu a kan ƴan bindiga a yankin Arewa Maso Yamma.

Wata sanarwar da kakakin shugaba Tinubu, Bayo Onanuga ya fitar a ranar Asabar ta ce nasarar da dakarun ke samu wani tabbaci ne cewa za su iya aikin wanzar da tsaro a faɗin ƙasar.

A ranar Alhamis dakarun Operation Hadarin Daji s**a kashe riƙaƙƙen ɗan bindiga Halilu Sububu, wanda ya daɗe yana addabar jama'a a jihar Zamfara da Sokoto da kuma wasu sassan arewacin Najeriyta.

Dakarun sun kuma yi nasarar kashe wani ɗan bindigar mai suna Sani Wala Burki a wani samemen haɗin gwiwa da s**a kai maɓoyar ƴan bindiga a Katsina da kuma Kaduna, inda s**a ceto mutanen 13 da aka yi garkuw ada su.

Fadar shugaban Najeriyar ta ce nasarar da sojojin ƙasar ke samu ta biyo bayan umarnin da shugaba Tinubu ya bai wa manyan hafsoshin ne na su koma yankin Arewa maso Yamma da zama har sai an samu tsaro a yankin.

Shugaba Tinubu ya kuma bayar da tabbacin cewa zai ci gaba da tallafawa jami'an tsaron ƙasar domin cimma nasarar samar da tsaro ga jama'a.

14/09/2024

Da ɗuminsa: Mun hallaka Halilu Sububu har lahira saura Bello Turji da sauran ƴan ta'adda - Inji Janar Musa shugaban sojojin Najeriya

Babbab Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce kwanakin ɗanindiga, Bello Turji da sauran manyan ƴanbindiga da s**a addabi ƙasar sun kusa ƙarewa a daidai lokacin da sojoji suke cigaba da aiki a jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa maso Yamma.

Ya ce kashe Kachalla Halilu Sububu, wanda ƙasurgumin ɗanbindiga ne ya cikin nasarorin da sojojin suke samu.

Janar Christopher ya ƙara da cewa wani aikin soji na musamman mai suna "Fansar Yamma a Arewa maso Yamma," da za a ƙaddamar ne zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a yankin.

Ya ce za a ƙara tura wasu jiragen yaƙi zuwa jihar domin cigaba da aikin sojin, kamar yadda babban hafsan ya bayyana a ziyararsa ga Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal.

23/06/2024
26/05/2024
19/02/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
Yan Ta'adda a cikin garinmu wato yan nasarawa Daudawa faskari local government, katsina state.
Dan Allah ayamu da addu'ah

23/09/2023

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allah yakubutar mana da yan uwanmu. Allah yakara tsare gaba

18/09/2023

Ya Allah kakawo mana mafita a faskari

Address


Telephone

+2348034707261

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan nasarawa faskari group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yan nasarawa faskari group:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share