Fasaha A Yau

Fasaha A Yau In sha Allah zamu dinga kawo bayanai kan:
Mining
Farming
Airdrop
Giveaway

shawara ce ga wanda yaga zai iya wannan mining mai suna rubi an dade ana yin shi sama da shekara uku amma dai har yanzu ...
05/03/2025

shawara ce ga wanda yaga zai iya wannan mining mai suna rubi an dade ana yin shi sama da shekara uku amma dai har yanzu dai lokaci bai kore ba a rana zaka iya samun guda ɗaya ko fiye da haka in ka nemo refarar

A kullum sau daya ake shiga ma'ana bayan awa 24 sai a yi claiming ne da zaran kayi claiming sai ka cigaba ta jira sai gobe kuma a yanzu kowane a jiki za ku kalla ko guda daya kai dollar biyar a kudin mu na naira kuma dubu takwas da dari biyar sai dai ba lallai ka samu guda daya a rana ba sai dai a kwana biyu ka hada daya da rabi.

Mining abu ne kuma mai zaman kanshi bawai na telegram ba yanada dan nauyi wanda yaga zai iya sai ya fara shawara ce kar a zo kuma a idana sani daga baya in dai kasan kana mining kar ka sake wannan mayan ya wuce baka fara ba.

Za ku ga hoton da nasa yana buga kudin da kanshi duk abin da kayi ya tara zai nuna ma dalolin da ka tara saboda fatan allah yasa mu dace in mun dace mu dafe

Mai sha'awan yi ga referral code ASSAMIN bai da wuya kwata-kwata insha allahu zai abin kirki sosai, ASSAMIN shine referral dina se kaje play store ka dauko.
Allah Ya bamu sa'a.

Barkanmu da shan ruwa,Ga wani mining na duba tsare-tsarensu naga suna da manufa,sannan shi baya bukatar se ka dauko app,...
02/03/2025

Barkanmu da shan ruwa,
Ga wani mining na duba tsare-tsarensu naga suna da manufa,sannan shi baya bukatar se ka dauko app,kawai a web dinsu zakayi rijista ka fara duk 24Hr ake yi.
https://network.tcc-coin.com/?r=assamin
Sannan wajen rijista ka tabbata ka saka sunanka yadda yake a I'd card dinka.
Allah Ya temaka.

Duba comments ka fara rubi in baka fara ba.
28/02/2025

Duba comments ka fara rubi in baka fara ba.

Project ɗin da yakamata duk wani abokin fafutukarmu a yanzu kenan ya mayar da hankalinsa akansa shine ($Drop3 Airdrop) ɗ...
28/01/2025

Project ɗin da yakamata duk wani abokin fafutukarmu a yanzu kenan ya mayar da hankalinsa akansa shine ($Drop3 Airdrop) ɗinnan. Domin zaiyi wuya Project ya saki Tokenomics ɗinsa kuga basuyi listing soon ba.

Suna Building ne akan "Solana Blockchain." Wannan project ɗin sunzo da tsarin da zaiyi wuya kuga Bots a cikin Airdrop ɗinsu. Dan haka only real users ne zasu amfana.

Claim here: https://dropair.io?ref=C7UU2G

60% na Total Supply ɗinsu mutane zasu rabawa Airdrop ɗinsa. Abunda kawai ake bukatar kayi shine:

1] Zaka saka Twitter Username ɗinka kana buɗe link ɗin.

2] Zasu baka "Verification Code" wanda zaka shiga cikin (Twitter Bio) ɗinka ka sakashi.

Bayan ka dawo, zakaga sun nunama cewa suna kan Verifying account ɗin naka. To kajira, kar kayi sauri. Yana daukar lokaci wani sa'in kafin ya wuce.

Amma yana wucewa da wuri, kayi hakuri. Don't miss out•🔥📈💎♥️

Anan zaka rika samun na data kullum.SABON UPDATE  MAISUNA [TASKGAIN]💸🔥🔥BAKADA BUKATAR KASAKA KOSISI KAMUN KASAMU MANYAN ...
28/01/2025

Anan zaka rika samun na data kullum.
SABON UPDATE MAISUNA
[TASKGAIN]💸🔥🔥

BAKADA BUKATAR KASAKA KOSISI KAMUN KASAMU MANYAN KUDADE AWANNAN MANHAJAR MAISUNA [TASKGAIN]

YADDA TASKGAIN🔥 YAKE AIKI👇
https://taskgains.com?code=63jb7j
*Bayan Kayi Rigister Zasubaka Welcome Bunus Points 300*

*Mafi Mahimmanci Shine Kayi Connecting Da What'sapp* Account Number Dinka Wanda Amfanin Wannan Shine Zasu Dinga Biyan Daidai da Second Daya Akowani Lokaci

*Zakaiya Cire Kudin Ka Akowani Irin Banki Ne*

*Babban Garabasar Shine Daideda Mutun 4 Idan Ka Gayyato Zakayi Claim Zasubaka 20k Points
Kimanin 6k Kenan

Inama Da'ace Zaka Ayi Gayyato Mutun 10 Arana 🤔 Hakan Zai Zama Silar Samun Kudaden Kullum Agareka

Duk Wannan Garabasar Free Ne
Saidai Idan Kanason Samun Kudi Akowani Lokaci Dole Saikayi Connecting Da What'sapp dinka Ga Link 👇

Ready? Sign up now 👇
https://taskgains.com?code=63jb7j
Amma kada kayi da asalin WhatsApp dinka kayi da wata lamba ta daban.

SABON UPDATE  MAISUNA [TASKGAIN]💸🔥🔥BAKADA BUKATAR KASAKA KOSISI KAMUN KASAMU MANYAN KUDADE AWANNAN MANHAJAR MAISUNA [TAS...
26/01/2025

SABON UPDATE MAISUNA
[TASKGAIN]💸🔥🔥

BAKADA BUKATAR KASAKA KOSISI KAMUN KASAMU MANYAN KUDADE AWANNAN MANHAJAR MAISUNA [TASKGAIN]

YADDA TASKGAIN🔥 YAKE AIKI👇
https://taskgains.com?code=63jb7j
*Bayan Kayi Rigister Zasubaka Welcome Bunus Points 300*

*Mafi Mahimmanci Shine Kayi Connecting Da What'sapp* Account Number Dinka Wanda Amfanin Wannan Shine Zasu Dinga Biyan Daidai da Second Daya Akowani Lokaci

*Zakaiya Cire Kudin Ka Akowani Irin Banki Ne*

*Babban Garabasar Shine Daideda Mutun 4 Idan Ka Gayyato Zakayi Claim Zasubaka 20k Points
Kimanin 6k Kenan

Inama Da'ace Zaka Ayi Gayyato Mutun 10 Arana 🤔 Hakan Zai Zama Silar Samun Kudaden Kullum Agareka

Duk Wannan Garabasar Free Ne
Saidai Idan Kanason Samun Kudi Akowani Lokaci Dole Saikayi Connecting Da What'sapp dinka Ga Link 👇

Ready? Sign up now 👇
https://taskgains.com?code=63jb7j

Matukar kana da Twitter/X account to ka daure kayi wannan farming din .Abu da zakayi shine:Zaka shiga link din da zan aj...
17/01/2025

Matukar kana da Twitter/X account to ka daure kayi wannan farming din .
Abu da zakayi shine:
Zaka shiga link din da zan aje,se kayi connecting da Twitter account dinka sannan kayi tasks sannan akwai daily claiming da ake wanda zaka iya yi a cikin yini duk lokacin da ka sami dama ba wahala.
Ga link
🚀Our X Social Platform Deserves More Value🚀

I just claimed 1,519 XCOIN! What about you?
Rate your profile and claim your free $XCOIN now! 👇👇👇
https://nebx.io/login?v=21710098

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fasaha A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share